Sashe 33
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce ta na ɗuƙar da kanta a ƙoƙarin ta na ƙirga packs ɗinshi, da yake rigan da ya saka ya matse shi so ana ganin kwancin six packs ɗinshi, ƙirgawa take yi ta na zagaye, instead ta tsaya six sai ta cigaba da ƙirgawa hadda waƴanda ta ƙirga, dakatawa ta yi "Um Um, Mr Tajudden pack nawa ke gare ka, har guda 12." Ta ce ta na daria sai kuma ta sake cewa "Ban yar da ba bari in yi counting da kyau. " Ta ce ta na ƙoƙarin ɗaga rigar shi ya yi saurin riƙe mata hannu "Wai meke damun ki ne Ameenatu? me kika sha?"
"Ni?" Ta Nuna kanta ta na ƙoƙarin buɗe idanunta sai kuma ta girgiza kai "Babu abun da na sha, kawai ina farin ciki ne, yanzu ka bari in yi counting packs ɗinka." Ta ce ta na warce hannunta, zata taɓa jikin shi ya yi saurin ja baya, ɓata fuska ta yi "Me yasa ka janye ka zo mana." Sake ja baya ya yi ya na riƙe waist ɗinshi, ɗaga kai ta yi ta kalleshi ta na hararanshi sai ta ga ma bata ganinshi da kyau don ya na da tsawo sosai ya fita tsawo nesa ba kusa ba duk da ta na da tsawo ita ma.
Juyawa ta yi ta na hawa kan sofa dake kusa da ita ta juyo ta kalleshi ita ma ta haɗe fuska ta na riƙe waist ɗinta, "Uhmm yanzu ina ganin ka da kyau da kyau. " Ta ce ta na kallon shi don yanzu sun zo tsawo guda, daria abun nata ya bashi hakan ya sa ya saki daria, don kwata kwata abun da take yi bai yi kama da halinta ba, that serious Dr Ameenatu looks so childish a yanzu shi bai san me ta sha ba da ya sa take behaving haka, but anyways he find her cute and adoring like she looks so cute kaman wata baby haka, coz bai taɓa ganin wannan side ɗin nata ba.
Haɗe suka ta yi "Ni kake yi ma daria ni kake yi ma daria, bayan na ce ka bari in taɓa Abs ɗin ka kaƙi." Ta ce ta na dukan shi, da ya sa ya sake kwashewa daria sosai, janye wa ya zo yi ashe duk jingine take a jikinshi ai kuwa ta biyo shi zata faɗa da sauri ya riƙe ta suka yi baya gabaɗayansu suka faɗa kan gado.
Ta na saman shi ya na ƙasanta, ɗagowa ta yi ta kallo face ɗinshi sai kuma ta saki murmushi "Wow ka na da kyau, ban taɓa ganin mutun me kyau irin ka ba." Ta ce ta na shafa gefen face ɗinsa, kallonta yake yi gabaɗaya hankalin ta ya koma kan sajen dake kan fuskanshi ta na taɓawa, it's so soft saboda ya na shan gyara, a hankali ta saukar da idanunta kan lips ɗinshi, da suke so tempting suna da wani irin shape mai ɗaukan hankali a hankali take shafa lips ɗin na shi da yatsanta.
Shuru ya yi ya jin abun da take yi kafin ta kwantar da kanta saman ƙirjinshi, sai numfashinta ya soma ji a hankali, ajiyar zuciya ya sauke ya na janye ta daga jikinshi ya miƙe, wucewa ya yi toilet ya daɗe sannan ya fito ya wuce closet ya shirya cikin kayan bacci ya fito ya hau kan gado ya kwanta ba tare da kashe wuta ba.
Kamar ka da ya kwanta sai ji ya yi ta ta so ta haye kan jikin shi, tare da waste hannunta ta na daria ta ce "Yeah wana kama?" Ɗan rollin idanunshi ya yi cikin gajiya, "Ba kin yi bacci ba?" Ya tambayeta girgiza kai ta yi "Um um ba zan yi bacci ba sai na taɓa packs ɗinka." Kallon ta yake yi ya ma rasa me zai ce sai kuma can ya ce "Packs ɗina kike so ki taɓa?" Gyaɗa kai ta yi "Ok." Ya ce ya na ɗagowa ya juyata ya zamana ta na ƙasa shi kuma ya na saman jikinta infact ya na tsakanin cinyoyinta.
Gani ya yi ta na daria tsayawa ya yi ya na kallonta sai kuma ta ɗago ta kalleshi "Oh Tajuddeen ka na sani jin kunya, are u going to kiss me, bari ma kawai bari in yi." Ta ce ta na saƙalo hannunta a wuyanshi zata yi kissing ɗin shi ya kau da fuskar shi, ɗan ɓata fuska ta yi bata ce komai ba saboda yanzu da gaske bacci ya fara ɗaukanta, shuru ya ratsa tsakanin su kafin ta ce "Mr Tajudden da ace na mutu ya zaka yi?".
Nan da nan jikinshi ya yi sanyi "Actually kawai ƙarfin hali ne dani kawai ina da ƙarfin hali ne but wallahi ina jin tsoro ba na so na mutu, na san kowa sai ya mutu but ba na so na mutu yanzu, atleast ina so kafin na mutu in san dangin Babana, in ga mahaifina, ban taɓa ganin mahaifiyata ba so ba na so na mutu ban ga mahaifina ba ko danginsa, akwai tambayoyi da yawa da nake so in yi musu." Ta ƙarashe maganar idanunta na tara hawaye.
Sai kuma ta kwashe daria ta ce "Mr Tajudden ka san me? Babu wani poison da na ci, duk ƙarya ne." Wani irin kallonta yake yi ya na so ya fahimci maganar tata, amma lokaci ɗaya jikinta ya saki bacci ya ɗauketa.
Sauka ya yi daga jikinta ya na janyo duvet ya lulluɓeta saboda rigar jikinta da ta janye ana ganin cinyoyinta.
Ka sa bacci ya yi ya na so ya gane maganarta na cewa wai bata sha poison ba, me hakan yake nufi toh, idan ba poison bane toh me ta sha? And binciken da aka yi ya nuna cewa poison ɗin ne tasha, toh me take nufi koh akwai abun da take ɓoye masa ne?
Meemziey's pen
[04/10, 14:43] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_____2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Washegari ta na farkawa abun da ta yi jiya, shi ta fara tunawa, wani irin kunya da kuma haushin kanta ne ya lulluɓeta, kamar ta nutse a ƙasa haka take ji, sauka ta yi daga kan gadon ta fice ɗakin da sauri don bata jin zata iya sallah anan ɗakin, ta na fita ya miƙe zaune bakinshi ɗauke da addu'a tashi daga bacci, sauka ya yi daga kan gadon maganar da ta faɗa masa jiya ta na yi masa yawo akan sa..
Toilet ya wuce ta yi alwala sannan ya shiga closet ya canza kaya, daga nan ya wuce masallaci.
Ita ma ta na zuwa É—akinta toilet ta wuce ta yi alwala ta fito sai da ta yi nafila sannan ta yi asuba ta yi azkar É—inta anan kan sallayah bacci ya É—auke ta.
Bata fita yin breakfast ba don bata san yanda zata haɗa ido da shi ba, sannan ba zata je wajen aiki ba don hutun ta bai ƙare ba, sai da ta tabbatar ya bar gidan sannan ta fita ta je ta gaida su Mami, bayan ta dawo ne ta zauna ta soma gyare gyare a ɗakin, ataƙaice bata koma fita babban palor ba sai bayan la'asar.
Wajen Mami ta fara shiga, anan ta samu Ayan sai rashin ji yake yi ma Mami ɗin, ta ɗan daɗe a part ɗin sannan ta fito, dai dai saƙo na shigowa a wayanta duba saƙon take yi hankalinta na kan waya out of no where, ta ji an bangare ta haka ya saka ta yi loosing balance ta faɗi, ɗago kai ta yi ta na juyowa ta kalli Haulat da ta yi wucewarta, "Ba kya gani ne hala?" Ta faɗa ta na kallon Haulat ɗin sai dai Haulat ɗin bata tsaya ba haka ya saka ta cewa "Nagode." Cak Haulat ta tsaya, ganin ta tsaya ya saka Naila sake cewa "Na manta ne ban gode miki ba, Nagode sosai. "
Da sauri Haulat ta juyo ta na kallonta "Ban gane ba?" Miƙewa tsaya Naila ta yi ta na sakin murmushi kafin ta taka zuwa in da Haulat ɗin take tsaye "Na ji daɗin abun da kika yi min sosai, ina nufin....." Sai ta ɗan duƙo kaɗan dai dai saitin kunnen Haulat ɗin ta ce "Poison ɗin da kika saka mun a abinci, ya taimaka min sosai, it really suit my taste."
Ta ce ta na sakin wani murmushi, kafin ta sake cewa "Kin zaci ke kaÉ—ai ce kike saka idon ki akan mu? Ni ma idona akan ki yake, na san duk abun da kike yi duka."
By that time jikin Haulat rawa yake yi, coz ya aka yi Naila ta san ita ta saka mata Poison ɗin, how? How on earth did she know? Daria Naila ta kwashe da ita ƙasa ƙasa ta ce " And Poison ɗin naki ya sake saka shaƙuwa tsakanina da honey, coz i get to understand him now, so kin ga am at advantage. " Ta na gama haka ta janye daga gaban Haulat ɗin ta na sakin wani murmushi kafin ta juya ta wuce.
Ta na shiga palor suka yi ido hudu da Taj da ya shigo ta ƙofar baya, "Sannu da zuwa." Ta ce ta na kau da kanta zata nufi ɗakinta, "Don't u think akwai bayanin da ya kamata ki yi min?" Dakatawa ta yi "What is there to explain?" "Game da maganar jiya." "I don't think i can explain that now." Ta ce zata cigaba da tafiya ta ji ya riƙe hannunta kafin ta yi wani yunƙuri ya ja ta zuwa ɗakinsa, rufe ƙofa ya yi bayan sun shiga.