Sashe 40
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baka san yanda nake son Taj bane duk lokacin da ya yi aure ji nake yi kamar in mutu, kamar zuciyata zata fashe." "Toh me yasa baki aure shi ba!?" Shi ma Mike din ya ce a fusace, "Any time Taj ɗin zai yi aure ki na nan why didn't u marry him tunda kina son sa why?" "Kai ma ka gani duk matan na sa kashe su ake yi." Gira ɗaga ya ɗage "Oh is that it, ashe kuwa ba sonsa kike yi ba, u don't love him Haulat, coz idan har kina sonsa u wont be afraid na cewa za'a kashe ki and more, now look at Naila, ai ita ta san ana kashe matan nasa but ai ta aure shi, and in dai Taj ne ba zaki taɓa samun sa ba, don kuwa wani irin tsananin so yake yi ma Naila ɗin, na sha ganin soyayyarta acikin idanunsa, ke the way he looks at her is different, and kinsan me? a sani na da Taj na san baya da ra'ayin mata biyu so gara ki cire shi aran ki ki fitar da wani mijin kiyi aure."
The way Mike yake magana irin bigbro ɗin nan, gashi ya ɗaure face sosai, saboda abun na baƙanta masa rai, yanda ƙanwar sa ke bin wani ya na walaƙantata, and ya na maganar ne da hausa wanda ba zaka yi zaton hausa ta zauna a bakinsa haka sosai ba.
Ya na gama faɗar haka ya juya ya fice, kuka ta fashe dashi ta na jin zuciyarta na ƙuna duniyar ta yi mata zafi, dama tun su na ƙanana Mike never support her bai taɓa supporting decision ɗinta ba, bata san meyasa ba, but ra'ayin su bai taɓa zuwa ɗaya ba.
**********
A cikin wani ɗaki da babu haske sosai babu komai ciki sai computers, bangon ɗakin cike yake da hotuna, wanda hotunan Naila ne yawanci, wanda duka hotunan bata san lokacin da ake ɗaukanta su ba, wasu ta na asibiti, wasu ta na parking lot wasu wajen shopping, da dai sauran su, kamar duk in da take ana kallonta, akwai wasu hotuna na Ayan sai wasu hotuna na Taj wanda aka saka red marker aka yi cancelling ɗinsu.
Akwai ma in da aka zana hoton Naila É—in wanda ya cika bango, babban hoto sosai.
Wani mutumi ne tsaye ya na kallon hutunan hannunsa zube cikin aljuhu, ya zuba ma hotun Naila ɗin ido ka na iya hango wani kalan obsession a idanun sa, ƙarasawa ya yi gaban table dake ɗauke da computer ɗin, ya ɗauki hatunan dake kyau wanda hotunan sabbin hotuna ne yau aka yi su, ya je ya laƙa su a bango, mai da idanunshi ya yi kan hoton Taj nan da na idanunsa suka yi ja ya na jin wani baƙin ciki ya na rufe shi.
Ya daÉ—e ya na kallon hotunan sannan ya fito daga É—akin.
***********
Naila
Around 10 na dare ta shigo ɗakin, ta na shigowa tsantsin ruwan da Ayan ya zubar a ƙasa ya ja ta aikuwa ta ta fi luu ta faɗi har ƙafanta ɗaya na laƙwashe wa sai da ƙashin ya yi ƙara "Ahhhhh." Ta ce da ɗan ƙarfi ta na dafe ƙafan nata, buɗe ƙofar closet aka yi Taj ya fito da sauri "Me ya same ki why are u sitting on the floor." Ɗan yamutsa fuska ta yi "Faɗuwa na yi." Ta ce ta na ƙoƙarin ta shi sai dai ta kasa, ƙarasowa ya yi wajen bai yi wata wata ba ya ɗauketa daga ƙasa kamar wata baby ya zaunar da ita bakin gado.
"Wayyo ƙafana." Ta ce ta na danne ƙafanta da ya ji ciwo, kallon ƙafan da ta dafe ya yi kafin a hankali ya kama ƙafan ya na cire socks ɗin da ta saka ai kuwa wajen ya yi jaa, dagowa ya yi ya kalleta "It might hurt a little. " gyaɗa kai ta yi, a hankali ya shiga murza ƙafan, ita hankalinta ma baya kan ciwon da ta ji zuwa yanzu ya na kan bayanshi da babu riga don ya na tsakar saka kaya ne ya ji ƙararta so wando kawai ya saka ya fito ba tare da riga.
Kallon shi kawai take yi dark skin ɗinsa sai walƙiya yake yi, and it looks so soft wallahi, shi dai Taj bai ma san ta na nan ta na ƙare masa kallo ba hankalin shi na kan ƙafanta, duk da bai yi zaton ta na da raki ba but ganin koh motsi bata yi balle ta nuna ta na jin ciwo, ya na ɗagowa ya kamata red handed ta na kallon jikin shi, "Like what u see?" Ya tambaya kallon shi ta yi ya sakar mata wani smirk.
Murmushi ta yi ta na sake kallon shi yanzu idanunta ma na kan Abs ɗinshi, "Yes." Ta ce ta na ɗago hannunta ɗaya ta ɗora kan ƙirjinshi, ta shiga tracing, ɗan numfashi ya sauke ya na kallonta "What are u doing?" Ɗage kafaɗa ta yi "Just enjoying the view." Ta ce ta na cigaba da wasa da hannunta a ƙirjinshi, riƙe hannunta ya yi da sauri ganin ta na yin ƙasa da shi, "Baki san me kike takalo ma kanki ba koh?" Ɗage gira ta yi "Me ne? Me ne ne nake takalo ma kai na?"
Ta ce ta na ɗago ɗayan hannun ta cigaba da wasa da ƙirjinshi, haɗa hannayen ya yi gabaɗaya ya riƙe su, "U are testing my patience Ameenatu. " "Really?" Ta ce ta na murmushi, idanunsa sun soma kala, no yanayin sa ma gabaɗaya ya canza, hannayenta da yake rike da su ya ɗaga sama tare da tura ta ta kwanta kan gado, ya bita ya kwanta kan gadon still ya na riƙe da hannunta above her head.
Ya É—ago ya kalleta "You are temping me Ameenatu, and I warned u anytime kika sake I won't hold back." Ya ce cikin wani irin voice, Murmushi ta yi "I like it when u loose control. " Yah illahi kamar irin ta kunna shi kawai unexpectedly ta ji ya haÉ—e bakinsu, she was shocked, like real shock,ta ma kasa motsi, sakin bakinta ya yi ya na É—agowa ya kalleta fuskar su na dab da juna suna jin numfashin juna, É—agowa ta yi a hankali ta yi pecking lips É—insa, ta na kallon idanunsa da suke yi mata wani irin dirty look, pecking lips É—insa da ta yi kamar irin ta basa dama ne kawai ya sake haÉ—e bakinsu.
This time a round it was a hungry kiss like daga ita har shi as if they've been waiting for this damn moment there whole life, kaman they've been hungry for each other dama, wani irin kiss ne suke yi like tongue to tongue, deep kiss deep enough to su na swallowing saliva ɗin juna, Yah Rabb, sun ɗauko lokaci me tsayi su na abu ɗaya, kafin knocking da aka yi ga ƙofa ya katse musu sha'anin, which an ma daɗe ana knocking ɗin Naila ce da ta ji ta kwace hannunta daga riƙon da ya yi mata da ƙyar ta na ture shi gefe.
Kwantawa ya yi gefen ta ya na maida numfashi coz he is out of breath, da sauri ya janyo pillow ya na ɗorawa saman cikin shi, miƙewa ta yi ahankali ta na gyara yanayinta, sannan ta je ta buɗe ƙofa, Ayan ta gani tsaye bakin ƙofa sanye da kayan bacci bata ma iya yi masa magana ba ta wuce shi ta fice daga ɗakin, shi ma Taj ɗin miƙewa ya yi ya shige bathroom ya sakar ma kansa ruwa.
He tried so hard to stop himself from kissing her amma ya kasa, becoz she kept temping and teasing him har yaji he couldn't hold it any longer, and he had to go for it it was amazing like after 7yrs he got to kiss someone, shi da kansa ya sani tun da yake he has never kissed someone the way he kissed Naila today, yes ya na kissing matansa but not this deep, he enjoyed each and every part of this, but the worst thing that happened is he was aroused, he had erection, shi kunya ma yake ji coz for sure ya san Naila ta lura, abun da yasa yake sake jin kunya kenan, like ya samu erection don ya yi kiss a kiss fah.
Haka dai ya yi ta tunanin shi daga ƙarshe ya kashe ruwa ya fito daga toilet din bayan ya saka bathrobe, gefen Naila kuwa ta na shiga ɗakinta ta jingine ga ƙofa ta na kai hannunta kan lips ɗinta, rumtse ido ta yi tunawa da abun da ya faru wani irin kunya na kamata, ita bata zaci Taj zai yi loosing control har haka ba, coz ta saba teasing ɗinsa but sai dai ya ƙyaleta, and ita ma da kanta ta san she loose control coz she was kissing him hungrily too, tunanin haka da ta yi ya sake sakata cikin jin kunya.
Washegari bata ma bari sun haɗu ba tun da safe ta wuce asibiti, bayan kuma ta dawo asibiti da suka haɗu wajen dinner sau kauda kai take yi don bata ma so su haɗa ido lura da hakan sai ya yi murmushi ya na girgiza kanshi, kwanakin da suka biyo baya wasan ɓuya take yi da shi, in ma haɗuwa suka yi zaka ga ta na ɗan kauda kai, bata ma kwana ɗakin yanzu.
Shi kuma duk lokacin da ya ganta ko kuma take kusa akwai wani irin kallon da yake yi mata, like wani hungry naked look, wanda haka yake kallonta a gaban kowa kamar ma bai san ya na yi mata irin wannan kallon ba.