Sashe 10
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta fito daga gida, tsayawa ta yi ta na kallon motar dake pake a ƙofar gida, karasawa ta yi ta buɗe bayan motar ta shiga, Taufeeq dake gaban motar ya na zaune a mazauni driver ya juyo ya kalleta, sai kuma ya ɗauke kanshi ba tare da ya yi magana ba ya tada motar suka bar layin, a layin dake kusa da nasu ya yi parking sannan ya juyo ya kalleta.
"Ga jaka awajen ki buɗe ki gani." Juyar da kanta ta yi kan jakar dake ajiye gefenta, ta na da ɗan girma don ta na sosai, sai kuma a hankali ta jawo jakar tare da buɗe zip ɗinta ta kunna tocilar keypad ɗinta ta yada jakar, kuɗi ne acikin maƙil rapar naira dubu dubu.
A hankali ta ce "Amma wannan duka kuɗin kenan koh?" "Eh." Ya bata amsa "Me ya sa baka ɗauki kason ka ba? Ba 50_50 muka ce zamu yi ba?" Bai amsa ta ba sai cewa da ya yi "Yanzu ke me za ki yi da wannan kuɗin.?" "Ban sani ba don ban taɓa ganin kuɗi haka masu yawa ba." "Ki fara business mana." Girgiza kai ta yi "Ban iya business ba, ban san kan business ba Taufeeq, kuma na tambaye ka me ya sa baka ɗauki naka ba."
Girgiza kanshi ya yi "A'a Naila ni va na buƙatar ko ƙwandala acikin wannan kuɗin." "Saboda me?" "Kin fini buƙatar su Naila, ki dauke su ki yi building rayuwar ki da ta ƴan uwanki. " Numfashi ta sauke "Idan kudin sun yi maka kaɗan mu yi 60_40 kai 60 ni 40." Murmushi ya yi "Ba haka bane, wallahi besty ba na buƙatar kuɗin nan idan ma na ɗauke su tamkar na yi haɗama ne."
Shuru ne ya ratsa cikin motar kafin ta cw "Waye kai, Taufeeq?" Murmushi ya yi "Ba zan faÉ—a miki waye ni ba amma wata rana za ki sani, sannan na zo na faÉ—a miki tun da na kammala karatu na zan tafi zan wuce." Da sauri ta ce "Ina za ka je, dama ba garin nan kake ba?"
"A nan nake mana, sai dai ba anan nake zama ba." Girgiza kai ta yi "Toh ya zan yi da kuÉ—in nan?" Numfashi ya sauke "Naila!" Ya kira sunan ta "Na'am. " Ta amsa "Kin yarda dani?" "Eh mana na yarda da kai." Jinjina kai ya yi "Ok kafin in wuce zan haÉ—a ki da wata wacce za ki yi investing a wajenta, insha Allah za ki samu riba."
Kallon shi ta yi "Tau ta ce ta na jin ba daÉ—i wai tafiya zai yi, nan dai suka cigaba da tattaunawa, kafin ya sauketa gida shi kuma ya wuce.
Bayan kwana biyu kamar yanda Taufeeq din ya ce ya yi introducing dinta da wacce zata yi investing a companyn ta, nan aka yi agreement da lawyers da komai sannan aka yi sealing deal.
Na duk shekara za ta samu riba, kafin ta yi investing ta ɗebi wasu daga cikin ƙudin ta ajiye, ranar da dare ta na dawowa ta kira kawu ta ɗauki zunzurutun kuɗi masu yawa ya bashi ta ce ya ja jari, washegari da safe kuwa ta ja shi suka fita.
A bakin gate ɗin wani babban gida napep ta sauke su gidan gidan sama ne, ta ciro maƙulli ta buɗe gate ɗin gidan suka shiga, shi dai Kawu sai kalle kalle yake yi tambayoyi suna cin shi amma ya kasa magana, ainihin cikin gidan suka shiga cikin palor, duba dakunan suka shiga yi har waƴan da ke sama, ƙasa ɗaki uku ne da palor da kitchen sama ma ɗaki biyu da ɗan ƙaramin kitchen.
Palorn dake sama an saka kujeru an yi furnishing É—in shi da kyau sannan aka gyara É—aki daya an saka komai aciki shima, kasama an saka furnitures sai kayan kitchen amma ba'a saka a dakuna ba a palor kaÉ—ai aka saka.
Bayan sun gama duba komai sun sauko kasa ta kalli kawu da shima kallonta yake yi ya na jira ya ji abun da zata ce, "Anan zamu dawo da zama." Ta ce a hankali zaro ido kawu ya yi "Anan Anan fah kika ce? A ina kika samu gida gidan waye?" Rolling idanunta ta yi "Idan na faÉ—a maka zaka fasa zama a gidan ne?" Girgiza kai ya yi, "Ok Bilal ya bani."
Zuba mata ido Kawu ya yi "Bilal? Bilal fah kika ce? Ya aka yi Bilal ya baki gida? In jin ba kuna tare ba har yanzu." Girgiza kai ta yi "A'a ni tun bayan da muka rabu ban sake ganinsa ba, kuma gida kyauta ce ya yi mun da kashin." Sai kuma ta yi shuru don bakinta ya yi ciwo sannan ta cigaba da cewa "Za ku zauna a ƙasa ni kuma zan zauna a sama idan bai yi muku ba, ba sai kun dawo gidan ba."
Girgiza kai Kawu ya yi "A'a ai ba za'a yi haka ba." Numfashi ta sauke "Yanzu sai ku saka ranar sa za ku dawo." Jinjina kai suka yi daga haka suka fito daga gidan ta rufe ƙofa ta bashi spare key sai dai maƙulli ƙasa sai na gate kawai ta bashi bata bashi na sama ba, tun da wajen nata ne.
Bayan sati É—aya suka dawo nan gidan da zama, suka soma sabuwar rayuwa yanzu kam ko kallon banza ba'a yi mata tun da dai gida nata ne, makaranta ta cigaba da zuwa ta dage da karatu, babu wasa ko kaÉ—an saboda ta na so ta yi chashing dream É—inta, wanda har yanzu Dad mahaifin Ilham ne yake É—auke da nauyinta na karatu duk da ta rage masa abubuwa da yawa kuÉ—in makaranta kawai yake biya.
Har yanzu su na waya da Ilham akai akai abotar su bata yanke ba wacce zuwa lokacin ta haihu ta samu ƴa mace, lokacin da aurenta da Bilal ya ƙare Dad ya yi mata faɗa sosai daga baya kuma ya yi maga nasiha ya ce ta yi hakuri haka duniyar ta gada idan ta yi hakuri wata rana zata ci riba.
Ta gefen Taufeeq da yake bar garin gabaɗaya kuwa suna waya da shi sai dai ba sosai ba daga baya ma suka bar samun juna kwata kwata a haka rayuwa ta cigaba, abun da bata yi tsammani ba ƙarshen shekara na zuwa in da ta yi investing aka bata ribarta, yawan kuɗin sun girgizata matuƙa duk da kuɗi masu yawa ta yi investing amma bata zaci ribar zata kai haka ba, kuma za'a cigaba da bata ribar ne duk shekara, abun dai sai dai ta ce Alhamdulillah.
Wani business ɗin ta sake buɗewa da ribar don bata ma san me zata yi da kudin ba gara ita ma ta fara juya su ta gani, sai da ta bama Kawu wanda yanzu kam zaman lafiya ake yi a gidan, duk da ba wai su na irin shiri da inna da Fa'iza ɗin ba ne sosai, sai dai ma yayan Fa'iza ɗin wato Hafiz wanda yanzu kam ya zama saurayi sosai, ya gama karatu tuni sai dai babu aiki, shago ta buɗe babba in da ta bar shi kamar shi ne yake kula da shagon haka don gaskiya babu ruwanshi ya na da kirki, koh lokacin da ake ƙuntata mata ya na daga cikin masu tausayinta.
Meemziey's pen
[02/10, 07:39] Amina Khaleel: https://www.arewapen.com/chapter?id=6ab666ca5f6cf1454121406d
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
Page___________8ï¸âƒ£
Five years later
Alhamdulillah yanzu ta gama karatunta she is now a medical doctor, a Neurologist, wato likitan ƙwaƙwalwa, ta na aikin a federal hospital sannan ta na cikin likitocin masu tasowa da ake ji da su, ta zama ƴan mata, ta yi kyau haskenta ya sake fitowa da yake yanzu akwai kuɗi sannan akwai kwanciyar hankali, so fatar ta ta na samun gyara kamar yanda ya kamata.
Yanzu wani irin natsuwa ne da ita fiye da na da, da wani irin sanyi miskilancinta kuwa sai abun da ya ƙaru, har yanzu bata cika magana sosai ba, duk da ta na ɗan yi fiye da da tun da yanzu ta na shiga mutane especially patients.
Yanzu kam ta yi suna sosai ta samu ɗaukaka don in ana maganar ƙwararrun likitan ƙwaƙwalwa da ake ji da su ta na iya shiga cikin first 5, ta iya aikinta sannan kowa ya santa da ɗaukar high risk cases, irin cases ɗin nan da suke da hatsari sosai, ko kuma rare cases, kullum cikin bincike take kullum cikin neman ilimi take yi, she is always craving for more.
Bata taɓa manta case ɗin da ya janyo mata ɗaukaka, case na wani yaro ɗan shekara takwas, ita bata son yara koh kaɗan, bawai bata son su kwata kwata bane a'a harakan yara ne bata so shi yasa tun farko bata ɗauki pediatric ba.
Da ba'a Federal hospital take aiki ba, a wani private hospital take aiki, bata manta ranar da aka kawo yaron around 2:am na dare ranar ita ce on call ita take duty, yaron is unconscious but still convulsing daga wani asibiti suka fito an yi refering É—insu anan.
"Refractory seizures, unknown etiology, poor prognosis. "
Maman yaron sai kuka take yi fuskarta ta kumbura sosai kuma shi kaÉ—ai Allah ya bata, Lokacin da aka kawo mata fike É—in shi likitan ya ce "This case is complicated, asibitin da suka fito sun gwada komai amma babu improvement."
BuÉ—e file din ta shiga yi a hankali ta na karanta history É—insa daki daki, ta bada attention É—inta gabaÉ—aya, na wani lokaci ta ce "Wannan fah ba Epilepsy bane. " likitan ya ce "Amma." Katse shi ta yi ta hanyar cewa "Seizure É—in nan ba disease bane symptoms ne."
Sai kuma ta miƙe ta na janyo labcoat din ta ta saka "Prepare him for continuous EEG monitoring, i want metabolic screening, genetics markers, and high resolution functional MRI." Nan aka shiga shirye shirya ita kuma ta nufi wajen patient din.
Tun daga wannan lokacin take zaune cikin office ta na bincike sosai, papers textbooks da sauran su, sai around 6 na safe bayan ta kare sallah ta koma ta na bincike sannan ta gano ko menene, numfashi ta fita ta na furta "Autoimmune encephalopathy triggered by a latent mutation." Ta karashe da furta "Alhamdulillah. " sannan ta mike ta fice da sauri.