← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 71

Sashe 58

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wasa wasa Mami ta kasa ta tsare bata koh bari Taj da naila su haɗu shi ma taj ɗin wasan ɓuya suke yi da mami saboda ka da ta tambayesa akan ya saki naila ɗin so bai koh bari su haɗu da mami and duk lokacin da ta haɗu da shi sai ta yi masa maganar ina Takardar sakin naila.

And damn bai taɓa zato bai taɓa tsammani ba but he is actually missing naila at first he thought he was confused but yanzu ya gane its not confusion he is seriously missing her, and the way Mami ke matsa masa akan ya saki naila, bai yi kama da wasa take yi ba she sound so serious about it so so serious, shi bai ma san yanda zai yi ba yanzu coz ya riga da ya gane da gasken gaske, ba zai iya rabuwa da naila ba ko da kuwa ana yankan naman jikinshi ba zai iya ba, ga shi Mami ɗin taƙi ba shi dama ya yi magana da naila ɗin, sannan ko da ya yi ma naila magana ta chart sai dai ta karanta amma ba zata yi reply ba haka ma ko da ya kirata still ba zata ɗaga ba.

Naila
Zaune take kan gado around 8:30pm ta na taɓa wayarta ta na chatting da Ilham message ɗin Taj ya shigo ɗan dakatawa ta yi ta na kallon message ɗin ba tare da ta buɗe ba can sai kuma tabuɗe, shuru ta yi ta na karanta message ɗin, kiranta yake yi ya ce ya fito waje, bata yi niyar zuwa ba but yanda ya haɗa ta da allah ne ya saka zata je, sauka ta yi ta saka dogon hijab ɗinta navy blue color wanda yayi ma face ɗinta kyau ta saka takalmi ta fice, palor ta fita wanda kai tsaye ta nufi hanyar ficewa daga palorn gabaɗaya zuwa harabar gidan.

A can tsaye ta ga Tajuddeen baki mota, wutan security light É—in gidan ya haska shi sosai, sai ta ga ha kara kyau duk da ya É—an rame, but ya yi kyau sosai, karasawa ta yi in da yake "Barka da war haka. " ta gaida shi jinjina kai ya yi "Barka." Sannan ya ce Muje ya faÉ—a ya na buÉ—e mata seat É—in mai zaman banza , kallonshi ta yi "Ina zamu tafi?" ÆŠan madaidaici fuska ya yi "Don allah ka da ki tambaye ni in da zamu tafi." "Toh Mami za...." "pls." Ya katse ta, É—an kallon face É—in shi ta yi sai kuma ta shiga motar rufewa ya yi ya zagaya ya shiga driver seat ya rufe.

Sannan ya ja motar suka fita daga gidan, shuru motar ta ɗauka kafin a hankali ta ce "Taj." "Na'am. " ya amsa "Ina zamu je?" "Me ya sa kike yi ta tambayana?" "Saboda har yanzu baka faɗamin ba." "Zaki sani." Ðan kallon shi ta yi "Idan Mami ta zo bata ganni ba fah? Idan ta kira ni me zan ce mata." "Ki ce mata na sace ki." Hararansa ta yi "It's not funny."

"Na sani, ni ma am not joking. " ita ma bata sake yi ma sa magana ba, tafiyar kusan minti shabiyar ta kawo su bakin Wani gida, take gate É—in ya buÉ—e da kanshi bayan ya gama scanning number motar, compound É—in gidan na da É—an girma, and its so beautiful ga shuke shuke nan na wasu flower masu kyau ga hasken security lights kamar safiya, ga wani babban building me shegen kyau sal zubin turawa da wasu irin glasses masu kyau don fiye da rabin gidan glass ne.

Parkin suka yi naila ta kalli building ɗin "Ina ne nan?" "Penthouse. " ya bata amsa, kallonshi ta yi "Penthouse?" Ta maimaita cikin tambaya "Eh Penthouse house ɗin na ne." Shuru ta yi, bata sake cewa komai ba suka fito suka nufi ciki ya na gaba ta na biye da shi har suka isa bakin ƙofar gidan ya saka password sannan ya yi scanning thumb print ɗinshi take ƙofar ta yi sliding tare da cewa "Welcome Mr Tajuddeen and Miss Ameenatu. "

Ɗan kallon shi ta yi jin abun ya kira sunanta murmushi kawai ya sakar mata su na shiga ciki, yah illahi wani kalan ƙamshi da sanyi ya daki hancin su su na shiga ciki, babban palor ne mai girma wajen shafe yake da wasu shiny marbles masu ƙyelli da walƙiya wanda hasken wutan wajen ke reflecting ɗinsu wanda har wani kashe ido suke yi, palorn ya tsaru iya tsaruwa da wasu irin luxury furnitures masu shegen kyau da wasu irin mahaukatan tsada, yah illahi palorn is just like heaven on earth.

Ƙarasa ya yi wajen elevator ya buɗe suka shiga ita da shi sannan elevator ɗin ya huɗe ya soma tafiya zuwa top floor na gidan in da suka fita nan ma wani irin palor ne sai dai shi dark furnitures ne da shi ba kamar waccan ba, da wasu irin warm light da idanu zasu iya ɗauka da bookshelves masu ɗauke da littafai sai kuma art work masu shegen kyau.

Daga in da suke tsaye ta na kallon balcony É—in wajen wanda babu haske sosai a wajen sai candle light da aka kunna candle masu yawa da wasu irin red rose flowers masu daukar hankali sai wani É—an ma dai daicij table mai zagaye da kujeru guda biyu a saman table din ga vase na redrose nan da kuma candles sai kuma wasu rin decorated warmers na abinci da aka ajiye wajen duk da light food ne, sai bottle na tsadaddiyar non alcoholic champagne.

Kallonta ya yi kafin ya kama hannunta suka ƙarasa wajen, yah illahi wajen ya yi wani irin kyau it looks so cozy and romantic, so beautiful,  daga balcony ɗin kana iya ganin duk abun da ke faruwa a anguwar ga gidaje nan ma su kyau haske ta ko'ina da sauran su, sai yanzu ma take ganin table din da kyau hadda fruits a wajen a yanka su zuwa wani irin shape da she can't even explain but god it looks so beautiful and appetising.

Kallon shi ta yi "Did u prepare all of this?: gyaÉ—a kai ya yi "Eh." "Me ya sa?" Bai amsata ba sai cewa da ya yi "Seat." Dakatawa ta yi ta na kallon shi sai kuma ta zauna bayan ya ja mata kujera, shi ma zama ya yi shuru ya ratsa tsakanin sj coz bai san ta in da zai fara ba, he has alot to say to her, "Taj." Ta sakw kiran sunan shi "Umm." Ya amsa "Wai meke faruwa." "Babu komai." "Toh me ya sa ka kawo ni nan?"

"Be coz ina so in yi magana dake." Shuru ta yi bata sake cewa komai ba sai tunani take yi maganar me zasu yi da shi, a hankali ya ce "Naila…" ɗagowa ta yi ta kalleshi shi ma kallonta yake yi, "Kafin in ce komai, there is something i have to do." Shuru ya yi kafin ya ce "I need to apologize." Ita dai sauraren shi kawai take yi coz bata san haķurin me zai bata ba, "Abin da ya faru tsakaninmu… that night…"

Ɗan rumtse ido ta yi coz ita kaɗai ta san wuyar da ta ci ranar "Ban manta ba, sannan na san ke ma baki manta ba." Ya sake yi shuru sannan ya cigaba da cewa "I know baki cikin hankalin ki, I know u are under influence of something, i shouldn't have gone that far." Ya ɗan kauda kanshi "I should have stopped everything. " ɗan dagowa naila ta yi ta kalleshi sannan ta kauda idanunta, "And ban san cewa baki taɓa tarayya da wani namiji ba, knowing that kin taɓa aure ban kawo tunanin baki san namiji ba, and at that time too i wasn't in my right senses,  so ban bi dake a hankali and u ended up getting hurt da ma stitches. "

Da ka kalli face dinsa u will know he is serious akan abin da yake faɗi, and truly face dinsa ya nuna nadama, seriously bai ji daɗi ba he didn't know bai san bata taɓa sanin wani namiji ba, he didn't know he is the first person to touch her like that, and abun ya na yi ya damun shi ka da ta ga kamar he break his promise he broke the contract.

"Na san bana da excuse, duk da ban sani ba atleast i should be more careful with u." Shuru naila ta yi ta na sauraren shi, a hankali ya furta "I'm sorry Naila, i am truly sorry."

Shuru ta yi coz ba zata yi ķarya ba a da ta na jin zafin sa saboda yanda ya bi da ita ko wacce ba virgin ba sai ta wahala balle ita da take virgin, but yanzu da ya bata hakuri sai ta ji ta bar jin komai ta yafe masa, coz ita ma ta na da laifinta ciki don saboda chocolate ɗin da ta sha ne wajen illham shi ne ya jawo mata komai, and atleat ba raping ɗinta ya yi ba tunda she gave her self willingly duk da bata cikin hayyacinta, she is at fault too, and zaman da ta yi da shi ta gano ya na da sauƙin kai sosai da sosai, he is not what she thinks he is, abubuwan da ya yi going through ne suka saka shi ya koma haka, but taj ya na da kirki da sauƙin kai, and she didn't expect him to apologise to her ashe har yanzu bata san halinshi ba so saboda haka ita ba zata riƙe shi arai ba duk da dai ta sha wahala kam.
Chapter 58 · 0% Book details