Sashe 7
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani tsaki ya sake ja tare da kiran "nonsense sau kuyita yi tunda kun zama bayin mata kai ma zaka zama bawan mace ne muje dai zuwa ."a natse ya cigaba da motsa lip's dinsa "wani sako na gani daga m malik to nayita kiran wayarsa baa dauka ba shine naji hankalina bai kwanta ba nake son naje naji me sakon yake nufi, hakan naji sakon ya tsaya min arai ,sakon ma yayi three day's da turowa ."Allah yasa lafiya shiru kowannensu kafin daga baya suka cigaba tautaunawa wanda kusan duk akan rayuwar da ATA ya jefa kanshi ciki ne ."
suna cikin tafiya daya daga cikin wayoyin ata ta fara Ringim ya dauka ya duba sunan aunty khadija ya gani kamar ba zai dauka ba sai kuma ya dauka tare da cewa"kanwa yaaakayi fatan ba da wata matsala kika zo ba ?gsky adam kayi mugun rainani kema Kinsan shishigi kawai kikayi kika rigani zuwa duniya amman duk da haka dai kece akasana "tunda kasan da haka ai shikenan ya karfin jikin naka "daman bani da lafiya ne "baka dashi mana amman yanzu na fahimci ka samu lafiya yanzu daman na kira ne akan abinda kayiwa ummu habiba wacece haka kuma "bangane wacece haka ba ?ummu habiba din ce bakasani ba?"
"kiyi maganarki kai tsaye dan bangane ko wacece ba shi yasa nace haka "to mahaifiyar maryam "tsaki yaja yana sauke numfashi sai lokacin ya tuna mami tace ya kira "Adamcy ya dace ka kira mahaifiyar maryam ka bata hakuri ."akan wani dalili kenan ?" akan abinda kayi mata mana "ni bansan nayi komai ba" idan kayi haka baka kyauta ba dan gsky abinda kayi yayi tsauri dayawa amman zan ari bakinka naci maka Albasa" ni dai ban sakaki ba idan zakiyi Kiyi da sunanki karki yi da sunana yana gama fadar haka ya katse kiran ."mb ya dan waiga ya kallesa "kai mai yasa baka son gsky?" ka bada hakuri shine zai zama wani aiki "amman kai zaka bawa wani labarin halina bazan ta'ba bada hakuri ba ."
"amman ita wannan ai tmkr mahaifiyace adam yadda zaka girmama mami hk zaka girmamata "wannan raayinka kenan .
"dole fa ka sauya yanzu bazai yuwu ka dinga bin raayin zuciyarka ba kana aikata ba daidai ba " dan allah malam karka damu rayuwata raayinka dabam nawa dabam hakuri ne bazan bayar ba idan dole sai na bayar wallahi sai na saki yarta inga ta tsiya " a fusace yake maganar yana kaiwa nan yaja tsaki sake girgiza kawai kai mb yayi tare da yin shiru tafiya mai dan nisa sukayi suka qaraso bakin get din gidan securities na ganin motocin ATA sukai saurin bude masa tafkeken get din ."
Ahankali suka shiga sukai parking a haraban gidan kusan atare suka fito cike da girmamawa suka shiga gaishesa inda yake tmbyrsu m malik nan suka sheida masa abinda ya faru babu bata lokaci ya tmbyi hospital din da yake suka fad'a masa suka koma cikin mota suka fice ."ATA ya shiga tashin hankali matuka lokacin da yake iso cikin dakin da m malik Ke kwance yana kallonsa rai hannun Allah.abakin matarsa yake jin qarin bayanin yadda abun ya kasance hawaye na zuba daga idanunta ".
shiru kawai ata yayi zuciyarsa cike da tashin hankali" yanzu mai likitoci suka ce ?"wai sai dai a fita dashi waje ya gyada kai tare da cewa "ku shirya at any time zaku iya wuce yana gama fadar haka ya fito daga cikin dakin zuciyarsa cike da tausayawa ,matarsa ta biyosa tana masa godiya. da tunanin me m malik yake son fad'a masa ya baro hospital sai tunaninsa ya kai ga mafarkinsa sai kuma yaji ba haka bane menene abinda zai fad'a min haka yayita aikawa kwakwaluwarsa tmby karfe takwas suka dawo gida mb ya shiga motarsa ya wuce gida shi kuma sai da yayi magariba da ishai sannan ya nufo gidan mami ."
da kyar ata yake daga kafafunsa a natse ya sanya hannu shi ya turo kofar falon tare da sallama akan lip's dinsa ,mrym na ganinsa ta lumshe idanunta sakamakon kamshin turarensa da ya bugi hancinta dan ta gefensa yabi ya zauna a kusa da mami yana kiran "washiii Allah !" sannu ka gaji ko "wallahi sweetheart ya gida ?daga hk bai sake cewa komai ba yayi shiru "lafiya dai ko naganka wani iri ? "ba lafiya ba sweetheart ya fad'a sanda yake gyara zama .
gbdy mami ta tattara hankalinta garesa "
"wallahi sweetheart wani tsautsayi ne ya samu wani babban yarona maganar da nike miki ma sai an fitar da dashi waje anyi masa aiki a kwakwaluwarsa "suballah mami ta furta nan yayi mata bayani komai "ai kuwa mun gani a labarai lallai dole matarsa ta shiga damuwa shi km direbasa Allah ya jikansa ta qarasa mgnr mami tayi wa mrym alamar tayi masa sannu da zuwa "yaya adam !ta kira sunansa ya bude idanunshi dake runtse ya zuba mata" barka da dawowa ta ambata tana kallonsa bai amsa ba kamar yadda bai dauke idanunshi akanta ba "Allah ya qara kiyayewa shi kuma allah ya bashi lafiya "still dai bai amsa ba illa karfin halinta da ya gani ."
" mrym kawo masa ruwa ya sha ta tashi taje ta kawo masa "ga ruwa yayi mata banza dole ta ajiye a kusa dashi tana jin fad'uwar gaba bayani ya cigaba yiwa mami tana jimami bai sha ruwan ba ya sake lumshe tsumammun idanunshi byn Kmr second biyar ya bude idanunshi yaga idanun maryam kyam akanshi tana kallonsa kwayar idanunta cike da qaunarsa wani abu yaji ya tokare masa makoshi mikewa yayi tsaye dan baya son ya sake yin wani abu da zai ta'ba zuciyar sweetheart dinsa "sweetheart sai dai safe "allah ya tashemu Lfy ya nufi step bayansa tabi da kallo har ya bacewa ganinta gbdy ya tafi da rayuwarta bata son abinda zai sa tayi nesa dashi ."
Yana tsaye a dakinsa yana kokarin cire kayansa yaji anyi knocking cike da mamaki ya qarasa yana balle maballin gaban rigarsa ya bude kofar , daya daga cikin masu aikin gidan ne hannunta rike da wani qaramin tire dake dauke da glass cup an rufe sbd sanin halinsa ta rusuna cike da girmamawa sannan ta mika masa yayi shiru yana dubanta tare da mamaki, ganin yadda yake kallonta tai saurin cewa "hajiya ce tace na kawo maka jin tace mahaifiyarsa ce ya kar'ba ya maida kofar ya rufe , madara ne mai sanyi ya kai bakinsa ya fara shan kad'an wani dadi ya ji dan har sai da kunnensa ya motsa dan hk ya sake kai bakinsa ya shanye ya ajiye cup ya soma cire kayansa ."
tabawa mai aiki ta nufi inda maryam take tsaye tana jiranta tana ganinta tasan adduarta ta karbu tai murmushin jin dadi tana dafata tana cewa "bai miki tambayoyi ba "yana shirin yi nace hjy ce ta aiko ni" da kyau na gode sosai tabawa mai aiki ta kama gabanta "ya kwashe kayansa ya zuba a basket ya shiga bathroom ya watsa ruwa ya fito ya sanya kayan bacci mai budaden gaba ya qara karfin ac dakin kwanta ya lullube rabin jikinsa ya canza wutar dakin sai dai ya kasa runtsawa m malik ne ya fado masa ya tashi ya zauna ganin tunanin nason hanshi bacci ya yaye bargon daya lulluba dashi ya sauko ya dawo falo ya kunna sigari yana zuga Ahankali tunani sosai yake yana bukatar sanin abinda m malik yaso fad'a masa sakonsa kuwa ya karanta yafi sau goma amman ya kasa fahimtar akan me ye ?dole dai ya jira har zuwa lokacin da zai dawo norma.
******
Yau asabar wanda yayi daidai da kwanaki shida kenan da aurensu ata Wanda ya kama a lissafin hjy zulfa'u Gobe ne nana hauwa'u zata tare a gidanta hisham yana kwance akan kujera mai zaman mutun uku sai ga hjy zulfa'u ta fito daga dakinta ta kai idanunta kan agogon dake manne a parlour'n karfe goma har ta wuce gashi tun da nana hauwa'u take gidan a parlour'n yake kwana baya shiga dakin da take sai dai idan zai dauki wani abunsa mai mahimanci ranta a bace tace " ka tashi ka shiga daki ka kwanta ka wani zo ka kwanta anan ka bar nana hauwa'u ita kad'ai" ." babu mutsu ya mike tsaye dan bai son damuwa har yayi taku uku ta tsaida shi ta soma magana "hisham ka kular min da yarinya kada ka wulakantar min da 'ya idan na lamunce komai banda wulakanci bai tsaya jin kalamanta ba dan idan ya tsaya ya cigaba da ji zuciyarsa zata tarwatse
A natse ya tura kofar d'akin ya shiga tana zaune aka katifa ta jingina bayanta da abun gado ya zagaya dayan bangaren ya samu waje ya kwanta bai jima da kwanciya ba wayarsa ta dauki sautin qara ya d'auka ya duba ganin sunan dake wayo akan screen din wayr ne yasa shi ya zabura ya miki zaune yana daukar wayar tare da kiran sunan da dan karfi "nuzla !" Kina ina ? tun da ya fara wayar ta zuba masa idanunta kawai tana kallonsa yayinda idanunta ya ciko da ruwan hawaye "karki damu nace miki ganin nan zuwa ki tsaya a wajen ya qarasa wayar yana bude kofa ya fito zuwa haraban gidan yana qoqarin shiga motarsa qarar tada motar ya janyo hankalin hjy zulfa'u dake tsaye tana shirin kwanciya ta yaye labulen window taga hisham ne kallon yadda yaja murfin da karfi ya rufe da yadda figi motar zai nuna maka da baya cikin haiyacinsa."
"Ya allah ka shirya min hisham ina kuma zashi adaidai wannna lokacin ta tambayi kanta tana jin faduwar gaba hankalin hajiya zulfa'u yayi matukar tashi dan haka ta kasa kwanciya ta fito daga dakinta ta shiga dakin da nana hauwa'u take ."take taji zuciyarta ta karye dan koda tashiga dakin kuka take sosai tamkar ranta zai fita duk yadda taso daurewa ta kasa ta fad'a jikin mumy da kyar ta iya daure abinda take ji .mumy ta shiga rarrashinta da kyar ta samu nana hauwa'u tayi shiru ."