← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 71

Sashe 59

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta na cikin tunanin ne ta ji ya sake cewa "Ban kawo ki nan ba don in tilasta miki, ki yafe min, and am not expecting you to forget it." Numfashi Naila ta sauke "Na san...." ta ɗan yi shuru "Na san ba da niya ka cutar da ni ba." Girgiza kai ya yi "But i still hurt u." "Eh, u hurt me." Sai ta girgiza kanta "But nima ina da laifi a ciki, its like u said am under influence of something,  so that means ba forcing dina ka yi ba, duk da bana cikin hankalina, and me being a virgin, kuma ina bazawara." Sai ta saki yar murmushi "That's always what people think, babu bazawarar da bata san namiji ba but akwai waƴan da da gasken basu sani ba,  and ni i spent almost 2 month a gidan ex ɗina so no one will believe me, so u dont have to apologise dukan mu muna da laifi."

Jinjina kai Taj ya yi ganin she understands him ya ce "Thank u, thnak u for understanding me." "Ka da ka damu." Numfashi ya sake saukewa "And kin san me." Girgiza kai ta yi "Aa." "And thats the reason  na kasa faɗa miki abin da nake ji." Ziba mishi ido naila ta yi "Me kake ji?" Ɗan Murmushi  ya yi ya na jin zuciyar shi na bugawa coz, me ta sa yake jin wani abu kamar tsoro tsoron me yake ji, he is actually nervous lord bai taɓa jin haka ba din zai yi ma wani magana, tattaro courage ɗinsa ya yi ya ce "It's about our marriage...." Dama ta san maganar da yake so su yi kenan, a hankali ya cigaba da cewa "I know tun farkon haɗuwar mu, ita started with a fight, and then u became my childs Dr, and then u became someone he loves, and then u became my wife and his ummi too, u made his days with u very lively very cheerful baki taɓa cutar da shi ba ki na yi ma sa kallon ɗanki, but....." ya ɗan yi shuru sannan ya ce "Our relationship our marriage everything started with contract, our whole relationship is fake it's all lie."

Ya É—an yi murmushi "But u know what?" Ta girgirza kanta "Kwata kwata a wani lokacin na daina kallon ki a matsayin part of the contract." "I don't know lokacin da haka ya fara, but sometimes i found my self searching for u idan nazo waje, i found my self deep ina kallon ki, I can't take my eyes on u, I don't even know ina yi, and then i started thinking why me yasa na janyo ki cikin mess din gida na, what if someone tries to harm u, and then hankalina ya soma tashi coz i don't know ya zan yi in da gasken wani abu ya same ki, and then sai na fara jin haushi in ga wani namiji a kusa dake, its piss me off sai in ji zuciyata na zafi, at first i thought i was confused. " sai ya girgiza kai

"But i stopped being confused lokacin da Mami ta ce in sake ki.....sai na ji kamar ana ƙoƙarin cire wani abu very important to me from my life." Zuba mishi ido kawai naila ta yi ta na kallonshi "I don't want the contract to end." "Ba saboda ayan ba, sannan ba saboda maƙiyana ba." Ya kalleta cikin ido "Saboda ke." "I love having you in my life." Wani abu ta haɗiye ta na janye idanunta daga gareshi ta na jin zuciyarta na bugu sosai fiye da da, "And I know I've made mistakes, Especially that night, So I'm not asking you to forget what happened.....I’m asking you to know that I regret hurting you." Ya sake kallonta.

"And if you give me another chance…" ya sassauta muryar sa sosai cikin wata irin soft voice ta ce "I want to love you properly." Wani kalan soke zuciyarta naila ta ji waƴan nan kalaman su sunyi straight to her heart ba ma zata iya tare su ba, wani irin take ji a ila ilahirin jikinta gabaɗaya, sai kallonsa take yi yanda yake kallonta, she can see duk wani abun da yake ɗawainiya da shi acikin idanunsa.

A hankali ta miƙa hannunta ta kama nasa Taj ya kalleta, ta haɗa yatsunta da nashi ta yi lockin ɗinsu a hankali ta ce "Don't make me regret it." Wani irin numfashi taj ya sauke ya na sakin murmushin relief ganin bata yi turning ɗinsa down ba "Insha allah ba zan yi ba." Sake kallon hannunsu ta yi ya kalleshi ta na ɗan sakin murmushi, ita har yanzu she is confused bata sani ba ko she has feelings for him ko kuwa, but so take ta tabbatar tukuna.

Haka ya saka ta ce "Good."  "Shi ne amsar ki? Gira naila ta ɗage "Don't push ur luck. " daria ya yi ita ma ta yi daria "Amma babu in da zan je, am serious. " Jinjina kai ya yi "Thanks for staying." Bata ce komai ba sai ta kalli abincin ta ce "Ain't we eating?" Da sauri ya gyaɗa kai "Eh zamu ci." "Toh ka saki hannuna." Da sauri ya saki hannunta shi da ka shi ya yi serving ɗinta sannan ya yi serving kanshi suka ci sai murna suke yi abun su, cikin jin daɗi.

Anan gidan suka kwana coz idan suka koma sun san Mami zata gane saboda yanzu dare ne ko ina ya yi shuru, tare suka kwana ya na rungume da ita, washegari bayan sun yi sallar asuba suka dawo abun da suka yi gudu sai da suka haÉ—u da shi suna sako kafa cikin babban palor da Mami suka fara haÉ—uwa ta na zaune ta na jan carbi abunta.

Haɗa ido suka yi ta wani irin sakar musu harara, sannan ta ce "Ku zo nan." Kamar munafukai haka suka karasa in da take, kunya ta cika naila kamar ƙasa ta buɗe ta shige,  "Ku zauna." Zama suka yi...........

Meemziey's pen
[04/10, 21:48] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

Page_________ 3️⃣2️⃣

Naila ta zauna ƙasa Taj ya zauna kan sofa, Mami koh sai kar kaɗa ƙafa take yi ta bar su wajen sai da ta gadama sannan ta ce "Muhammad Tajuddeen!" "Na'am Mami." Ya amsa saboda ya san ba karamin abu bane zai saka Mami kiran sunan shi haka, ta sake cewa "Muhammad Tajuddeen!" "Na'am. " ya sake amsawa ta sake kiran sunan shi "Muhammad Tajuddeen. " ya kuma sake amsawa "Na'am Mami." "Sau nawa na kira sunan ka?" "Sau uku Mami."

Ta miƙa masa tafin hannunta "Ina takardar sakin Ameenatu? " Shuru ya yi bai amsa ba, cikin tsawa ta ce "Ka da ka bari in sake tambayarka." "Mami ban rubuta ba." "Saboda me?" Shuru ya yi "Na ce saboda me?" Nan ma shuru, jinjina kai ta yi ta na sake haɗe face kawai ta ɗauko jotter dake kusa da ita da pen ta miƙa masa ta ce "Oya ga shi, rubuta anan ina gani. " ƙin amsa ya yi ya kauda kan shi "Ba zaka amsa ba?" "Toh Mami wai kina ta cewa in saketa ce miki aka yi ban sonta?"

Ya faɗa ya na miƙewa tsaye, daga Mami har Naila kallonshi suka yi "Ya cigaba da cewa Ni wallahi Mami ina son matata, ba zan iya sakinta ba, gaskiya, ni idan ma kika matsa min zan dauki abata in bar miki gidan." Ya faɗi hakan ya na turo baki kamar wani yaro, wani kallan daria ne ya taso ma Mami ganin yanda yake magana amma ta danne ta na bugewa da yin tari ta ce "Au ba zaka saketa ba? Ina wasa da kai ne ni kake kallon tsabar ido na ka ce min kana son matar ka ba zaka saketa ba? Har ka na cewa zaka ɗauketa ku barmin gida?"

Shi dai ya kauda kanshi sai tura baki yake yi bai ma so ya kalleta ka da ya ga ɓacin ranta "Eh gaskiya ba zan saketa ba." Daga haka ya juya ya nufi part ɗinshi sai wani cika yake yi koh juyowa bai yi ba, da kallo Mami ta bishi daria na son kucce mata amma tunowa da ta yi naila na nan ya sakata juyowa ta kalleta ta ce "Ke kuma me kike yi anan, ma za ta shi ki koma part ɗin na zan yi lokacin ki ne." Sum sum naila ta miƙe ta nufi part ɗin Mami.

Numfashi Mami ta sauke ta na jin sauƙi since taj din ya yi admitting da kanshi ya na son naila sai dai ba zata bashi naila ba yanzu sai ta sake hora shi, sanna jiya ta na bakin window ta ga fitar su da komai kawai ta ķyalesu ne, coz ta na iya kiran shi ta ce ya dawo da naila amma ta barsu suka tafi.

Shi kuwa Taj sake sake kawai yake yi na yanda zai amshi matar shi daga wajen Mami don yayi alƙawarin Mami da kanta zata bashi matar shi.

Da dare ranar bayan an gama dinner ya shigo gidan riƙe da wata giant flower bouquets ta red rose mai kyau, sai wata gift bag dake hannunsa a lokacin naila na kitchen tare da mami da yake cake suka yi so sai a wannan lokacin ya gasu, shigowa kitchen ɗin ya yi bai damu da mami dake ciki ba yaƙarasa in da Naila take tsaye, "Wife." Ya faɗa hakan ya sakata juyowa don bata san shigowar shi ba, ta na ganin bouquets ɗin nan ta san wata rashin kunya ne zai tapka ai kuwa bata rufe baki ba ya zo zai rungumeta da sauri ta ja baya ta na zare idanu ta na kallon mami da ta yi kamar bata gansu ba.

"I love u Naila. " Ya furta kai tsaye koh kunya baya ji ita naila sai ta jinjina girman rashin kunyar shi, ɗan ɓata fuska ya yi "Toh baki ce ki na so na ba."Wani kalan rumtse ido naila ta yi idan da bata mutu ba toh kunyar da Taj ke saka ta zata kasheta.
Chapter 59 · 0% Book details