Sashe 22
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna parkin a bakin hall ɗin driver ya fita ya rage su biyu kawai acikin motar wanda shi wayan shi yake taɓawa, ita kuma ta na kallon design na rigar ta, about 6mnt Taufeeq ya yi knocking ta gefen da Taj yake sauke glass Taj ya yi "Za ku iya fitowa." Taufeeq ɗin ya ce, jinjina kai Taj ya yi, ya na fitowa bayan Taufeeq ɗin ya buɗe masa ƙofa, sannan a hankali ya zagaya dai dai ita ma an buɗe side ɗinta, miƙa mata hannunsa ya yi sai da ta ɗan kalleshi sannan a hankali ta ɗora hannunta kan nasa ya taimaka mata ta fito.
Da sauri stylist ɗin ta karaso in da suke ta shiga gyara mata zaman rigarta da ma veil ɗinta, da sauri Ayan ya karaso wajen bai yi wata wata ba ya rungume Naila "Pretty D u look so so beautiful today like an angel." Ya ce ya na ɗagowa ya kalleta sai murmushi yake yi, murmushi ta yi ta na jan kumatun shi "Thank u so muck my charming prince, kai ma ka yi kyau." "Thank u pretty D, u are the best." Taufeeq ne ya zo ya riƙe Ayan ɗin saboda ana jiran su cikin hall hanawa ta yi ta ce da Ayan ɗin ya tsaya a gaban su kawai.
Haka suka nufi cikin hall ɗin Ayan na gabansu su kuma su na baya riƙe da hannun juna, wanda Taj ɗin ya na sanye da baƙaƙen suit ne wanda jacket ɗin suit ɗin ce kawai baƙa, wanda an ko suka yi shi da Ayan, ya yi wani irin kyau looking so Masha Allah , tafiya suke yi cikin hall ɗin a hankali yayinda slow music ke tashi tare da hayaƙin soyayya, hall ɗin cike yake da manyan mutane daga kasashe da dama, ko wannensu sanye da kaya na alfarma, matan cikin su kuwa gold da designer bags da shoes kawai kake gani.
Hall ɗin ya tsaru iya tsaruwa don kuwa ba ƙananan kuɗi aka kashe wajen decorating ɗinsa ba, ga yanda amarya da Ango suka yi kyau kallo ɗaya zaka yi musu ka ga dacewar su, sun yi kyau sosai.
Nan aka soma taron bayan an buÉ—e taron da addu'a, aka ba da biography na Amarya aka ba da na Ango, daga nan aka É—an yi wasu abubuwa sannan aka zo kan games, a tsakiyar fili suke tsaya MC É—in na tambayar su sa yakw question and answer ne, tambaya ta farko shi ne a ina suka fara haÉ—uwa, kallon juna suka yi kafin ya ce "A kan hanya muka fara haÉ—uwa dukan mu zamu tafi asibiti." ÆŠan murmushi ta yi "Kuma faÉ—a ne ya fara haÉ—a mu saboda ya daki motata, sannan ya ce wai laifi na ne."
Jinjina kai ya yi "Laifin ki ne mana ke kika tsaya a kan titi ba tare da warning ba." Shi dai MC sai ya kalleta sai ya kalli Taj É—in sai kuma ya ce "Mr and Mrs Taj ya isa haka nan." Daria duk hall É—in suka yi kafin MC ya jeho tambaya ta biyu "Wa ya fara cewa ya na son wani." Da sauri ta ce "Shi ya fara cewa ya na so na, hadda cewa ya yi idan ban so shi ba ya na iya mutuwa."
Wani irin kallo Taj ya yi mata jin yanda ta yi masa sharri a gaban idonsa, su kuma mutanen wajen daria suka yi, "Wa yake da saurin fushi a tsakanin ku?" "Ni/Ita." Suka haɗa baki, sai kuma suka kalli juna, hararan shi ta yi ya ɗauke kai ya na sakin murmushin gefen baki "Wa yake saurin ba da haƙuri idan an yi faɗa?" Duk shuru suka yi sun sani dukan su kowa ya na ji da zafin kai so tun da suke ba su taɓa gwada bama juna hakuri ba.
Katse shurun ta yi da cewa "Actually its depend da yanayin faÉ—an." Jinjina kai MC ya yi sannan ya ce "Me kika ko kuma me ka fara noticing daga junan ku a ranar da kuka haÉ—u?" "Her eyes idanunta, they are the most beautiful dangerous things I've ever seen, sannan kuma da how small she is, i was even surprised da aka ce she is a doctor. "
Taj ya ce ya na kallonta wani irin hararanshi take yi wato ita zai ce ma ƙarama kwafa ta yi su ba su sani ba ashe MC na kallonsu sai ji suka yi ya ce "Wannan kallon da kike yi masa ai dole ya ce idanunki are dangerous. " Ɗauke idanunta ta yi sannan ta daga abun maganar hannunta ta ce "Ni kuma his height, shi ne abun da na fara gani, coz lokacin da muka fara haɗuwa we were fighting idan ya so ya na iya take ni awajen, kamar yanda kuke gani ya na ganin tsakiyar kai na, saboda am so tiny a gabansa, i was so scared amma dole na dake."
Ta ƙarashe ta na kallon Taj ɗin tare da rolling idanunta, duk wanda zai kallesu zai zaci kallon soyayya ne suke yi ma juna, amma wajen da suke they are annoyed with each other, sun ma matsu a bar wajen, last question da aka tambaya ita ce "Wa yake da kishi acikin su." "Me/Him." Suka haɗa, sai kuma suka kalli juna gyara zaman suit ɗinsa ya yi ya faɗi abun da ya saka hall ɗin ɗaukar shewa "I don't joke with my woman." Ya ce kai tsaye
Wani irin kallo ta yi masa irin na who is ur woman? Smirk ya saki ya na É—auke kansa, gira É—aya ta É—age ta na jinjina kanta sai kuma ta É—auke dubanta.
Nan aka cigaba da event É—in aka yanka cake, da wasu abubuwan sannan aka tashi daga taron wanda Naila ta sami kyaututtuka da yawa da yake bikin manya ne, kyauta har ta fitar hankali, ita sai da abun ma ya tsorata ta, daga wajen taron Abad mansion aka nufa da ita a part É—in Mami aka sauke su, sai da ta sake wanka anan part É—in ta shirya sannan aka kai ta part É—in Taj, sannan Æ´an gidan su suka wuce.
Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_______1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Washegari da safe around ten aka kawo mata breakfast, ita kaɗai ma ta yi breakfast ɗin saboda rabonta da ganin Taj tun jiya wajen dinner, so ba ma a part ɗin ya kwana ba, bayan ta ƙare breakfast ɗinne ta shirya ta fita ta gaida su Mami da Mom a nan ne ma suka haɗu da Ayan wanda ya laƙe mata, tare da shi suka dawo part ɗin Taj din sai kuma Taslim wacce zata taya ta fira.
Anan part É—in suka yini har around 3 sannan aka shiga shirin walima wanda dama tun safe ana nan ana yi, liyafar mata ne kawai babu maza, ita Naila É—in ma bata yi kwalliya ba, don dama bata saba ba ta jiya É—in ma har yanzu ta na jin wani iri a face É—inta, cikin tsadaddun kaya da suka yi fitting dinta ta shirya, wanda aka soma walimar don dama a compound É—in gidan za'a yi sa, mata ne kawai family and friends na Mami da kuma Mom.
Nan aka yi shagali aka ci aka sha aka yi wa'azi and then aka ba da gift wanda ko anan Naila ɗin ta sha gift daga abokan Mami ɗin, wanda sai gab da magrib aka ƙare taron.
Numfashi ta sauke bayan ta shigo bedroom saboda ba ƙaramar gajiya ta yi ba, sai yau ma ta shigo cikin ainihin ɗakinta saboda jiya a master bedroom ta kwana wato ɗakin Taj, shiyasa ta ga ya yi mata wani iri coz it looks so simple and matured, dai dai ɗakin namiji babu wani hayaniya, yanzu kuma da take ƙare ma nata kallo duk da ba wani hayaniya ne da shi ba but ya yi kama da ɗakin mace, ko dan yanayin gadon da sauran su.
Ƙarasawa ta yi cikin ta shiga rage kayanta ta wuce toilet wanka ta yi tare da ɗauro alwala, sannan ta fito ɗaure da towel, daga bathroom ɗin ta nufi closet in da anan take ganin akwatuna jere acikin closet ɗin, ita bata ma zaci an yi lefen ba saboda ta ce ka da ayi ashe an yi, ɗauke idonta ta yi daga garesu don irin abubuwan nan basu cika tayar mata da hankali ba, ta ƙarasa in da dressing mirror yake wanda aka jera tsadaddun creams da perfumes, shafe jikinta ta yi da mai ta saka perfumes.
Sannan ta tsaya ta na kallon tsarin closet din coz an jera kayan aciki, lookin so neat, a hankali ta karasa ta nufi in da aka jera wasu gowns marar hayaniya ta ɗauko ɗaya sannan ta karasa ta buɗe wata locker ta buɗe numfashi ta sauke ganin underwears aciki, pant da bra ta ɗauko, sannan ta rufe drawer ɗin, saka kayan ta yi tare da ɗaura mayafi rigar sannan ta fito daga closet ɗin, bayan ta ɗauko hijab, ƙarasawa ta yi in da aka ajiye sallaya ta ɗauko tare da warwarewa ta shimfiɗa ta kabarta sallah.
Bayan ta ƙare ta zauna anan kan sallayah ta na addu'a.
Around 8:30 aka kawo mata dinner kaɗan ta ci saboda abubuwa da suka yi mata yawa akai, anan palor ta yi zamanta suna kallon cartoon ita da Ayan da ya laƙe mata ajiki, a hankali take shafa gashin kanshi da ya fara taruwa, ko 30mnt basu yi ba da fara kallo ya soma bacci, ita ma gyara zaman ta ta yi kan kujera ta na jinginewa da kyau ta lumshe idonta, still ta na shafa gashin kanshi.
Around 9:30 ya shigo palor É—in bakinsa É—auke da sallama ciki ciki, idanunsa basu yi landing ko in ba sai akan ta da ita da Ayan É—in, wanda kan Ayan É—in na saman cinyarta, Taslim dake biye da shi wacce ta zo ta É—auki Ayan din ne ta ce "Duk sun yi bacci ashe." Ta ce ta na karasowa cikin palorn.