Sashe 31
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baki sani ba koh?" Ya ce ya na murmushi, sai kuma ƙasa ƙasa ya ce "I will show u just how much i miss u anjima da dare." Dukan ƙirjin shi ta yi cikin wasa ta yi wucewar ta ta na cewa "Ni dai babu ruwana."
Bayan dinner ta na zaune palorn part ɗinta ita da Ayan su na kallon cartoon aka turo ƙofa aka shigo, bata kalli ƙofar ba saboda ta san waye ya shigo, ita Haulat wacce ta shigo ba sallama balle gaisuwa ita ma koh kallon in da Naila ɗin take bata yi ba ta wuce direct zuwa study ɗin Taj riƙe da tray a hannunta da kettle ba shayi sai kuma cup ɗinsu.
Cigaba da kallo Naila ta yi ba tare da ta mai da hankali kan Haulat ɗin ba don kuwa yanzu bata da lokacin Haulat ɗin, yanzu lokacin Ammi ne idan ta ƙare case ɗin Ammi zata dawo kan Haulat ɗin, ba wai abun da Haulat ɗn ke ui mata bai damun ta ba ne ya na ɗan damunta.
Don halin Haulat ɗin sai gaba yake yi, don yanzu abun da ta tsiro kenan ta shigo part ɗin ta wuce study ɗin Taj don anan yake zama ya na aiki, ta shigo babu sallama babu gaisuwa ta wuce kamar gidan ubanta bayan gidan uban nata na can ta bari, yanzu so take ta gama settling score da Ammi kafin ta dawo kan ƙaramar ƙwaruwar, coz kwata kwata yarinyar bata da manners so ta na buƙatar a koya mata manners da kuma yanda zata girmama na gaba gareta, balle ma Naila ta girmi Haulat ɗin sosai.
Gajiya ta yi da zama palor daman don saboda Ayan ne, toh shi ma ya yi bacci miƙewa ta ui ta kashe TV ɗin ta ɗauki Ayan ɗin suka wuce ɗaki ta kwantar da shi, closet ta nufa don ta canza kayanta zuwa kayan bacci, a hankali ta saka hannu zata ɗauko kayan baccinta sai kuma ta dakata, murmushi ta saki tare da cewa "Bari mu je mu ja faɗa." Fasa ɗaukar kayan ta yi ta shiga neman wasu, wasu kayan ta zaro waƴanda sabbi ne bata taɓa saka su ba, kuma bata taɓa saka irin su ba.
Bayan ta saka ta tsaya gaban mirror ta na kallon kanta, ta na ɗan jin kunya amma jan faɗan da zata yi ya fi mata jin kunyan nan, sanye take cikin Riga mai spaghetti hand wacce ta kama jikinta sosai shape ɗinta ya fito wanda gaban rigar net ne, sai kuma ƴar saman rigar wacce take da igiya sai dai bata ɗaure igiyar rigar ba, ita ma doguwa ce har ƙasa, turare ta ɗauka ta feshe jikinta da shi, sannan ta juya zata wuce sai kuma ta dawo, hulan kanta ta cire tare da ribbon ɗin da ta kama gashinta da shi, hakan ya saka gashin nata ya sauko a gadon bayanta, murmushi ta yi ta na sake kallon mirror ɗin sai kuma ta kashe ma kanta ido "Umm haka nafi kyau."
Ta na gama faɗin haka ta fice, study din Taj ta nufa sai addu'a take yi Allah ya sa Haulat bata wuce ba, tura ƙofar ta yi ba tare da ta shiga ba ta tsaya bakin ƙofa, gabaɗaya juyowa suka yi su na kallon ta, sai da ta gama ƙare musu kallo sannan cikin wani irin low voice ta ce "Dare ya yi, har yanzu baka ƙare aikin ba?" Ta faɗa ta na shigowa ta rufe ƙofar, sannan ta ƙarasa ciki cikin wani tafiya mai ɗaukar hankali, wanda daga Taj har Haulat kallon ta suke yi, Haulat ta na kallon ta cikin jin haushi Taj kuma ya na kallonta ya na tunanin what is she planning again.
"Tun ɗazu nake jiranka baka zo ba, and ka san i can't sleep idan bana jin ka kusa." Ta ce cikin shagwaba ta na ƙarasowa ta tsaya bayan shi sannan ta sako hannayenta zuwa ƙirjinshi, sannan ta rusuno da face ɗinta dab da tashi ta na sakar masa numfashi a wuya ta ce "Honey ka amsa mun mana." Ta ce ta na kissing gefen wuyanshi, wani irin shock ya ji tun daga kansa har zuwa yatsan, ƙafan sa, he was shocked, stuned, and suprise, this is a thing da he never thought zata yi.
Sai kuma ta ɗago ta kalli Haulat sai ta saki murmushi ta ce "Thank u so much Haulat, da kula da shi da kike yi, i really appreciate abun da kike yi, ko zaki yi excusing ɗin mu coz ina buƙatar time da mijina, kamar yanda kike gani i need him." Ta ƙarashe maganar ta ba juyo da face ɗin Taj ɗin ta na yi masa wani kallo, shi ma ɗin kallonta yake yi coz kwata kwata ya kasa magana toh me ma zai ce, me zai ce, babu abun da zai ce, coz Allah kaɗai ya san yanayin da yake ciki a yanzu.
Ɗan lasar lip ɗinta na ƙasa ta yi kana ta matsar da face ɗinta dab da ta shi, kamar zata yi kissing ɗinshi, wani irin miƙewa Haulat ta yi da ƙarfi, hakan ya sa Naila ta juyo ta kalleta, "Oh kin ta shi tafiya, na gode ƙwarai sai dai safe." Ta ce ta na mai da kallonta kan face ɗin Taj ɗin dake kallon ta shima kamar zai canye coz koh ƙyeptawa bai yi, like a wajen ji yake yi kamar ya jawo kanta ya yi kissing ɗinta deeply, like this level of temptation da take ba shi, He can not hold it any longer, ya kusa loosing control.
Ya na tunani ne ya ji ta janye daga kusa da shi ta cire jikinta daga na shi, kallonta ya yi da idanunsa da suka soma canza kala, murmushi ta yi ta na furta "Don't think too much Mr Tajudden. " Daga haka ta yi hanyar ficewa don kuwa Haulat ta daÉ—e da fita tun É—azu dama ita ta zo ta kora, shi Taj din bai ma san Haulat ta fita ba.
Da kallo ya bi Naila É—in, ya na cije lip É—in, sai kuma ya saki murmushi ya na girgirza kanshi.
Meemziey's pen
[04/10, 14:43] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_____1ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Har ta kusa kai wa bakin ƙofar ɗaki ta ji an janyo ta baya ta hanyar riƙo waist ɗinta har sai da bayanta ya haɗu da ƙirjinshi, ɗago kai ta yi ta kalleshi shi ma kallon ta yake yi sannan cikin low voice ya ce "Me kika yi yanzu?" Still ya na riƙe da waist ɗinta, ɗage gira ɗaya ta yi "Ban gane ba." Sake matsota ya yi jikinshi cikin wani irin husky voice ya ce "Don't play games with me, Ameenatu. "
"Games ." ta maimaita sai kuma softly ta ce "Wasn’t I just calling my husband?" "Husband." Word din ya yi ringing a kunnesa, "Not like that." Ya ce sai kuma ya duƙo da face ɗinsa daidai tata har su na jin numfashin juna, "Not..... the way u touched me." Shuru suka yi su na kallon juna, sai kuma a hankali ta juyo ta na fuskantar shi still ta na cikin jikinshi, "Idan baka so....." Sai kuma ta dakata "Da ka dakatar da ni."
Tsayawa ya yi ya na kallonta ta yi gaskiya, coz lokacin da take taɓa shi da ya dakatar da ita, sake rungumeta ya yi cikin wanin irin voice ya ce "Stop tempting me." Wani irin murmushi ta yi, ta na yi mishi wani kallo "Idan..... ban dai na ba me zai faru?" Gashin kanta ya ja da ƙarfi, hakan ya saka kanta ya ɗago, suna kallon juna cikin ido, a hankali ya shiga matsar da face ɗin shi dab da tata, ita kuma sai kallon shi take yi ta ga me zai yi, a hankali kamar zai yi kissing ɗinta sai kuma da sauri ya kau da kanshi ya na sakinta.
Ja baya ya yi ya nan shafa kanshi "Stay way from me like that. " "Idan naƙi fah?" Ta ce da wani kalan murmushi tsayawa ya yi ya na kallon gyara gashin kanta ta yi kafin ta ce "Anyways good night Mr Tajudden. " Ta ce ta na shafa gefen fuskar shi sannan ta shige cikin ɗaki.
Ta na shiga ta dafe ƙirjinta, ita ma bata taɓa tunanin zata yi irin haka ba, sai kuma da sauri ya wuce kan gado ta kwanta ta na rufe kanta da blanket coz wallahi kunya take ji, coz sai yanzu ma abun ka bata kunya, ta na jin shigowar shi cikin ɗaki but ta yi pretending kamar ta yi bacci, no she is not ready to face him not yet.
Shi ma shirin bacci ya yi ya kwanat.
Washegari, É—auke face dinta ta yi ta na shan magani as if bata san abun da ya faru jiya ba, coz bata ma so ta tuno saboda kunya take ji sosai, sama sama suka yi breakfast wanda ranar ita ta ajiye Ayan a school sannan ta wuce asibiti.
Yau sai bayan magrib ta dawo, saboda aiki ya yi mata yawa, kuma agajiye ta dawo, wanka ta yi, lokacin an fara kiran isha ta yi sallar isha'i, ta na gama sallar bacci ya ɗauketa so bata ma fita wajen dinner ba, around 9 ta farka, saboda yunwa da ta tada ita, miƙewa ta yi ta nufi kitchen ta na cikin kitchen ɗin ne ta ji shigowar wani palo, jin shuru ba'a ti sallama ba ya tabbatar mata da wacece "Na tsani mutanen da basu da zuciya." Ta faɗa a fili, sai kuma ta ajiye abun da take yi ta fito ƙofar kitchen ɗin ta jingina.
Ta na nan tsaye Haulat ta fito daga study ta nufi hanyar ɗakin Taj ɗin, kallonta Naila ke yi ta na so ta gane like me yarinyar nan ke shirin yi, ganin da gaske ɗakin zata shiga ya saka cikin tsawa Naila ɗin cewa "Ke!!!" Dakatawa Haulat ta yi, na sakanni sai kuma ta ɗaga ƙafarta zata cigaba da tafiya, cikin wani irin murya Naila ta ce "Na rantse kika kuskura kika shiga ɗakin nan, zaki sha mamaki."