Sashe 6
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Adamcy bani da wani zabi ne yasa na yanke wannan hukuncin akanka wanda bansa cikin maseefa zan jefa rayuwar d'ana ba." ka yafe min "haba sweetheart ki daina bani hakuri da neman yafiyata wallahi baki min laifin komai ba "wallahi nayi maka laifi tunda gashi a fushin da kayi dani yasa ka min hukunci mai zafi da radadi na sha wahala sosai acikin kwanakin nan da ka jefa rayuwarka cikin maseefa "wannan bashi yake nufin nayi fushi dake ba " yayi maganar Kmr zai yi kuka ".
"Shine mana idan ba fushi kayi ba me yasa zaka min hukunci da shaye shaye bayan kasan shine abu mafi muni da zai kassara min rayuwa ?shiru yayi kawai yayinda maryam ta lallabo ta fito daga cikin dakinsu ta rabe tana son taji tautaunawarsu "dan allah karka sake kai giya bakinka "shiru ne dai ya sake biyowa baya yayinda mrym ta sake kasa kunne sosai ko zataji mami ta cigaba da mgn "ka min alkwari adamcy bazaka sake kai giya da duk wani kayan shaye shaye bakinka ba "
"Naji !"
"Ba maganar kaji ba ka bud'e baki kayi min magana "nayi miki alkwarin bazan sake shan giya ba daman ni ba mashayinta bane damuwar da zuciyata take ciki ne silar fara shanta na bar giya har abada amman zan sha sigari."mami tayi shiru tana duban fuskasa "wato dai shi fad'i ka hutu ne kome zai faru sai dai ya faru amman sai ya fad'a abinda ke ranshi ahankali taji ya kamo hannunta cikin nashi tare da tsaida kwayar idanunshi akanta "sweetheart ki yafe min domin na kasa miki biyayya akan abinda kike so nima ba laifina bane ,wallahi da zan iya tursasa zuciyata da zan so yarinyar nan ko dan saboda darajarki ."
Ta zare hannunta cikin nashi ta daura a sumar kanshi tana cewa "na yafe maka duniya da lahira" "daman kuma mami ba me iya dogon fushi da tilon d'anta bace dan tun yana yaro idan yayi mata laifi tayi fushi dashi tofa dare nayi zata tashi tayi alwala tai nafilfili da masa addua tare da nemammansa sauki da afuwa a wajen Allah shiyasa rayuwarsa ta cigaba, dan tasan a yadda Allah yayi sa da baud'ad'dan hali irin wannan tace zata yi fushi dashi to rayuwarsa zata lalace rayuwar bazata masa kyau ba kuma akarshe dai itace acikin matsala cike da kulawa tace "adamcy me kake son kaci akwai dish iri iri akan dinner wanda matarka mrym ta shirya maka."
turo baki yayi cike da izza har zai yi magana " kome ya tuna sai Kuma ya fasa cewa komai sai dai yaji zafin mgnrta matarsa a ina shi baya son ana had'ashi da yarinyar aure dai an daura bashi da yadda zai yi amman sai ta gwamaci mutuwa da rayuwa dashi da kanta zata zo tace araba auren idan taji wahala
mami ta tsurawa fuskarshi idanu kana tace"adamcy nah kayi shr "ya lumshe idanunsa kawai " muje kaci wani abu , ahankali ya ware idanunshi akan mami yana dubanta sannan ya motsa labbansa da kyar yace "sweetheart na koshi fita ma zanyi yanzu ....."
"fita zakayi byn baka sakawa cikinka komai ba ina fa hankalce da kai duk kwanakin nan bakason cin abinci, ina zaka ma tukuna da naji kace fita zakayi byn kana cikin hutun angonci ?ta fad'a tana hade fuska tamau hade da zuba masa idanunta."ya d'an ytsina face dinsa har dimple dinsa ya lotsa" kyawunsa ya sake bayyana" ya mike daga kan cinyarta ya zauna sosai shima yana kallon yanayin Sweetheart dinsa yana jin soyayyarta fiyye da komai "yana sonta baya son damuwarta, itace duniyarsa sannan itace ke tattare da duk wani farincikinsa tana tsantsar sonshi da nuna masa duk wata kulawar da uwa kad'ai zata iya yin haka kawai inda tayi masa ba daidai ba hadashi aure datayi da mrym shima kuma ya yafe mata yasan batayi hakan dan kuntatawa rayuwarsa bane ."
Hannuta ya kamo duka cikin nasa ganin yadda ta damu muryasa a sanyaye kmr koda yaushe "am so sorry my sweetheart zan dan fita ne amman muje zanci tayi murmushin jin dadi "alhamdulillah! ta furta acikin ranta da alamun adamcynta ya fara dawowa daidai tace" kai ko hade da dan dungure masa kai " kai komai zakayi sai kayiwa mutun kwalisa ai naso ace mafarkinka gsky ce ta canza min kai byn ta canza min kai ta juya ka son ranta "haba sweetheart kina ganin akwai wannan matar da zata iya canza miki ni daga yadda nike ko juya ni ?akwai mana idan nmj na son mace babu abinda bazai iya yi akanta ba "banda wannan d'an naki dan bazai jiyu ba duk son da zan yiwa mace bazan ta'ba bata wannan chance din ba ."
"Allah ya shirya min kai" ta fad'a tana d'aga murya ta kwallawa mrym kira ". ATA ya yatsina fuskar sannan ya langwa'bar da kai yace "sweetheart ki barta kawai ki zuba min da kanki nafi son naci daga gareki dan ma banson wahalar dake ne da sabon girki zaki min ya karasa fadar maganar yana had'e rai ,mami ta dubesa ta sake yin dariya cike da jin dadi tace "Allah ya shirya min kai adamcy "
"Ameen !ya amsa yana kashe mata idonsa daya " yau kawai ka wanke min zuciya ka sanyani ciki farinciki mara misaltuwa allah yayi maka albarka yasa ka gama da duniya lafiya ."
byn ya gama cin abinci duk da ba wani abin kirki yaci ba "amman hakan ya yiwa sweetheart dadi, ko ba komai ya dan saki ranshi ba kmr kwanaki ba. wayarsa ce ta karade parlour da qara wanda tun soma cin abincinsa yake jin ringing dinta amma ya" share, ahankali yasa hannu ya dauki wayar yana kallon screen din wayar " sunan mb ya gani rubuce yana wayo "tabe baki yyi kana ya manna wayar a kunnenshi ."Mb najin alamun an daga wayar cike da natsuwa muryarsa babu wata alamun damuwa dan daman kuma salim ya sheida masa ya samu sauki yace" yayi angon maryam da girma kujerarka ."
ATA yaja tsaki yace" ya'akayi sarkin matsala.?
bangaren mb kuwa shekewa Yayi da dariya sannan yace" meye abun tsaki malam ka saki jiki ka morewa angonci"enough mb !"banaso I don't like it please "shiru sukai gbdy kafin ATA ya cigaba da mgn kana ina yanzu ? "okay kazo yanzu , eh zaka iya zuwa ka jirani a waje kuma karka sake kayi min westing time dan nasan halinka da son jikin tsiya fuskar sweetheart dinsa yake kallo har sanda ya gama waya sannan yace mata shi zai fita sai ya dawo tayi masa a dawo lfy " .
mikewa yayi tsam cikin tafiyarsa ta kaisata ya nufi hanyar kofar fita ya daura hannushi kan handle din glass door mami ta kira sunansa "adamcy nah !ya juyo yana dubanta tace "kar kade fa sannan zan turo maka number mahaifiyar mrym idan ka fita ka kirata ka bata hakuri kaji bai son wani jan mgn dan hk ya gyada mata kai tare da cewa " love you sweetheart ya sake juyawa ya murda kofar ya fice wani irin farinciki ya sake lullube mami tasan ba qoqarinta ba ne karfin addua ne kuma ta lura tunda ya sha tufin limamin nan ya sauya kad'an ba kamar kwanani ba ."yana fitowa masu tsaronsa duk suka mikewa zagaye dashi yana tafiya suna zagaye dashi yana masu bayanin inda zashi har ya qaraso bakin gidan baba babba dan tunda aka samu matsalar nan basu had'u ba shi."
Wasu daga cikin masu tsaronsa suka tsaya a waje wasu suka bishi zuwa ciki a babban parlour'n ya sameshi byn ya gaishesa ya zauna shi kansa baba yaji dadin ganinsa kuma hankalinsa ya kwanta yayi masa nasiha akan zama da iyali da kuma hakuri da rayuwar duniya sun dan jima suna tautaunawa ATA yayi masa mgnr nuzla "ku rabu da yarinyar nan ,na ma fadawa kowa su cireta aransu tunda ta zabi wannan rayuwar kenan bata da bukatarmu "bazaa yi haka ba hakuri dai zakayi baba in sha allahu zaa san abunyi "karka ta'ba kudinka adamu akan nuzla tunda ita da kanta ta zabarwa kanta haka ni da zaka maida hankali akan hindu ma sai nafi dadi ."
ATA bai boye baba babba komai ba akan hindu abubuwan da suka rincabe ne yasa ban nemi naji yadda ake ciki ba kuma duk kwanaki nan wayoyina a kashe suke nasan da zasu nemeni amman dai idan abubuwa sukai sauki zan kira naji yaake ciki dan dole nasan hindu taje prison domin zargi sun tattaru akanta " Allah ya kyauta ya shige mana gaba yaran yanzu ne ka haifesu baka haifi halinsu ba allah ya shirya mana gbdy kiran mb ne yasa yayiwa baba babba sallama ya mike ya fito tsaye ya iske Mb shi kadai jingine da jikin motarsa hannuwansa rungume da kirjinsa ya mikawa ata hannu suka gaisa ."
daya daga cikin motocin ATA yansanda masu farin kaya suka bud'e masu suka shiga yansanda dss suka soma yin gaba sannna motar da ata yake ciki wasu motoci guda uku abayansu suka fice daga cikin gidan sai da suka hau titi sosai sannan mb ya waigo ya tmbyesa "wai ina muka nufa ne ? gidana dake ikoyi "me zakayi a ikoyi by this time kai da baka da lafiya ?"me ya sameni?ya fad'a yana jiransa da wani irin kallo kai ma kasan baka da lfy amman dai yanzu naga alamun ka samu sauki "tsaki yaja yana qarawa ."
"fad'a min abinda zakayi a ikoyi dan yamma tayi kasan wannan hanyar babu sauki sai na kira madam na sheida mata karta ga na dade ban dawo ba ta dauka ko wani abu ne wani tsaki ata yaja "ku dinga jin tsoron mata kamar su suka kawoku duniya ni yanzu akwai macen da zan tsaya fadawa inda zani da dalilin jimawata a waje ?"never babu ita wannan macen a duniya ."Mb yayi murmushi kawai "bazan ce komai akan wannan ba saboda baka zauna da mace kasan dadinta ba sannan baka da wani experience na zaman aure zamuyi wannan maganar amman sai anan gaba idan ka zama cikakken mai gida ."