Sashe 56
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tare suka taso su uku kansu ɗaya tare aka yi ƴan matanci da komai, bayan sun zama ƴan mata ne, Mami ta haɗu da Ibrahim wato mahaifin su Taj sun tafi buki ita da mom acan dangin mahaifiyar Mami ɗin anan suka haɗu, ita mom tun ganin farko ta ji babu wanda take so sai Ibrahim shi kuwa Ibrahim tun da ya ga Mami ya ji duk duniya ita yake so ita yake ƙauna, sai Ibrahim ɗin ya kama laƙe musu a wajen bukin duk in da suke ya na nan laƙe, mom ta adana abun a ranta bata faɗa ma kowa ba har suka dawo bikin.
Shu kuma Ibrahim bayan bukin ne ya faɗawa dangin su cewa shifa ya ga Mami ya na so, ai kuwa suka yi ta murna daga nan aka faɗa ma mahaifiyar Mami ɗin ita ma ta ji daɗi, sai dai ta ce ita hukuncin ba nata bane face na mahaifin Mami saboda haka su zo su same shi duk abun da Malam yusuf ya yanke ita bata da jaa, haka kuwa aka yi, suka zo suka samu Malam yusuf shi ma ya yi murna sai dai ya ce, a bari su Mami ɗin su sasanta idan sun ji suna son junan su shi bai da ja.
And daga nan Yusuf ya soma zuwa wajen Mami, mom ta shiga wani hali sosai don hadda ciwo ta yi aka rasa gane ko me ke damunta, tun a wajen take so ta ɓata ma Mami Ibrahim ɗin sai dai aka yi rashin sa'a Ibrahim ɗin ya kwanta ma Mami sosai, so tun mom tana kokarin har ta sare, and in that process ne Ammi taga Ibrahim ɗin, and ita ma ta ji babu wanda take so sai shi, but ta riga da ta yi latti da haka da mom da ammi ðin suka haķura coz by that time har an fara shirye shiryen auren Mami da Ibrahim, cikin ƙanƙanin lokaci aka yi auren Mami ta tare a gidan Ibrahim, bayan auren Mami ne ammi ta yi aure.
Ƙawancen su ya ɗore sosai, wanda around the same time Ammi da mami suka haihu, wanda two months ne a tsakani, mami ta haifi taj ita kuma Ammi ta haifi sadeek, so taj ya bama sadeek 2months, bayan haihuwar ne mom ta yi aure ta auri wani mai kuɗi coz abun da ya hana ta aure tuni saboda ta na jira ta auri miji mai kuɗi irin na mami kuma sai allah ya bata ai kuwa ta yi auren ta.
Ita ma mom ta zo ta haihu wanda at the same time suka haihu da Mami, mom ta haifi namiji Mika'il, haka ma Mami namiji ta haifa wato Taufeeq, ita ammi bata haihu ba don daga Sadeek haihuwar ta tsaya, sadeek da taj tare suka taso sosai suka yi makaranta guda da komai, sai dai sadeek na da ten year mahaifin shi ya rasu, ammi ta yi kuka kamar ta yi hauka, daga nan dai ta cigaba da rainon sadeek ɗinta wanda Dad wato Ibrahim shi ke sponsoring sadeek ɗin shike biya masa kuɗin makaranta da komai.
Gefen mom kuwa ta yi ta haihuwa basu zo da rai ba sai da ta sare sannan allah ya bata haulat wanda haihuwar haulat da wata bakwai Ammi ta haifi Taslim.
Bayan haihuwar Haulat ne, mijin mom ya saketa coz dama haƙuri yake yi da ita, dama igiya ɗaya ce ta rage tsakaninsu so sai ya ƙarasa katseta gabaɗaya, ita kuma Mami ta na nan ta na zaman lafiya da mijinta don kuwa mugun sonta yake yi sosai duk da and dukiyarsa sai ƙara haɓaka take dama ya na da kuɗin sa tun farko, da sadeek da tan sun zama samari suna ƙare secondary school aka tura su waje su yi karatu, sai dai kowa da course ɗin da ya karanta, koma tare suke yi kan su haɗe yake taj ba zai taɓa yin abu ba tare da Sadeek ba haka ma sadeek sun san sirrin juna da komai ma.
Sannan tun a wannan lokacin duk abun da taj ya yi sai sadeek ya yi tun suna yara kiwa sai dai taj bai taba maida hankalin akan hakan ba, wanda abun na sadeek sai kara habaka yake yi don kuwa hatta da dressing iri ɗaya sadeek yake yi da taj so shi taj bai ɗauki abun komai ba bayan sun ƙare karatun ne.
Bayan sun kare karatun ne suka fara aiki a companyn Abba tun daga scratch don kuwa da internship suka fara daga taj har sadeek ɗin Abba ya ce so yake ya ga yanayin ƙwazom su kafin ya ɗauke su full time aiki haka kuwa suka saka himma so tun daga wajen ne kome sadeek yake ɓoyewa tare da dannewa ya fara fin karfin sa don kuwa taj barin aiki a companyn ya yi ya soma nasa business wanda sadeek gani yake yi kamar mahaifin taj ne ya bama taj kuɗi ya fara business shi bai bashi ba, wanda ba haka bane don kuwa taj ya na saving kuɗi tun su na makaranta da su ya fara business.
Haka rayuwa ta kasance dai don har sadeek din shima ya samu in da ya dafa ana haka Abba ya haÉ—a taj aure da Æ´ar wani abokin cinikayyar shi, wanda hakan ya bama sadeek haushi akan don me dad bai haÉ—a shi aure da ita ba sai taj, ga haushin da yake ji na companyn taj sai kara habaka yake yi, kawai wasu tunanuka suka shiga yawo aransa da kawai ya ji ba ma zai iya rayuwa ba idan bai samu ta in da ya ruguza taj É—in ba kawai sai ya soma bibiyar al'amuran sa alokacin ne ya gano mom bata son Mami koh kaÉ—an don ita ma a wannan lokacin hanyar neman downfall É—in Mami kawai take yi ta kowacce hanya.
Wanda ita da kanta ta cimma ammi da plan ɗinta akan ammi ta auri Ibrahim ɗin ammi ta so ƙin yarda don hadda korar mom ta yi ta ce ta bar gidanta but haka mom ta cigaba da bibiyarta ta na sake kwaɗaita mata irin rayuwar da Mami ke yi a gidan Ibrahim da haka har ammi ta yarda daga na suka soma shirin su wanda take wajen boka suka fara zuwa aka ɗauke hankalin Abba gabaɗaya daga Mami aka maida kan ammi wanda da ƙyar suka samu suka yi hakan saboda Abba da ya riƙo azkar sosai da ƙyar suka shawo kan abun.
Ai kuwa take Abba ya soma yi ma Mami walaƙanci na yau daban na gobe da ban sannan wannan lokacin ne kawai wasu suka shigo cikin gudan taj bai nan ba'a sai ta yaya ba suka kashe matar taj ɗin har lahira saboda da farko so suka ui su haɗa kai da ita amma ta ƙi yarda and suna gudun a tona musu asiri shiyasa suka biyota suka kashe ta da cikinta a lokacin wata biyar which aikin sadeek ne.
Hauka kawai ne taj bai yi ba abun nan ya saka masa wata irin trauma da har ya mutu ba zai taba mantawa ba, and ana cikin hakane dad ya rabu da ammi qansa haka ya sake birkita shi sosai da sosai wanda allah ne ka É—ai ya ceceshi da wani ciwon ya kama shi, abubuwa suka taru suka yi masa yawaya rasa ta in da zai saka kanshi, duniya ta yi masa zafi sosai da sosai.
A lokacin ne mom ta dawo gidan da sunan kula da Mami da taj ɗin, ana haka bayan wani lokaci sai jin labarin suka yi Abba ya auri Mami wanda abun ya yi ma Mami ciwo kamar me, saboda tun lokacin da yake yi mata walaƙanci tun kafin su rabu sometimes ta kan ji shi ya na waya da ita har su na exchanging kalaman soyayya but she never expect ammi ce, su Mom kuwa hadda wani tattaki na munafunci aka je gidan ammi wai anje ci mata mutunci, sai da Mami ta taka mata burki, so daga wannan lokacin ne Friend ship ɗin sadeek da Taj ya ja baya sosai abun da ya sake bama sadeek haushi kenan duk da ya ji dadi saboda hatta su taj yanzu Abba bai damu da su ba, so sai sadeek ya kasance shi ne ke kula da business din taj.
Haka shekaru suka ja, ana haka taj ya samu wata wacce ta laƙe masa wai ta na son sa tun ya na turjewa har ya daina turjewa abun ka sa rabo haka aka yi auren wanda ayanzu taj ya fara ɗagowa da ya na da tarin maƙiya sosai so sai ya fara kaffa kaffa da matarsa daga baya ma ɗauketa ya yi suka bar ƙasar suka koma wata kasa har ta samu aciki wanda acan aka yi mata exchange na maganin da take sha da ta na da ciki, wanda shi ne ya yi affecting yaron cikinta wato ayan shi ya sa yake da brain problem.
Da haka har cikin ya shiga wata tara ta haife shi suka dawo Nigeria har an yi su na da sati É—aya ko da aka wayi gari she was dead poison, poisoning É—inta aka yi, ranar sai da taj ya zubar da hawaye, and abun affected him fiyeda yanda ake tunani, trauma É—in sak ya yi masa yawa rashin yarda da mutane ya sake karuwa sosai da sosai ya ja baya da mutane sosai.
Bayan haka kuma sai aka koma ana farautar ɗansa wato ayan, ɗan sa da ko lafiya bai da, gefen su mom kuwa haulat mugun son taj ɗin take yi, dama mom na da niyar haɗa su aure da taj sai dai ganin ana kashe matan taj ɗin ne ta taka ma kanta burki tare da haulat ɗin, by that time taj ya yi suna da matsayi sosai babu wanda bai san AGSL ba wato Abad global security and logistics, so shike ɗaukan nauyin sa da na mahaifiyar sa da ma ƙannan sa, don kuwa baya son ganin mahaifin sa no baya ma son abun da zai haɗa sa ko da inuwa ɗaya da mahaifin sa, wani irin jin zafin mahaifin sa yake yi kamar me.