Sashe 48
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗagowa ya yi ya kalleta "Menene." "Naila." Ta ba shi amsa "Kana sonta ne?." Ta sake tambaya "Hassana." Katse shi ta yi tare da cewa "Ka amsa min. " ta ce cikin kuka "Talk to me mana tell me." "Me yasa ita? Me yasa why her, out of all women? WHY NAILA?" Ta faɗa da ƙarfi sannan ta ce "Matar aure? Matar Taj ma for that matter." Ta faɗa zuciyarta na yi mata wani raɗaɗi "Ka rasa wacce zaka so sai matar Taj sai matar aure, Sadeek ....."
Sai kuma ta koma baya ta na girgiza kanta "What is wrong with ur family i thought ka bamban ta, i thought baka ɗauko halin mahaifiyar ka ba, sai dai ban sani ba abun acikin jininku yake gado ka yi." "Hassana. " Sadeek ya daka mata tsawa, matsawa baya ta yi "Ashe duk ɗaya kuke, ashe duk daya kuke, mahaifiyar ka ta aure mijin ƙawarta kai kuma ka na son matar abokin ka ɗan wacce mahaifiyar ka ta amshe ma miji, wai what is u da family ɗin Taj me yasa sai family na Taj baza ku bari su huta ba?"
Kallonta kawai sadeek yake yi sai kuma Nanee ta ce "Ka faÉ—a mun wani abu, did u look at me the way u look at her?" Shuru ya yi ya kasa cewa komai, kawai sai ta juya ta na kuka ta fice daga É—akin, zama sadeek ya yi bakin gado ya na dafe kansa don kuwa hoton naila ne ta kamasa yana kallo, fiye da minti biyar, ya ma rasa me zai yi.
*************
Jubala
Hali
Ummul khair
Zaune take kan gado ta na tunani saboda yanzu wata ƴar uwar ta ta gama bata shawara akan ta kira Taufeeq da taƙi ji shine ta ce da ita Allah ya sa ko da zata gama jan aji ta kira shi Taufeeq ɗin ya yi aure, ai kuwa duk in da hankalinta yake ya tashi, ta fara tunanin what if da gaske ya yi jiran kiranta bata kira shi ba ya yi aure, da sauri ta jawo wayarta ta shiga saka numbers ɗinsa ta yi dialing kiran, sai jijjiga ƙafa take yi coz she is so nervous.
Shi kiwa Taufeeq a wannan time ɗin ya na zaune office ɗinsa ya ma kasa aiki abun duniya ya taru ya yi masa yawa wallahi he miss his Ummu ga shi bata kira shi ba, ya na tsakar tunani wayar shi ta yi ķara, kallon wayar ya yi sai ya ga number ce daga wata ķasa, har ya yi niyar ka da ya ðauka sai kuma ya yi picking ya kara a kunnenshi.
Khair
Sai da ta kusa katsewa aka ɗaga, shuru ta yi ta kasa cewa komai daga can ma shuru aka yi, nan da nan idanunta suka tara ruwa muryarta na breaking ta ce "T.....ta Taufeeq. " Kawai ta fashe da kuka, Taufeeq kuwa daga gefen can wata kalar ajiyar zuciya ya sauke coz ya gane mai magana, ya gane, ta ina ma zai iya mantuwa da Ummu ɗinsa, ummul khair ɗinsa, kullum sai ya yi tunaninta ta na ransa.
Shuru ya yi ya na sauraren yanda take kuka kafin a hankali ya furta "Ummul Khairi. " "Na'am. " ta amsa "Ummul khair why didn't u call me, I've been waiting for ur call babu dare ba rana but baki kira ni ba, har na fara tunanin ko wani abu ya same ki ne, kin kuwa san halin da na shiga." Ya ce cikin rauni coz wallahi shi kaÉ—ai ya san halin da ya shiga, shuru kawai ta yi ta na sake sakar mishi wani kuka, ita wallahi bata tabbatar da ta na son shi sosai ba, sai da ta ji muryar shi, bata tabbatar da she missed him ba, sai da ta ji muryar shi.
"Ummu ki daina kuka, my heart hurts. " ya faɗa a sanyaye "Taufeeq." Ta kira sunan shi cikin kuka "Na'am ummu." "I missed u." Ta faɗa kai tsaye don bata jin zata iya ɓoye abun da take ji, wani kalan tashi tsigar jikinsa ya yi jin abun da ta ce sai ya ji wani irin sanyi ya ratsa shi sosai, kawai shima ya ce "I missed u no I love u Ummul Khair." Wata irin ajiyar zuciya ta sauke ba tare da ta shirya ba, jin abun da ya faɗa, so da gaske ya na sonta, da gaske sonta ɗin yake yi, she can't believe Taufeeq ya ce ya na sonta, wani irin daɗi da sanyi take ji at the same time, kawai ta sake sakin wani kukan.
Sai hankalin Taufeeq ɗn ya tashi "Khair why are u crying me ya faru me ya same ki," ya ce aruɗe "Babu komai ina farin ciki ne, am happy to hear this from u, duk ɗaukar da nake yi the love is just one side ni kaɗai ce nake son ka i never thought kai ma ka na sona ba." Ɗan murmushi Taufeeq ya yi "Ba sonki kaɗai ba khair ina ƙaunar ki, i love u to the moon and back."
"I love u too Taufeeq. " ta faɗa ta na sakin kuka coz haka kawai take jin emotion ɗin su na ta so mata, da ƙyar ya samu ya rarrasheta sannan suka cigaba da fira, sai labari suke yi.
*************
Zaune take gidan Ilham wacce ta kira mai lalle ana zana ma naila ɗin, wanda da ƙyar ta samu Naila ta yarda za'a yi mata lallen, don naila ɗin ta faɗa mata Taj bai nan almost two weeks ya yi ta fiya, baya ƙasar, sannan kuma yau zai dawo, firar su suke yi ya yin da mai lallen take yi mata zane, yau baƙi aka zana mata wanda ya yi mata kyau sosai, bayan an ƙare zana mata mai lalle ɗin ta wuce, su biyu suka rage a gidan don yaran Ilham su na school.
Bayan lallen ya bushe ta wanke dama ta yi gyaran gashi tun jiya wanda tare aka yi musu ita da Ilham still Ilham ɗin ne ta matsa mata, zama suka yi suna fira, Ilham ta ɗauko musu chocolate su na sha duk da naila bata cika son chocolate ba but na yau ya yi mata daɗi ta shanye leda ɗaya duk da kuwa chocolate ɗin ya na da girma, mai aikin Ilham ce ta zo ta ɗora musu lunch suka ci.
Sannan around 3 naila ta bar gidan, gida ta koma don bayan magrib jirgin su taj zai sauka, kwantawa ta yi ta yi bacci around 5 ta farka bayan ta yi sallah, ta shiga kitchen ta ɗora abinci cikin ƙanƙanin lokaci ta kare, ta ɗan gyara part ɗin duk da a gyare yake ta saka turare, wucewa ta yi ta watsa ruwa ta yi sallahn magrib, Ayan ne ya shigo ɗakin wanka ta yi masa ta saka masa pjmass, sannan itama ta shirya cikin atamfa mai pattern blue da pink, ta saka simple jewelry ta yafa pink veil, babu kwalliyan komai a face ɗinta sai lip gloss da kwalli, wanda ya saka idanunta fitowa sosai, saboda color na idonta.
Tare da Ayan suka fito babban palor sai murna yake yi dad dinsa zai dawo, Mike ne ya tafi É—auko Taj É—in, sai dai har bayan isha Taj basu iso ba, hakan ya saka naila din jan hannu ayan suka koma part É—insu suka yi sallah, anan ta yi zamanta Ayan duk ya cikata da surutu.
Ita dai ta yi shuru bata ma san meke damunta ba, su na zaune palor ne Taj ɗin ya shigo Ayan ya tashi da sauri ya je ya rungumeshi ɗauke shi sama ya yi ya na juyi da shi "Welcome Abby." "Yawwa my boy." A hankali ta miƙe ta ƙaraso in da suke "Barka da zuwa." Ta ce ta na amsan trolley ɗinsa, "Shi dai Sai kallonta yake yi ta yi masa kyau sosai cikin atamfar da ta saka duk da bata cika saka atamfa ba "U look good." Ya ce ya na murmushi "Thanks." kawai ta ce ta na nufar hanyar ɗakinshi riƙe da trolley bayanta ya bi zuwa ɗakin.
Jingine trolley ɗin ta yi sai kallonta kawai yake yi "Freshen up muna palor in ka ƙare." Ta faɗa ta na nufar hanyar fita, da kallo ya bita har ta fice numfashi ya sauke ya shiga rage kayan shi sannan ya nufi bathroom, ya yi wanka bayan ya fito ya shirya cikin kaya marar nauyi sannan ya fito palor, tare suka sauka zuwa ƙasa gabaɗayan su suka yi dinner, bayan sun ƙare suka dawo part ɗinsu Ayan ya na yi jin daɗi zai damun baban shi yake yi ina tsarabar shi, dole Taj ɗin ya sauke akwatin shi ya ɗauko mishi tsarabar shi.
Suna zaune tsakiyar gadon ayan sai nuna mata kayan tsarabar shi yake, sai kuma ya dakata ya na cewa "Abby ina tsarabar Ummi?" Taj bai ce komai ba ya sauka ya sake buɗe akwatin shi ya ɗauko wata ƴar gift bag haka ya kawo ya bama Naila ɗin a hankali ta saka hannu ta amsa "Thanks." Ta faɗa, ai kuwa da sauri Ayan ya ture kayan da aka so masa gabaɗaya cikin jin daɗi ya shiga cewa "Ummi ki buɗe naki mu gani, open it lets see me Abby ya kawo miki."
Babu yanda ta iya dole ta buÉ—e ta na É—auko abun da ke cikin gift bag É—in, turare ne mai tsada guda biyu sai kuma wani box mai É—auke da abun hannu bracelet silver color bracelet É—in ya yi kyau sai É—aukar ido yake yi, ayan sai jin daÉ—i yake yi kamar shi aka siyowa, ai kuwa ya shiga matsa mata sai ta saka bracelet É—in babu yanda ta iya dole ta saka, ya jawo hannunta ya na nuna ma Taj "Abby ka gani koh ya yi ma ummi na kyau."