Sashe 11
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Around 8 ko da senior consultants suka zo, gardama suka shiga yi na ganin condition É—in yaron wai he needs surgery, ita kuma ta ce ciwon ba na surgery ba ne it will only damage the brain ciwon immune system ne yake attacking brain babu tumor balle a cire da har zai bukaci surgery, ganin ta dage suka ce sun cire hannu daga case É—in yaron ta yi treating É—inshi.
Without hesitation ta shiga treating dinshi aka fara bashi immunotherapy, within 48 hours ya rage Seizure ɗin nan, cikin kwanaki biyar EEG ɗin shi ya dawo normal, haka take yi ta kula da shi kuma gashi shi ne first pediatric patient ɗinta wato ƙaramin yaro, cikin ikon Allah Allah ya saka mata hannu yaron nan within 2weeks ya yi regaining consciousness ɗinshi.
Ko da senior consultants suka duba shi yaron was very ok ya ji sauƙi sosai, su na yi ta mamaki, dagewar da ta yi ya nuna cewa ta san me take yi, and cikin watan nan ta yi dealing da similar cases irin shi har guda biyu kuma duka pediatric ɗayan ma high risk surgery ne amma ta yi performing ɗinshi lfy qlu.
So abun da ya sa ta zama popular kenan acikin asibitin su da ma asibitin waje, ba tare da ta nema ba federal hospital da kansu suka nemeta wannan shi ne mafarin fara aikinta a federal hospital and sai ta zo ta zama the best, don rare and high risk surgeries suka zama abun da tafi dealing da su.
7:45am
A hankali wata mota ƙirar Toyota Camry XLE 2021 ta yi parking a parking space na asibitin, kashe motar ta yi na wani lokaci aka buɗo ƙofar motar, ta sako ƙafarta ɗaya wacce take sanye cikin half covers marar wani hayaniya army green, sannan ta fito gabaɗaya, sanye take cikin wando pallazo da kuma riga mai dogon hannu wacce ta kusan kai mata ga gwiwa, duka army green, ta yi rolling farin veil wanda ya fitar da face ɗinta sosai.
Hannunta riƙe da handbag ɗinta sai ɗayan hannu mai riƙe da labcoat ɗinta wacce ta sha guga very neat, danna lock ta yi take motar ta yi ƙara alamar ta kulle, a hankali ta soma tafiya ba da sauri ba kuma ba very slowly ba, cikin dai natsuwa, wani irin sanyi ƙamshi ke fita daga jikinta, ta yi wani irin kyau da haske fatar ta sai sheƙi take yi, lip gloss kaɗai ta shafa daga shi babu komai a face ɗinta amma wani irin kyau ta yi.
Babu wani ƙele ƙele ajikinta sai simple agogo da ta saka a hannunta na hagu, cikin asibitin ta wuce zuwa office ɗinsu ta na shiga babu kowa ciki, jakarta ta ajiye tare da saka labcoat ɗinta ta ɗauki pen dinta guda biyu ja da blue, sai stethoscope da ta ɗauka, ta fice yau su na da doctors presentation a department ɗinsu, so can ta tafi ko da ta isa 8 ta buga, ta zauna aka soma presentation ɗin sai around 10 aka kare.
Daga nan da ita da ƴan team ɗinta suka tafi word round da yake su na da patient da yawa sai around 1 suka ƙare, na sallama aka sallame su, waƴan da za'a canza ma medication aka canza musu sannan waƴan da za'a yi ma surgery aka yi scheduling ranar.
Around 6:30 ta bar asibitin zuwa gida, horn ta yi mai Gadi ya buɗe mata gate shiga ta yi ta yi parking sannan ta fito riƙe da jakarta ta nufi cikin gidan wanda ta canza sosai don ta yi renovating ɗinshi, buɗe ƙofar palor ta yi ta shiga, babu kowa anan palorn hakan ya sa ta yi hayewarta sama zuwa part ɗinta wanda har yanzu ita kaɗai take rayuwa a sama ɗin...
Wanda ya ji wasu furnitures masu kyau marar hayaniya, ɗakinta ta wuce direct wanda yake tsap sai ƙamshin turaren wuta ke tashi aciki jakatar ta ajiye sannan ta shiga rage kayan jikinta, toilet ta nufa ta yi wanka tare da ɗauro alwala ta fito, shiryawa ta yi cikin riga da wando marar nauyi hijab ta saka ta shimfiɗa sallaya don kuwa sallah ake yi a masallacin anguwar su, sallah ta yi bayan ta karasa ta yi addu'a sannan ta miƙe.
Ya nufi in da study table dinta yake ta ja kujera ta zauna tare da kunna laptop ɗinta ta shiga aiki, sai da aka kira Isha sannan ta miƙe ta koma kan sallaya ta kabbarta sallah, bayan ta kammala ta yi addua'a ta miƙe tare da cire hijab ɗin gabaɗaya, linke shi ta yi ta ajiye sannan ta saka hula ta fice daga ɗakin ƙasa ta sauka wanda ya yi daidai da shigowar Hafiz cikin gidan, gaisawa suka yi ya shiga wajen Inna ita kuma ta shiga kitchen, abinci ta ɗebo ba da yawa ba ta fito palor ta zauna.
Hafiz ne ya zo ya zauna in da ya buÉ—e jakar da ya shigo da ita ya É—auko wani littafi da takardu ya ajiye akan center table, tattaunawa suka shiga yi akan kasuwancin ta da yake kular mata da shi, don yanzu Hafiz É—in ya yi aure ya na da mata harda É—iya, kuma kasuwancin shi ne yake taimakon sa sosai da sosai, sun dade suna tattaunawa kafin suka kammala, ya yi mata sallama ya wuce gida ita kuma ta haye sama.
Sai da ta dan taɓa laptop ɗin ta sannan ta yi alwala ta yi skin care routine ɗinta sannan ta kwanta, washegari da safe da yake ta na da surgery da sauri ta fita and it was a busy day for her Saboda surgery kusan uku ta yi a gajiye ta dawo sosai sallah kawai ta yi da wanka ta kwanta koh abinci bata nema ba.
11:30pm
Wayarta dake side drawer ne ya yi ƙara, ɗan motsawa ta yi ta na sake shigowa cikin duvet da yake bata da nauyin bacci sai ƙarar wayar ta yi ta damunta, tsaki ta yi ta na kai hannunta ta ɗauko wayar ba tare da ta ga sunan dake kai va ta dauka "Hello." "Dr Ameenatu muna buƙatar ki yanzu." Aka ce daga can.
Da sauri ta miƙe zaune ta na buɗe idanunta sa kyau "Me ya faru?" Daga can likitan ya ce "Wani yaro aka kawo, head trauma, known neurological condition, ya faɗo ne daga wani waje, an yi masa CT scan in da ya nuna Subdural bleeds ya na buƙatar surgery nan take. " Shuru ta yi sai kuma ta ce "Me ya sa zaku kira ni tsakiyar daren nan, its my day off."
"Its risky babu wanda zai iya taɓa brain ɗinshi. " Doctor ɗin ya ce, "Gani nan zuwa." Daga haka ta katse wayan ta miƙe ta buɗe wardrobe ɗinta ta jawo loose abaya ta saka saman kayan baccin ta da ɗan mini hijab ta ɗauki car key dinta da wayarta ta fice.
Ko da ta isa emergency ɗin ta iske ƴan gidan su yaron sai kuka suke yi bata mai da hankali ta kansu ba ta nufi in da yaron ɗan kimanin shekar shida yake kwance an laƙa masa monitors da sauran su wanda har yanzu yaron convulsing yake yi, nan ta shiga duba shi sannan ta ɗago "Jinin ya na watsuwa ko ina, a shirya OR yanzu."
Wani senior doc ya ce "Amma condition din shi.." "Idan ba'a buÉ—e kanshi nan da minti 30 ba." Ta kaste likitan "Ba za mu sami patient da zamu yi ta cecekuce akan shi ba." Nan aka shiga shirya komai kafin ta nufi changing room ta shirya cikin kayan thearter É—in ta sannan ta nufi OR in da an riga da an shirya komai ita kaÉ—ai ake jira, nan suka fara surgery É—in.
A bakin Theatre din kuwa wata budurwa ke zaune tare da wata, sai kuka matar ke yi hadda ma ita budurwar sai dai ita ta haɗe nata kukan ta na lallashin matar, sai cewa take yi "Mom ki yi haƙuri insha Allah babu abun da zai sami Ayan." Daga gefe kuma wata mata ke tsaye ta na kai kawo, ita ma idanunta sun yi ja, sannan da ka kalleta ka san ita ce mahaifiyar wannan budurwar.
Su na cikin tashin hankali biyu biyu, na farko ciwon yaron, na biyu kuma mahaifin yaron don kuwa, mahaifin sa bai haɗa komai da shi ba, wani irin tsananin son yaron yake yi kamar me, akan yaron ya na iya yin komai, dama dai yaron ba lafiya ne da shi ba don tun ya na ƙarami yake da matsala ta ƙwaƙwalwa wanda da ita aka haife shi, so suna ɗan lallaɓawa ne da shi hakanan, sai ga shi kwatsam yau ya faɗi, in da kan nasa ya sake buguwa.
In da ya janyo sai an yi masa aiki, wanda wannan kuma wani hatsari ne don kuwa, ƙwaƙwalwar yaron ba wai ƙarfi ta yi ba, wanda shi ne abun da ya hana ayi masa aiki tun ya na jariri ɗin, su dai fatan su yaron ya rayu.
Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page______9ï¸âƒ£
Bayan wasu awanni.
Theatre room, bayan an ƙare yi masa surgery anyi suture ta ja baya, "ICU za'a kai shi, a fara immunotherapy protocol da sauri, ka da ayi delay." Daga haka ta cire gloves ɗin hannunta ta yi discarding , yaron ya rayu, amma he is unconscious, fitowa ta yi daga theatre ɗin, sanye da scrub ɗinta, ta cire face mask ɗin fuskarta.
Ta takalli iyayen yaron "The surgery was a success, zamu jira zuwa awa ashirin da huÉ—u sannan mu yi deciding komai, ba wai zai tashi a take ba ne, amma insha Allah mu na saka ran ya tashi lafiya qlu. "
Daga haka ta wuce office, gyara jikinta ta yi sannan ta wuce ICU, ko da ta tafi an riga da an yi connecting dinsa da su life machine da sauran su, yaron na kwance kan gado kamar baya da rai, an naÉ—e kanshi da bandage, Kallon ta nurse dake wajen ta yi "Vitals É—insa are stable, ICP is holding sannan babu wani Seizure. " Jinjina kai ta yi "Good keep him sedated, no stimulation."