Sashe 6
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Menene shi? Ina jin ki?" Numfashi ta sauke "Bincike nake so ayi mun akan wani, ina son every single detail na shi, dirty works É—insa da ma komai nasa." Zuba mata ido Taufeeq ya yi "Waye shi da kike so ayi miki bincike akansa."
"BILAL BOUKAR SAHABI." Zaro ido ya yi "Bilal Boukar sahabi." Ya sake maimaita sunan saboda sunan wani fitacccen É—an siyasa ne "Me yasa? Kin san waye shi kuwa?" Jinjina kai ta yi "Eh na sa ni, Babban sa É—an siyasa ne shi ne, shi kuma shine wanda zan aura nan da sati biyu."
Ya daɗe ya na kallonta sannan ya furta "Aure za ki yi besty." Murmushi ta yi mai ciwo "Eh aure zan yi, nan da sati biyu, Kawu na zai yi min aure." Sai kuma ta saki daria ta ce "Oh na manta baka san Kawu na ba, ban taɓa baka labari na ba, so let me brief u ni marainiya ce mamana ta rasu, baba na kuma... ni ban ma san shi ba an ce wai ni shegiya ce....wai......" Da sauri ya rufe mata baki da tafin hannun shi.
Shuru ta yi hakan ya saka shi sauke hannunshi, yanda take maganar zaka dauka bata damu ba, irin babu ruwa ta É—in nan amma in kasan emotion ainihin emotion, ba a fuska kawai yake nunawa ba, IDANU, emotion ya na nunawa ga idanu so shi idanunta ya kalla anan ne take ajiye every sort of ciwo da kuma raÉ—aÉ—in da take ji.
Shi ya sa sometimes yake ce mata psycho ta na da brain wani irin rare brain wanda ba kowa yake da irin shi ba, brain É—in ta ya na functioning ba kamar yanda na saura yake functioning ba, tun farko da ya fara ganinta ya san she is different, sannan yau ne rana ta farko da ya fara jin ta yi magana mai tsayi, sam duk yanda magana take gunce ta take yi.
"Ba sai kin faÉ—a mun komai ba I will help u insha Allah, ki ba ni daga yanzu zuwa gobe." Gyada kai ta yi "Ok ina jira, sai gobe." Daga haka ta mike ta kwashi kayanta ta fice.
Bayan kwana biyu, yau ba cikin library suke ba sun samu wani keɓantaccen waje ne suka haɗu saboda abun da za su tattauna akai ya na bukatar sirri.
Zuba ma Taufeeq da yake magana ido kawai ta yi "Ya na da cases da yawa, na farko ya na shaye shaye, hard drugs hard substances, auri saki, matanshi biyar, sannan ta farkon an ce ba rabuwa suka yi ba kawai an wayi gari ne aka iske ta ɓata har yanzu ba'a san in da take ba, sannan ya na dukan matansa, yawanci shine abun da yake raba auren, sannan ya na bin mata matan banza, hadda maza ma duk ya na yi, wato homo." nan dai ya shiga yi mata bayanin komai.
Murmushi ta yi bayan ya gama yi mata bayani, hakan ya tabbatar da abun da ta rubuta kan textbook É—inta wato _Pattern instability _
Bata ji tsoro ba hasali ma she is curious.
"So har ya fi ma abun da na za ta, hmm hakan ya yi kyau." Ta furta ta na faÉ—aÉ—a murmushin ta, kallonta kawai Taufeeq ke yi "What are u planning to do." Numfashi ta sauke "Abubuwa da yawa." Nan ta shiga yi masa baya ni "An ya, ba za mu jawo ma kan mu matsala ba." "Babu wata matsala besty saboda zamu kiyaye insha Allah. " Jinjina kai ya yi "Ok ba matsala." Yawwa.
Daga haka suka ci gaba da tsara abubuwa da za'a yi, bayan sun kare gida ta wuce, washegari da kanta ta je ta samu Dad wato mahaifin Ilham ta sanar da shi cewar za ta yi aure, kawu zai yi mata aure, ya tambayeta ta na son mijin ta ce Aa ya ce toh zai yi ma Kawu usman magana, haka Dad ya je ya samu Kawu amma Kawu ya murje ido hadda cin mutunci, ita fah bawai ta faÉ—a ma Dad bane don a fasa auren kawai dai ta cire masa hakkinsa ne matsayin mai kula da ita.
Wasa wasa aka fara shirye shiryen buki ita dai ta na gefe ta na kallonsu, aka fara events da sauran su, ita dai duk abun da aka ce ta yi yi zata yi, da haka rana Asabar aka daura auren Ameenatu El Bashir da kuma Bilal Boukar Sahabi.
Da daren ranar kuma aka kai ta gidanta, wanda ya tsaru iya tsaruwa don kuwa, komai na cikin gidan Bilal ne ya yi shi furnitures da komai amarya kaÉ—ai aka kawo masa, kuma dama Bilal É—in ya fi son hakanan yanda zai ji daÉ—in cin ma mace mutunci da kyau da kyau.
Meemziey's pen
[28/09, 06:40] Amina Khaleel: https://www.arewapen.com/chapter?id=6ab665845f6cf14541206dce
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
Page_________5ï¸âƒ£
Sai da aka yi sayen baki wanda Fa'iza ne da kawayenta suka yi hakan, don ita kwata kwata bata da ƙawaye, bayan an ƙare kowa ya watse aka bar su daga ita sai shi, shuru ya ratsa tsakanin su kafin ya taso ya dawo kusa da ita ya zauna "Amarya, Amarya. " Ya ce ya na dago haɓarta take idanunta suka sauka cikin na sa, waƴanda suka sha kwalli hakan ya sake bayyanar da kyau da kuma girman su.
"Na'am. " Ta ce calmly "Muje sama koh. " "Tau. " Ta ce mikewa ya yi tare da kama hannunta ya miƙar da ita, suka nufi sama zuwa ɗakin shi, su na shiga ya saki hannunta, ya ɗaga babbar rigar sa ya cire tare da ƴar ciki, ya rage daga shi sai wandon shaddar sa da vest, ajiyewa ya yi gefe "Ke ma ki rage kayan jikinki koh amarya." Ɗan duƙar da kanta ta yi cikin jin kunya "Tau." Ta ce ficewa ya yi zuwa palor .
Ita kuma ta nufi wardrobe ta ɗauko kayan bacci ta shiga toilet ta canza, riga da wando ne dogo na silk, ko da ta fito har ya dawo ya na zaune ƙasan carpet, gaban shi ledar kaza ce da yoghurt da ya shigo da ita, "Zo ki zauna." Ya ce ya na nuna mata kusa da shi sai kallonta yake yi kamar maye, zuwa ta yi ta zauna kamar yanda ya ce, ya buɗe ledar kaza ɗin "Bismillah." Ya ce ya na yago ƴar tsoka ya kai bakinta.
Babu musu ta buɗe baki ta amsa, shi ya yi feeding ɗinta da kanshi, duk da bata ci da yawa ba, bayan sun gama cin ya maida komai kitchen, ya na shigowa ya iske ta zaune bakin gado, da wani murmushi ya karasa in da take ya ɗaga ta, miƙewa ta yi ai kuwa ya rungumeta, a hankali ya shiga yi mata wasu abubuwa, duk ta na jin shi, sai da ta bari ya kunnu, sannan ta furta "bana sallah." Cak ya tsaya ya na dagowa ya kalleta da jajayen idanunsa.
Kanta a duƙe ta ce "Umm ban sallah." Ta karashe ta na dagowa ta yi masa wani kallo, ganin kallon tuhumar da yake yi mata ya sai ta ce "Ko ba ka yarda ba ne." Sai ta jawo hannunsa zuwa jikinta, cikin wata murya irin mockingly ta ce "Idan baka yarda ba, U can check 4 ur self." Da sauri ya janye hannunsa ya na komawa baya.
Sai yanzu ma hankalinsa ya kawo, kwata kwata yarinyar bata nuna wani tsoro na za ta fara kasancewa da namiji ba, wasu matansa da ake kawo masa ko da zai taho zai iske su na kuka, amma wannan daban take, ta san halinsa amma ta aure sa, ta san É—abi'un sa na banza amma ta aure shi, kuma da alama bata shakkarsa don yanda take yi masa magana, bai yi Kama da rashin kunya ba kuma bai yi Kama da biyayya take yi masa ba, wani kalan submissive behaviour take ba shi da bai gane ba.
Amma abun ya na rikita shi, ya cika ya yi fam da ba don ta na Amarya ba babu abun da zai hana shi kai mata duka, amma ya na da wani doka na baya dukan mace ranar da aka kawota, É—an sosa hancin shi ya yi, "Yaushe za ki fara sallah. " Girgiza kanta ta yi "Nts nts nts, too bad kwana bakwai nake yi wani lokacin ma takwas, its depend, kuma ga shi yau na fara da marecen ranar yau."
Wani kalan tsaki ya ja ya na saka hannayensa ya rufe fuskarsa, Yanda ya shirya ma ranar yau ba ma gaskiya ba ne kawai sai ya juya ya fice daga É—akin, da kallo ta bi shi ta na sakin wani murmushin mugunta, sannan ta juya ta haye gado ta kwanta ta na kashe wuta.
Washegari tun da ta yi sallar asuba bata koma bacci ba, ta fito ta shiga zagayen gidan ta na haddace komai da yanda yake, ko'ina sai da ta shiga, lungu da saƙo na gidan duk sai da ta leƙa ɗakin sa kawai ne bata shiga ba.
Ta na ƙarewa kitchen ta wuce, ta wuce store ta ɗauko doya da duk abun da take buƙata, sannan ta buɗe fridge ta na kallon abubuwan dake ciki, ta kwaso abun da take so, ta yi doya da egg sauce sannan ta haɗa ruwan shayi mai kayan ƙamshi, ta saka a flask sannan ta saka abincin a kula ta kai kan dining ta jera.
Sannan ta wuce ɗakinta ta yi wanka ta canza cikin wani baƙin lace mai haɗe da peach, an yi masa ɗinkin fitted gown ya zauna da kyau ajikinta duk shape ɗinta sun fito, combing Kanta ta yi ta yi parking gashin nata da yake da tsawo don ya kai har tsakiyan bayanta, ta shafa kwalli da lip gloss ta saka simple jewelries, ta fesa turaruka masu ƙamshi .