Sashe 43
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ya gama karance komai ya rufe folder din ya mai da in da ya gansa ya na ficewa daga office É—in gabaÉ—aya.
******
Gefen Naila kuwa kamar wacce aka yi ma magani ta na nan ta na faɗa musu sirrukan Taj ɗin, kuma bata iya hana kanta duk lokacin da suka tambaya, wasa wasa ta share sati uku a gidan Ammi sometimes idan Ayan ya na kuka sai dai a kawo shi wajenta, bata da problem da Ayan da mahaifin Ayan take da problem, ita ayan ma tausayi yake bata.
Lokacin da mahaifin Taj É—in ya dawo ya ganta gidan he was happy allah ya gani ya na don Æ´aÆ´ansa da duk abun da ya shafe su but haka kawai sometimes sai ya ji kamar abu na nisanta sa da su, wata rana ma sai ka ga ya manta da su gaba É—aya, kamar abu na É—auke masa hankali daga kansu, and wani abu shi ne lokacin da ya ga naila É—in koh sau É—aya tunanin na ya tambayetq me take yi anan gidan bai faÉ—o masa ba, sai spending yake yi mata zamanta a gidan gifts É—in da ya bata zamanta gkdan nan sun fi nawa? Abu ka É—an ina Ameenatu Ameenatu na siyowa wannan.
And ta na son haka saboda Abba ɗin ya na kula da ita atleast ta samu soyayyar uba abun da bata taɓa samu ba.
A hankali take tafiya zata tafi ɗakin Ammi, so take ta fita so ta na so ta sanar da ita, ta na kaiwa baƙin ƙofar ɗakin ta ji muryar Ammi ta na daria dayake ba'a rufe ƙofar da kyau ba so ta na jin muryar Ammi ɗin jin ta yi Ammi na cewa "Amma ina ganin ya kamata wannan yarinyar ta koma gidan Taj ɗin, saboda information da muka samu daga wajen ta is not enough mu kai Taj ƙasa ya kamata ta koma ta nemo mana wasu information. "
Shuru Ammi ɗin ta yi na wani lokaci sannan ta sake cewa "Kai ma ka ga abun ya yi haka koh? Ai ni wallahi da farko na zaci ta na da wayo ashe duk ba haka ba, wawiya ce ta ƙwarai, yanzu fah son raina nake juyata." Shuru ta na sauraren shi daga can kafin kuma ta sake cewa "Kabar aikin komawa gidan a hannuna ni nasan yanda zan yi, kaima kasan na ƙware ta wannan fannin." Haka dai duka yi ta waya duk naila na jin su by this time she is confused ta rasa gane su ne suka da gaskiya koh Taj, fasa shiga ta yi ta koma ɗakinta ta shiga safa da marwa ta ma rasa tunanin me zata yi.
Bayan kwana biyu
Ta na zaune cikin ɗaki Ammi ta shigo nan take sanar da ita cewar zata koma gidan Taj ɗin wani irin faɗuwa gaban Naila ya yi bata shirya komawa gidan Taj ba koh kaɗan balle yanzu da ya san ta san sirrin shi ai lokaci ɗaya zai aikata lahira, so kai tsaye ta nuna ma Ammi ita bata son komawa gidan Taj hadda hawayenta, wanda da ƙyar da su ɗin goshi Ammi ɗin ta lallasheta sannan ta yarda.
Haka washegari Ammi É—in ta kira masu gyaran jiki har gida aka zo aka yi mata gyaran jiki da na gashi, aka turareta sosai kamar wata amarya, kusan kwana uku ana yi mata haka ranar na uku É—in aka yi mata lalle ja wanda ya yi mata kyau.
Sai ƙyalli take yi kamar wata sabuwar amarya.
Abad mansion.
9:pm na dare
Mike da kuma Taslim su na zaune su na buga game Mom na daga gefe ta na danna wayanta, Haulat bata wajen ta na É—aki, Taufeeq kuma ya fita, kamar daga sama suka ga mutun ya shigo palor ya na janye da akwatinsa, duk kallonta suka yi murmushi ta yi itama ta na kallonsu "Hey." Ta ce ta na É—aga musu hannu da murmushi akan face É—inta ko kunya bata ji ba, na yanda ta dawo, jan akwatin nata ta cigaba da yi ta yi hanyar part dinsu ganin duk sun saki baki su na kallonta.
Ta na shiga part ɗin ta rufe ƙofa ta shiga ƙare ma palorn su kallo da duk ya yi wani iri, ba wai ya na da dauɗa bane no kawai dai something seems off, ƙarasawa ta yi ta buɗe ƙofar ɗakinta ta shiga wanda ta na shiga ƙamshin turaren Taj ta daki hancinta tsayawa ta yi ta na kallon ɗakin, wanda yake a ɗan ya mutse da alama ana zama cikinsa, ga turarukan Taj nan kan madubinta, zama ta yi kan gadonta sai ta ji ƙamshin ya fi kama gadon nata janyo pillow ta yi ta shinshina ai kuwa ƙamshin turarensa ne awajen, da alama dai a ɗakin yake kwana.
Numfashi ta sauke tare da miƙewa ta cire veil ɗin ta ta shiga gyaran ɗakin tass ta gyara shi ta jera komai tare da canza bed sheet bayan ta gama ta shiga toilet ta yi wanka, ta fito ta shiga closet ɗinta in da ƙananan kayan ta suka ta nufa, ta janyo kala biyu ta fito daga closet ɗin, cream ta shafa a jikinta sannan ta shafa turare, ba tare da ta saka underwears ba ta janyo riga daya cikin kayan da ta ɗauko ta saka.
Wani irin kunyan kanta take ji coz what, rigan ya yi mata kyau ta fito kamar wata irin baddie haka kamar model, rigar dark brown color ne kuma rigan yadin roba ce, sannan bayan rigar abuÉ—e yake sai wasu chains da aka saka a bayan rigar sai abun ya fito so sexy, rigar guntuwa ce wacce da Ä·yar take rufe mazaunanta, wanda mazaunan nata kawai rigar ta rufe amma daga wajen ass É—inta zuwa sama babu komai sai wani chain da ya yi crossing a bayanta.
Jujjuya ta fara yi gaban madubi saboda ko ita ma ta san rigar ta yi mata kyau, warware gashinta da yake dunƙule ta yi ta na so ta gani shin idan ta saki gashin ta fi kyau ko kuma idan ta ɗunƙule gashin, backless dress ɗin ta yi mata kyau sosai.
Ta na tsaye a wajen ta na kallon kanta ta aka buɗo ƙofar ɗakin, juyowa ta yi ai kuwa suka haɗa ido da Taj da yake kallonta, ita ma kallonshi take yi ta na ganin duk ya canza mata kamar ba shi ba ya koma wani iri, koh don ta daɗe bata ganshi ba ne oho,shi kuma kallonta ya shiga yi tun daga ƙafafunta masu ɗauke da zanen jan lalle zuwa cinyoyinta dake wajen sai sheƙi da walwali suke yi, zuwa in da rigarta ta fara zuwa fuskarta, tsayar da kallonshi ya yi kan face ɗinta, ta yi ma sa kyau iya kyau, zai ce arayuwar sa he has never seen something so hot and sexy ba kamar yanda yake ganin naila.
She looks damn beautiful yah illahi, she looks hot ya Subhanallah, she looks sexy rabbul Alamin, da aka ce masa naila ta dawo gida he was happy very happy like so so happy he missed her so much he missed her kusa da shi ko da ace faɗa suke kullum ya fison haka da tatafi ta bar sa ya shiga wani hali sosai.
Kallon yanda yake kallonta ta yi, murmushi ta saki a hankali ta shiga juyawa ta yi masa 360 ya kalleta da kyau sannan ta fuskance shi seductively ta ce "Like what u see?" A hankali ya shiga takowa zuwa in da take ya tsaya gabanta ya na wani irin kallonta kafin ya jawota da sauri ya rungume lokaci ɗaya suka sauke ajiyar zuciya dukan su "I miss u." Ya furta cikin wani irin voice ya na saka kanshi cikin wuyanta "I miss ur voice, i miss ur scent, i miss how u tease me, i miss the taste of ur lips, i miss how we fight, i miss every thing about u Ameenatu. "
Ya ce ya na wani irin sakar mata kiss a wuya, wani irin ajiyar zuciya yake sauke ta na ɗan lumshe idonta, a hankali ta saka hannunta ta rungumeshi ita ma, "I miss u too." Ta ce cikin zuciyarta, a hankali ya ɗago face ɗinta ya shiga kissing tun daga goshinta kumatunta, hancinta, sannan a hankali ya yi landing kan bakinta, slowly ya yi grabbing lips ɗinta, ya shiga kissing, so slowly babu wani gaggawa, mayar masa ta shiga yi, it started slow but daga baya abun ya fara zafafa.
Wani irin É—auke ya yi sama ya É—ora ya kan dressing mirror har wasu kaya na wastewa daga kan mirror É—in, tsakanin kafafunta ya shiga ya yi grabbing kanta da kyau ya shiga yi mata wani iri kiss da ya saka jikinta É—aukar rawa ta na jin wani irin sparks na yawo ajikinta, wani irin nishi ta soma yi ta na jan numfashinta da take jin yana barazanar É—aukewa, ga yanda hannunshi ke yawo a bayanta, the taste of his lips his saliva yah illahi, Taj is driving her nut.
Sun ɗauki lokaci su na kissing juna kafin kamar wacce ta dawo cikin hayyacinta ta ture shi ja baya ya yi ya ɗago ya na kallonta da idanunsa da suka yi jaa, da sauri ta sauko daga kan dressing mirror ɗin, ta nufi toilet da gudu, da kallo ya bita idanunsa na sauka kan bayan rigarta da ya jiƙe, murmushi ya yi ya na juyowa ya kalli saman mirror ɗin ya kai hannunshi in da ta zauna ya shafi wajen murmushi ya sake saki ganin ya shafo ruwa murza hannunsa ya yi, ya na juyawa ya fice , like she is reacting to his touch.
Ta daÉ—e acikin toilet É—in ta gyara jikinta ta fito ta yi shirin bacci ta kwanta.
Meemziey's pen
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page________2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£