Sashe 31
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryama na zaune a d'akinta tana nike kayanta yayinda kunneta Ke makale da hearpis tana waya da ammar "tayi murmushi ai kam da zamu samu zamu ji dadi sosai dan ance samun aiki a Z&A akwai matukar wahala amman tunda kana nan nasan bani da wata damuwa ,Allah kuwa zuwa lokacin ma mun qare nysc dinmu allah dai yasa muna da rabo , daga can bangaren ammar yace "wai waye wanda yayi muku hanyar samun nysc dinku a Z&A ?"ta sake fad'ad'a fuskarta da murmushi sannan tace "wani tsohon saurayina "kai dan allah?wallahi kuwa malamin islamiyyarmu ne mutumin kirki ai ina ganin da allah ya qaddaro aure a tsakaninmu da yanzu ana daf da bikinmu amman yanzu babu wannan maganar ".me ya faru da babu maganar "long story ne sir "tana rufe bakinta tajiyo muryar aunty fati tana cewa "ina maryama !"
mikewa aunty tayi da sauri tare da kallonta ganin ta shigo mata babu ko sallama kamar wata zararriya " ina maryama take ?" jiki a sanyaye maryama ta kai dubanta ga kofar d'akin ,sannan a tsanake cigaba da waya da oga ammar har ta qarasa ninke riga kwaya d'ayan dake hannunta ta had'a da sauran kayayyakin da take nikewa muryarta a sanyaye tayi masa sallama ta mike ta ajiye kayan a ma'ajiyarsu sannan ta fito parlour'n tana jin mummunar fad'uwar gaba wanda adaidai wannan lokacin sautin muryar aunty ya shiga kunnenta "maryama ta .."tana d'akinta "yauwa hakan ma yayi kyau dana sameta a gida ,ta sheida miki yadda mukayi daita ?".
numfashi Aunty ta sauke tace "akan me kenan?Karya kike mara mutunci kice baki san komai ba dan nayi imani babu abinda take boye miki idan kuma baki sani ba bari ni na fad'a miki da kaina akan aurenta da muktar ne nasan kina sane da zamansa karki ce min a'a kiga tashin hankali yanzu ."
nan da nan zuciyar maryama ta jagule taji kamar ta d'ora hannu aka tasa ihu ko taji saukin zafin da zuciyarta take mata ."aunty tayi shiru tana kallon Aunty fati a tsanake kafin ahankali tace " idan wannnan maganr ne ta fad'a min "amman .."ya isa !tunda ta fad'a miki ya kuke ciki ?akan me kenan aunty fati ? wani kallon raini aunty fati tayiwa Aunty sannan tace "kan batun saka ranar aurensu mana dan na matsu na matsu naga maryama a gidan muktar".aunty muktar yaron kirki ne ,sannan bashi da wata makusa amamn maryama ta nuna min bata da ra'ayinsa mafi alkhairi abar maganar allah ya had'a kowa da rabonsa na alkhairin ".Karya kike mara mutunci ga dukkanin alamun na fahimci
daga gareki zaa samu matsala " ta fad'a tana zare mata ido "ai wannan matar bata da kai bata san mai sonta ba yaro ya had'u yana da aikinsa mai kyau ,ita yartaki ba yar kowan kowa ba dilalin kashi zaki ce bata da ra'ayinshi "inji cewar aunty hasana data shigo ."
aunty ta kalleta wani iri ,cikin jin haushi tace "idan dai haka ne me yasa ke bazaki bashi d'aya daga cikin ya'yanki ba ?"ki bashi Islam ko kaulat mana ."
"Oh haka ma zaki ce ?kwarai kuwa na fad'a tunda auren zumunci kuke só had'awa kunga zumunci zai fi maku dad'i ,ina dalili zaku saka min yarinya gaba dame zata ji duk mutanen kirki kun kuresu zaku wani had'ata da muktar ".amman yanzu kika gama cewa muktar yaron kirki ne ?ai bazan ta'ba aibanta d'an wani ba tunda inda nawa " oh kice dai kina gudun yarki ta auri dan shashaye?aunty hassana tayi mata tmbyr tana murmushin mugunta "aunty tayi shiru kawai tana kallonta zuciyarta na tafarfasa."
"ke yanzu har kin guji mai hali irin nashi ?"kinga ni bana son kananan magana aure ne dai maryama bazata auri muktar ba tun da bata son shi "wallahi baki isa ba karewa ubanta ma menene ."?inji cewar aunty fati hankalin maryama yayi matukar tashi jikinta rawa tace "aunty fati please mana dan allah duk abun bai kai haka ba bana son ana tashin mahaifina ta wannan han.."bata qarasa ba ta qara bud'e murya "wai dan giya ne da shaye shaye bakya son ana fad'a kome ?"maryama ta sunkuyar da kanta kasa tarasa meke mata dadi "wannan wani irin dangi ne gareta?" hakika aunty bata masu adalci ba data zabar masu uba acikin wannan zuri'ar ."
Cikin wani zare ido da maseefa aunty fati tace "kaf dangin ubansa babu mai shaye shaye bare giya sai acikin dagina kinga kuwa ubanki ya gada, aunty ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi acikin ranta "wallahi aunty fati wannan yarinyar muguwar yar bakinciki ce kuma ba kowa take wa bakinciki ba sai wannan tsinanniyar uwaratata takewa domin ubanki kwalbar giya biyu aka bashi ta ishesa ya miqa ki ga duk uban dayazo neman aurenki ." aunty ta sake runtse idanunta tana datasani maganarta data tasan magangun da zasu gasa mata kenan da babu abinda zai kaita yin magna ."aunty fati ta kalli maryama a wulaqance tace "idan kika kuskura kika kawo matsalar akan auren nan ni da kaina zan kawo wanda zai tura miki ciki kuyi auren dole dashi".
Maryama tayi raurau da idanu "aunty hassana tace "ni kuma wallahi kinji na rantse muddin kika ki auren muktar sai dai ku tattara ku bar gidan nan amman aurensa babu fashi sai anyisa kuma acikin satin nan . "to ni yanzu idan ma auren ma za'ayi me muka ajiye da zaayi acikin satin nan ?uwarki zaki yiwa wannan tmbyr bani ba aure ne dai sai kin auresa kuma ni babu gudumuwar da zan bayar mara kunyar banza zan fad'awa dangin ubansa suzo a saka rana aiki banza kawai suna gama fad'ar haka suka juya suka fice daga parlour'n."shiru maryama tayi cikin tsnanin zullumi da juyayin maganr yayar mahaifinta " wallahi duk aunty ce tajawo masu wannan wulakanci da tozarcin "ta tsani dangin mahaifinta ta tsanin akidarsu "why aunty me yasa kika cutar damu haka ?me yasa kika auri mahaifinmu tayi maganr a fili ."
"shiru aunty tayi ta kasa cewa komai yayinda hawaye suka cika kwarnin idanunta aunty kuka maryama kuka "abinda mahaifiyarsu tafi karfi yau shi yafi karfinta adalilin biyewa son zuciyarta "
yayar mahaifinta zata aurar daita ga lalataccen d'anta.",ina ma aunty zata koma zuwa ga dinginta ina ma zatai hakan ko sau daya né, tasan yan'
uwanta zasu yafe mata su karbeta kuma bazasu ta'ba barin taji kunya ba zasu tsaya mata suyi mata komai hawayen da take kokarin boye né suka samu nasarar zubawa tayi saurin saka hannunta ta goge tana kokarin maida sauran dake kokarin zubowa ."
A tsakar gidan su Aunty fati sukai cikibis da ummah aunty fati tace "yauwa ga aunty nan ma daman wajenki zan shiga yanzu "ina jinki me zaki shigo yi? tmbyr ya dan bawa aunty mamaki amman dai ta danne tace "muje daga ciki mu zauna muyi mgnr ai kamar zaifi ?A'a muyi anan "nan aunty fati ta zayyane mata komai tana dasa aya umma tace "a'a fati babu mai kamar maryama yayi shaawar bawa muktar aure "meye illarsa aunty ?tayi mgnr tana zaro mata ido itama ummah cikin zaro ido tace "illoli dayawa, na rasa meke damunku ?ta qarasa mgnr da karfi tare da yarfar da hannu ."
"Aikuwa tunda har muktar yace yana sonta ko sama da kasa zasu hade sai anyi auren sai duk abinda zai faru ya faru "sama da kasa bazasu hade ba haka zalika babu abinda zai faru aure ne dai bazaa yi shi muddin kika ga anyi wannan auren to maryama ce da kanta taji tana so amman wallahi babu wanda ya isa yayi mata auren dole hayaniyarsu ce ta fito da aunty salma da aunty wani irin asirtaccen murmushi aunty salma tayi tare da karkacewa tana kallonsu .""Bata fada miki akwai wanda suke maganar aure dashi ba ?"ta fad'a amman wannan maganar karya ce babu kowa saboda duk abinda ke faruwa acikin gidan ina sane dashi, dan haka karya ne babu wanda yake sonta idan kuma har akwai ya fito mugansa "
tana gama fad'ar haka umma ta juya zuwa bangaren ta, duk suka bi bayanta da kallo".
Bayn kamar minti biyu ummah ta fito hannuta rike dana sadam a d'an rikice aunty salma ta maida kallonta sosai garesu "ba kowa bane illa sadam shine wanda suke soyayya da maryama."aunty ta tsura ma ummah ido idanunta na kawo ruwan hawaye."aunty salma zaro idanu tayi tana girgiza kanta bata so saka bakinta cikin maganarsu ba amman ya zama dole tace wani abu dan haka tace "umma yaushe suka fara so.."bata bari ta qarasa ba tace " bakiyi tsammanin faruwar hakan ba ko ? to haka rayuwa take salma sadam shine wanda zai auri maryama da izinin allah "ba aunty da Aunty salma da sauran mutanen dake tsaye ba shi kanshi sadam ya shiga rudani da tashin hankalin jin abinda mahaifiyarsa ta fad'a "taya ummansa zata masa haka ?" yaushe suka yi haka daita ."?yayi wa kanshi tambayar ajere yana had'a zufa .
"Gsky wannan had'in yanzu ne ,wallahi a yanzu aka shiryasa ta kalli sadam "da gaske kuna soyayya da maryama ?kasa amsawa yayi dan gbdy ya gama daburcewa kwakwaluwarsa ta toshe kansa ya cunkusheya rasa me zai fad'a mata yayi dan duk abinda aunty salma ta fad'a haka ne a yanzu aka shirya komai kai shi sai da suka fito yasan dalilin da yasa mahaifiyarsa ta fito dashi "kun gani ba ai bazai iya cewa komai ba dan wannan had'in shirin yanzu ne sam sam babu maganar a kasa "Ke salma bana son makirci da shashanci banza d'anki ko d'ana ?"
"d'anki ne amman wannan had'in yan.." babu ruwanki had'in yanzu ko akwai maganar a kasa naki ido ne idan kuma kikace zaki bi dare kibi dubu akan maganar nan zaki mutu ."