Sashe 46
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga d’akin ummah ta fara kira “bangaren ummah tmbyrta tayi” wacece tazo “mami ce !”ta bata amsa” yanzu yaake ciki ?komai ya daidaita kinsan halinsa zuma ne sai ancisa da wuta ake zaman lafiya “ai zagewa zakiyi ki dinga cin ubansa ,maryam ta zaro ido waje tana dafe qirjinta tare da cewa “ummah ki rufa min asiri wallahi bazan iya ba “to shikenan daman idan lalla’bawa yaki bud’e wuta shine mafuta ,banda yaya adam bazai d’auka ba idan baso kike ya nakasa miki ni ba” karki damu nan kusa zai gane shi din ba kowa bane, wallahi duk wannan zafin ran da zuciyar zaki nemasa ki rasa akwai maganin da zan aiko miki akarkashin gadon baccinsa zaki saka masa da zarar ya Kwanta sai dai ya tashi da muguwar soyayyarki ,zai manta soyayyar kowa sai taki dan a cewar malamin har uwarsa sai kin tuna masa wacece ita agaresa ,amman malamin yace matukar aka sakashi akarkashin gadonsa yayi kwana uku bai kwanta ba aikinsa ya karye ,ai kina samun damar shiga d’akinsa?wannan ba damuwa bane dan bai fiyye rufe d’akinsa ba yanzu haka d’akinsa a bud’e yake yanzu yaushe za’a turo ?gobe da dafe “nan suka cigaba da tautaunawa.”
Shiru ATA ya cigaba da yi zaune he’s thinking of what his going do to her dan zuwa mami bazai sa na barki haka ba ko ban ta’ba lafiyar jikinki ba tunda anyi min iyaka zan yi punish naki cikin ruwan sanyi I can never leave you at all saboda duk wannan abun da sweetheart take ,so take ta kawar da tsorona acikin zuciyarki and I will never let it happen “what’s your gain in this ? kwakwaluwarsa ta aikawa zuciyarsa tambayar “my gain is that I don’t want her to be happy at all bana son taji dadi wannan shine ribata a zamana daita kullum so nake naganta cikin damuwa a qarshe ta tattara ta bar rayuwata “this is very bad adamcy zuciyarsa ta sake fad’a masa haka ahankali ya girgiza kai yace “a’a it’s not mikewa yayi a natse cike da kwarin gwiwa ya nufi step da sauri sauri yake takawa ya shiga d’akinsa ya sauya kaya ya d’auki duk abinda yake bukata ya sauko ya rufe kitchen ya zare key tare da fitowa zuwa haraban gidan yana bawa masu tsaronsa umarni cire wutar gidan ,sannan ya kulle kofar shiga ciki sannan ya bawa masu tsaron get umarnin kar abar duk wanda yazo ya shiga ,ya shiga mota suka bar gidan .”
Maryam na zaune tana waya taji wuta ta d’auke amman son jiki ya hanata tashi ta cigaba da waya bayan sun gama waya ta shiga social media sannu ahankali idanuwanta suka fara mata yaji alamun bacci ,ta ajiye wayar a gefenta ta kwanta nan da nan bacci ya d’auketa, ba ita ta tashi ba sai karfe shida da kyar ta yunkura ta mike ta shiga bayi ta d’auro alwala tana mamakin daukewar wutar gidan alhalin yana gida tunda tazo wutar gidan na d’aukewa ake kunna dizu .jiki a kasalance ta fito ta gabatar da sallah laasar byn ta idar ta mike ta fito kai tsaye kofar d’akinsa ta nufa ta murd’a tajita a kulle shiru tayi kafin ahankali tayo hanyar step ta sauko qasa bata gansa ba tayi tunanin fita yayi dan haka ta soma tattara kayan abincin da sukai amfani dashi sai dai tana isa bakin kofar kitchen taji gam kofar a rufe handling ta kalla taga babu key ajiki .
Mamaki ya kamata nan take kuma taji tashin hankali mai tsanani yana shigarta kwakwaluwata ta fara hasko masa wasu abubuwa “kar dai yaya adam cire wutan gidan yayi ?babu shakka cire wa yayi tun da gashi ya kulle mata kitchen jiki a sanyaye ta dawo rike da kula ta ajiye akan table ta zauna jagwab akan kujera tana dafe goshinta “what’s all this ?ta furta tana zaune har bakwai tayi lokacin duhu ya shigo sosai ,ta yunkura da kyar ta mike ta nufi kofar fita da niyyar bawa masu tsaron gidan umarnin su kunna mata wutan gidan tana murd’a kofar tajita gam nan wani sabon mamaki da tashin hankali ya ziyarci ilahirin jikinta “mai haka yake nufi ?tayiwa kanta tmbyr “ki koma d’aki ki jira har sanda zai dawo “nan take ta amince ta koma d’akinta ta d’auki waya lokacin sauran kad’an cajinta ya qare a 10 percent yake ,ta ajiye wayar akan sallayya ta sakê shiga bayi ta d’auro alwala tayi sallah magrib byn ta idar ta d’auki wayarta what’s ta shiga tana duba sakonin qawayenta dana yan’uwa.”
Tana nan zaune har takwas tayi ta mike ta gabatar da sallah ishai, byn ta idar ne ta d’auki wayarta taga battery low tayi tunanin kiran nana hauwa’u number na soma ringin wayar ta matu gabad’aya“inna lillahi .”ta furta a fili tare da mikewa ta kullo kofar d’akinta ta dawo jikin window d’akinta bata hango masu tsaron gidan ba kasancewar window d’akinta ta baya yake ,labule ta d’an zuge ta bar net awa d’aya tazo ta wuce shiru bai dawo ba wata awa d’aya tazo ta sake wucewa goma da wasu mintuna amman shiru babu alamunsa sam bata ji tsoron komai ba ta cigaba da zama ita kad’ai yunwa data soma ji ne ta fahimci lokaci ya tafi .ta bud’e kofarta wani mugun duhu tagani ko tafin hannunta bata iya gani ta fito tana shafa bango.”
Ahankali ta dinga tafiya daf da zata sauko daga step ta tuntsura ta fad’i akan goshinta wani azababben zafi ya ziyarceta ta dafe goshinta tana runtse ido tana jin kamar tayi kuka ,rarrafawa ta cigaba dayi har ta samu ta gano inda center table din yake da hannuwanta duka take lalube allah ya taimaketa hannunta ya sauka akan plet din abincin data zuba masu bata tsaya neman na kula ba ta d’auka ta soma ci ,abinci yayi sanyi sosai amman bata da zabin da wuce taci ,tas ta lashe ta koma laluben ruwa da kyar ta gano ruwan roba ta kafa abakinta bata cire ba sai data shanye tasss sannan ta ajiye roban tana sauke numfashi ta soma qoqarin komawa sama wannan karon da kyar ta gano hanyar step dan ta kusan minti shabiyar tana shawagi.hankali ta hau saman katifarta ta kwanta abunta , matsalarta a yanzu wayarta da babu caji dan ita idan tana da caji a waya bata da damuwar komai nan da nan bacci ya dauketa sakamakon babu abin yi.”
Washegari ma haka ta yini babu wuta babu ATA tayi tunanin zai dawo gida da daddare amman kamar jiya har karfe d’aya na dare idanunta biyu acikin duhu bai dawo ba gabad’aya hankalinta ya tashi damuwa ta saukar mata na rashin wuta da kuma rashin miji ita dama kulleta kawai yayi ya bar mata wuta ,ranar ma haka ta kwana cikin duhu dan abinci yunwa tasa taci abincin jiya ruwa ne dai ta koma shan na bayi dan ta shanye wanda yake Kan table ,ahaka tayi kwana biyu wanda zuwa lokaci bata iya cigaba da cin sauran abincin, ruwa kawai take sha tayi kuka har idanunta suka kunbura “da wannan punishment din ai gara dukan mutuwa yayi mata ,tayi datasanin zuwa mami domin kuwa shine ya jefata cikin halin da take ciki yanzu ,dan da yayi mata duka bazai mata punishment ba .”
Da misalin karfe tara na dare nana hauwa’u na kwance akan cinyar yaya hishsm jikinta sanye da wasu hadaddun kayan bacci iya gwiwa wadan da suka d’an bayyana surar jiknta yayinda gashin kanta ke kwance wanda ya sha gyara sai sheki yake ga wani sihirtaccen kashi dake tashi a gabadaya sansar jikinta ,ta kamo yatsun hannunsa na dama guda biyu ta zira cikin bakinta tana tsotsa ahankali inda kasala ta dinga saukar masa ,gabad’aya ya d’auke hankalinsa akan kallon da yake ya maida kanta, ya dinga jin kamar tana tsira masa allura ne a gabad’aya ilahirin jikinsa ,numfashi kawai yake janyowa yana saukewa da sauri sauri .ya lumshe idanunshi adaidai lokacin da wayarsa ta soma ringing ya bud’e idanunshi da kyar ya d’auki wayar ya duba sunan wacce ya gani ne yasa shi ajiye wayar ya cigaba da kar’ba sirrintaccen sakon nana hauwa’u kira ne ya cigaba da shigowa babu kaukautawa da zarar ya duba yaga mai kiran zai ajiye .”
Ahankali ya kai hannu yana shafa fuskarta bayan kamar minti talatin wani kiran ya sake shigowa ya kai hannu ya d’agata ya saka mata qaramin pillow yana cewa “bari na amsa kiran nan idan ba haka ba bazaa barni na huta ba .”bata iya kwanciya ba tabi bayansa da kallo alokacin da tuni ya d’auki wayar yana cewa “ina gida mai yasa bakya son zaman lafiya ne ?iyakar abinda kunnuwanta suka jiyo mata kenan ko baa fad’a mata ba tasan da wacce yake waya ,tashi tayi ta zauna tare da rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafa tunaninta abu d’aya ne a yanzu tana tsananin qaunar mijinta musaman a yanzu da take hango tarin soyayyarta mai tsanani acikin kwayar idanunshi sai dai batasan me zatayi ta raba mijinta da nuzla ba ,bata da tsarin yi mata mugunta ko rashin mutunci kawai burinta ta bar rayuwarta data mijinta cikin sauki itama ta ji dadi rayuwar aure ahankali ta koma ta kwanta tana jin damuwa da kishi mai tsanani tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta dan kar ya dawo ya fahimci halin data shiga .”