Sashe 30
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Around 10 ta na kwance kan sofa na ɗakin Taj ta na amfani da Tab ɗin ta, da yake yau ta yi resuming kwana a ɗakin, Taj baya cikin ɗakin ya na study ɗinsa, ta na nan kwance game ne take yi a tab ɗin, ɗan dafe saitin zuciyarta ta yi ta na ɗan murzaw, kafin ta miƙe zaune ta jingina ga hannun kujerar ɗin ta na cigaba da murza saitin zuciyarta da hannu ɗaya idonta a lumshe, nan take ta soma jin wasu irin emotion na taso mata, at the same time ta na jin wani irin zafi da raɗaɗi acikin zuciyarta.
Ajiye tab ɗin ta yi gefe, don signs ɗin nan da take ji ta san ba na lafiya bane, miƙewa ta yi ta ɗaga ƙafa ɗaya biyu kenan kawai ta dakata, ta na wani irin fashewa da kuka saboda wani irin zafi sa ta ji acikin zuciyarta, kamar irin an yi maka abun da ya zafe ka ɗin nan abun da ya yi maka ciwo, kuma ba ƙaramin abun ba, toh haka take ji, kuka take yi sosai kamar ranta zai fita, daga ƙarshe ma ƙafafunta kasawa suka yi ta durƙushe a wajen dafe da saitin zuciyarta, hannunta ɗaya kuma ta riƙe wando pjmass ɗinta sosai.
Taj
A hankali ya turo ƙofar ɗakin ya shigo wanda da kukanta ya fara cin karo, bai ji kukanta a waje ba saboda ƙofar ɗakin su soundproof ce ba'a jin ƙara, ƙarasowa ya yi cikin ɗakin, a hankali ya kai guiwowinsa ƙasa, shi dai mamaki take ba shi kullum cikin bashi mamaki take yi, a hankali ja yawota ya rungume, da sauri ta rungumeshi back ta na sake shigewa jikinsa ta cigaba da kukanta, at that time sai ya fara tunani ko dai da gaske ta na da Aljannu ne, coz ta ya ya mutun zai zauna ya kama kuka kamar ya samu abun yi.
Koh kuma ta na da wani damuwa ne dake sakata kukan, koh kuma wani ciwo haka, saboda kuka ne take yi hadda hawaye idanunta a lumshe, kallon face É—inta ya yi kafin a hankali ya saka hannunsa ya janye mata gashin da ya rufe mata fuska, like tun da ya santa this is the second time da yake ganin gashinta, bata cika displaying jikinta ba, irin abun nan na ai sun yi aure koh ya ga jikinta ba komai bane, ita bata wannan, don sometimes ma hadda socks take sakawa idan zata yi bacci.
Gashinta na da tsawo sosai and its very silky, balle ma ya sha gyara sosai, this is the first time da suke samun kusanci sosai irin haka a tsakanin su, and ƙamshin turarenta sai shigar masa hanci yake yi, ya na nan wajen har ta ƙare kukanta ta shiga sauke ajiyar zuciya daga nan kuma bacci ya ɗauketa.
Ganin bacci ya ɗauketa ya miƙe da ita ajikinshi, ya nufi gado ya kwantar da ita, tare da saka blanket ya rufe ta, ya na miƙewa tsaye ya dawo baya saura kaɗan ya faɗo mata saboda gefen rigar baccin sa da ta riƙe, jan rigar ya yi amma taƙi saki, aikiwa ya saka hannunsa ya shiga ɓamɓare hannunta daga rigar tasa, da ķyar ya samu ya cire hannunta, toilet ya nufa bai daɗe ba ya fito, ya hau gado ya kwanta sannan ya kashe wuta, kamar ka da ya kwanta ta mirgino ta ɗora kanta a kirjinsa ta zagaye hannayenta acikinsa.
Ɗan numfashi ya sauke, ya yi niyar cireta daga cikin jikinsa amma ya ƙyaleta.
Da asuba
A hankali ta shiga motsa jikinta sai kuma ta dakata, jin ta kamar acikin jikin mutun ga shi ta kasa motsawa, a hankali ta shiga buɗe idonta har ta buɗe so gabaɗaya, duk da ƙamshin turarenshi da ta ji ya tabbatar mata shi ne but ta na so ta sake tantancewa, wani irin kunya ma take ji don kuwa yanda ta kanainaye shi ba kaɗan bane, don duka rabin jikinta na kan na shi, ɗaga kai ta yi ta kallo face ɗinsa, ya na baccin sa peacefully, innocently, mayar da kanta ta yi ta kwantar kan ƙirjinsa ta ma kasa motsi saboda kunya.
Shuru ta yi ta na sauraren bugun zuciyarshi, ta na haka kusan minti biyar ya shiga motsi, ɗagowa ta yi daidai ya buɗe idanunshi haɗa ido suka yi, da sauri cikin rashin abun cewa ta ce "Goodmorning." "Morning ya ce ya na ƙoƙarin miƙewa, da sauri ta fita daga jikinshi ta na sauka daga kan gado, bata yi wata wata ba ta nufi ƙofa ta buɗe ta fita.
Saboda ta tuno duk abun da ya faru jiya, wato ta samu attack, sai kuma mafarkin da ta yi wanda yau for the first time ta gane kan mafarkin, mafarki ta yi na wata mai irin fuskarta, abun da ya sa ta ce wata mai irin fuskarta shi ne, kayan da yarinyar take sanye da su wanda uniform ne na sojoji, wai kuma yanayin yarinyar da kuma gashinta wanda gashin nata bai da tsawo da alama yanke sa ta yi.
Ta kan yi mafarkin yarinyar sai dai bata ganin face ɗinta, don wata rana ta kan ganta ne kwance kan gado ta dunƙule waje ɗaya sannan bata taɓa ganin face ɗin ba sai yau.
Bayan ta koma ɗakinta toilet ta nufa ta yi alwala ta fito ta yi sallar asuba bayan ta ƙare ta yi azkar ɗinta sannan ta koma bacci.
Lafiya qlu suka ci breakfast bai ta yar mata da maganar jiya ba so ita ma sai ta ƙyale abun coz she don't wannan talk about it.
Bayan sun ƙare ɗaki ta koma ta yi wanka, ta shirya cikin wani leshi mai shegen tsada blue and gold ta saka matching veil takalmi da kuma jaka, ta yi wani irin kyau duk da ba wani kwalliyan hayaniya ta yi ba just lip gloss da kwalli but sai kun ga yanda ta yi kyau, omo the girl fine eh.
Ɗakin shi ta fara dubawa bata ganshi ba hakan ya sa ta fice zuwa babban palor anan ta same shi ya fito daga part ɗin ammi shi ma ya shirya cikin lallausan yadin shi me shegen kyau, ɗan murmushi ta yi a hankali ta shiga takawa zuwa in da yake dab da shi ta tsaya ta na kallon shi, kafin a hankali cikin ƙasa ƙasa da murya ta ce "Mr Tajudden will u drop me off?"
Gyara tsayuwa ya yi ya na kallonta don ha ƙaramin kyau ta yi mishi ba "Off? A ina? Ina zaki tafi?" Ɗan rolling blue eyes ɗinta ta yi "Zan je gidan Abba, i want to see Ammi, akwai maganar da zamu yi." Hmm ya sauke ajiyar zuciya "Me ya sa ba zaki tafi da motar ki ba?" Ɗage kafaɗa ta yi "Haka kawai i just feel like yau kai ne zaka kai ni koh ba zaka yi ba?" Murmushi be ya suɓuce mishi "Ni na isa Mrs Tajuddeen ta saka ni abu ban yi ba." Ita ma murmushi ta yi "Ka daina sa kai na ya na ƙato mana."
"Haka nake so kan naki ya yi, i want u to feel like a queen, No u r already a queen." "Bari mana Taj. " ta ce ta na jan maganar tare da hararanshi, murmushi ya yi "Any ways u look good Mrs Taj Abad." "Thank u kai ma haka." Sai kuma ta ce "Bari in je in yi ma Mami sallama sai in fito mu wuce ok?" "Yeah." Ya ce ya na jinjina kanshi.
Shiga part ɗin Mami ta yi ta na murmushin mugunta ko ba bu komai ta san ta guma ma Haulat baƙin ciki, ganin Haulat ne ya sa ta yi duka abubuwan da ta yi don kawai Haulat ɗin ta ji haushi.
Bata daÉ—e ba ta fito ta fice ko da ta fita ta iske shi cikin mota ta buÉ—e ta shiga suka bar gidan, kamar yanda ta ce a gidan Ammi É—in ya ajiye ta sannan ya wuce.
Cikin gida ta shiga bayan ta canza yanayinta ta koma wata abar tausayi, nan ta je, ta marairaice ma Ammi, ta ce ta zo neman shawara ne ta kwashe ƙarya da gaskiya ta faɗa mata, sosai ta tsara Ammi ɗin, ita kuma Ammin sai jin daɗi take yi yanda take juya Naila ɗin, ta na ganin kamar ta na manipulating Naila ba tare da sanin cewa ita Naila ɗin ita ke manipulating ɗinta ba, ta na tunanin Naila ɗin na tafin hannunta ba tare da sanin Naila itace in control na komai ba.
Ta na gidan ne Sadeek ya zo, cikin mutunci suka gaisa ta na tambayar sa ina Nanee da Sabrin ya ce su na lafiya, bayan da ta tashi wuce wa, ya ce ta zo ya ajiyeta, don dama driver É—in Ammi ne zai mai da ta but tun da ya na nan so shi ne ya maida ita.
Ajiyeta kawai ya yi ya wuce bai shiga ciki na, wucewa ta yi cikin gidan ta na shiga main palor idanunta suka sauka kan Taj da Ayan dake tsaye a palor, Ayan na ganinta sa sauri ya ƙaraso wajen ta tare da rumgumeta "Welcome Ummi." "Yawwa my baby." Ta ce ta na rumgumeshi back, "Ummi ina kika je kika bar ni ina yi ta neman ki." Ayan ya ce ya na kallonta "Na je gidan Grandpa ne." "Yayy me Grandpa ya ce ki kawo min."
"Abubuwa da yawa, bari anjima zan baka." "Yayy." ya ce cikin jin daÉ—i, murmushi ta yi ta na mai da kallonta kan Taj, "Ni ba za ka zo ka yi mun oyoyo ba?" Ta ce ta na yi mishi wani kallo, murmushi ya yi "Hmm rigima kike ji da ita kenan." "Ok ni ce ma zaka ce ina da rigima?" Ta ce ta na takowa gabanshi, kallon face É—inta ya yi "Not exactly. " Sai kuma ya kama hannunta "Kin tafi kin daÉ—e, kin san kuwa yanda na yi missing É—inki." Girgiza kai ta yi "Aa ban sani ba sai ka faÉ—a."