Sashe 17
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kawai sai ta sakin murmushi daidai ta na karasowa bakin office É—inta "So that's it." Ta ce ta na shiga office É—in, ba wai su na warning É—inta ba ne, no, su na so su cireta ne gabaÉ—aya, wanda haka ya na nufin ta kai musu ko'ina.
Murmushi ta sake saki irin sosai É—in nan ta furta "Da kun bari na tafiya ta da kai na, don ada ban yi niyar shiga wannan ahalin ba." "Amma yanzu......ina so na san su waye ku?" Ta ce ta na zama kan kujera, gaskiya she really missed games, ta yi ma kanta alkawarin ba zata sake lalata rayuwar wani ba kamar yanda ta yi ma Bilal, ba za ta sake yin irin abun da ta yi masa ba, amma yanzu ta ji ta na so ta yi, she is craving for it she wants it more than anything.
Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_________1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Wucewa ta yi ta cigaba aikin da take yi, 6 something ta karaso parking lot in da motar ta take pake, buɗe motar ta yi ta shiga ta yi mata key, ta fice daga asibitin, ta na isa gida ta yi parking ta buɗe kofar motar har ta fito da ƙafarta ɗaya wayarta ta yi ƙara, dakatawa ta yi ta na ɗauko wayarta daga cikin jaka, murmushi ta yi ganin sannan mai kira, picking call ɗin ta yi "Assalamualaikum." ta furta cikin low voice.
"Wa Alaikum Salam, Babes!" Aka ce da karfi É—an lumshe ido ta yi ta ce "Yeah babes ya kike? Ya su Salman da Salma?" "Alhamdulillah kowa ya na lafiya, i hope dai baki manta ba?." "Aa ban manta ba ai kina raina Ilham. " Numfashi Ilham ta sauke daga can ta ce "Oh i thought kin manta da na ci miki mutunci." Girgiza kai kawai Naila ta yi "wai ke Ilham har yanzu baki san kin girma ba, ga ki da Æ´aÆ´a amma kin kasa yin hankali." "Ai tun da ke kina da hankali babu komai, ni dai don't forget ki zo gobe don Allah."
Daga haka ta katse wayar ba tare da ta bari Naila ɗin ta amsa ba, sauke wayar ta yi ta na girgiza kanta halin Ilham sai ita wallahi, fitowa ta yi riƙe da jakarta da labcoat ta rufe kofa ta nufi cikin gidan, ta kofar baya ta bi wanda kai tsaye da ta shiga akwai stairs da zai kai ta part ɗinta ba tare da ta ratsa palorn ƙasa ba, sama ta wuce zuwa ɗakinta ta na shiga ta ajiye labcoat ɗinta da jakarta a in da ya kamata sannan ta shiga rage kayanta, towel ta ɗaura ta na wucewa bathroom.
Ta daɗe aciki sannan ta fito ta saka kayan marar nauyi lokacin har anyi kiran magrib, sallah ta yi bayan ta ƙare ta sauka ƙasa ta gaida Inna da kawu wanda ya dawo daga masallaci, kitchen ta nufa anan ta haɗu da Fa'iza ta na haɗa ma ƴarta abinci, wacce take 8months, da yake Fa'iza ɗin ta yi aure sai dai mijin ya rasu sanadiyar hatsarin mota lokacin ma Fa'iza ɗin ta na da ciki, gaisawa suka yi, ta amshi ƴar daga hannun Fa'iza, ita kuma Fa'iza ɗin ta cigaba da haɗa abinci, bayan ta ƙare ne Naila ta amshi abincin ta shiga bama yarinyar, ta na bata suna fira ita da Fa'iza.
Yanzu kam sun daina faɗa basa faɗa tun ma kafin Fa'iza ɗin ta yi aure suka daina faɗa, yanzu su na shiri sosai don some times idan bata tafi aiki ba ma'ana ranar da take off yarinyar awajen ta take yini, bayan ta ƙare bata abincin ne ta bama Fa'iza ita, ficewa Fa'iza ta yi ita kuma ta zauna a kitchens ɗin ta ɗebi abinci taci, bayan ta ƙare ci ta koma ɗakin ta, sallahn isha ta yi sannan ta jawo aikin asibiti ta shiga yi, wanda sai around 10 ta kwanta.
Washegari around 11 ta fice zuwa gidan Illham ɗin, aiki suka yi da dafe dafen abinci, suka yi snacks da drinks kala kala, da dai sauran su, saboda mijin Illham ɗin zai yi baƙi, bayan sun ƙare suka gyara gidan aka saka turaren wuta da ma airfreshners, wanka ta yi bayan sun ƙare ta canza cikin wasu kayan, ta yi zaman ta anan ɗaki, ta na danne dannen waya, da baƙin suka karaso ta taya Illham ɗin serving bayan sun dawo ne ga koma ɗaki lokacin ma ƴaƴan Illham ɗin sun dawo daga school sai sai ta wuce ɗakinsu anan ta shiririce.
Ta na zaune a ɗakin ne Taufeeq ya kirata akan ya na nan zuwa wajen ta tare da Ayan wanda, ya damu akan sai ya zo wajenta, faɗa masa ta yi bata gida ya ce toh ta faɗa masa in sa take sai ya kawo mata Ayan ɗin in ba damuwa, kwatance gidan Ilham ɗin ta yi masa, ta na nan zaune ha sake kiranta akan ta fito ya na ƙofar gida fitowa ta yi suka gaisa da Taufeeq ɗin, Ayan kuwa ya na ganinta ta laƙe mata sai mita yake yi mata akan, me ya sa bata zo gidan su ba, murmushi kawai ta yi ta na shafa kanshi.
Bayan sun gama gaisawa Taufeeq zai wuce ya ce da Ayan ya zo su koma, Ayan yaƙi ya laƙe mata ya ce shi wajenta yake ko, aka yi aka yi amma Ayan yaƙi zuwa dole anan aka barshi, ciki suka shiga bayan Taufeeq ɗin ya wuce in da anan Ayan ɗin ya haɗe da ƴaƴan Ilham ai kuwa suka shiga wasa don shekarun su zai zo ɗaya, sai after magrib suka bar gidan da ita da Ayan ɗin, wanda har lokacin Taufeeq bai kirata ba, suna komawa wanka ta yi masa ta canza masa kaya, Allah ya so ta na da kayan yara wanda ta siya ma ɗan Ilham amma bata kai ga basu ba, and kayan ba su da wani nauyi na shan iska ne shiya sa ta saka masa su, bayan ta gama shirya shi koh ten minutes bai ƙara ba bacci ya kwashe shi, dama sun ci abinci gidan Ilham din, ita ma wanda ta yi ta canza zuwa kayan bacci dogaye, zama ta yi ta soma aiki a laptop.
Duk da ta na cikin damuwa na rashin zuwa ɗaukan Ayan da Taufeeq bai yi ba, ga shi ta yi ta kiran Taufeeq ɗin amma kiran bai tafi ba, ta na zaune ta na aiki wayarta ta yi ringing koh da ta duba ta ga ashe Taufeeq ne, picking call ɗin ta yi, bayan sun yi sallama yake faɗa mata ya ɗan fita daga garin Abuja zuwa wani ƙauye shi yasa ba'a samun shi, sannan ya sanar da ita Taj ya na nan zuwa ya ɗauki Ayan ɗin, da toh ta amsa sannan ta yi masa a dawo lafiya, sannan suka yi ending call ɗin, aiki ta cigaba da yi about 10mnt wayanta ya sake ringing new nunber ta gani don haka ta yi picking ta na yin sallama, amsa mata sallama ya yi ciki ciki sannan ya ce ta fito da Ayan ɗin ya na waje.
Kashe wayan ta yi sannan ta miƙe ta saka hijab, kana ta karasa bakin gadonta in da Ayan yake kwance ta ɗaukeshi ta na ɗora shi kan kafaɗa, sannan ta fice, ta na fitowa compound ɗin gidan ta nufi gate ta fice, saboda a waje ya yi parking ta mirror ya hango su hakan ya sa ya fito daga mota ya na kallon Ayan ɗin dake kan jikinta wanda ya yi bacci, "Assalamualaikum." Ta ce bayan ta karasa in da yake "Wa Alaikum Salam. " Ya amsa sallamanta, hannu ya miƙa ya amshi Ayan ɗin a hankali wanda ya na amsan shi ƙamshin turarenta mai sanyi da ƙamshi yake fara ji ajikin Ayan ɗin, da yake ta masa wanka ta saka masa turare, sannan lokacin da ta gama shirya shi sai ya ɗauki turaren ya shiga wasa da shi har sai da ta amshe.
Ya na amsan Ayan É—in bata sake cewa komai ba ta juya ta koma cikin gida.
Da kallo ya bita sannan ya É—auke kanshi ya na saka Ayan É—in a back seat ya saka masa seat bealt sannan ya rufe ya shiga mota ya ja suka wuce, ya na isa gida direct part É—in sa ya nufa da Ayan É—in ya kwantar da shi, sannan shima ya yi shirin bacci ya kwanta.
Around 3:30 na dare Ayan ɗin ya farka, instead ya gansa a in da ya yi bacci sai ya gansa a ɗakin mahaifinsa ai kuwa ya fasa kuka, shi dai Taj ya na bacci sai kukan Ayan ɗin ya ji, miƙewa ya yi da sauri ya zaci wani abin ne ya samu Ayan sai ya ganshi zaune tsakiyar gado ya kware baki ya na kuka, tambayar shi Taj ɗin ya fara yi akan mai yasa yake kuka, nan Ayan ɗin ya shi ga cewa me yasa aka ɗauko shi daga wajen pretty D, shi wallahi wajen pretty D ɗin shi yake so ya kwana ba a nan ba, kawai ya shiga sauka daga kan gadon wani zai ta fi wajen Uncle Tee ya kai shi wajen prettyD ɗinsa, wani irin mololon baƙin ciki ne ya taso ma Taj ya tsaya masa a wuya, wani fushi tare da jin zafin Naila ɗin na taso masa.
Da sauri ya kamo Ayan ɗin ya shiga rarrashi amma yaron nan yaƙi jin rarrashi sai wani ƙara ɓare baki yake yi, rarrashin duniya Taj ɗin ya yi masa amma Ayan yaƙi shuru, kawai sai Taj ɗin ya koma gefe ya na kallonsa, don kuwa ya san Ayan ɗin shi ya biyo don shi ma haka yake da taurin kai da kafiya idan ya na son abu sai ya same shi sai in bai yi niya ba, kuka Ayan ɗin ya cigaba da yi wanda nan take ya jawo masa zazzaɓi mai zafi kuwa.