Sashe 62
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gefen Abba kuwa ya dawo hankalinshi, sai dana sani yake yi ya na nan ya na bibiyar Mami akan ta saurare shi amma ta ƙi bashi dama sai ja masa aji take yi duk da ta san ba laifin shi bane amma sai ta ja aji, ya nemi yafiyar su taj da taufeeq da Taslim duk sun yafe masa Mami ce kawai ta rage kuma ita ma ya san zata sauko ne.
Gefen taufeek kuwa ya na nan ya na buga soyayyar sa da Ummu ɗinsa wato Ummul Khairi, ya na nan ya na shirye shiryen zuwa in da take wato har ƙasa da take sai dai ayukka sun yi ma sa yawa sai ya rage tukuna sannan ya tafi.
Gefen su taj da naila kuwa duniya sabuwa haka suke ji su na nan suna sheƙe ayar su suna shan soyayyar su babu kama hannun yaro sun ƙi komawa gida sun bar ma mami Ayan ta na yi ta fama da shi kullum sai ya ce akai shi wajen ummi, Penthouse din nan sun mai da shi wani abu da lungunsa da saƙon sa duk in da ta motso musu yi suke yi acikin gidan babu ruwa su.
Bayan sati biyu tafi suke yi cikin mota zasu koma gida, can gida wajen su Mami sai dai kafin su tafi zasu fara biyawa gidan su naila saboda kawu da ya ce ta zo ya na son magana da ita, ko da suka isa gidan parking suka yi su ka fito suka nufi cikin gidan sun iske su Kawu din anan palor da shi da wata mata da Naila ɗin bata sani ba, gaisawa suka yi, sannan taj ya miƙe zai fita don ya ji ana cewa magana za'a yi akan iyayen Naila.
Cewa Kawu ya yi ya dawo don yanzu an zama family tun da har ya auri naila ɗin dawowa ya yi ya zauna, daga nan matar ta soma magana sunanta Hauwa'u, ita aminiyar mahaifiyar Naila ce, wato Umaima, tare suka taso a anguwa ɗaya da komai, kuma tare suka tafi aikatau a wata ƙasar, ita Hauwa'u da son ranta ta tafi ita kuma umaima Kawu ne ya tilasta mata saboda ya ji ance ana samun kuɗi, bata so zuwa ba amma haka suka tafi in da aka tura su Jubala, (country ɗin baya existing i made up the name) a cikin Africa ƙasar take.
Sun yi arziki an ajiye su waje ɗaya wato gari ɗaya koh acikin ƙasar, in da suka soma aiki gidan masu kuɗi, nan Hauwa'u ta ce musu ita ba hurumin ta bane ta faɗa musu any other labari bayan wannan, but for sure ta na tare da mahaifiyar naila har ta haihu sannan suka gudo suka dawo Nigeria, bata san labari behind cikin nan ba don umaima bata faɗa mata ba, abu ɗaya ta sani shi ne, ta san sunan mahaifin Naila don Umaima ta sanar da ita.
Ta miƙa musu wata paper wanda sunan mahaifin naila ne da ma address ɗin gidan su, ko ada can suna zama ne a tsakiyar babban birnin Jubala, wato hali, sunan family ɗin HADDAD, sannan sunan mahaifin Naila EL BASHIR HADDAD, wanda tun ba yau ba take baring sunan, saboda koh Kawu ya san sunan mahaifin naila ɗin wato El Bashir don mahaifiyar naila da take ƙanwar sa ta faɗa masa, kawai dai Haddad ɗin ne bai sani ba.
Sannan abun da ya saka naila take amfani da sunan mahaifin ta shi ne kawo yace shi Æ´ar shege ba zata yi baring sunan shi ba wato ba zai saka mata sunan shi ba koh a makaranta gara ta yi amfani da sunan É—an iskan mahafinta.
Hauwa'u ta ce family ɗin Haddad babu wanda bai san su ba tuna wancan lokacin saboda su na da dukiya sosai har ta wuce misali,don generetional wealth ce, duk da bata sani ba inhar yanzu ɗin su na da dukiya, amma ada babu wanda bai san Haddad's family ba a ƙasar Jubala ko baka san su ido da ido ba zaka san sun ta hanyar jin sunan su, wato Haddad.
Ko da Hauwa'u ta karasa faÉ—a musu komai ba ma zaka gane yanayin naila ba she is just there kawai azaune, koh ita kanta bata san yanayin da take ciki ba, she doesn't even know anymore tun ta na karama ta na da burin ganin mahafinta koh dangin sa saboda gori da kuma tsangwamarta da ake yi, bayan ya girma ne wannan mindset É—in ya canza ta ga fah tun da su can dangin mahaifin nata na iya zama babu ita basu nemeta ba, bata ga amfanin neman su ba, bata ma amshi paper É—in address da Hauwa'u ta ba su ba taj ne ya amsa.
Shi ma taj ya na lure da ita kamar abun bai dameta ba.
A hankali Naila ta buɗe baki "Mun gode ƙwarai but bana tunanin nan kusa zan je neman su tun da basu neme ni ba." Ta faɗa ta na batun miƙewa da sauri Hauwa'u ta ce "Mahaifin ki bai san dake ba." Cak Naila ta dakata ta juyo ta kalleta, jinjina kai Hauwa'u ta yi "Bai san da cikin ki ba." Wani kalan rumtse ido naila ta yi jikinta na ɗaukar rawa, no wonder Ashe basu ma san ta na existing na acikin duniyar.
Saita kanta ta yi, ta gyaɗa kai "Ok babu komai." Ta faɗa sannan ta kalli taj "Muje koh?" Ta faɗa daga haka ta yi gaba, Hauwa'u zata yi magana taj ya dakatar da ita "Koh me zaki faɗa bazata saurare ki ba she is in shock." Sannan ya yi masu sallama ya fito daga palorn a mota ya isketa idanunta sun yi ja sai dai ba kuka take yi ba, ta da motar ya yi suka fice daga gidan, sai da suka ɗan yi nisa kaɗa ya paka motar ya na jawota ya rungume ai kuwa ta saki wani irin kuka mai taɓa zuciya.
Ita babu ma abun da ya fi yi mata ciwo irin wai dangin ubanta basu ma san ta na existing ba, hadda shi uban nata, ada babu second koh minti da zata wuce ba tare da ta yi tunanin dangin mahaifinta ba da shi mahaifin nata, but it turns out that they didn't even know she exist what a shame, da ƙyar taj ya rarrasheta sai da ta yi shuru sannan ya tada motar zuwa gida, basu bi ta main palor ba ta kofar baya suka bi zuwa part ɗinsu, su na karasawa ta shiga ɗaki ta kwanta sai bacci, ta sha bacci sosai sannan ta farka, wanda shi ne ya ta da ita ganin lokacin magrib ya kusa, ko da ta farka zuciyarta ta washe ta rage yi mata nauyi.
Wanka ta yi tare da sallah sannan ta fice zuwa babban palor ta je ta gaida Mami cikin jin kunya, Mami sai kallonta take yi amma bata ce komai ba, sai murmushi da ta yi ta girgirza kanta, anan ta haÉ—u da ayan sai murna yake yi ummin shi ta dawo.
Tare suka ci dinner gabaɗaya ƴan gidan Mike sai iskanci yake yi ma taj da naila, hadda wani cewa sun gaji da gudun su sun dawo? amma honeymoon ɗin ya amshe su, hadda cewa wai taj hadda ƙaton ciki ya fara ajiyewa, sai sheɗana yake yi musu wai sun yi kyau sun yi fresh, kuma da gaskiyar shi, sun yi kyau sosai sun yi haske har wani sheƙi suke yi saboda amarci.
Around 10pm bayan ayan ya yi bacci ya na gefenta ta kwantar da shi, ita kuma ta na zaune kan gado da tab dinta a hannunta ta na scrolling through Google searching ta yi, ta yi searching Haddad family ne dake a Kasar Jubala, shuru ta yi ta na zuba ma hoton mayan Haddad din ido, su shidda ne, the main the main Haddad's É—in, maza biyar mace É—aya, ta daÉ—e ta na kallon su tana tunanin cikin maza biyar É—in nan waye babanta.
Sai kuma ta shiga next hoton, wannan hoto ne da su da matan su, sai the next one wanda hoton duka ahalin gidan ne da Æ´aÆ´a da kuma jikoki, maza sun saka kaya iri É—aya haka ma mata, they look so rich so so rich ko daga hoto, gasu farare kyawawan gaske.
A hankali ta shiga karanta tarihin su, they are the number one most rich and powerful family in Jubala, da wealth fame da kuma power duk su na da, wata irin dukiya marar misaltuwa, yanda ake bayanin arziƙin su ma gajiya ta yi da karantawa ta wuce wajen, sai alokacin ne ta ga biography na El Bashir Haddad wanda ake cewa mahaifin ta ne, tsayawa ta yi ta na karantawa wanda shi ne babba gabaɗaya cikin siblings ɗin, shuru ta yi ta na kallon face ɗinsa don kuwa ta na kama da shi kamar ya yi kaki, hatta da ƙwayar idanunta shi ta ɗauko.
Tunani ta fara yi yanzu wannan kamilallen mutun shi ne El Bashir Haddad mahaifinta, toh ya aka yi bai san da ita ba ko dai.... sai kuma ta kawar da tunanin, alokacin ne hoton babban ɗan gidan ko kuma ace jika ya faɗo, Wato Saifuddeen Haddad, the young bachelor billionaire don bai taɓa aure ba shi ma dai kyakkawa ne, ga biography ɗinshi nan da sauran su nan dai ta yi ya dube duben ta and the more ta na dubawa the more zuciyarta na ɗaukar zafi idan ta tuna dukan su basu san ta na existing ba.