Sashe 24
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta na komawa palor ta zauna ta shiga kiraye kirayen waya, sai da ta kira su kawo ta yi musu ya gajiyar buki sannan ta kira ƙawayenta da suka zo da ma colleagues ɗinta na wajen aiki, Illham ta kira last su na yi ta fira kamar me don kuwa sun fi ƙarfin 30mnt, ta na tsakar waya ne da Ilham Ayan ya shigo palorn sanye da uniform ɗinsa, cikin murna ya ƙaraso in da take bai yi wata wata ba ya haye kan jikinta, dole ta suka yi sallama da Ilham ɗin saboda shigowa Ayan duk da ba wai damuwar ta yake yi ba don shuru ma ya yi, saboda mahaifinsa ya koya masa idan ana waya ya yi shuru ka da ya yi magana.
"My cry cry baby ka dawo?" "Yes na dawo." Ya ce ya na miƙewa zaune da sauri ya na fuskantarta murmushi ta yi "Me aka koya muku a makaranta?" cikin jin daɗi ya gyara zaman sa ya shiga karanta mata abun da aka koya musu a makaranta, ya na yi ta na gyara shi in da ya yi kuskure, ya na tsakar karantun ne ya dakata ya na dafe cikin shi "Mene ne? Me ke damun ka?" "Am hungry. " ya ce ya na ya mutsa fuska, "Me kake so ka ci?" Ɗagowa ya yi ya kalleta sai kuma ya saki murmurshi "Pasta, kuma ke zaki dafa mun."
Nuna kanta ta yi "Ni? Ban iya dafa pasta ba." Daria ya yi "Na san wasa kike yi kin iya." Murmushi ta yi "Mu je in dafa maka." Ta ce ta na jan hannunsa suka nufi kitchen saman wasu kujeru ta zaunar da shi sannan ta shiga store ta ɗauko abun da take buƙata ta fito, ita bata ma taɓa amfani da kitchen ɗin ba hana rantsuwa ta taɓa ɗora ruwan zafi aciki ta sha tea, sai kuma idan ta zo ɗaukan drink ko fruit.
Abincin ta soma haɗawa yayin da Ayan sai surutu yake yi mata, da yake ba da yawa zata yi ba nan da nan ta ƙare komai, nan ta ƙare komai ta zuba masa a plate ta ajiye kasa a table dake gabansa, sannan ta koma ta shiga gyara abubuwan da ta ɓata, shi kuma sai cin abincin yake yi ya na santi, pretty D ɗinsa ta iya dafa abinci, bayan ta ƙare ta ja kujera ta zauna ta na kallonshi har ya ƙare ta wanke plate din sannan suka nufi ɗakinsa dake nan part ɗin, wanka ta yi masa ta canza masa kaya suka fito dai dai ana kiran sallah, alwala ta saka shi ya yi sannan suka wuce dakinta ita ma ta yi alwala suka yi sallah tare.
Bayan sun ƙare ne ya isheta da surutun ya na da motoci da yawa, su tafi su yi wasa ya nuna mata motocin shi, and lokacin around 2 ne akwai rana sosai dole sai ce masa ta yi ya bari sai ƙarfe huɗu su fita yanzu rana ta yi yawa, daga ƙarshe bugewa ta yi da basa labari wanda tarihin annabi Yusuf ne take bashi, ya kuwa mai da hankalinshi sosai.
Sai bayan da suka yi sallah la'asar suka fita, ya na da motoci kuwa wanda sun kai biyar hadda power bike ɗaya sai dai na yara ne, and suna iya shiga su tuƙa abun su don ta na zuwa ko'ina haka take kamar motar manya sai dai ita wannan ƙarama ce, kan wasu kujeru dake compound ɗin ta zauna ta na kallonsa ya na tuƙa motarsa.
********
Abad Global Security (AGSL)
Taj
Zaune yake a office ɗin sa da ya tsaru iya tsaruwa, sai aiki yake ta faman yi, wanda aikin ma ya yi masa yawa, bai zo office yau da niyar ya daɗe ba, but sai ya cimma ashe aiki ya taru sosai, ya na nan zaune ƙofar office ɗinsa ta yi sliding wani ya shigo, bai ɗago kansa ba saboda ya riga da ya san waye, saboda ƙamshin turaren shi da ya riga shi isowa.
Har wanda ya shigo ya zauna Taj ɗin bai ɗago ba, amma ya amsa sallamar da mutumin ya yi masa, na wani lokaci Sadeek dake kallon Taj ɗin ya ce "Taj ya kake kwana biyu?" "Alhamdulillah." Taj ya ce ya na cigaba da danna desktop din gabansa , kallon Taj ɗin kawai Sadeek ka yi sai kuma ya ce "Taj me yake damun ka, what's wrong with u?" "Nothing." Taj ya amsa a taƙaice "Kamar ya zaka ce nothing Taj ka yi mun abun da ya zafe ni sosai, imagine Taj ka yi aure without informing me, baka yi inviting ɗi na ba, sai dai in gani a social media, ideally ma kamata ya yi ace ni ne a gaba idan zaka yi aure amma koh faɗamun baka yi ba, it pains me sosai, na tuna we used to be friends, though we are friends yanzu but da we used to be close sosai, like we were best friends, tare muka taso right from the start mun yi attending d same school d same class sometimes d same seat both islamiya and boko, university ɗaya muka je sai dai kowa ya zaɓi course ɗin da yake so, mun san sirrin juna we know everything about each other but kalli, kallo yanzu haka muke behaving da juna kamar strangers, Taj ko dai saboda abun da iyayen mu suka yi ne?" Cak Taj ya tsaya da abun da yake yi amma bai ɗago ba.
Sadeek ya cigaba da cewa "Har yanzu ka kasa bari ya wuce, kai da kan ka kace ka da mu bari abun da suka yi ya ɓata abotar mu, but kalli a in da muke yanzu, sai mu yi wata da watanni bamu ga juna ba koh kuma bamu ji muryar juna ba, Taj it's not my faul ma....." a hasale Taj ya daki table ɗin gabansa "Enough Abubakar!!" Ya ce da ƙarfi, sai kuma ya rumtse idonsa trying to calm his self "Na sha faɗa maka ida muka haɗu ka daina ɗauko wannan maganar, it irritate me, its piss me off, bana so, in har kana so friendship ɗin mu ya ɗaure ka daina yi mun wannan maganar."
"Sorry ba zan sake ba." Cewar Sadeek wani kallo Taj ya yi masa "And batun aure na i don't have to tell u tun da its not the first time da na yi aure, and ko da aka yi auren ba ka ƙasar." Daga haka ya miƙe ya kwashi wayoyin shi ya nufi hanyar ficewa.
Bayanshi Sadeek É—in ya bi tare suka shiga lift zuwa last floor in da a haraban company É—in suka rabu.
Motar su na ratso gate na uku ya hango ta tsaye tsakiyar compound ɗin hannayenta harɗe a ƙirji idanunta kan Ayan dake driving motar sa, bayan sun yi parking da sauri cikin securities dake yawo a tsakiyar gidan wani ya ƙaraso ya buɗe masa ƙofa, fitowa ya yi dai dai Ayan ɗin ya ƙaraso wajensa da gudu, ɗauke sa ya yi ya na rungume shi, "Welcome Abbi." "Yawwa my boy ya kake?" "Fine and u?" "Am fine." Cewar Taj ɗin ya na maida hankali shi kan Naila dake tsaye har yanzu a in da take sai dai yanzu wayarta take taɓawa.
A hankali ya shiga takawa zuwa in da take ya na riƙe da Ayan ɗin, ya na ƙarasawa in da take dai dai ta na ɗago kanta suka haɗa ido, "Welcome Honey." Ta ce ta na murmushi, shi ma murmushin ya yi "Yawwa wife ya kike?" "Alhamdulillah ya aiki? ya gajiya?" "Fine." Ya ce ya na kama hannunta suka nufi cikin gida, su na shiga palor dai dai Mom na fitowa daga part ɗinta, a kan hannunsu idanunta suka fara sauka sannan ta ɗauke idanun nata ta na sakin murmushi ta ce "Ah ah Taj har ka dawo?"
"Eh Mom." Jinjina kai ta yi "A huta gajiya." Ta ce bayan ta amsa gaisuwar Naila din sannan ta wuce part din Mami, su kuma su Taj suka nufi hanyar part ɗin su, suna Shiga palot ta ƙwace hannunta sai dai bata bari Ayan ɗin ya gani ba, zama ya yi kan kujera ya na ajiye Ayan ɗin gefensa, ita kuma ta wuce kitchen ta ɗauko masa ruwa ta kawo masa "Thank u Wife." Ya ce ya na amsan cup ɗin da murmushin mugunta.
Hararanshi ta yi ƙasa ƙasa sannan ta wuce ɗakinta, sa sauri Ayan ya tashi ya bita, da kallo ya bi ƙofar da suka shiga, ya na mamakin Ayan ɗin saboda ya san in da ya na gida Ayan din ya fi son zama tare da shi, amma yau ɗin ya na gidan Ayan din baya son zama tare da shi.
Ɗan numfashi ya sauke ya miƙe ya wuce ɗakin shi.
Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_______1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Bayan kwana biyu
Zaune take cikin ɗakinta aka yi knocking sannan aka turo ƙofar Ayan ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, amsawa ta yi da sauri ya ƙaraso cikin ɗakin ya na cewa "Pretty D My friend and her mom came, she is uncle sadeek's wife Abbi's friend. " Jinjina kai ta yi "Ok ina suke?" "Su na palor Uncle Sadeek's wife ta na so ta ganki." Miƙewa ta yi ta na jan veil na wasu Designer riga da wandon dake jikinta ta saka slippers ta na kama hannun Ayan ɗin suka fice.
Da sallama ta shiga palor ɗin ta na kallon matat dake kan kujera zaune da wata yarinya wacce zasu yi sa'ar Ayan a gefenta, cikin hikima ta ƙare ma matar kallo tass ta na sakin face ɗinta sosai har ta ƙarasa cikin palor ɗin "Baƙi muka yi? Sannu da zuwa ina yini." Naila ɗin ta ce cikin sakin fuska ta na zama kan sofa ita ma "Lafiya qlu Amarya ya amarci." Matar ta amsa cikin sakin fuska "Alhamdulillah Lafiya qlu." "Masha Allah. " matar ta ce, miƙewa Naila ɗin ta yi ta nufi kitchen bata daɗe ba ta fito ɗauke da tray mai ɗauke da drinks da kuma snacks a kai saman center table ta ajiye, ta na sake faɗaɗa murmushin fuskarta kamar da gaske.