← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 71

Sashe 15

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Tare da ke zamu je gida koh." Cewar Ayan da har yanzu yake riƙe da gefen coat ɗinta, numfashi ta sauke sannan ta durƙusa dai dai tsayin shi "Eh amma ba yanzu ba ina nan zuwa an jima, ka ga ina da patient da zan duba yanzu." Yatsan shi ya bata "Promise me." Ita ma nata yatsan ta bashi suka ƙulla "I promise." Miƙewa ta yi ganin ya yarda Taufeeq ya ce "Ba ni digits dinki." Exchanging number suka yi sannan ta raka su har mota suka wuce.

Numfashi ta sauke ta na jin kamar an cire mata ƙaya.

Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

page________1️⃣1️⃣

The Abad's

8:22pm

Taufeeq.
Shigowa ya yi cikin palorn sanye da 3quarter fari da baƙar riga mai dogon hannu ta Nike, hannun shi zube cikin aljuhun wandon shi ya na tafiya cikin wani class sai wani irin sanyayyar ƙamshi yake yi, da sauri Ayan dake gefen Taj zaune riƙe da kayan wasan shi ya saki kayan wasan nashi, ya yo in da Taufeeq din yake da sauri.

"Uncle Tee. " "Yes my boy." Ya ce ya na ɗaukar Ayan ɗin sannan suka ƙarasa ciki tare "Uncle Tee, yaushe zaka kai ni wajen pretty Dr, yaushe zata zo gidan mu? Ta ce mun yau zata zo and dare ya yi." Cewar Ayan ɗin.

"Yeah yau zaka ga Pretty Dr É—in." Taufeeq ya ba shi amsa sannan ya kalli Taj da hankalinsa ke kan laptop ya ce "Bro sannu da aiki." GyaÉ—a kai ya yi ba tare da ya ce komai ba, zama Taufeeq ya yi, sai kuma ya kalli Ayan ya ce "Ayan go and tell Mami ta saka maka wasu kaya we are going to Pretty Dr's house." Wani kalan shewa Ayan É—in ya yi "Uncle Tee u r the best." Sannan ya yi kofa da gudu.

Bayan ficewar Ayan ya juyo ya kalli Taj "Bro." "Umm." Ya amsa ƙasan maƙoshin sa "Ya ya za ka yi da Ayan game da maganar Naila?" "Who is Naila?" Ya ce a daƙile ba tare da ya ɗago ba, numfashi Taufeeq ya sauke "Dr Ameenatu the Neurologist." "Oh." Ya ce ya na ɗagowa "What about her?" Gyara zama Taufeeq ya yi "Ta ya ya zaka shawo kanta? what's ur plan? What are u going to do about her?" Ɗagowa ya yi ya na rufe laptop ɗinsa ya jingina ga kujera.

A hankali ya ce "At first i told her that zan bata kuɗi any amount take so for her to be Ayan's doctor, only him but she refused." Dakatawa Taufeeq ya yi ya na kallon Taj ɗin ya ma kasa reacting, sai kuma ya ce "Wait... Bro.....Ka ce you'd give her ko nawa take so? Bro ka ɓata komai, Naila is not like that ba za ka taɓa sayen ta da kuɗi ba, yah illahi."

Ya ce ya na miƙewa tsaye sai kuma ya kalli Taj ɗin "Wai bro ka san me Ayan yake nufi da he want Dr Ameenatu? He mean ya na so ya ganta a gidan nan every day like kullum, that's what he meant ba wai kullum ta zo ta koma ba, no a gidan nan yake so ta zauna." Sai kuma ya girgiza kanshi "Na so na saka baki a wannan maganar but tafi karfin na tun farko ka ɓata komai, sannan ba komai ba ne kuɗi ke saya ba Yaya." Daga haka ya juya ya fice mamaki kawai yake yi.

Sai kuma ya saki murmushin mugunta don ba ƙaramar drama za'a yi ba, duka su biyun su na da zafin kai, ba su son rai ni sannan ba su son ana bossing ɗinsu around, it will be kind of interesting don ya na so ya ga yanda Taj ɗin zai shawo kan Naila ɗin, waye zai fara karaya a cikinsu Taj koh kuma Naila, sai dai ya san Taj ba mutun bane mai karaya da sauri especially aka abun da Ayan ɗin yake so, ita kuma taurin kanta ya fi zuma rock girma.

Ya na fitowa babban palor dai dai Ayan ɗin ya ƙaraso in da yake da ƴar murnar sa ya ce "Uncle Tee na shirya. " Murmushi Taufeeq ya yi ya na ɗaukar shi "Yawwa my boy lets go and meet our pretty Dr." Daga haka suka fice daga palorn, mota suka shiga sai gidan su Naila ɗin.

BuÉ—e mishi gate mai gadi ya yi ya shiga ya yi parking , wayar sa ya É—auko bayan ya kashe mota ya danna kiran Naila din, bayan ta É—auka ya ce mata ta fito ya na waje, ta ce tau ga ta nan zuwa, after som time ta fito, don ma har ta yi shirin bacci, ta na sanye da riga da wando na bacci, babban hijab ta dora a sama.

Ayan na hango ta ya yi in da take da gudun shi tare shi ta yi da sauri saboda gudu bai da kyau a irin condition ɗinsa, "stop running Ayan." Ta ce ta na riƙe hannunshi suka ƙarasa in da Taufeeq yake tsaye, "Ina wuni." Ta ce ta na ɗora Ayan din bayan mota, "Lafiya ƙalau ya kike?" "Alhamdulillah ya gajiyar tafiya, Ayan bai bari ka huta ba ya saka ka zuwa nan." Murmushi Taufeeq ya yi "Ai gajiya ta bi jiki."

"Masha Allah." Ta ce daga nan babu wanda ya sake cewa komai ganin sun yi shuru Ayan ya ce "Pretty Dr yaushe zaki zo gidan mu? Kin ce zaki zo yau baki so ba." Murmushi ta yi "Ba ga shi yanzu ka ganni ba Ayan?" Maƙe kafaɗa ya yi "Ummm i want to see u in our house." Ɗan rolling idanu ta yi ta rage murya ƙasa ƙasa ta ce "Ka san me?" Girgirza kai ya yi "A'a ." Ya faɗa kamar yanda ta yi maganar "Actually ba na son yara, i don't like children. " kawai sai Ayan ya saki daria sai kuma ya ce "But I like u more than anything, u see malamar mu da ƴan ajin mu sun ce i am very charming, so i will use my charm to make ur like me."

Daria ta kwashe da ita ta na É—an kare bakinta da hannu "Yes my prince charming, but ur charm will never work on me." ÆŠan shuru ya yi kamar mai tunani sai kuma ya ce "I am sure it will work." Daria suka sake gabaÉ—ayan su, shi dai Taufeeq kallon su kawai yake yi ya na tunanin lokacin da ta yi aure da yanzu ita ma ta na da É—a ko kuma Æ´aÆ´a, kawar da tunanin ya yi, ya ce "Yah aiki, ya stress na hospital?" Mai da kallonta ta yi gareshi.

"Aiki Alhamdulillah, stress kam akwai shi." Jinina kai ya yi "Aci gaba da hak'uri ai ku kam kun yi mana wayo ga lada ga kuɗi. " Ɗan murmushi ta yi bata ce komai ba, kallonta yake yi ta na murmushi "Allah besty da gaske kin canza, yanzu ki na murmushi, kin san me?" Ya karashe maganar ya na tambayarta girgiza kai ta yi "Wallahi lokacin da na fara ganin ki, da ban san ki ba irin haka na zaci kina da Aljannu, coz tell me why ba ki murmushi u don't even like talking, and the way kike kallon mutane it's scary, it's looks weird like." Ya ƙarshe ya na kallonta the way take kallon mutane a da.

Daria ta saki hadda shi gabaÉ—aya, "Pls ka da ka yi mun sharri mana, ba haka nan nake kallo ba, stop exaggerating, gaskiya ba haka nake yi ba." "Da gaske haka kike, har tsoron ki nake ji." Daria ta sake yi "Don Allah ka bari." Nan dai suka cigaba da firar yaushe rabo.

Sai around 10:30 suka wuce gida.

Ita ma wucewa ta yi cikin gida.

Bayan kwana biyu kullum sai sun haÉ—o da Taufeeq wanda Ayan ne ke matsa masa akan su je wajenta, ana haka tafiya ta kamata zuwa kano, akwai taron da za su yi na likitoci, so abun girshi ya zo mata bata samu ta faÉ—a ma su Taufeeq É—in ba sai da ta isa can sannan ta kira sa ta faÉ—a masa.

Shi kuwa alokacin ya na fama da rigimar Ayan wanda yake so a kai shi wajenta, rasa yanda zai yi ya yi saboda Ayan É—in ya matsa masa, babu yanda ya iya dole haka Taufeeq É—in ya sanar da Ayan cewa ai pretty Dr É—insa ta yi tafiya.

Ai kuwa take ya soma kuka ya na rigima shi babu ruwanshi wajen pretty D yake son zuwa, abu kamar wasa sai ga shi ya zama babba don kuka ya yi ta yi babu wanda ya iya lallashin shi a gidan, sai kuka yake yi, Taj baya nan ya na office, ga shi ko an kira wayanta ba'a samu saboda ta saka ta flight mode ta na so ta ui concentrating kan abun da ta je yi.

Wasa wasa jikin shi ya yi zafi nan take zazzaɓi mai ƙarfi ya rufe shi, ko da Taj ya dawo ya iske halin da Ayan ke ciki, wani irin baƙin ciki da fushi ya kamashi, baya tunanin tun da Ayan ya zo duniyar ya taɓa kuka irin haka, kukan ma wata yake yi ma wata wacce suka haɗu recently, haɗuwar titi, wani irin zafi yake ji a zuciyar shi ganin yanda Ayan ɗin yake kuka, baya son kukan Ayan ɗin ko kaɗan, kuka ga shi ba wai Ayan ɗin ya ji sauƙi duka bane, and ba'a ya na kuka saboda condition ɗinsa, ga shi ta ta shi ta kashe wayarta ta tafiyar ta.

Dole ya É—auki mataki don ba zata kashe masa É—a a banza ba.

Da ƙyar aka samu ya yi shuru aka kira wani likita ya duba shi.

Haka Suka yi ta fama da Ayan ɗin, wanda yake yi ta zazzaɓi, ko an kirata ba'a samu saboda akwai matsalar network a kwanaki so definitely har ta dawo basu yi waya ba.

Taj.

Zaune yake a palorn Mami ya na kan dining ya na cin abinci wanda light food ne don dare ya yi sosai, ya dawo daga aiki late ga shi ya na jin yunwa so dole Mami din ta haÉ—a masa abinci marar nauyi.
Chapter 15 · 0% Book details