← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 102

Sashe 47

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

mintuna goma ya dauka ya dawo ya tayar daita zaune yana gyara mata gashinta daya baje kallonsa tayi tare da sakar masa kasalallen murmushi ya shafi gefen fuskarta tare da bude baki yace “yaya ?lumshe masa ido tayi cikin laushin murya tmkr babu abinda ke damunta tace “babu komai ! tsura mata ido yayi yana son gano wani abu atattare daita amman ya kasa fahimtar komai saboda murmushin dake kwance a fuskarta, ya zauna kusa daita amman gabad’aya attention dinsa na kanta suka cigaba da kallo wani kiran ne ya sake shigowa kamar d’azu kasa d’aga wayar yayi nan take ta fahimci saboda ita ne baya son ya d’auka dan haka tun kafin ya tayar daita ajikinsa ta yunkura ta mike zata bar wajen dan bashi damar amsa wayarsa ya riko laulausan tafin hanunta yayi mata masauki akan cinyarsa yana kallonta ta kai hannunta tana shafa sajen fuskarsa batare datace masa komai ba.”

riko hannunta dake gefen fuskarsa yayi tare da shafo gashinta har zuwa fuskarta ya zarce saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa yana kallonta cikin wani irin yanayi da kyar ya bude baki “ina zaki tafi ki barni bayan…” “you have something to do ta katseshi ta hanyar fad’ar haka girgiza mata kai yayi “babu wani abu mai mahimanciki yanzu .”tayi murmushin maganarsa tare da kai hannunta ta cigaba da shafa fuskarsa zuwa qirjinsa bata sake cewa komai ba.sake tsareta da ido yayi “ina son smile din nan naki duk nacin mutun idan kina yinsa bazai ta’ba fahimtar damuwarki ba ,yana cikin abinda yasa kika kwacewa nuzla hisham dinta da soyayyarta “kallonsa tayi gabanta na fad’uwa saboda sunan daya ambata ta sunkuyar da kanta tare da shigewa jikinsa “soyayyar nuzla dabance acikin zuciyarka kuma tayi tasirin da babu wata mace a duniya data isa ta kwace mata .”

“shiru yayi kafin daga baya ya kai bakinsa daidai kunneta sai daya sauke mata hucin numfashin bakinsa “wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki dan gabad’aya tsigar jikinta sun mike “ki yarda dani auta hakurinki ,biyayyarki ,kawar da kanki akan komai tuni sun fara sani jin kunyarki ta yadda bazan iya daukar wayar kowa ce irin mace agabanki ba “hakika sai yanzu nake farinciki da zabin momy nah kuma tun baaje koina ba na fara alfahari da hkan a halin yanzu zuciyar hisham taki ce sai yadda kikayi dashi . ta d’ago kanta da sauri ta tsura masa fararen idanunta “ki yarda dani auta bazan qara cutar dake ba a yanzu ni masoyinki ne na gskiya ina da yakinin nafi kowa sonki “.

a hankali ta kwatar da kanta a qirjinsa tana balle botiran gaban rigarsa ta soma shafa wuyansa zuwa qirjinsa adaidai Kan nipples dinsa ta tsaida hannunta cak wani irin wahallen numfashi ya sauke da karfi yana mai qara kwatar da murya sosai “ina sonki fiye da soyayya kowa da yake miki acikin duniyar nan a yanzu kece rayuwata “dan allah yaya hisham kana sani jin kunya jin kalmar so daga bakinka “ya janyota sosai jikinsa suna fuskantar juna “kalli cikin idona auta babu abinda zaki gani face tarin soyayyarki kema kuma nasan kina sona “
Tayi shiru taki cewa komai ta sake shigewa jikinsa ta kwanta luf ta cigaba da shafasa “karki cutar damu auta “ta d’an saci kallonsa cikin salon jan hankali “ya lumshe mata ido yana cewa “yes dan nasan kema kina sona kuma kina jin the same abinda nake ji akanki “ya zakayi da soyayyar nuzla ?itace damuwarki ba ?ya tambayeta yana shafo turming dinta “.

“Shiru tayi kawai ta kasa mgn “shafa lafaffen cikinta ya cigaba da yi yana shige mata yana lumshe ido “kinyi shiru auta nuzla ce damuwarki ko ? tabbas nuzlah damuwa ce agareni amman dan allah karka cutar da zuciyarta domin yanzu kowa yasan tana sonka “ki manta da maganar nuzla “bai kamata ba .ya bude idanunshi da kyar ya tsura mata “ka aurota kawai tazo muyi rayuwa tare tayi maganar gabanta na faduwa”ki fara bani ragamar rayuwarki naja tukun kafin ki shigo da maganar wata ya qarasa maganar yana matseta ajikinsa “uhm halin maza sai su sam sam canzawarsu bai da wahala amman duk runtsi bazata zurma ba ,sannan bazata ta’ba yarda dashi ba domin dai nmj idan yana da mata biyu bakinsa biyu né haka mata d’aya da budurwa a waje abinda zai fada agabanki dabam hakazalika idan yaje wajenta .”

muryarsa can kasan makoshi wanda sai kayi da gaske zaka iya fahimtar abinda yake fad’a “kina da jiki mai taushi “yayi mgnr yana yawo da hannusa sansar jikinta yana shafa qirjinta zuwa kasan mararta ,sai daya d’auki minti shabiyar yana shafata sannan ya kamo hannuwanta duka bai tsaya akoina ba sai akan jijiyarsa “ta’ba nan kiji ya “wani wahallen numfashi ta sauki jikinta na sake tsuma dan gbdy ilahirin jikinta ya shiga wani shauki na dabam wanda bata ta’ba tsintar kanta ciki ba”kinji yadda gabana ya tashi “Inna lillahi ta furta a fili tana mai jin tsananin kunya “ko abaya da zaran zaki kasance dani haka gabana yake tashi tayi yunkurin zare hannunta ya sake damke hannunta da jijiyarsa “a yanzu ina jin kamar an hallacci ruhina da soyayyarki ne wallahi ki yarda dani ban san ina sonki ba auta sai da ATA ya nemi rabani dake.”

idanunta suka sauya zuwa ruwan hawaye ya kalleta yana girgiza mata kai “ko zatona ba gsky bane auta bata son hisham ?hawayen dake makale acikin idanunta suka zubo ahankali ya kamo fuskarta ya hade da nashi yana shakar numfashinta yana lashe hawayen dake gangarowa Kan kuncinta “karki min kuka na cancanci rashin so daga gareki iya haka ma ya isa ba sai kin yi min asarar hawayenki ba .”yana gama fadar haka ya d’agota daga jikinsa ya zaunar daita ya mike tare da wayarsa ya shige d’akinsa bayansa tabi da kallo tana jin yadda soyayyarsa ke fixgarta yana sake bin jinin jikinta .”

Kasa cigaba da zama tayi ta mike da kyar dan gabad’aya yanayin jikinta ya sauya akwance ta iskeshi ya takure jikinsa waje d’aya ta rungumesa ta baya bai juyo ba amman yana jin yadda take sake shigewa jikinsa tana manne masa tare da shafo wasu wurare a sansar jikinsa kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta kira sunanshi “yaya hisham !”ta furta cikin wani irin salo da sautin murya hucin bakinta da numfashinta na dukan wuyansa wanda ya haddasawa tsigar jikinsa mikewa “juya min baya daidai yake da bugawar zuciyata “still shiru yayi mata “wad’an nan idanuwan nawa bazasu iya runtsawa ba a daren nan matukar ka cigaba da juya min ba ta qarasa maganar tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa ahankali ya juyo gabad’aya wanda sauran kad’an su had’e ya tsura mata narkakkun idanunshi “fushi kayi dani ko ?numfashi kawai ya sauke yana cigaba da kallonta matso shi ta sake yi tana shafa gefen fuskarsa muryarta a matukar sanyaye “ka fi kowa sanin ni masoyiyarka ce ina son ..”fixgota yayi gabad’aya ajikinsa cikin wani irin salo ya hade bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura harshensa cikin bakinta wani iri kissing yake mata tun tana jurewa har ta fara mayar masa da martani

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi   byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 15

A qalla sun d’auke sama da mintuna shabiyar suna makale da juna suna sucking din bakin juna sannan yaya hisham ya zare bakinsa cikin nata ya tsura mata idanunshi da suka canza ,numfashi nana hauwa’u ta sauke sannan tayi qasa da idanunta tana kallon qirjinsa ,shi kuwa cigaba da kallonta yayi yana jin kamar ana fixgar zuciyarsa ne akanta ,bai ta’ba tunanin soyayyarta zata masa bazata haka ba ,babu abinda zai cewa momynsa sai godiya dan shi a tunaninsa son rai momynsa tayi masa dan karta ji kunyar jama’ar da suka zo mata biki yasa ta had’asu aure ,a she ita tasan dalilin da yasa tayi masa haka ashe gata tayi masa bai sani ba dan gashi tun ba’aje koina ba yana alfahari da zabinta dan baya jin zai yi wautan rabuwa daita. “

“wato duk wanda yayiwa iyayensa biyayya akan aure ko akasin haka zai had’u da nasarori da kuma jin dadin rayuwar duniya ,idan kuma kayi buris da zabinsu ko umarninsu kanka zaka yiwa illa mai girma , dan kuwa zuciyarka bazata ta’ba zaman lafiya ba sannan bazata daina cunkushewa da bakinciki ba kullum acikin damuwa rayuwarka zata qare wanda hakan alama ce dake nuna mahimanci da kimar tare da darajan iyaye ga ya’yansu .“ina ma adam zai yi hakuri da yanayin rayuwar daya tsinci kanshi akan maryam ?” I know t’s not easy for you adam kayi saurin amince wa da aure irin haka ,amman at least biyayyar iyaye zata iya samu jin dadin rayuwar aure da rayuwar duniya gabad’aya ,“allah sarki momy nah na gode miki ,kuma ina neman afuwarki bisa fushin danayita sakaki ,hakika dana yi Kuskuren kin bin umarninki da yanzu rayuwata tana cikin qunci irin na Adam domin bazan ta’ba jin dadin rayuwata ba har abada .”
Chapter 47 · 0% Book details