← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 71

Sashe 5

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gefen mutanen gidan su kuwa, ko kaÉ—an basu jituwa da Inna, shi kuma Kawu yanda yake jin haushinta ba ma gaskiya ba ne amma babu yanda za su yi da ita, yanzu kam tafi karfin su sai dai su zuba mata ido.

Wasa wasa lokaci ya na ta ja har suka shiga second year dinsu duk da ba course É—in su daya ba kuma ba department din su daga ba but sukan haÉ—u time to time da yake yanzu karatun ya soma zama serious an fara shiga cikin sa sosai sosai especially na su Naila É—in tunda ita medicine take karatu.

Fa'iza kuwa shekera na zagayo wa ita ma ta jona, university sai dai course din da take yi micro biology ne.

Kamar kullum transport ɗin da ta biyo na ajiyeta ta gangara ta shiga tafiya cikin layinsu da yake can karshen layi suke,  tun da ta kamo hanya take lure da motar dake bin ta abaya amma bata da mu ba da haka har ta karasa kofar gida ta shige .

Bayan kwana biyu, yau weekend, Saturday bata tafi school ba, zaune take a cikin palor,  can gefe wajen wata ƴar ƙaramar kujera da table a gabanta, littafanta ne kan table ta na dubawa.

Kawu ne ya shigo palorn ya zauna kan kujerar da zake facing É—inta da kyau ya É—an yi gyaran murya "ZA KI AURE SHI." Ya ce, ba wai tambaya ya yi ba umarni ne ya bata.

Meemziey's pen
[25/09, 12:48] Amina Khaleel: https://www.arewapen.com/chapter?id=6ab23d0bcb0cfb237370c6f5

Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

Page_________4️⃣

Cak ta tsayar da pen dinta kan textbook dinta na anatomy, dama karatu ne take yi akan cranial Nerves, abubuwan da suke controlling fuska, baki, da kuma ido, wow how fitting.

A hankali ta É—ago ta kalleshi ba tare da gardama ba ko wani tashin hankali ita karan kanta ta san Kawu usman ya gaji da ita, dama yakan faÉ—a duk ranar da ta yi saurayi ko kuma wani ya zo ya ce ya na sonta aurar da ita zai yi babu ruwan shi.

A hankali ta furta "Yaushe." ÆŠan yamutsa fuska ya yi cikin confusion ba haka ya so ba, so ya yi ya ga ta na kuka ta na rokonsa akan ya yi hakuri, tsoron nan nata da ta binne ya taso, jikinta na rawa, bakinta na rawa, ta shiga rokonsa kamar ranta zai fita.

But the girl he is seeing now is not more the naila he knows, wacce take cike da tsoro, wacce bata iya zama in da yake, wacce take gudun ta yi laifi saboda bata son a daketa, wacce yake gani a yanzu, ita ce wacce shurunta kawai magana ce, idanunta su ne suke faɗar duk abun da bakinta ba zai iya furtawa ba, idanunta masu kaifi, masu ƙwarjini, masu kala, masu rikitar da mutun.

Ba zai yi ƙarya ba, wata rana idan ya kalleta haka kawai sai ya ji an ya wannan mutun ce, an ta na da wani human emotions? Coz how can a person's face remain expressionless, baka ganin komai da ya danganci yanayin ta a face ɗinta, ɗan numfashi ya sauke

"Nan da sati biyu." Sai kuma ya yi shuru "Iyayen sa su na nan zuwa cikin satin nan."

Gyada kanta ta yi ta na mai da dubanta kan littafin ta ta juya next page, kamar bata damu ba, kamar ba ita aka ce za'a yi wa aure ba, auren ma na walaƙanci.

Cikin mamaki yake kallonta "Ba ki tambaye ni waye za ki aura ba?" Ya ce ya na kallonta da kyau koh zai ga wani reaction daga gareta.

"Na sani." Ta ce idanunta suna kallon littafinta "Ba za ka taɓa zaɓa mun mijin kwarai ba." Shuru ɗakin ya dauka wani irin shuru ya ratsa tsakanin su kafin Kawu ya saki wata daria, ya na wayance abun a zuciyarsa kuwa tunani yake yi, tunanin ya aka yi naila ɗin ta san shi har haka, da gaske ne, haka ɗin da ta faɗa, ba zai taɓa zaɓa mata mijin ƙwarai ba.

So hakan ya saka shi cewa "Kin gani, baban sa É—an siyasa ne........ Babban É—an siyaya kuwa, auren nan zai canza rayuwar mu."

Dan murmushi ta saki, cikin zuciyarta ta ce dole ya canza rayuwar ku tun da tawa rayuwar zata lalace, sai kuma taÉ—an É—age gira ta É—ago ta na kallon kawu

"Ya na da aure? Koh kuma ya taɓa aure?"

ÆŠan dakatawa Kawu ya yi kafin ya ce "Eh har sau biyar, kuma duka ya rabu da su." Jinjina kai ta yi gefen textbook É—inta ta rubuta _pattern instability _

Kamar wanda aka matsi bakinsa Kawu ya ce "Ya na shaye shaye." Sai kuma ya ce "Mutane kamar shi su na shaye shaye, kuma kin ga ya na da kuÉ—i. "

ÆŠan tsayawa ta yi, ya na shaye shaye, ta maimaita cikin zuciyar sa, so definitely akwai hallayen da yake da waÆ´an da ko kare ba zai É—auka, a hankali ta buÉ—e bakinta ta ce
"Ya na da saurin fushi? Ya na da saurin É—aukar zafi?"

Shuru Kawu ya yi bai amsa ba, miƙewa ta yi daga in da take zaune ta tako zuwa in da yake ta kallesa da kyau, "Tambaya ɗaya Kawu." Jinjina kai ya yi "Ina jin ki." "Me ya sa ba zaka aura masa Fa'iza ba."

Da wani kalan sauri ya É—ago kai, ya na yi mata wani kallo, dama abun da take so ta gani kenan, wato reaction É—inshi, wani murmushi ta saki, ba wai sweet murmushi ba ne, murmushin ya na da wata ma'ana ta daban, "ZAN AURE SHI!!." Ta ce ahankali.

Zaro ido Kawu ya yi, coz bai taɓa zato zata amince da batun auren cikin sauƙi ba, don kuwa har ya ajiye kalar rashin imani da rashin mutuncin da zai yi mata idan har ta ce bazata aure shi ba, ɗan murmushi ya yi "Baki da wani complain?" Girgiza kai ta yi "Aa." Sai kuma ta shiga yawo cikin palorn "Na ga kamar haka zai yi mun anfani, experiment ne zan yi."

Shi dai Kawu bai gane me take nufi ba, hanyar dakinsu ta nufa sai da ta kai bakin kofa ta dakata "Ka faɗa masa ba kasafai nake kuka ba." Daga haka ta shige, ta sani she can never escape this marriage sai wani ikon Allah, ta ma samu ya faɗa mata game da auren, ƴan ƙwarai na bisa kan shi, da ace tijaranci yake so sai dai kawai ta ji an daura mata aure, amma haka ya fi gara ta shirya tun yanzu, kafin lokaci ya kure.

After all mijin da zata aura, irin su ne abu masu saukin karanta, haka take gani kamar ba trap ta faÉ—a ba, she is walking into a case study, ta na so ta ga abun ta karance shi, ta yi diagnosing dinshi, ta yi curing, sannan ta yi discahrging.

ÆŠan murmushi ta yi ta na kwantawa saman katifarta, don yanzu ta canza katifa ta sayi wata.

Shi kuwa Kawu kwata kwata sai ya ji bai yarda da ita ba, shifa tun ba yau ba ya lura da yarinyar kamar bata da hankali, kamar kanta ya taɓu, kamar akwai abun dake damunta a ƙwaƙwalwa.

Kwata kwata zuciyarsa ta kasa natsuwa sai saƙa da warwara yake yi.

Washegari ta na zaune ta na karatu Kawu ya shigo cikin gida, kallonta ya yi "Ke tashi ki fita wanda za ki aura ya zo." Bata yi musu ba ga miƙe ta shiga ɗaki ta dauko hijab ɗinta ta saka ta fice, a bakin kofar gidan ta gansa tsaye ya jingine ga motarsa fara, ɗan zuba ma motar ido ta yi sai kuma ta saki murmushi don sarai ta gane motar.

Motar da ta yi ta bin ta ce ranar da ta dawo daga makaranta, karasawa ta yi in da yake tsaye sai murmushi yake ya na bin ta da mayen kallo, "Ƴan mata." Ya ce ya na faɗaɗa murmushin shi, "Ina yini." Ta gaida shi kamar yanda ta saba magana, cikin cold tune ɗinta ɗan dakatawa ya yi, ganin yanayinta da kuma yanayin yanda take kallo.

"Lafiya ƙalau." Ya amsa "Kai ne wanda zan aura?" Ta faɗa kai tsaye "Eh nine." "Me ya sa?" Ta jefo masa tambayar da ta saka shi sake kallonsta, sai kuma ya yi murmushi "Saboda ki na da kyau da ɗaukan hankali." "Bayan shi fah." Shuru ya yi bai amsa ba, murmushi ta saki.

"Ina da sharuÉ—É—a, in har zaka cika min su ban da damuwa." ÆŠan tsayawa ya yi yana kallomta no no, akwai damuwa, wannan daban take da sauran matan da ya aura, wannan straightfoward take wato kai tsaye, bata da tsoro don bai ga alamun ta na da shi ba, sai ya ji ta burgeshi, yanzu game É—insa zai canza, gyaÉ—a mata kai ya yi bayan ya gama tunanin shi ya ce "Mene ne ina jin ki." Tsayuwa ta gyara "Zan cigaba da karatu na, sannan zan yi chasing dream É—ina na zama likita, ba zaka hanani ba, sannan ba zan haihu ba har sai na shirya, maybe shekara goma masu zuwa."

Ya daɗe ya na kallonta "Idan naƙi fah?" "Sai a fasa auren." Ta ce hankali kwance.

Tun da yake tun da yake neme nemen matan shi bai taɓa haɗuwa da irinta ba, kwata kwata yarinyar bata da tsoro, amma ka da ta damu zai nuna mata ainihin halinsa, shi ba irin mazan da ake yi ma haka bane.

"Ai mun gama maganar mu koh?" Ta faÉ—a a hankali ba ta bari ya amsa ba kuma ta ce "Sai anjima." Daga haka ta shige gida.

Ya daÉ—e a kofar gidan kafin ya shiga mota ya wuce.

Washegari, da ta je makaranta ana gama lecture ta wuce library, kamar yanda ta yi expecting Taufeeq ya na nan ya na jiranta, ya na ganinta ya saki murmushi "Besty." "Na'am ya kake?" Ta ja kujera ta na zauna wa "Lafiya qlu and u?" Shuru ta yi sai kuna ta ce "Akwai abun da nake so ka yi mun, besty."

Gyara zama ya yi ya na bata attention É—insa ganin yanda ta ce serious.
Chapter 5 · 0% Book details