Sashe 16
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ya gama cin abincin ya kalli Mami dake zaune ta na kallonsa a hankali ya furta "Mami about Ayan and that Dr am about to make wani decision." "Wani decisions kuma zaka yanke Tajudden?" "Ba don ina so ba but i want her by Ayan's side, at first ban zaci he is attached to her har haka ba, but babu yanda zan yi. " Nan dai ya ci gaba da yi mata magana, numfashi ta sauke bayan ta gama sauraren shi, a hankali cikin natsuwar ta ta ce "Don't u think that is dangerous, u know yanda gidan nan yake, it's not easy, tukuna ma ka sanar da mahaifinka?"
Shuru ya yi ya na ɗauke kansa "No ban sanar da shi ba Mami and i don't think he has a business with that......" "Tajudden!!!!" Mami ta kaste shi "Don't talk about ur father like that, ko ma dai menene he is ur father. " Jinjina kai ya yi "Sorry Mami." Daga haka ya miƙe tare da kama hannunta ya yi mata kiss a bayan hannun sannan ya fice, ajiyar zuciya ta sauke ta na kallon shi sai kuma ta girgiza kai ita ma ta tashi ta shige ɗakinta.
Naila.
Jiya ta dawo kusan dare ma don flight ɗin marece ta biyo daga Kano zuwa Abuja, yau da safe ta na shigowa asibiti wajen patients ɗinta ta nufa ta ga halin da suke ciki, Allah ya gani su na cikin ranta har ta je ta dawo, bayan ta gama duba su ne ta dawo office ɗin ta, ta zauna ta na ɗan rubuce rubucen ta, ta yi nisa cikin rubutu wayarta ta ɗauki ƙara.
Bata mai da hankalinta kan wayar ba ta cigaba da abun da take yi har wayar ta katse sake kira aka yi, nan ma ta yi ignoring, sai da aka kira sau uku sannan ta ajiye pen É—inta, ahankali ta kai hannunta ta É—auki wayar, unknown number ce don haka ta yi picking ta kara a kunne, "Hello." Ta ce cikin natsuwa.
Ba'a amsa ba kusan na wani lokaci, aka ce "Dr Ameenatu Naila." "Yes ni ce." "Kin yi performing emergency neurosurgery wata É—aya da sati É—aya da suka wuce, na wani yaro mai shekara shida Ayan Tajudden Abad."
Shuru ta yi bata ce komai ba aka sake cewa "Da kin yi rejecting wannan case É—in kin ce ba za ki yi ba." Jinginar da bayanta ta yi ga kujera, ta na sauke numfashi "Wannan asibiti ne." Ta ce cikin natsuwa "We don't decline emergencies. "
Daria aka yi daga can "Ki na da wayo, Doctor, shi ya sa wannan kiran is happening now ......and not later." Shuru ya ratsa tsakanin su sannan aka kuma cewa "Stay away from that child." Cije lips É—in ta ta yi
"Do not accept any private involvement.
Ka da ki ce za ki shiga cikin wannan family É—in.
Sannan ki yi nesa da wannan yaron, ba na so ya kalle ki da komai bayan suna da yake rubuce a file É—in sa na zaman ki likitar sa."
"Idan naƙi fah?" Ta faɗa a dake.
Daria ya yi daga can "Kin riga da kinsan abun da yake faruwa da mutane.... who gets too close."
"Kin ceci rayuwar wani ka da ki rasa taki, idan kunne ya ji?" Daga haka aka katse wayar, sauke wayar ta yi daga kunneta ta na kallon wayar, koh É—ar bata ji ba balle tsoro, ta lumshe ido, murmushi ta saki wani kalan murmushi da ta daÉ—e bata yi ba "So su na kallo, su na kallon duk abun da ke faruwa." Ta faÉ—a cikin zuciyarta.
Sai kuma ta buÉ—e "U should have stayed quit." Ta ce ahankali "Now am interested. " sai ta saki murmushi ta na ajiye wayarta ta cigaba da abun da take yi, ko kaÉ—an bata tsorata ba.
Washegari.
Shigowar ta kenan ta cire labcoat dinta ta rataya kan hanger ta na gyara zaman rolling É—inta, knocking aka yi "Yes." Ta ba da izinin shigowa, a hankali ya buÉ—o kofa ya shigo, ta yi mamaki amma nata nuna ba sai ma wucewa da ta yi ta zauna kan kijerarta "What brought u here Mr Tajudden?" "Is this the first thing da ya kamata ki tambayi mutum bayan ya shigo office dinki?"
Ɗan rolling idanunta ta yi "Oh my bad have a seat." Zama ya yi ya na ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ya yi balance na wani lokaci ya ce "U were threatened ." Juyar da kai ta yi "So u already know ur enemies?" Shuru ya yi sannan ya ce "Ba sa son ki kusa da ɗana." Jinjina kai ta yi "Umm na san da hakan."
"Ina buƙatar ki kusa da ɗana, ba'a asibiti ba kawai, a life close." Murmushi ta yi "So u r using me as a bait." "Not exactly that." Ya ce ya na kallonta "This man is not serious ." ta faɗa cikin ranta a fili kuma ta fashe da daria "So ka na tunanin kawai zan kwashi kayana na koma gidan ka? Am not that cheap Mr Tajudden. "
"Ba haka nake nufi ba." Ya ce ya na kallon cikin idanunta "I WILL MARRY U." Dakatawa ta yi ta na kallonshi, irin kallon nan nata u must be joking , "AUREN YARJEJENIYA, A CONTACT MARRIAGE. " Ya faÉ—a a dake "Time bond, No intimacy, infact babu ruwan wani da wani." Gira É—aya ta É—age "To me zan samu idan na yi hakan?"
"You become untouchable. " Ita dai kallon shi kawai take yi, ya cigaba da cewa "Matata, will be protected by my name, ƙarƙashin kulawata da kuma maƙiyana, duk wanda zai taɓa ɗana sai ya biyo ta kanki." Miƙewa ta yi tsaye ta shiga yawo acikin office ɗin, "Mr Tajudden zan sake faɗa maka ko yanzu ni ɗin am not that cheap if u think haka da ka yi will make me agree am not like that so....."
Maganarta ce ta katse sakamakon wani sharp pain da ta ji a zuciyarta, da sauri ta dafe wajen ta na rumtse idonta, lokaci ɗaya ta kai guiwowinta ƙasa, ta na cije lip ɗinta at the same time ta na dukan ƙirjinta saboda wani irin raɗaɗi da take ji, sai cizon lips ɗinta take yi saboda wani irin ƙololo ne ya laƙe mata a wuya sai ƙoƙarin riƙe shi take yi.
Kawai lokaci É—aya ta ja numfashi ta na sakin wani irin kuka kamar ranta zai fita, kuka take yi sosai wanda koh kashe ta za'a yi bata san me yasa taje kuka ba, sai dai wani irin emotion ne take ji kala kala, Emotional Attack ne ya sameta lokaci É—aya, shi dai Taj ya na tsaye ya na kallon ikon Allah, toh me ya sakata kuka haka? me yasa take kuka?
Ko dai da gaske ta na da Aljannu coz tell him why take kuka lokaci ɗaya, ya na nan zaune ya na kallonta bai motsa ba kusan five minutes ta yi shuru ta na sauke ajiyar zuciya kamar irin an kashe ciwon da take ji, miƙewa ta yi ahankali ta na share hawayen fuskanta da bayan hannunta, gabaɗaya jikinta ya yi weak, ba tare da ta kalleshi ba ta ce "Excuse me i need space."
Kallon ta ya yi sai kuma ya miƙe ya fice daga office ɗin sai mamaki yake yi, dafe kanta ta yi ta na jin wani irin tsanar kanta me yasa abun nan zai zo mata a irin wannan lokacin? me ya sa? This is so embarrassing? Ya ma rasa a gaban wa zai zo mata sai gaban wannan Tajudden ɗin, zama ta yi ta na sake dafe kanta, ita ta rasa me yasa take haka me yasa take jin emotion lokaci ɗaya kamar irin an kunna kamar emotion ɗin wani ne take ji, ba ma zata iya explaining ba.
Gafen Taj kuma, mamakinta kawai yake yi ta yi, sai dai one thing first sure shi ne, ba kasafai za'a iya cutar da ita ba, ta na da wani irin taurin kai da na zuciya, babu alamar tsoro a tattare da ita kana she is very calculative, dama shi ya sa ni, dole ne sai sun hari Naila ɗin saboda basu son kusan ci shi da ko wace mace, ga shi Ayan ɗin ya nuna ya na son Naila ɗin, so shi yasa tun farko ganin Ayan ɗin ya laƙe mata ya saka ana tracking movement ɗinta coz at any time ana iya kai mata hari.
So anan ne ma ya gano cewar sun kira ta.
Haka ta yi nisa ranar shuru shuru, 4:22pm
Tafiya yake yi cikin corridor ɗin wayarta ta yi ƙara, ɗauko wayar ta yi daga cikin aljuhun labcoat ɗinta ta yi picking duk da ta ga private number, karawa ta yi a kunne daga can aka ce "An ce ki nisanci wannan yaron."
Damƙe wayar ta yi "I don't take orders from strangers." Daria aka yi daga can "Stranger?"
"Dr....we know ur schedule. "
"U were on call at 2:24am
Kin bar ICU at 6:02am
Sannan a yau kin haÉ—u da Tajuddeen Ibrahim Abad."
Jinjina kai ta yi "kun ƙare?" "Aa." Mutumin ya faɗa daga can dai dai wayarta ta yi ƙara alamar shigowar massege bata duba ba, mutumin ya cigaba da cewa "Ki na da ƙwaƙwalwa likita sai dai hakan ba zai cece ki ba. "
A hankali ta sauke wayar ta na duba massege ɗin, hoton Ayan ne aka turo mata ya na bacci, ba'a asibiti aka yi hoton ba, kuma ba tsohon hoto ba ne, sabon hoto ne don ga in da aka yi masa ɗinki nan a kanshi, kuma wanda ya yi hoton ya na da access da gidan, baza ta ce ɗan gidan bane but definitely ya na da alaƙa da ƴan gidan.
"Kun san cewa shiga in da bai kamata ba its a crime, wato private place É—in mutun." Ta ce a hankali
"Kuma da haka kike raye." Mutumin ya bata amsa "Ki nisanci wannan yaron, duk wata offer da Tajuddeen ya baki ki yi declining, ki fita daga cikin rayuwar su quietly. " Daga haka aka kashe wayar.