← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 71

Sashe 60

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Don Allah taj ka dai na baka ga mami bane." Ta faɗa kasa kasa, ɗage kafaɗa ya yi da gangan ya buɗe muryar shi ya ce "Wani kunya ni bana jin kunya, ai ke matata ce ba wani abu marar kyau na yi ba, ita ma mami ta san ke matata ce....." Bai ida rufe baki ba ya ji ƙwas a ƙeyar shi, da sauri ya dafe kanshi ya na kallon cikin da mami ta jefe shi da shi, kuma wallahi ta iya ɗaukar saiti, "Ni kake ce ma ai na san Ameenatu matar ka ce? Oya ma ka zo ka fita fita kabar kitchen ɗin na koh in ɓata maka rai."

Mami ta ce ta na nuna mishi ƙofa, duk da korar shi da mami ke yi sai da ya sake tapka wata rashin kunya don kuwa kiss ya yi ma naila a kumatu ya na ce mata bari ya ajiye mata bouquet ɗinta a palorn mami sannan ya fice, shuru naila ta yi ko motsin kirki ta kasa yi saboda kunya, ga shi Mami ɗin ta wani haɗe rai, haka dai suka gama aikin suka fito, and tun daga ranar Tajuddeen ya soma fitsarar shi don a gaban mami yake gaya ma naila kalaman soyayya har Naila bata so ta haɗu da shi saboda ya na sakata jin kunya, and duk yanda ta kauce masa sai ya nemota.

Karr mami take kallonsa don ta san me yake nufi da hakan da yake yi amma ta share shi idan ya na abun shi yi take yi kamar bata ganshi ba, and akwai ranar da ya kwana a nan part din Mami ɗakin naila wanda ko ita naila bata san ya shigo dakin ba sai da safe kawai ta ganshi, sannan ya na fitowa daga dakin sanye da pjmass ya na miƙa ya na sosa ido suka haɗu da mami wacce ta fito daga ɗakinta tare da ayan zata nema masa abun da zai ci.

Ɗauke kanta mami ta yi ta na jinjina iskanci irin na taj da ma naila, shi kuwa duk da ta ɗauke kanta don ya nuna mata da gasken ɗakin naila ya kwanta ya karaso in da take "Ina kwana mami?" Kyaleshi ta yi bata amsa ba ya sake cewa  "Barka da Safiya mami." Nan ma kyaleshi ta yi ai kuwa ya yi ta damunta kamar karamin yaro sai da ta taka masa burki.

5:40pm
Zaune take cikin ɗakin ta na shan fruits ta na sanye cikin guntayen kaya marar nauyi, ta yi fresh ta yi kyau jikinta ko ina acike yake especially boobs ɗinta sun huro sosai kamar an hura musu iska, turo ɗakin ya yi ya shigo da sallama ƙasa kasa, ita ma ɗin da yake ya na ji da abubuwan saman kai kasa kasa ta amsa sallamar, sannan ta maida hankalinta kan fruits ɗinta ta na sha, can sai ta ɗago jin shuru ɗan dakatawa ta yi ganin yanda yake kallonta da wani irin kallo that seems hungry.

Bin in da idanun shi ke kallo ta yi kawai ta ga gaban rigarta yake kallo, da yake rigar bata da nauyi so ana ganin shafin boobs ɗinta da babu bra, da sauri ta ja blanket zata rufe jikinta bata san ya aka yi ba sai ganin shi ta yi kusa da ita ya na riƙe blanket ɗin, ɗagowa ta yi ta kalleshi ta na yi masa kallon ya saki blanket ɗin amma ya ƙi, hakan ya saka ta miƙe ta shiga kokarin amsar blanket ɗin ta na cewa "Ka bani mana me ye haka?"

Shi dai sai kallonta yake coz duk yanda ta yi motsi sai sun motsa, a hankali shi ma bai san ya aka yi kawai ya samu kamshi da furta "Sun ƙara girma." Cak ta dakata, ta na rungume hannayenta "Wai kai meye haka? Ya aka yi ka san sun ƙara gir....." dakatawa ta yi da maganar saboda ita ma bata san me ya sa take tambayar sa ɗin ba, maganar ma ta yi mata girma,

Shi kuma ya ce "Saboda when i explore ur body they weren't like this, now they look so fluffy and soft." Ya faɗa ya na matsowa cikinta, baya ta soma matsawa ta na tunanin ashe taj ɗan iska ne, kallo yanda yake magana, lanƙwashewa kafafunta suka yi ta yi baya zata faɗi ya yi saurin kamota hakan ya saka ta faɗawa jikinshi gabaɗayanta, ai kuwa ya rungumeta tsamm ya na shaƙar ƙamshin turarenta, numfashi ta sauke ganin bata faɗi ba ta yi shuru ta na sauraren bugun zuciyarshi.

A hankali yake yawo da hannunshi a bayanta kafin gently hannun nasa su sauka kan soft ass ɗinta ya yi squeezing ɗinsu "Ahhhh." Ta saki ƴar ƙara ta na sake narkewa cikin jikinshi saboda yanda yake shafata, a hankali ya ɗago kanta ya na haɗe gashinsu numfashin su na haɗuwa, ya na kallon cikin idanunta ita ma haka sauke idanunsa ya yi kan lips ɗinta that looks so soft, a hankali ya haɗe lips ɗinsu tare da jawo tongue ɗinta ya na tsotsa kamar ya samu sweet, lumshe ido ta yi ta na amsar saƙon shi.

This is not the first time suke kiss da taj kuma its not the second time haka ma its not the third time they did it counless time but duk ranar da suka yi it feels so special so so special da take jin gabaÉ—aya kanta na neman kwacewa, Taj can kiss taj is a good kisser she can't lie, she loves it when he kiss her so deep when they exchange saliva, his kiss turns her on fiyeda tsammani kawai sometimes ta na daurewa ne coz ta san all that pretending ne kawai its just a lie.

They were so deep into the kiss Mami ta buɗo ƙofa, da sauri naila ta fita daga jikin taj "Subhanallah. " Mami ta furta ta na mai da wa ta rufe, wani kalan runtse ido naila ta yi ta na jin yau kawai ta mutu ta huta saboda kunya ba zai barta ta yi rayuwa ba, kawai sai ta juya ta shige toilet

ÆŠan shafa kanshi Taj ya yi ganin ya shige toilet fitowa ya yi daga É—akin kawai ya ga Mami zaune a palor sun sum ya zo zai wuce ta ce "Ina zaka je?" Dakatawa ya yi, "Mami ni fah....." "Ka koma ka É—auko matarka ku bar part É—in nan ba zaku kashe ni ba ba zaku makanta ni ba." ÆŠan shafa kanshi taj ya yi don ko shi ya ji kunya, sai ya ma kasa komawa kawai da sauri sauri ya fice, da kallo Mami ta bishi ta na mamakin wai yau kunya ya ji bayan ya gama mata fitsara, wayarta dake gefe ya É—auka ta dannan number naila ta na É—agawa ta ce "Oya na gaji da ajiyar ki ki tattara kayan ki ki bar part É—in na ki koma can part É—in mijinki, saboda na ga gabaÉ—ayan ku baku da kunya."

Daga haka Ta katse wayar sannan ta wuce É—akinta, Naila kamar ta mutu take ji ta ma kasa motsi kwata kwata.

Shi kuwa taj sai daɗi yake ji za'a ba shi matar shi, daga part ɗin ficewa ya yi daga gidan gabaɗaya bai dawo ba sai around 9 bai ma shigo cikin gidan ba parking lot ya tsaya ya kirata akan ta fito, da farko ƙin fitowa ta yi sai da ya tura mata message akan wallahi in bata fito ba shi da kan shi zai zo ya ɗauketa kuma duk abun da ya yi ita ta ja, ai kiwa da sauri ta fito don zuwa yanzu ta san halinshi na rashin kunya.

Shi da kanshi ya buɗe mata mota ta shiga sannan ya rufe ya zagaya ya shiga suka bar wajen direct Penthouse ɗinshi suka nufa, wannan karon da suka buɗe ƙofar ƙofar ta ce "Welcome Mr and Mrs Tajuddeen have a nice honeymoon." Wani irin juyowa naila ta yi ta kalleshi ya sakar mata murmushi tare da ɗaga mata gira, ɗauke kanta ta yi suka shiga ciki direct elevator suka shiga zuwa top floor, hannunta ya riƙe zuwa bedroom the bedroom is so cozy and the furnitures are dark gawasu deem light da aka saka, it makes the room look so romantic.

Kallonta ya yi ya ce "Kin ce min wanka zaki shiga akwai bathroom nan u can bath ad change into kayan bacci." Dan hararan shi ta yi "Ina kayan suke." Murmushi ya yi "A closet, ki zaɓi duk wanda kike so." Jinjina kai ta yi shi kuma ya juya ya fice, sai da ta kare ma ɗakin kallo da kyau sanan ta shiga rage kayan jikinta ta ɗaura towel ta nufi bathroom ɗin, wanka ta yi da wasu shower gels masu ƙamshi sannan ta fito ta shiga closet sai bayan ta gama shafe shafenta sannan ta shiga neman kayan da zata saka.

Sai dai me duk babu na arziki acikin su, wasu kalan Æ´an iskan fingilalun kaya ne aciki da ko stripper wacce take aiki a club sai ta ji kunyar saka su, ita dama da ya ce mata akwai kaya a closet bata yarda da shi ba, hatta da underwears dake wajen ba na arziki bane, don lingerie da kuma G string ne a wajen, sai bra É—in da suke lacey.

da haka ta samu wasu masu dama dama ta saka duk da transparent ne but sun fi sauran rufin asiri, sai da ta saka bra sannan ta saka su still jikinta is showing she was feeling so uncomfortable,  but da ta tuna hijab ɗinta na nan sai ta saki ajiyar zuciya sai dai ta fitowa daga closet din zuwa cikin ɗaki ta ga duka kayanta da ta ajiye akan gado basu nan, neman duniya bata gani ba da alama taj ne ya ɗauka, ta ma ka sa kallon kanta a madubi coz bata ma yi kama da mutanen arziki ba she looks like whore.
Chapter 60 · 0% Book details