Sashe 54
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta ce "Me kake nufi da komai bai zo ƙarshe ba sadeek?" "Ameenatu idan har ban mallake ki ba, Taj ba zai taɓa mallakar ki ba, ki bar ganin ki na auren shi, ina sonki Ameenatu amma idan har ba zaki dawo gare ni ba sai dai mu rasa daga ni har shi." Wani irin mamaki da al'ajabi ne ya cikata coz gani take yi kamar sadeek ya haukace no ba kama bace, ya riga da ya haukacen.
"Me zaka yi idan baka sameni ba?" Ta faɗa ta na tsoron jin abin da yafaɗa "Kamar yanda na yi ma sauran matan shi." "Me ka yi musu?" "Ni ma ban sani ba, but idan har ki na son ranki da lafiyar ki, ki rabu da Taj ki dawo gareni, sannan ka da ki manta auren yarjejeniya ne a tsakanin ku, agreement ɗin ku shi ne idan aka kama mastermind behind everything dake faruwa zaku rabu but me ya sa baku rabu ba, koh kin fara son shi ne?"
Shuru ta yi hakan ya basa haushi don kuwa shurunta kamar cewa take yi eh ta na son Taj ɗin hakan ya saka cikin ɗaga murya ya ce "Bai kamata ki so taj ba bai kamata zuciyarki ta kamu sa son wani ba ni ba, ni ni na fara ganin ki, ni na fara saninki, na hadu dake tun kafin taj ya haɗu dake, me ya sa kuka aure shi ba ni ba, me ya sa kika fara son shi bani ba? Me ya sa kike son ðan sa bani ba? me ya sa kike son kowa na shi ba ni ba? Ki na kulawa da kowa na shi bayan ni ka ɗai ya kamata ki riga kulawa." Sai maganganu kawai yake yi wanda da ganin alama ya zare.
Da sauri ta katse wayar ai kuwa ya sake kira taƙi dagawa sai kira kawai yake yi, take ta yi blocking ɗinsa, ai kuwa ya shiga kiranta da wata numbar, kai da ya dameta da kira kashe wayar ta yi gabaɗaya ta kwanta bacci sai tunanuka ke yawo a ranta.
Washegari.
Abad Mansion.
Duk su na zaune a palor bayan sun gama breakfast
Taj yana zaune a kan sofa, suna magana akan wasu files da shi da taufeeq, Mikekuwa ya maida hankalinsa gabaɗaya akan waya, yayin da Naila ke zaune kusa da Ayan wanda yanzu ya fara samun nutsuwa sosai, ya na shan fruits da ta yanka masa ya na laƙe da ita sosai, baya son ƙara duk abun da ya motsa sai ka ga ya ɗan zabura.
Mami kuwa tana zaune opposite dinsu, Mom da Taslim suna gefe suna ƴar hirar su, haulat na taɓa waya ita ma ta na zaune gefe, hayaniya suka soma ji a waje, Kowa ya ɗago ta na kallon ƙofa "Me yake faruwa?" Mom ta tambaya, a hankali Taj ya na ɗan girgiza kai shi ma bai san me ke faruwa ba, ya na ɗaga ƙafarsa sadeek ya shigo palorn kamar an jego shi, wani irin sanyi naila ta ji ya ratsata, ba sanyin kwanciyar hankali ba na tashin hankali.
Gabaɗaya sadeek ɗin ya canza duk a firgice yake, idanunsa sun yi ja, haka gashin kansa duk ya yi wani iri, gabaɗaya duk a hargitse yake, ga securities da suka biyo bayan sa sai ƙoƙarin kama shi suke yi don Taj ɗin ya ce musu duk in da suka ga sadeek su hana shi shigowa sannan su sanar da shi.
Da sauri ya fisge daga riÆ™on da suka yi masa "Don't u dare touch me." Ya daka musu tsawa, a hankali taj ya É—aga musu hannu akan su dakata, dakatawa suka yi, sannan Taj É—in ha kalli sadeek a hankali ya ce "Sadeek. " É—an tsayawa sadeek ya yi sai kuma ya saki wani murmushi ya na kallon Taj É—in cikin rainin wayo ya ce "Hmm har yanzu kana nan?â€
A hankali Naila ta sake rungume Ayan dake gefenta, akan idanun sadeek hakan ya faru, tsare ayan ya yi da idanu, take murmushin dake kan face ɗinsa ya ɓace "Ai fah dole haka zaki yi. " Sai ya ɗan yi daria "Kullum shi kike zaɓa, ko da yaushe shi." Kallon shi naila ke yi "Sadee...." "Don't." Ya daka mata tsawa wanda take Ayan ya fasa kuka, da sauri Naila ta sake rungume shi ta na lallashin shi, matsowa gaba Taj ya yi "Ka yi magana a hankali. "
Wata daria sadeek ya sake "Saboda ɗanka kake cewa in yi shuru, kai kullum ɗanka, ɗanka, ɗanka." Sai ya nuna naila "Yanzu ita ma babu wanda take so kamar shi, duk abin da kake so shi take so, shi ka ɗai take gani." Ya ƙarashe a tsawace da ya saka Mami cewa "Wai lafiyar ka kuwa sadeek. " don ita bata san shi ne ya ɗauke ayan ba babu wanda ya faɗa ma waƴanda ke gida, Wani kallo sadeek din ya watsa ma Mami "Ki yi min shuru ba da ke nake b....." Maganar shi ce ta katse saboda wani zafafan marin da aka watsa masa.
Shuru kowa ya yi ya na kallonta don kuwa babu wanda ya san lokacin da ta karaso wajen saukar marin kawai aka ji, ita kuwa sai cika take yi ta na batsewa saboda sadeek ɗin ya soma bata haushi, daria ya saki saboda ƙarara Naila ɗin ta na nuna masa bata son sa bata ƙaunar sa coz me ya sa zata mare shi saboda Mami "
A hasale cikin tsawa Naila ta ce "Wai kai what is ur problem? What do u want?" "Me nake so?" Ya nuna kansa "I am tired of asking my self that question, wato me nake so?†Sai ya soma zagaye cikin palorn "Tun muna yara nake tambayar kaina." Ya ce ya na kallon Taj dai dai Dad da Ammi na shigowa cikin palorn tare da Nanee, duk da ya gansu amma bai mak da hankali ba ya ce "Me ya sa Taj?" "Me ya sa komai yake zuwa ga Taj, me ya sa?" Sai ya dakata ya na nuna Taj
"Tare muke komai namu tun muna yara but me ya sa kai kake yin nasara?" Ya nuna kansa "Ni kuma i have to try." Ya ɗan girgiza kansa "Abun da ma yake ban haushi shi ne u don't even have to try kamar yanda na yi, our scores at school, results ɗin mu everything u are above me duk yanda na yi trying ba zan taɓa kama ƙafar ka ba, komai ya zo maka da sauƙi money, respect, power, business, Family."
Sai kuma ya saki daria, kamar wani mahaukaci fah, duk sun tsaya su na kallonsu coz wani sashe ne na sadeek suke gani ayau da basu taɓa gani ba, "But ka san me?" Ya faɗa ya na sake sakin wani daria ya ce "Na ji daɗi when i found out koh a cikin gidan naku akwai waƴan da ba sa sonka." "Abubakar!!!!" Ammi ta kira sunan shi da ƙarfi.
Ɗan juyo da kai ya yi ya kalleta kawai sai ta saki daria ya na ɗauke kai, kowa ya ga abun da ya yi da gaske ne sadeek ya haukace, ya buɗe baki zai sake magana Ammi ta ce "Ƙull ka da ka sake cewa komai. " Wata irin harara ya sakar mata kafin ya ce "U are asking me to shut up said from a person who married her best friend's husband. " Ba Ammi kaɗai ba duk wanda ke wajen nan ya sha mamaki, coz how can me hankali zai ce ma mahaifiyar sa haka.
Ganin kallon da suke masa ya gyaɗa kai "Eh hakanr, amma kun san me? Na ji daɗi hakan atleast ta samo min uba mai kuɗi." Ya nuna Taj ya ce "Atleast i have the same Dad with u, she got me a new rich dad, and i got to share it with u, coz i have always wanted a new dad, and the fact that ta ƙwace mahaifin naka gabaɗaya ya zama nawa was amazing the feeling is so good." Ya faɗa ya na lumshe ido, don da gaske it's so good.
Meemziey's pen
[04/10, 20:51] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page ___________3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Ya sake kallon taj ɗin "Tun da muka ta so kai ka na da komai, ka na da mahaifi and ya na da kuɗi Dad ya na mugun ji da kai, kome kake so zai yi maka, i have always envy u, I've always want rayuwar da kake yi, rayuwar da ka ɗauka for granted, u don't even make effort, da Ammi na da mamin ka are friends best of friends kuwa, but ka san me? Tun ina ƙarami nake tambayar kaina me yasa Ammi na bata auri mai kuɗi ba, me yasa Mamin ka ta auri mai kuɗi, are they not friends why ni mahafina ya zama bai da kuɗi kai naka na da kuɗi, me yasa mahaifina ya ras......"
"Subhanallah. " gabaÉ—aya mutanen da ke wajen suka faÉ—a coz abun nashi ya fara wuce waje, coz ya na questioning allah ne akan me ya sa ya É—auki ran mahaifin shi.
"Wai baka da hankali ne?" Ammi ta faɗa, "Eh ban da am not normal tun ranar da Taj ya fini komai me zai saka taj ya fini komai, why?" Ya ƙarashe cikin ɗaga murya, ya nuna kanshi idanun shi sun yi ja, ita nanee ta kasa cewa komai sai kuka take yi, saboda mijinta ne take gani a wannan halin uban ƴarta, wani irin haushi baƙin ciki da kuma takaici take ji na halin sadeek ɗin, idan ka gansa zaka ce ya fi kowa hankali da natsuwa a da sadeek din da ko sa'insa baya yi da mutun, he is the playful type ya na son kowa akwai shi da fara'a kuma, shi ne yau ya zama haka.