Sashe 37
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
And by lokacin gaskiya ya gane ita musulma ce, don acan ƙasashe abun da ke saka a gane kai musulmi ne sai in ka na rufe kan ka duk da bawai kowa ne yake rufe kan ba but atleast ita ana rufe mata nata sannan su ba ƴan Germany bane zama ya kai su can, sannan sometimes ya na jin Dada ɗin ta na furta Subhanallah Alhamdulillah da dai sauran su, and ga shi ita ɗin sunan ta Ummu so definitely musulmai ne.
Wasa wasa wata shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin su, in ya na magana da ita takan nuna wasu expression da dai sauran su which kenan condition ɗinta is improving.
Zaune yake ya yi shuru rungume da wata container mai cike da sweets wada sweet ɗin da take basa ne kullum idan suka haɗu so baya sha sai ya kama tarawa, tunani yake yi don kuwa saura mishi kwana biyu ya wuce, ya riga da ya gama aikin da yake yi zai koma Nigeria, sai dai ya na tunanin yanda zai faɗa ma Ummu don bai san wani hali zata shiga, don akwai ranar da ta yi ta jiranshi awaje so sai aka yi rashin sa'a aiki ya riƙe shi har dare ya yi bai dawo ba, ai kuwa ta kama kuka duk ta bi ta tada ma Dada hankali har sai da suka jira shi ya dawo ta ganshi sannan hankalinta ya kwanta, bale yanzu da zai tafi gabaɗaya kuma bai san ranar dawowansa ba.
Numfashi ya sauke ya na maida duban shi kan wayar shi dake ƙara hannu ya miƙa ya dauki wayar ya yi picking call ɗin.
Washegari
Fita ya yi wanda sai da duhu ya fara sannan ya dawo, bai iskata waje ba hakan ya sa ya nufi cikin gidan shi sama ya nufa zuwa É—akinsa sai kuma kamar wanda aka tsikara ya nufi window na É—akinsa ya buÉ—e a backyard ya hangota ta na bin magenta kallonta ya cigaba da yi ita kuma kamar ta ji ajikinta ana kallonta ta dago haÉ—a ido suka yi ya É—aga mata hannu ita ma É—aga masa hannu ta yi sai kuma ya yi kata alamar ta tsaya nan gashi nan zuwa, barin bakin window É—in ya yi ya sauko ya na fitowa daga gidan shi ya shigo gidan su sannan ya zagaya ta back yard in da take .
Murmushi cikin jin daɗi ta ƙaraso in da yake ine thing about her is ko da wasa bata taɓa gigin rungumeshi ba, duk da kuwa bata da lafiya, iyakarta hannunshi ko kuma gefen rigar shi in ma zata taɓa shi, "What are u doing here?" Ya tambayeta magenta dake gafe ta nuna jinjina kai ya yi sai kuma ya kalli face ɗin, shi dai haka kawai yake ganin kamar ya san face ɗin sai dai ya kasa tuna a in da ya san face ɗin especially idanunta.
"I have something to tell u." Kallon shi ta yi sai kuma haka kawai jikinta ya yi sanyi tun bata ji me zai faÉ—a mata ba, shi ma yaga hakan sai dai babu yanda zai yi dole sai ya faÉ—a mata, har da shawara ya yanke akan ka da ya faÉ—a mata ya wucewar shi kawai, but ya san bai yi mata adalci ba.
A hankali ya ce "Listen to me ok?" Sai kuma ya yi shuru kafin ya ɗan ja numfashi ya ce "Am leaving tomorrow, am going back home, am going to my country Nigeria. " Wani irin kallonshi yake yi idanunta na tara hawaye, kawai sai ta fashe mishi da kuka, abun da ya saka shi ruɗewa kenan "Oh God, am sorry stop crying plss ki daina kuka, idan ke kina kuka ni me kike so in yi." Ya ce cikin wani voice, a hankali cikin shesheƙar kuka ta shiga buɗe bakin "T.....Ta.....tau....tau...feeq....I ......I...... I dont wan u to goooooo." Ta ƙarashe maganar ta na jan gooo ɗin kukanta na ƙarfi.
Wani irin dakatawa Taufeeq ya yi saboda bai taɓa sanin zata iya magana ba, like she caught him off guard da maganan nan da ta yi cikin wani irin farinciki ya ce "Ummu u just talked magana kika yi, Ummu u can talk." Jinjina kai ta shiga yi "Yes...yes i can talk but plss don't go i promise i will be talking to u plss Taufeeq. " Ta ce cikin kuka kawai sai ta shige jikinshi ta zagaya hannayenta a bayanshi, kanta na saman ƙirjinshi, wani irin shock Taufeeq ɗin ya ji tun daga kanshi har zuwa yatsan ƙafanshi, coz this is the first time da yake samun kusanci haka da mace wacce ba muharramarsa ba.
A hankali ya kai hannunshi zai janye ta daga jikinshi amma ta riƙe shi gam gam sai kuka take yi ta na maimaita pls don't go.
Ɗan numfashi Taufeeq ya ja a hankali ya saukar da kansa ya na kallon face ɗinta ta rufe idanunta gam gam, "Ummu." Ya kira sunanta a hankali "Ummu." Ya sake kiran sunanta "Ummu." "Umm." Ta amsa "Let go off me let's talk." Maƙe kafaɗa ta yi "Pls Ummu let go off me baki san me kike yi min ba." Ya ce cikin wata murya coz ko kaɗan bai so, emotion ɗinsa feeling ɗinsa su yi taking control over him.
Hannu ya saka ya sake janye ta daga jikinshi shi, fitowa ta yi a hankali sai kuma ta ɗago da sauran hawaye ta ce "Ka fasa tafiya koh, ka fasa tafiya ba zaka je ba koh?" Shuru ya yi bai ce komai ba hawaye na cigaba da zubo mata ta ce "Pls Taufeeq dont go i don't want u to go, plsss." Ta ja plss ɗin wani irin kallonta yake yi sai kuma ya ɗauke kanshi coz what he is thinking right now ba zai kai shi ko ina ba, sake dawowa gabanshi ta yi "Plsss say u will not go stay with me, Taufee......." Bai bari ta ƙarasa ba kawai ya jawota jikin the next thing kawai ya haɗe lips ɗinsu.
Like ya yi iya bakin ƙoƙarinsa ya ɗaure but he just can't like maganan da take yi masa is just tempting him the way take kiran sunanshi is driving him nut, like he is going crazy ya san bai kamata ya yi haka ba especially da ya san bata da lfy it's like kamar he is taking advantage of her ne, Taufeeq was kissing her hungrily like his life depends on it, ita Ummu kasa motsawa ta yi coz it's something bata taɓa ji ko expecting ba no bata ma taɓa tunani akai ba.
Ta daÉ—e ya na kissing É—inta kafin kamar wanda aka fisgo ya saketa da sauri ya na furta "Subhanallah Astagfirullah. " Ya matsa baya ya na nishi da,sauri da sauri ya ma kasa kallonta, ya shiga furta "Am sorry Am so sorry wallahi am not like that ba haka halina yake ba." Ya ce duk da bai sani ba ma in ta gane abunda yake faÉ—a.
"Taufeeqq." Ta ce zata matsa kusa da shi ya dakatar da ita da hannunsa ya ce "Don't Allah Ummu ki dakata daga nan ka da ki kashe ni." Ya faɗa da Hausa kamar me shirin kuka, wani irin tsanar kanshi yake ji na abun da ya yi yanzu, don ita kamar ma bata san me ya yi mata ba, toh in ita bata da hankali shi ya na da mana, but yabari zuciyarshi ta fi ƙarfin shi he did abun da bai taɓa yi arayuwarsa.
Ita kuma sai kallonshi take yi idanunta na sake fitar da ruwa gaba ya yi tare da cewa "Let's go home." Biyo shi baya ta yi ta na so ta riƙe hannunshi ya janye hannun nashi har bakin ƙofar gida ya rakata kafin ya ciro katin shi daga aljuhun shi ya bata "Take it, akwai number na ajiki u can give me a call anytime kike son magana dani." Ya faɗa tare da buɗe mata aihinin ƙofar shiga ciki tsaya ta yi ta na kallonshi zata yi magana ya ce "Plss go inside." Wucewa ta yi ciki ya rufe ƙofa ya na sauke ajiyar zuciya ya nufi hanyar fita daga compound ɗinsu.
Meemziey's pen
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page _______2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Bai ma san ya aka yi ya shiga gida ba shi dai kawai ya samu kansa ne aciki, ba abin da yake gani sai hawayen Ummu, da kuma yadda ta kira sunansa.
"Taufeeq..." bakin gadon sa ya zauna ya na dafe kansa "Ya Allah." Ya furta a hankali, tun da ya haɗu da ita, kullum yana tunama kansa cewa ba ta da cikakkiyar lafiya, ba wai ko wacce irin lafiya ba lafiyar ƙwaƙwalwa ada she use to behave kamar yarinya daga baya ne abun ya yi sauƙi, ba kowanne abu ne zata iya tunawa ba, kuma bata fahimtar abubuwa kamar yanda saura suke fahimta.
Amma yau...
Yau ya bari zuciyarsa ta rinjaye shi, wani irin takaici kansa yake ji ba don ya ƙi Ummu ba, A'a, matsalar ma ita ce yana tsoron yadda ya fara jin ta a ransa.
A can gidan Ummu kuwa...
A bakin gadon ta ta zauna, katinsa na cikin hannunta, idanunta sun yi ja saboda kukan da ta yi
A hankali ta É—auki drawing book É—inta, ta buÉ—e sabon page, ta fara zane.
Hannunta yana rawa kamar kullum, amma ba ta tsaya ba, bayan mintuna talatin ta gama.
Hotonsa ne ta zana, yana tsaya ya na murmushi, ita kuma tana tsaye kusa da shi riƙe da mage, kallon zanen take na wani lokaci, sai ta rungume littafin a ƙirjinta, ta na kwantawa kan gadon nan da nan bacci ya ɗauke ta sai sauke ajiyar zuciya take yi cikin bacci.
Washegari.