Sashe 71
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Ta na tsakar haɗa abincin ne ya shigo kitchen ɗin daga shi sai dogon wando baƙi marar nauyi baida riga, zuwa ya yi ya rungume ta ta baya, numfashi ta sauke don kuwa ta san ta samu aiki don ba rabuwa zai yi da ita ba ta yi aikinta, bata yi masa magana ba ta cigaba da haɗa abincin duk in da tabi ya na biye da ita har ta ƙare abincin anan kitchen suka zauna suka ci abinsu, sannan suka koma ɗaki suka yi wanka suka shirya suka fice zuwa babban palor.
Part din Mami suka nufa suka gaishe da ita, a lokacin suka haɗu da Ayan wanda tun ɗazu yake so ya zo amma Mami ta hana shi aikuwa ya na ganin ummin sa ya laƙe mata.
Haka rayuwar su ta ciga da tafiya cikin soyayya da farinciki wanda a kwanakin shirye shirye suka soma yi na zuwa Umura ita da Taj ɗin, don tuni su Kawu sun wuce, bayan sun gama shiri jirgin su ya ɗaga zuwa ƙasa mai tsarki wanda anan suka haɗu da da Saif da kuma Malak waƴan da suma suka zo wajen, Malak ta ji daɗi ganin naila sosai da sosai, sai murna take yi, nan suka yi ibadun su da addu'o'in su bayan sun ƙare ibadun su, da su da su saif ɗin suka wuce Maldives suka soma honey moon ɗinsu su huɗu, sai dai kwana huɗu kawai su saif suka yi anan suka ɗaga zuwa wata ƙasa don kuwa yawon ƙasashe zasu fara saboda shi ne burin malak ɗin.
Su kuwa sai da suka yi kusa two weeks sannan suka koma gida, anan ne aka soma shirye shiryen auren Taufeeq da Ummul khair babu kama hannun yaro da yake buki ne na masu kuÉ—i sosai, in that process ne kuma El Bashir hadda wato mahaifin Naila da kuma El Bashir El Rasheed da Ali Abbas suka zo Nigeria, wajen kawu usman suka zo aka sasanta Kawu ya ga El Bashir El Bashir ya ga kawu, aka ne mi juna gafara da sauran su don kuwa yanzu an zama É—a tun da jini ya haÉ—a.
Bayan sun koma ne kuma auren Taufeeq din ya taso gadan gadan wanda haka suka kwasa suka tafi jubala ɗin anan suka ga su saif su ma waƴan da suka dawo don kuwa har sun kai ƙasa ta biyar a yanzu.
Kuma ba'a nan zasu tsaya ba yanzu ma suka fara, nan aka shiga yin buki buki sosai an kashe kuÉ—i da komai, wanda sai alokacin ma Kawu da Malak suka haÉ—u sun gaisa sai dai ita bata ma san shi ba, shi koh sai kallonta yake yi, don bai ga wata kama da suke da ba ita da naila, hasalima ya zaci Khair ce Æ´an biyun ta saboda yanda suke kama, sai da aka fada masa ai duk sai da aka canza musu fuska saboda hatsarin da suka samu.
Haka aka yi auren aka ƙare aure me capacity sai trending yake yi daga nan aka kwaso amarya Ummul khair aka dawo da'ita Nigeria, in da suka zama kawaye ita da naila wanda su ne in laws din gidan yanzu su suke kula da gidan.
********
Four months later
A hankali take tafiya har ta ƙaraso dining room ɗin ta na sanye daguwar riga marar nauyi, kowa na wajen hadda Abba da su Taj, zama ta yi kusa da taj ɗin, bayan ta gaida su Mami, a hankali Ummul khair wacce ta yi haske ta yi kyau sai ƙyallin amarci take yi, ta miƙe ta shiga buɗe warmers ta na tambayar kowa abun da zata saka masa.
Ɗan yamutsa fuska naila ta yi ta na ɗauke kai saboda warin abincin da ya isheta sosai da sosai, tun ta na iya daurewa har ta kasa da wani irin sauri ta miƙe ta na yunƙurin amai ta nufi toilet dake nan palor ɗin da sauri taj ya miƙe ya na binta baya, ko da ya je ya isketa sai kwarara amai take yi duk da ma babu komai acikinta sai home made juice, gabadaya kamar ta amaye hanjij cikinta, ko da ta kare aman ta galabaita sosai har ba zata iya tsayuwa da kanta ba sai da Taj ya kamata, duk ta yi laushi taya ta gyara jikinta ya yi.
Ya fito da ita sai sannu su Mami ke yi mata, kowa da damuwa akan face É—insa, ita dai Mami shuru ta yi coz akwai abun da take suspecting wanda ta dade ta na suspecting haka, saboda yanda gabaÉ—aya yanayin naila É—in ya canza sosai da sosai, bata yawan cin abinci sai son jiki.
Likita aka kira wanda gwajin farko ya tabbatar musu da naila ta na da ciki kusan two months sun yi murna sosai, da sosai mike ya sakata gaba shi kuwa Abba yanda yake murna duk halin da naila take ciki sai da ta kama jin kunya, Ummul khair ko ita ce take da cikin iya ka kenan saboda wata irin murna take yi sosai, zai jin daÉ—i take yi.
Taj kuwa wani irin kallonta yake yi kamar zai canye ta he can believe ciki ne da ita, shi tun ma lokacin da aka faÉ—a masa haka ya saita gabas ya yi sujada, sai daÉ—i yake ji.
GabaÉ—aya sun manta da abinci suke ci sai murna suke yi, nan dai suka cigaba da kula da naila din duk wani abu da zai ta da mata da hankali ba'a so shi saboda koh a wancan karon tashin hankali ne ya saka cikin ya zube, cikin Naila ma almost wata shida aka gano ita ma ummu na da ciki kusan 3months, Kamar Taufeeq zai haukace saboda murna, su Mami da Abba sai daÉ—i ake ji za'a samu jikoki, haka ma Naila ta tayata murna sosai.
Haka dai aka cigaba da renon ciki, Ayan sai daɗi yake ji ummin sa zata haifa masa ƙani koh ƙanwa duk da ya ce shi mace yake so.
Cikin naila na kai haihuwa ta haifi ƴan biyu mace da namiji, murna wajen Abads ba ma gaskiya bane, sai murna suke yi, especially taj da yake jin kamar ya canye naila din saboda so, ayan ma ya na ta murna an haifar masa ƙannai har guda biyu, ko da aka faɗa ma Haddad's sun yi murna sosai Especially El Bashir wanda ya kaiga jikoki don kuwa duk cikin gidan shi kaɗai ne bai da jika da shi da ummi don kuwa manyan ƴaƴan su maza ne, sai ga shi kuwa ya samu jikoki har guda biyu.
Sai murna yake yi.
Wanda take suka diro Nigeria don yin suna hadda malak wanda ita ma ta na fama da kanta ita ma cikin nata ya É—an tsufa, ita ma ta yi murna sosai da ganin Æ´ar uwata ta haihu, ranar suna buki aka yi irin na masu kuÉ—i masu capacity, yara kuwa sun sha gifts kamar babu goge, wasu irin kyaututtuka masu rikitar da brain aka yi ma yaran in da yara suka ci Suna Umaima, sunan mahaifiyar Naila kenan da Umar Faruk.
Umaima anyi nata laƙani da Ayma, Umar kuwa Ayman.
An yi buki anci an sha an raƙashe sannan ƴan jubala suka koma.
Wanda ita ma Ummul khair ta na cika watan ninta ta haifi Æ´ar yarinyar ta mai shegen kyau, aka saka mata suna Irsa.
Wanda ita ka Malak Æ´ar uwar naila ta haihu Æ´an uku maza biyu mace É—aya.
5yrs later
Hayaniyar yara ne ke tashi acikin palor din wanda bai yi kama da wasa kawai suke yi ba, da alama faɗa suke yi, Ayan wanda yanzu ya kai shekara goma zuwa shaɗaya ne tsaye a tsakiyar su, tun ɗazu yake so ya sasanta wannan faɗan amma ya kasa, saboda Ayma da ta ɗauki kayan wasan Irsa wanda hakan ya sakata kuka, shi ne Ayman ya zo ya amshi kayan wasan daga wajen Ayma ya bama Irsa sai dai Ayma taƙi bashi, so daga na. Suka ɓarke da faɗa har Ayan ɗin ya shigo, ganin abun da ke faruwa shi ne ya shiga ƙoƙarin rabasu.
Ayman ne ya ce "Yah Ayan ka ga Ayma ta amshe ma Irsa kayan wasa wai ba zata bata ba, ku ma bayan ta na da nata." Kallon Ayman Ayan ya yi sannan ya kalli Irsa dake kuka, sannan ta sake kallon Ayma wacce ta wani riƙe kayan wasan sosai da sosai, numfashi ya sauke cikin lallashi ya ce "Ayma ki bama Irsa toys ɗinta kin ji?" Maƙe kafaɗa Ayma ɗinta "Sorry give her things back ba kema ki na da naki ba." Sake maƙe kafaɗa ta yi "Ni dai wannan nake so."
Girgiza kai Ayan ya yi "Ayma baki da gaskiya, kowa da da na sa me ya sa zaki ɗauki nata." Fashewa da kuka Irsa ta yi "Yah Ayan kace ta bani kayan wasa na." Shuru Ayan ya yi ganin idan ya na rarrashin Ayma ɗin kara tunzura take yi hakan ya saka shi haɗe fuskar sa ya kalleta ya ce "Give her things back Ayma. " ya faɗa duk da ba cikin tsawa ba, ɗan kallon shi Ayma take yi cikin shakku, ya sake cewa "I said bata kayanta." Da sauri Ayma ɗin ta miƙa ma irsa kayanta , ta juya zata wuce Ayan ya jawo ta baya.
"Ina zaki je oya come here." Ya ce ya na kama haninta duka biyu "Ne na faÉ—a miki game da jan faÉ—a ba na hana ki ba?." GyaÉ—a kai ta yi "to me ya sa kika yi." Nan da nan idanun Ayma suka tara ruwa, "Ina son irin kayan wasanta i want the purple color." Kallonta ayan ya yi "But u have the pink one." Girgiza kai ta yi "No i want the purple one." Numfashi ya sauke, "Ok daina kuka i will tell Abbi to buy the purple one for u ok." Jinjina kai ta yi ta na share hawaye.
Nan dai aka kashe wannan wutar, Taj da naila suna can saman bene suna kallon abun da ke faruwa, taj ya yi murmushi "Dan ki ya girma. " Ita ma murmushi ta yi "Nima na ga alama, shi kaÉ—ai ne dai dai da Ayma coz bata ji." Daria ya saki duk rashin jin ta bazata kai naki ba, ita ma Naila daria ta yi "Shima babansu ya na da nasa kalar rashin ji." Daga haka suka saki daria tare.
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Alhamdulillah
Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani ikon kammala wannan littafin lfy.
Thanks to my readers i really appreciate abubuwan da kuke yi min, allah ya barmu tare ya kara daƙon soyayya.
And idan kuna so ku san labarin Æ´ar uwar Naila wato Malak then i will like y'll to stay on guard coz my new book Veil Of Fire its all about her, jama'a ka da ku bari a baki labari, coz littafin Veil Of Fire is on another level, like it's so crazy with crazy different plot twist, ku dai ka da ku bari a baku labari
Thank u so much.
YOUR FAITHFULL WRITTER
MEEMZIEY