Sashe 18
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da aka yi asuba gabaÉ—aya jikin nasa ya yi zafi don sai da Taj É—in ya saka ruwa masu É—an É—umi da towel ya rage zafin jikin nasa, kuma duk da haka Ayan É—in bai daina kuka akan sai an kai shi wajen pretty D É—in sa ba, ko da Taufeeq ya zo da safe ya ga condition É—in Ayan din ya É—auki wayarsa ya kira Naila É—in, suka yi magana ta ce ga ta nan zuwa, wlh da ba don Taufeeq ne ya kirata ba da ba za ta zo ba, don dama ta yi shirin zuwa asibiti ne.
Ta na fitowa ta dauke hanya zuwa gidan su Taufeeq, ko da ta iso ta yi mamakin tarin securities É—in da ke cikin gidan dama CCTV camera, koh gate dake gidan sun kai uku kuma kowannen su da securities masu É—auke da wasu irin makamai manya manya, ko wanne gate sai an yi interrogating É—in ta sai anyi mata tambayoyi wajen wa ta zo? Me ta zo yi da dai sauran su.
Ta na ƙarasowa gate ɗin da daga shi sai main entrance na gidan ta yi parking a parking lot ta fito ta, Taufeeq ne ya fito ya tarbe ta suka shiga ciki tare, ta iske su Mami Mom da ma Taslim gaisawa suka yi cikin mutunci, sannan Taufeeq ya shiga ya ɗauko mata Ayan, su na fitowa Ayan ya ganta kawai ya shiga yi mata murmushi duk da halin da yake ciki, ita murmurshi ta mayar masa tausayin shi na kama ta, rungumeta ya yi bayan Taufeeq ya sauke shi, ita ma rungumeshi ta yi, sannan ta shiga duba shi, breakfast ɗinshi aka kawo mata ta ba shi ya ci sannan ta ba shi magani ya sha, lafewa ya yi ajikinta bayan ta kare duba shi ta na bubbuga masa bayan sa a hankali nan da nan bacci ya ɗauke shi ya na akan cinyarta.
Sai da ta tabbatar baccin nasa ya yi nisa sannan ta sauke shi daga kan cinyarta ta É—ora masa pillow sannan ta yi musu sallama ta tafi, su Mami suna yi ta yi mata godiya.
Ɗan yamutsa fuska ta yi ta na mai da dubanta kan wayanta dake ringing har ta yi niyar ba za ta ɗauka ba saboda ta na driving sai dai ta yi picking call ɗin "Hello. " Shuru na wani lokaci sai aka ce "Na ce miki ki nisanci wannan yaron da ma ahalin sa gabaɗaya." Damƙe steering ta yi "Waye kai?" "Hakan bai shafe ki ba, abun da ya shafe ki shine kika nisanci Ayan Tajudden Abad, dama mahaifinsa gabaɗaya, ki dai na zuwa gidan su sannan ki cire hannun ki da duk wani abu da ya shafe su."
Numfashi ta sauke "Idan naƙi fah." Daria aka yi daga can "Kina da wayo amma kin fiye kafiya." Ta buɗe baki zata bada amsa kenan ji kake bammm wata mota ta daki motar ta da ƙarfi, glasses suka fashe suna watso mata, jikinta ya ɗauki rawa wayar na faɗuwa daga hannunta sannan take airbag ya fito daga gaban motar ya na tare ta, numfashinta ne ya shiga sarƙewa idanunta na lumshe wa akan idonta motar da ta daketa ta wuce da gudu, and daga nan bata sake sanin in da kanta yake ba.
2hrs later
A hankali ta shiga buɗe idonta, bishi bishi ta soma gani kafin ta yi adjusting, abun da ya faru ne ya shiga dawo mata hakan ya sa ta lumshe idon ta tare da buɗewa ta na kallon Pop ɗin dakin da take, ta riga da ta san a asibiti take saboda ta ji ƙamshin disinfectant, juyar da kanta ta yi suka haɗa ido da Taj, bata ida tunanin abun da ke faruwa ba Taufeeq ya shigo ɗakin, cikin wani irin confusion ta miƙe ta na dafe kanta dake sara mata allah ya so bata ji rauni, irin haka nan ba don shock ɗin accident ɗin ne ma ya sakata suma ba komai ba.
Bayan ta mike zaune ta kalli Taufeeq sannan ta kalli Taj, "Me ke faruwa anan?" "Besty ya ji....." "Don't. " ta katse shi sannan ta sake cewa "Me ke faruwa anan?" Duk shuru suka yi, "Na ce me ke faruwa anan." Babu wanda ya amsa acikin su, sauko da ƙafan ta ta yi ƙasa "Dukan ku, don't tell me kun san this is gonna happen to me?" Nan ma shuru suka yi kawai ta tsaya ta na kallon su "Oh dukan ku kun sani, dukan ku kun san they are gonna come for my life?"
"Besty calm down." Cewar Taufeeq "Don't tell me to calm down, coz ta ya ya za'a yi ku shigar da ni cikin game ɗin da maƙiyan ku suke bugawa? ta yaya za'a yi ku shigar da ni cikin yaƙin din ku har in zama makamin ku, imagine they are threatening me with my life, my precious life wanda da wuya na yi surviving har na kai haka, Yah illahi." Sai kawai ta cisge ruwan da aka saka mata ta miƙe tsaye gashinta da yake a ɗunkule ya warware har tsakiyan bayanta, ga shi da cika da kuma yawa.
Duk kallon ta suke yi koh Taufeeq bai taɓa ganin gashinta ba sai yau, Ta rungume hannunta a ƙirjinta with out even caring ta gyara gashinta, ta kalli besty ta ce "I can't even imagine your lives are being haunted, da kuɗin ku da mulkin ku da firm ɗin ku, but u r exposed to maƙiyan ku, how? Like how? Coz na ga kuna da tight securities, manyan gate har huɗu CCTV cameras a ko'ina, but aka turo ɗanka ya faɗo acikin gidan ka, aka yi attempting kashe ɗanka koh ba haka bane Mr Tajudden?"
Ta karashe ta na kallon Taj, shi ma kallon ta yake yi murmushi ga saki "koh ƙarya na yi ba cikin gidan ka Ayan ya faɗo ba?" Sai kuma ta girgirza kanta ta na cije yatsanta "Actually they don't even know who they are dealing with, ba su sani ba, they thought they can threaten me with my life, sun zaci ni ɗin ina da tsoro, sun zaci suna iya saka ni abu in yi, basu san cewa ina tsayawa akan abun da nake so bane ko da kuwa ana yankan naman jikina, ko da kuwa kashe ni za'ayi, mutun bai isa ya tsorata ni ba sai dai Allah."
Sai kuma ta juyo ta kallo Taj "YAUSHE ZAMU YI AURE MR TAJUDDEEN. " Ba Taj kaɗai ba hadda Taufeeq sai da ya kalleta cikin mamaki, ganin yanda suke kallonta ta yi murmushi "What? Mamaki kake yi? Am ready zan aure ka, no am proposing to u, marry me Mr Tajudden, ni zan nemi auren ka." Sai kuma ta ɗago ta kalli Taj ɗin cikin ido "Ka san me? Ka san me ya sa na yar da?" "Saboda ina so in sani, shin su waye su da zasu yi threatening ɗina? Sannan ina so su san cewa, I don’t run.
And anyone who tries… I finish the game."
Wani irin shuru É—akin ya É—auka, wani irin kallo Taj yake yi mata, for the first time in years ya rasa abun faÉ—a,
Ba wai don bai da kalaman faÉ—a bane
No saboda babu kalmar da zai faÉ—i enough for the woman standing in front of him, no words for her.
Abun da bai taɓa faruwa ba, mace ta nemi auren namiji, namijin ma shi, ba roƙon shi take yi ba, ba tsoron shi take yi ba, no it's like a declaration of war, ko da ya shigo cikin asibitin a yau, ya zo ne da niyar idan ta farka, su yi magana ta fahimtar juna, su yi negotiating in ma akwai yanda za'a yi ya yi pressuring ɗinta saboda ya na so ya yi protecting ɗan shi at any cost, shi ne hanyoyin sa dama, wato ya yi pressuring ɗin mutun, ya yi controlling abu tun kafin abun ya yi controlling ɗinsa.
Amma yanzu......
Ta na tsaye a gabanshi, babu tsoro koh É—aya, gashinta zube a bayanta, idanunta na ci da wutar bala'i, duk da abun da ya sameta, anan ne ya gane wani abu,
She wasn’t reacting to his world,
She was stepping into it willingly.
Sannan abun da ya girgiza sa more than na maƙiyansa is "YAUSHE ZAMU YI AURE MR TAJUDDEEN?" Abun da yake yi ta replaying kenan acikin kanshi kamar ƙaran bindiga.
Ya sha ganin mata suna kuka, suna roƙo, ko ma ka ga tsoro a cikin idanunsu, amma ita....... ta yi kama da wacce ta yi surviving wani babban al amari, ta ce bata ji tsoro ba, ya yarda da ita, amma shi ne problem ɗin wato rashin tsoronta, saboda a duniyar shi tsoro shi ne abun da yake ajiye mutane a raye.
Ya karance ta sosai, ya na sake lura da abubuwan da ya shashantar game da ita, yanda hannayenta basa rawa, yanda take magana ba tare da muryarta ta yi breaking ba duk da kuwa ana maganar mutuwa, yanda bata tambayi idan har zai yi protecting ɗinta ba, amma sai ta yanke shawarar ta zamto wacce ba'a iya taɓawa, untouchable.
Ba wai bata da hankali bane, ba wai bata da wayo bane, ta na calculating ne.
And lokaci ɗaya idea na aurenta ya zama kamar ba shi ne solution ba, it felt like risk, a dangerous one, saboda bata yi kama da macce da zata ɓuya abayan sunan shi ba, ita ɗin ta yi kama da maccen da zata yi amfanin da sunansa a matsayin makamin ta.
Kallonta kawai yake yi ya ma kasa ɗauke idanunsa daga kanta "Kin kuwa san abun da kike saka kan ki aciki?" Ɗan Jinina kanta ta yi "Na sani." Ta ce babu wani in da in da ko dana sani, a lokacin ne abun ya dake shi, ba wai ta na yin hakan ba ne saboda Ayan, ko kuma protection, ta na yi ne saboda ta na buƙatar amsa, And she was willing to bleed for them.