Sashe 47
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarasowa ta yi ta na murmushi ta ce "Barka dai yallaɓai." Ta ce ta na ajiye masa file ɗin hannunta a table dake gabansa sannan ta zauna ta na ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, ɗaukan file ɗin mr Sidi ya yi "Hope kin yi aikin da kyau?" "Eh yallaɓai komai ya na ciki." Jinjina kai ya yi ya buɗe file ɗin ya shiga dubawa, cikin jin daɗi burin su ya kusan cika, sun kusa kai ƙarshen komai su huta, sai dai abun da ya yi expecting ya gani ba shi ya gani ba, watso mata file ɗin a in da take ya yi tare da cewa "Me nene wannan?"
"Abun da kaɗai zaka iya samu daga gare ni." "Ki na wasa da ni koh." Ya faɗa a fusace "A'a. " ta faɗa cikin ko in kula, ransa ya fara ɓaci sosai ya ce "Don't u have any idea who u r dealing with? Did u think am a joke to u, ki na tunanin zan bar ki ki lalata min shekarun da na share ina wannan shiri?" Ɗan kallon shi naila ta yi ta na taɓe baki "Na riga da na zaɓi bangaren da nake." Wata irin daria ya yi "Tajudden ? Tajuddeen kika zaɓa a kaina?"
Murmushi ta yi ta na miƙewa tsaye "A'a dama ban taɓa cewa ina bangaren ka ba, u start the game and i decided to play along, na faɗa maka bana cin amanar mutanen da suka yar da dani koh da kuwa za'a kashe ni." Daria ya fashe da shi "Yarda? kika ce yarda? Trust?" Sai ya sake fashewa da daria "Baki san ni ba, u don't know how i deal with people who think they can out smart me, ta farkon ta ƙi yarda, ta biyun ta zamar mana matsala, ke ma yanzu abun da suka yi shi kike yi, kin kuwa san menene makomar ki?"
Murmushi kawai Naila take yi ta na kallonsa tsayawa ya yi ya na kallonta "Murmushin me kike yi." "Saboda na samu abun da nake so." "Me kike yi." Ya tambaya ya na matsowa gaban ta wayar sa ce ta yi ƙara and at the same time aka buɗo ƙofar palorn ƴan sanda suka shigo, sai kuma Taj da kuma securities, miƙewa Alhj Rabi'u ya yi, shi ma Mr Sidi juyowa ya yi ya kalli su Taj sannan ya juyo ya kalli Naila, dage kafaɗa ta yi ya na komawa baya, ɗaya daga cikin ƴan sanda ya ce "U are under arrest for murder of Mr Tajudden Abad's wives u have the right to remain silence or anything u say or do will be used against u in the court of law."
Aka saka msus handcuffs ita kuma ta na tsaye gefen Taj ya na riƙe da hannunta ya na tambayarta babu abun danya sameta ta ce eh, kallon Mr Sidi ta yi "I won, u started the game and I played it better." Ta ce ta na sakar masa murmushi, shi ma murmushin ya yi "Ki na tunanin wannan faɗa yazo ƙarshe ne." Sai ya sake wani murmushi "Toh yanzu aka fara, koh da babu ni aciki." Jan shi ƴan sandan suka yi suka fice.
Numfashi ta sauke, "Lets go." Taj ɗin ya ce ya na ɗan rungumota jikinshi suka fice mota suka shiga suka wuce gida.
One month back
Lokacin da Mr Sidi ya aika aka ɗaukota zuwa inda yake ma'ana ranar da suka fara haɗuwa, har yafaɗa mata cewar taj ne ya kashe matan shi da kanshi ƙwarai kuwa ta girgiza, sai dai evidence ɗin da ya yi presenting are too perfect ace gaskiya ne, bata yar da ba ko kaɗan saboda ita mutun ce da ɗa kyar ake iya canza mata tunani, amma ganin Mr Sidi ɗin ya na da haɗari shiyasa ta yi putting act, duk kukan da ta yi da menene menene duka fake ne, kukan ƙarya ne she was just pretending.
Kawai ta nuna masa ta yarda ne saboda su gano Gaskiyar al amarin and su kama Sidi ɗin red handed, shi ya sa ta yarda da aikin su, bayan sun mai dai ita asibiti anan asibitin ta amshi wayar wani ta tura ma Taj saƙo, bayan ta ƙare kuma ta goge, ta yi masa bayani ne akan duk abun da ya gani ka da hankalin sa ya tashi su saka pretends, so duk abun da ya faru a gidan har barin gidan da ta yi ta ta fi gidan Ammi duk shiri ne, da gan gan suka tura Mami wata ƙasar daga baya suka tura Taslim, yanda zata hora su mom agidan don ita ma Mom ɗin ba A bace.
And abun da ya sa ta yi taking over na office É—in taj shi ne magani Ammi ta bada asaka ma Taj a coffe akan duk abun da naila É—in ta ce babu musu zai yarda bai sha maganin ba amma sai ya yi pretending kamar ya sha, sai ya kama bin duk maganar da naila É—in ta ce yanda ba za'a yi suspecting É—insu ba, so da haka suka soma tara evidence É—in do su ammi sun saki jiki su na ganin kamar su ne suke da iko da komai ba tare da sun san su na tafiya kan plan É—in su naila bane.
Mutanen gidan were very happy na kama Mr Sidi da aka yi atleast hankalin su zai kwanta, gafen naila da Taj kuwa kowa ta koma bakin aikinsa, yanzu ma su na shiri sosai ita dashi.
Zaune take cikin É—akinta don yanzu a É—akinta take kwana sai in ta gadama take kwana É—akinshi ko kuma in Ayan na nan, massege ne ya shigo wayar ta da wata unknown number "Congratulations. " Nan ma wani massege na biyu ya sake shigowa "U got rid of the wrong man." Ta daÉ—e ta na kallon massege É—in tunanuka na yawo a ranta ne menene ma'anar wannan massege din sai dai ta kasa gano komai har kanta ma ya soma ciwo.
Bayan wata É—aya
Da yamma.
Fitowarta cikin supermarket kenan riƙe da shopping bags ta nufi wajen motar ta ta buɗe backseat ta saka shopping bag ɗin ta rufe zata buɗe front seat kenan ta ji an kira sunanta "Naila." Juyowa ta yi suka haɗa ido da sadeek
Ya na tsaye daga gefe, duk ya yi wanj iri kamar ba shi ba murmushi ta yi ta ce "Baban Sabrin ina yini." Bai amsa ba ya ce "Can we talk?" "Yeah sure ina jinka"
Matsowa ya yi kusa da ita,
"Me ya sa kike tare da shi har yanzu?" ÆŠan girgiza kai ta yi cikin rashin fahimta "Waye?" "Taj." Ya bata amsa
Shuru ta yi saboda bata fahimci maganar tasa ba, sadeek ya cigaba da cewa "Why are you still living with him?Why haven't you left?"
Kallon sadeek kawai take yi da mamaki na waÆ´an nan tambayoyin da yake yi mata
Bude baki ta yi ta ce "Sadeek..." "What happened to the divorce?" Ya katse ta yanayin face É—insa na canzawa "What happened to the agreement?"
Shiru ta yi tambayoyin na yi mata wani iri girgiza kai ta yi ta ce "Ban gane ba."
Ƴar daria ya yi
"Baki gane ba? Really? Sai ya ja numfashi mai nauyi
"Me ya canza? Tell me what changed."
Ya ce ya na sake matsota idanunsa sun yi ja abun tsoro, ja baya ta yi ta ce "Sadeek..."
"Did he manipulate you?" Ya sake katseta "Did he convince you to stay?" Tsayawa cak kawai naila ta yi ta na kallon sadeek É—in, ta na tunanin meke damunshi don waÆ´an nan maganganu da yake yi mata ba lafiya ba, ita tsoro ma yake bata yanda yake shigowa cikinta its scary, sake matsowa ya yi
Ya ce "Do you love him?"
Gajiya da tambayoyin shi ta yi ta wani haɗe gira ta ce "Wai me ye ne? Why are u behaving like this? Shi kuma da ƙarfi ya ce "Answer me? Do you love Taj?"
Shuru ta yi ta na kallon shi sai kuma ta ce "Why are you asking me this?"
Haƙoransa ya datse ya na dunƙule hannunsa, saboda ta ƙi amsa tambayar sa and he already know the answer "No." Ya ce ya na girgiza kai "No." Ya sake cewa ya na komawa baya "This wasn't supposed to happen." "What?" Naila ta tambaya, sai kuma kamar wanda ya dawo hayyacinsa ya ce "nothing. " Sai yanzu ya lura da yanda mutane suke kallonsa sai kuma ya saki murmushi ya na komawa baya "Forget it." Ya sake cewa ya na juyawa sai kuma ya tsaya cak ya ce "He doesn't deserve you." Daga haka ya bar wajen.
Da kallo naila ta bishi mamaki duk ya cikata sannan ta shiga mota ta bar wajen, sai mamakin halinka take yi har ta isa gida.
Meemziey's pen
[04/10, 20:51] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page _________2ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Sadeek
Tafi ƙarfin minti biyu tsaye a kansa amma bai san ta na wajen ba infact bai ma san ta shigo ɗakin ba, idanunsa na screen ɗin wayar ya na kallon hoto, wani irin rauni zuciyar ta ta yi ganin abun da yake kallo, take ta soma jin tausayin kanta da kanta don kuwa wata ƙaddarar ce ta faɗo musu kuma da alama shi sadeek ɗin ya yi nisa baya jin kira wanda ita ƙaddarar zata fi jijjigawa, tun ba yau ba ta lura yanayin sa ya canza duk lokacin da ta tambayesa sai ya ce babu komai ashe ga abun da ke damunsa nan.
"S....S....Sadeek." Ta faɗa muryar ta na rawa da wani irin sauri ya juyo ya kalleta ya na kashe tab ɗin hannunsa, hawaye ne suka shiga sauko mata a ido, muryar ta a karye ta ce "Me kake yi haka?" Da sauri ya miƙe "Let me explain bari in yi miki bayani." Daria ta yi me ciwo "Bayan na gani me kuma zaka faɗa mun." Shuru ya yi don shima bai san me zai ce ba, "Did u love her?" Ta faɗa muryarta cikin sanyi.