Sashe 29
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rufe bakinta ta yi don dariar ta ƙi tsayawa dagowa ta yi ta kallesa cikin daria ta ce "Mr Tajudden ban ce ka yi mun bayani ba ai." Hararanta ya yi ya na juyawa ya koma kan gado ya zauna tare sa faɗar "Ka da ki sake bincike akan wannan abun." Jinjina kai ta yi "Ok." Ya na batun sake magana Ayan ya shigo ɗakin sanye da kayan bacci, da sauri ya ƙarasa wajen Naila "Ummi naa." "Na'am My Boy." Ta ce ta na rufe laptop ɗin ta ajiye gefe "I miss u so much Ummi na." "I miss u too." Ta ce ta na kissing gashin shi, sannan ta sauko suka nufi kan gado suka kwanta.
Wanda ba bacci suka yi ba sai da suka gama labaran su ita da Ayan sannan suka kwanta.
Washegari
Tun da safe ta tashi ta shirya Ayan ɗin ya wuce school, sannan ta koma bacci, sai around 9 ta tashi ta yi wanka sannan ta shirya ta fito palor wajen yin breakfast, ta iske Taj ɗin zaune a dining Raƙayya mai aiki ta na serving ɗinsa, ta na ƙarasowa dining ɗin face ɗinta a haɗe ta tsaya gefen Taj ta na huci kamar maciji ta ce "Yanzu Taj menene amfanin abun da ka yi? Me na yi maka?" Ɗagowa ya yi ya na kallonta cikin rashin fahimta, wani irin kallonshi ta yi ta ce "Ka da ka ce mun har ka manta, me ya sa kake haka, why are u like this, da aka ce mun ka na da wuyar ganewa, i thought ni ɗin zan iya gane ka, da aka ce mun ba kowa ka yar da da shi ba i thought ni ɗin zan iya earning yardar ka, na zaci zan iya cin albarkacin igiyoyin da ke tsakanin mu ashe ba haka bane, ashe baka taɓa ɗaukata abun da bake daukar ka ba, ashe u never truly care for me, i risk my life na aure ka, but u don't even care ko na rayu ko na mutu, and i just can't hate u."
Ta ƙarashe hawaye na zubowa daga fuskarta, wallahi kamar wata sabuwar halitta haka Taj ke kallonta don bai san me take faɗa ba, shi dai ya san lafiya qlu suka tashi ba su yi faɗa ba koh wani abu, sai ya fara tunanin maybe ko dai ta na da iska ne, koh iskanta ne suka tashi?
Miƙewa ya yi shi bai ma san meke faruwa ba but hankalinsa ya fara tashi saboda shi ya san ba ƙaramin abun ne ke saka Naila ɗin kuka ba cikin rarrashi ya shiga cewa "Wife ki saurare ni kin ji, wife me ya faru explain to me." Ya kirata ta wife ne saboda har yanzu Ruƙayya mai aikin su na nan sai kallon su take yi kamar munafuka, "Me zaka faɗa mun Taj? Me zaka faɗa mu? U always decieve me da waƴan nan kalaman, i thought am the one for u i thought we can live happily but ashe am just imagining, thats my own fantacy." Ta ce ya na matsawa baya don matsota yake yi.
Ganin ya na batun kamata ta juya zata wuce ya yi saurin juyo da ita tare da ɗauketa sama ya ɗora kan kafaɗa ya yi hanyar bedroom da ita, ita kuma sai fisge fisge take yi ta na cewa ya sauketa, ya na shiga ya rufe ƙofar tare da saka nata key sannan direta kan gado, miƙewa zaune ta yi ta na share hawayenta, ta yi shuru kamar ba ita ke kuka ba, bakin gado ya tsaya ya na kallonta yanda ta yi shuru ita ma ta na kallonsa sai kuma ya ga ta sami murmushi.
Ɗan cije lips ɗinsa ya yi "What is the meaning of abun da kika yi." "Babu komai, i did it just for fun." Ta ce ta na ƙara sakin murmushi sai kuma ta cigaba da cewa "Ka san zaman tare sai ana yi ana samun saɓani haka, idan muka cigaba da zama peacefully babu faɗa babu komai it will raise a suspicion, so ka ga yanzu this is our first fight, duk wanda yake targeting ɗin mu zasu fito ne, sannan waje na zasu zo saboda ni ce makamin da za'a yi using a yaƙe ka."
Ta ƙarashe ta na sauka daga kan gado "Am sure waƴan da suka saka camera a palor sun gani, sannan muna da mai kai rahoto a gaban mu (Ruƙayya) saboda haka ka da ka damu, yau ba zan kwana ɗakin nan ba saboda muna faɗa." Daga haka ta wuce ta buɗe ƙofa a fusace ta fice daga ɗakin, ya daɗe ya na kallon ƙofar da ta fita da kallo ya ma rasa me zai yi, gabaɗaya ba'a gane in da Naila ta dosa.
Meemziey's pen
[04/10, 14:43] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey's pen
page________1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Kamar yanda ta ce a ranar bata kwana É—akin Taj ba a É—akin ta ta kwana ita da Ayan, don shi dama Ayan É—in saboda ita ne yake kwana É—akin babansa, amma ada wajen Dadan sa wato Mami yake kwana.
Washegari ma sama sama suka yi breakfast kowa ya kama gabansa.
*******
Sadeek
Zaune yake cikin office ɗinsa ya yi shuru ya zuba ma screen ɗin desktop ɗinsa ido, hannunsa na kan mouse na desktop ɗin wanda arrow ɗin ya tsaya dai dai wani folder, ana wajen da yake zaune faɗa yake yi da akansa yaƙi yake yi da zuciyarsa, saboda ya san abun da yake yi ba dai dai bane, bai da kyau kai hakan haramun ne sannan ba ƙaramin zunubi zai samu ba, toh amma ya zai yi.
A hankali ya yi clicking mouse É—in ya shiga folder É—in wanda take hotunanta kala kala suka bayyana yawancin su bata ma san an É—auketa hoton ba, a hankali ya shiga kallom hotunan ya na jin wani sanyi a rana, sai murmushi yake yi, ya É—au wani lokaci a haka, sai kuma kamar wanda ya dawo hayyacinsa ya yi saurin kawai da kansa ya na furta "Subhanallah." Ya yi saurin fita folder É—in ya na sake furta "Astagfirullah, Astagfirullah. "
Sai kuma ya miƙe gabaɗaya ya kwashi tarkacen wayoyin sa da car key ya fice.
*******
A kwanakin da suka biyo baya basu cika magana da Taj É—in ba shaidar lallai su na faÉ—a, don ko wajen cin abinci koh in sun fita babban palor sun bar ba ma juna kulawar da suka saba, ita kuma Haula sai wani shishige ma Taj É—in take yi.
Yau da ta kasance saturday tun around 10 ta fita, wanda wajen gyaran jiki ta tafi acan suka haɗu da Ilham, tare suka yini aranar aka yi musu gyaran jiki gyaran gashi, hadda lalla aka zana musu ja wanda ita Naila bata yi niyar yi ba, Ilham ɗin ce ta sakata yi, ko da aka gama musu gyaran jikin wani irin ƙamshi da ɗaukar ido suke yi daga nan suka nufi wajen shopping da sauran su, they really had fun a ranar.
Bayan ta dawo gida wanka ta yi ta canza kaya ta na É—akinta har aka lokacin dinner ya yi sannan ta fito ta na sanye da riga da flitted skirt na Æ´an kanti coffee brown color sai veil da ta yafa dark brown color, sai color É—in ya sake fito da smooth face É—in ta da ya sha gyara sai wani irin glowing take yi, yanda fatar ta ke É—aukan ido kaÉ—ai abun kallo ne.
Dining ta nufa da yake bata yi saurin fitowa ba so har an fara serving abincin ƙarasa wa ta yi ta ja kujera kusa da Taj ta zauna bayan ta gaida su Mami, ita da kanta ta yi serving kanta ta soma cin abinci, baka jin ƙarar komai sai na spoon, numfashi Taj dake kusa da ita ya ja, saboda ƙamshinta da ya cika masa hanci, tun da ta zauna awajen, wani irin ƙamshi ne mai shegen daɗi wani irin sanyayyar ƙamshi, sai sake buɗe hanci yake yi ta shaƙa da kyau.
Su na tsakar cin abinci Haulat dake kusa da Naila ta ce "Matar Yah Taj help me fill my cup." Amsan cup ɗin Naila ta yi daga hannunta ta cika mata shi da juice ta zo zata miƙa mata kamar ta san abun da Haulat ɗin ke shiryawa sai ta miƙa mata juice ɗin sai dai Haulat ɗin bata riƙa juice ɗin ba, ai kuwa ita ma Naila ta saki juice ɗin ya zube a jikin Haulat.
Da sauri Haulat ta miƙe tsaye ta na kakkaɓe jikinta cikin sauri ita ma Naila ta miƙe "Subhanallah, Ban lura bane, yah illahi, ban lura bane kin ji." Naila ɗin ta faɗa ta na zaro tissue ta shiga kakkaɓe rigar Haulat ɗin, gabaɗaya su ake kallo a table ɗin, haɗa ido Haulat da Naila suka yi Naila ta sakar mata wani murmushin gefen baki ta na kashe mata ido, ta yi hakan ne ba tare da ta bari kowa ya gani ba sai dai Taufeeq don haka kawai drama tsakanin Naila da Haulat na bashi nishaɗi shi yasa baya bari koh da episode ɗaya ya wuce shi.
"Ban lura ba, ki je ki cire kayan kin ga kayan sun ɓaci." Naila ɗin ta sake cewa, cikin fushi da ɓacin rai Haulat ɗin ta bar wajen, komawa Naila ta yi ta zauna ta na juyowa suka haɗa ido da Taj murmushi ta sakar masa ta na ci gaba da cin abinci.
Shi ma Taj ɗin abincin sa ya cigaba da ci, sai dai ya san abun da ya faru yanzu kaso 70% aciki Naila na da saka hannu aciki, don kuwa ya na jin abun da take cewa, bata bama Haulat haƙuri ba, abun da kawai take cewa shine, Subhanallah ban lura bane, yah illahi, so babu in da ta ba da haƙur, shi ya sa ya gane ta na da saka hannu aciki, don ita ba mutun bace mai saurin ba da haƙuri.