Sashe 36
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi ya yi ya na rufe tafin hannunsa shi ma ya nufi hanyar gidan sa.
Ta na shiga cikin gida daidai Dada wacce zata kai aƙalla 50to55yrs ta fito daga kitchen riƙe da cup a hannunta ita ma fara ce tass da ka ganta ka ga arab, kallon budurwar ta yi tare da cewa cikin yarensu "Kin fara yawon nan naki koh Ummu?" Tsayawa yarinyar ta yi daga tsakiyar palorn taƙi motsawa "Oyah ur tea is ready come and take it." Da sauri kamar wata yarinya haka budurwa ta isa wajen ta ta na amsan cup ɗin duk da babu murmushi koh daria a face ɗinta but face ɗinta ya saki alaman she is happy.
Cup É—in ta kai a bakinta da yake bai da zafi don Dada tasan bata son tea mai zafi nan da nan ta shaye tea É—in ta ajiye cup É—in ta na gyatsa "Alhamdulillah. " Dada ta ce ta na murmushi jinjina kai Ummu É—in ta yi sannan ta nufi hanyar stairs É—akinta ta nufa ta buÉ—e ta shiga wanda komai pink ne aciki direct in da wani table da kujer suka nan ta nufa ta ja kujeran ta zauna ta buÉ—e littafin dake kan table wanda babban drawing book ne kawai ta shiga zane like zane mai kyau duk da hannunta na rawa but zanen ta na da kyau.
Ko a asibiti sai da aka ajiye kata ƙaton board a ɗakin da take da kayan drawing saboda bata magana drawing ɗin shi ne abun da yake taimaka mata da yake kuma ta na son zane.
Shi kuma ya na shiga gida ya wuce ɗakinsa akan drawer ya ajiye sweet ɗin sannan ya rage kayansa ya shiga wanka bayan ya fito ya shirya cikin wasu expensive suit dai dai bai saka jacket na sama ba fitowa ya yi da jakan aikin sa tare da suit din zuwa palor ya ƙarasa cikin kitchen bayan ya ajiye kayan kan table ya shiga haɗa coffee, bayan ya kare ya jingina ya shiga sipping coffee ɗin ya na kallon agogon hannunsa, bai ma ida shanye coffe ɗin ba ya ajiye cup din ya zagayo ya ɗauki jakarsa ya fice.
Da sauri driver ɗin sa ya zo ya amshi jakan tare da buɗe masa ƙofa shiga ya yi driver ɗin ya ja suka wuce, sai kallon ƙofan gidan su yake yi amma babu kowa.
Da yamma ko da ya dawo ya isketa tsaye bakin compound ɗin gidan su as usual sanye da kayan sanyi, da kuma hula akanta bayan sun yi parking amsan kayan shi ya yi daga hannun driver ɗin ya na cewa driver din ya wuce kawai shi ma shiga compound ɗin gidan shi ya yi, da yake ƴar guntuwar gini ne ya raba compound ɗin gidan shi da nasu, irin dai yanda ganin turawa yake, ƙarasawa ya yi ya tsaya wajen gini hakan ya saka ita ma ta ƙaraso in da yake sai ya kasance ginin ne kawai a tsakanin su kallonta ya yi ya ɗan yi murmushi ya ce "What are u doing outside ain't u cold."
Girgiza kai ta yi a hankali, shuru ya yi sai kuma ya ce "What happened to u can't u talk." Shuru ta yi ta na kallonshi sai kuma nan da nan hawaye ya shiga taruwa a idonta É—an zaro ido ya yi "Hey what? Don't cry plsssss." Ya ja pls É—in "Sorry i won't ask u again, am sorry."
Ya sake cewa ya na mamakin shin tambayar da ya yi mata is it that deep da zai sakata fara tara hawaye, shine ya sameta? Zai sake magana Dada ta buɗe ƙofar gida ta leƙo tare da cewa "Ummu me kike yi wajen nan ki dawo cikin gida." Juyawa ta yi ta kalli ƙofar gidan su sai kuma ta juyo ta kalleshi "So ur name is Ummu?" Gyaɗa kai ta yi kafin ta ɗago hannunta da yake dunƙule tun ɗazu ta na miƙa mashi, dago hannunsa ya yi ya na buɗe tafin hannunsa ta saka masa sweet ƙwara biyu aciki , sannan ta juya ta cikin gida ta na yi masa bye bye.
Da kallo ya bita sai kuma ta kalli sweet ɗin hannunsa murmushi ya yi ya na dunƙule sweet ɗin ya nufi cikin gida.
*********
Abuja Nigeria
The Abads
Yau weekend so gyaran ɗaki take yi, so take ta ƙare kafin Taj ya dawo daga wajen work out don ɗakinsa take gyarawa, ta na tsakar gyara wayanta ya yi ƙara ta na dubawa ta ga Ilham ce, har hankalin Naila ya soma ta shi duk da kuwa Ilham ɗin ta saba yi mata kiran tun da safe, picking call ɗin ta yi tare da saka hands free "Hello bestie, ykk kin tashi lfy?." "Lfy qlu Ilham ya kike ya yara?" "Alhamdulillah lfy qlu sun tafi islamiya."
"Ok Masha Allah, amma dai besty......." da sauri Illham ta kaste ta da cewa "Kar ki soma jininin nan naki, baban su salim bayan nan tun jiya ya yi tafiya kuma albishir na ke so in yi miki." Numfashi Naila ta sauke "Ina jinki." Cikin excitement Illham ta ce "Na yi mana ordering wasu kayan bacci masu shegen kyau, da kuma kayan mata suma, da wasu perfumes masu shegen ƙamshi." Lumshe ido Naila ta yi don dama ta san gatanar gizo bata wuce ta ƙoƙi indai Ilham ɗin ce akwai ƙoƙari wajen wannan dama tun Naila ɗin bata yi aure ba, Ilham ɗin ke cewa "Don Allah Naila ki yi aure mu sake ɗinkewa don Allah kin ga ko me zan siya in sai mana tare kayan bacci da kayan mata da dai sauran su, ita Ilham ɗin she gets excited so easily. "
Wani irin washe fuska Naila ta yi saboda bata so ta ɓata ma Ilham ɗin rai ta ce "Wow Masha Allah besty shi yasa nake ƙara sonki kamar kuwa kinsa waƴan can da kike siya mana sun ƙare ina ta so ma in yi miki magana akan ina kika siyo su don kuwa suna da kyau na ji daɗin kayan matan nan wallahi, ke Innalillahi ban ma so in faɗi me ya faru but gaskiya su na da kyau."
Cikin jin daÉ—i Ilham ta ce "Ba na gaya miki ba amma kika ce me zaki yi da su, so gashi na sake yi mana order É—in wasu hadda kayan bacci da turare but make sure ka da ki saka turaren ki fita." "OK bestie zan kiyaye." Nan suka yi ta fira Ilham sai sakin layi take yi Naila ta na murmushi kafin suka yi ending call É—in.
Da murmushin ta ɗago ai kuwa suka yi ido huɗu da Taj, wani irin ta ji ta na addu'a na allah ya sa bai ji abun da suka faɗa ba ita da Ilham ga shi waya ɗin a hands free ta saka, haɗe face ya yi ya wuceta har ya kai ƙofan bathroom ya dakata tare da cewa "Are u sure kin faɗa ma friend ɗin ki gaskiya na ki na using da kayan da take baki, coz ban ga alamun hakan ba."
Wani irin kallon shi take yi kafin ta ce "Har nawa ka ji?" "Ba da yawa ba, but tun lokacin da kika ce kin ji daÉ—in kayan." Ya bata amsa wani irin murmushi ta saki cikin takaici don kuwa tun lokacin da suka fara waya kenan, "Ban yi amfani da kayan ba." Ta faÉ—a ta na takawa zuwa in da yake ta tsaya gabansa ta na yi masa kallo sannan ta ce "Ka san me ya sa? Ko da ban yi amfani da kayan ba i don't think u can handle me balle na yi amfani da kayan."
Ta faÉ—a ta na É—age gira É—aya, wani irin kallon ta yake yi coz like tun da yake arayuwarsa ba'a faÉ—a maganar da ta sa ya kasa ba da amsa ba sai yau like me take nufi, he can't handle her in what way exactly, ta yaya like in what way, did she mean..... Sai kawai ya sake kallonta ya ma rasa me zai ce kawai ya juya ya shige bathroom.
Murmushi ta saki ganin bai ce komai ba atleast ai ta rama.
*********
Haulat
GabaÉ—aya ta zama wani iri kamar mai jin tsoro haka tun ranar da naila ta faÉ—a mata ta san duk abubuwan da take yi, tun ranar da naila ta faÉ—a mata ta san ita ce ta yi poisoning É—inta .
Yau ma zaune take bakin gadon ta ta na tunani kawa maganar naila ya faɗo mata "I know everything u r doing. " ƴar ajiyar zuciya ta sauke, sai kuma ta miƙe ta nufi in da wayan ta yake ta ɗauke tare da cire key ta shiga contact ta yi dialing wata number da ba'a yi saving ba, ana ɗagwa cikin tsoro murya ƙasa ƙasa ta ce "Ya zan yi ta riga da ta san komai akan poisoning ɗinta da na yi, har ta na yi min barazanar cewar ta san duk abun da na yi." Shuru ta yi ta na sauraren sai kuma ta sake cewa "Duk ku kuka jefa ni a cikin bala'i nan ni wallahi bani da niyar kashe ta kawai ina so in koya mata hankali amma kuka yi insisting alaka mata Poison ni dai na cire hanuna da ga al'amarin nan." Ta na gama faɗar haka ta kashe wayar.
Sai kuma da sauri ta yi blocking number É—in tare sa goge ta.
**********
Germany Berlin
Taufeeq
3weeks
Tun daga ranar suka soma shiri duk da bata magana don bata umm balle um um, haka take sai wani lokacin in akwai littafi akusa sai ta rubuta mishi amsan tambayarshi duk da hand writing É—inta baya fita sosai but ana ganewa, kuma kullum suka haÉ—u sai ta bashi minti, don yanzu ma ta san lokacin dawowa shi so sai tafito ita da magen ta zauna ta jira har sai ranar da ya dawo suka yi fira duk da shi kaÉ—ai ne ke magana sannan ta koma cikin gida.