Sashe 67
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gefen mahaifin su kuwa El Bashir ya gano yanda za'a cire wannan na'urar da yake shi ya saka mata ita da hannunshi, alokacin bai san ƴar shi ba ce, shi bai ma san ya na da wasu ƴaƴan ba, na'ura ce da idan an saka maka ita a brain ana iya controlling ɗinka da ita, wani kalan new technology ne, an yi ma mutane da yawa wannan experiment ɗin duk basu rayu ba sai akan malak ɗin wacce ita ce first successful subject, sai dai shi El Bashir ɗin tun da aka yi wannan surgery din ya cire hannunshi daga wannan abun.
Bai san ana nan ana aikata ɓarna da abun ba which ƴar shi ake sakawa, yanzu ana so acire na'urar baza'a iya cire ta ba sai an datse signal ɗin na'urar, shi ya na nan ya na shirya surgery ba tare da ya faɗawa kowa ba, sai da aka zo wajen surgery ɗin ne Saif ya hana, saboda me saboda babu wanda zai iya cireta sai wanda ya saka, shi saif bai san Uncle dinsa ya saka wannan na'urar ba, sai da El Bashir cikin kuka ya sanar da shi shi ne ya saka na'urar.
Kamar zuciyar saif ta fashe haka yake ji, saboda me wani irin tausayin malak ɗin ne ya kamashi don wannan na'urar ta yi shekaru masu ɗan tsayi akanta sai wahalar da ita suke yi, toh yaya zata yi idan ta ji mahaifin ta ne ya yi mata haka Innalillahi wa'inna illahi raji'un, ai sai zuciyarta ta buga ta mutu, yah allah ka kawo mata ɗauki.
Jin El Bashir É—in ne ya saka da farko bai yarda El Bashir ya yi mata surgery ba, sai dai fah ya sa babu mai iya cire wannan abun sai El Bashir kuma dai yanzu El Bashir babanta ne ba zai cutar da ita ba, don haka ya yarda ya bari duk da kuwa ita malak É—in ta na iya samun memory loss, haka aka zo aka shiga surgery É—in da ita.
Gabaɗayan su suna bakin ƙofar OR wato operating room da saif malak khair taj, duk suna wajen, sai waƴan can sojojin dake wajen dama, wasu irin sojoji ne masu yawa suka ƙaraso bakin ƙofar OR din suka jera layi kowa da bindigar sa ita naila sai da ta ji tsoro, kai bama ƙofar OR din ba gabaɗaya asibitin zagaye yake da sojoji, wanda malak ɗin ne ake bama kariya, ita Naila sai alokacin ta yarda malak Captain ce da gaske ita ce Captain malak ɗin da take ji ana faɗa, kenan ƴar uwarta soja ce, yah illahi, yar uwarta ta ma fita bala'i wallah.
A bakin khair ɗin ne take jin wani labari wai Malak ɗin ita ce the first youngest female captain aduk tarihin jubala, ta na da shekara goma sha tara aka bata muƙamin captain, saboda ƙwazo da hazaƙrta, sannan ta na cikin the famous elite team wato shadow five team in short ita ce shugabar su, su ne first elite team a ƙasar jubala, sojoji huɗu da suke a wajen tun farko su ne shadow 5 ɗin ita ce ta biyar ɗinsu, Maza biyu mata biyu da ita uku su biyar, wato Noura Hana Fadeel da kuma Aareef sai kuma malak.
Kamar yanda babu wanda bai san captain malak ba a jubala haka ma babu wanda bai san shadow five ba, duk da kuwa babu wanda ya san fuskar su ama an san sunan su saboda basu taɓa zuwa operation/mission basu yi nasara ba, kai ba'a ma yar da da faɗuwarsu, wining is not an option is a most, saboda haka they are perfect.
Sannan abun da ya saka sojoji suka yi yawa a asibitin farauta rayuwarta ake yi kamar yanda aka harbeta a yanzu wannan shi ne karo na biyar da aka yi mata irin haka ta na surviving, sau uku ana kasheta ta na dawowa sai ta yi kamar ba zata yi rai ba sai ta dawo kuma bai hana su sake bibiyar rayuwarta, Tarin maƙiyanta sun fi na Taj don shi ba'a taɓa taɓa shi ba, sai dai na kusa da shi, ita kuma an taɓa ta an taɓa na kusa da ita don kuwa iyayen riƙonta wato Major Abdullah da kuma Halima, wato Ma da Appa, kamar yanda take kiran su kashesu aka yi ta hanyar banka ma gidan su wuta.
Kai idan na ce in tsaya baku labarin malak Abdullah it will take us eternity saboda labarin na da yawa, now lets focus on naila, since the story is about her for now.
Ana haka bayan an shafe awanni masu yawa aka fito da ita daga operation room ɗin straight ICU aka mai da ita aka sake mayar mata da machine ɗin dake laƙe da ita, an aske mata gashin kai saboda aka yi mata surgery ɗin sannan an naɗe kanta da bandage.
Naila
Æude Æ™ofar office É—in El Bashir ta yi ya shiga tsaye ta ganshi har yanzu ya na sanye da theatre scrubs É—inshi, a hankali ta ce "Abbieh." "Na’am."Ta matso kusa da shi. "How is she?" Numfashi ya sauke "The operation is successful. " "Alhamdulillah. " ta faÉ—a in relief kafin ta sake cewa "Then why is she still critical?" Shuru El Bashir ya yi, naila ta kara matsowa kusa da shi
"Don't tell me she's just critical. Explain it to me medically."
Ta faÉ—a muryarta na rawa "I am a neurologist, Abbieh, And I'm a neurosurgeon too, I know what critical means."El Bashir ya kalleta na wasu seconds, Sai ya ce a hankali "Na cire na'urar."
Naila ta ce "Was the device successfully disconnected before removal?"
"Yes." Ya gyaÉ—a kai, ta sake cewa "Any major hemorrhage?" Nan ma girgiza kai ya yi "No." "Brain swelling fah?"
“Aa babu amma akwai cerebral edema, but we're monitoring it." Naila ta ɗan lumshe ido ta sake cewa
"Any significant intracranial bleeding?"
"Babu." Jin duk babu abun da ta lissafo ya saka ta cewa "Toh me ya sa har yanzu take unconscious?†dogon numfashi El Bashir ya ja " Saboda cire na'urar daga kanta ba ya na nufin cire abun sa na'urar ta riga ta yi ma brain ɗinta bane."
Ya cigaba da cewa
“Na'urar ta daɗe tana aiki a kan nervous system ɗinta, ta canza yadda wasu neural pathways suke amsawa, ta sa brain ɗinta ya saba da external stimulation, Lokacin da muka yi disconnecting ɗinta, brain ɗinta ya rasa wannan stimulation ɗin nan take."
Naila ta girgiza kai a hankali "So she's going through neurological instability."
"Exactly."
Ta sake cewa "U mean her brain is trying to regulate itself again."
"Eh." "Toh me ya saka har yanzu she can't breathe da kanta aka mai da ita ICU, she is still on life support. " Shuru El Bashir ya yi Naila ta kama hannunshi "Abbieh ka faɗa mun gaskiya, shin akwai yiwuwar ba zata tashi bane?"
Ɗan duƙar da kanshi ya yi "Akwai." Hawayen da take riƙewa ne suka shiga sauko mata "how high?" "Ba zan iya baki percentage ba." "Abbieh dont give comfort give me facts."
Wani abu El Bashir ya haÉ—iye
"Her brain has been through trauma. The bullet injury, the pregnancy complications, the device, the surgery… komai ya faru kusan lokaci ɗaya ne."
Numfashi naila ta ja "Amma ai surgery ɗin was a success. " "Hakane." "Sannan an cire device ɗin, toh me muke jira?" "Her brain." El Bashir ya bata amsa "Sai brain ɗinta ya yi stabilising koh zata farka, sananan there is possibility na ba zata tuna komai ba memory loss." Wani irin kuka Naila ta fashe da shi kamar ranta zai fita, "Who the fuck put a fucking device on someone's brain." Ta ce cikin kuka.
Wani abu El Bashir ya ji na maganar ta ta yanzu, don shi ya saka wannan device ɗin koh ita yaya zata yi idan ta ji cewar shi ya saka ma yar uwarta wannan device ɗin, ganin kukan ta ya yi yawa lallashinta ya shiga yi wanda da ƙyar ya samu ta yi shuru.
Daga nan aka shiga kula da malak ɗin sosai kullum Naila na bakin ICU kamar ba naila ɗin nan mai ƙarfin hali ba marar tsoro marar shakkar kowa, Taj ya yi mugun mamakin yanda ta canza lokaci ɗaya yanzu shi ma ya gane abun da take ciki yawanci ba emotions ɗinta bane na ƴar uwarta ne, saboda yanda yar uwar tata ta rayu bata da wani emotions, especially kuka malak bata kuka ko me ya faru da ita kuwa, duk da ta na jin ciwo amma bata iya kuka wanda effect na device ɗin ne.
Naila
Zaune take bakin ICU ta yi shuru Taj na gefenta don kuwa asibiti suke yini sai dare suke komawa masaukin su, wani irin ciwo ta ji a zuciyarta da ya sakata miƙewa tsaye da sauri ta na dafe saitin zuciyar tata, a hankali ta shiga takawa zuwa ƙofar ICU ɗin sai kuma ta tsaya cak saboda ciwon da ya yi mata Yawa, baki ta buɗe ta furta "Malak....." kawai ta sulale ƙasa a wajen, dai dai cardiac monitor ɗin dake laƙe da Malak ɗin sun ɗauki wasu irin ƙara kafin kawai monitor ɗin ta tsaya ta na nuna wani dogon layi alamar babu bugun zuciya.
Da sauri Drs suka yi rushing zuwa cikin ɗakin dai dai Saif na ƙarasowa wajen, ya na so ya shiga suka dakatar da shi, ita kuwa naila taj na riƙe da ita ya na jijjigata amma bata tashi ba, ciki kuwa take likitoci suka shiga ƙoƙarin resuscitating ɗinta, da sauri El bashir da yanzu isowar shi ya shiga, ganin kamar su na saka wasa ga harakan resuscitating dinta kawai ya janye dr din daga wajen ya shiga yi da kanshi, gabaɗaya hankalin shi a tashe yake, sai dai duk abun nan da ake yi mata bata dawo ba suka yi suka yi amma babu bugun zuciya, taƙi dawowa.