Sashe 59
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ai ba sakar uwa bace ni ,kayi aure yanzu dole ka canza adamcy ka koma kamar tsarin kowani ma gidanci “kai sweetheart ki ajiye wannan batun magidanci ko menene ni har yanzu empty nake jina “kai fa sam bakasan mutunci ba bakasan rarrashi ba bakasan meye hakin aure akanka ba allah ya gani nida mahaifinka muyi Iya qoqarin mu akanka mahaifinka mutumin kirki daya san darajan iyali kafi kowa sanin kirkinsa akan iyalinsa kai ne dai bamu san a inda kaje ka kwaso wannan halin ba tana kaiwa nan a zafafe ta mike saurin riko hannunta yayi cikin nashi "haba sweetheart wai laifin me nayi miki haka ?Kallonsa tayi ta tabe baninta "bazata lamunce wannan iskancin ba ko ya bari matarsa ta dinga girka masa ko kuma ya dauko mata masu aiki cikin biyu yayi d’aya “kiyi hakuri sweetheart idan wani laifi nayi miki am very sorry ma zan d'auki masu aiki shikenan ki zauan kici wani abu sannan Kiyi zamanki kiyi mana kwana biyu ya zaunar daita kusa dashi mami yana shagwabe mata kamar wani qaramin yaro tace "aa banzo da niyyar kwana ba koma zan kwana ban zo da magungunan ba "wannan ai mai sauki ne ai sai naje na dauko miki ."
Yadda ya kwantar da kai yau yasa zuciyar mami ta sauko ta sausauta masa daman kuma tsakanin da d’a uwa d’an ma gilashi,ta sauke numfashi tace "karka damu zan dawo nayi maku kwana biyu in sha allahu amman yanzu gida zani "No sweetheart babu inda zaki kin ma dawo nan kenan ko kuma mu tattara kawai mu koma gidanki gabad'aya "dan murmushi tayi kamar ba ita tagama daukar zafi ba "kai adamcy ba dai rigima ba shikenan naji zan kwana dan tunda ka nace sai dai a sallama maka amman gobe goben nan zan kama gabana maryam tayi murmushi har ta qasa boye farincikinta dan jin mami zata kwana suka cigaba da hira mami ta jawo ledar gaban maryam ta bud'e mata "maza só ma ci duk an ramar dake abanza ATA ya saci kallon mami da alamun akwai magana abakinta “ aiko maryam kamar jira take ta soma cin abincinta hankali kwance tana cewa "kai gsky mami kici ko kad’an ne abincin yayi dadi sosai " ATA yaja tsaki "nonsense kawai kin iya cin na wasu kice yayi dadi amman idan cewa akayi Kiyi bazaki iya kamarsa ba sai dai ki kashe mutane da .."ya isa ya isa !! dan allah maryam tashi muje dakin ki kar a kashemu da gori suka mike suka soma qoqarin barin parlour’n.”
D’akin qasa suka shige suka barshi zaune ."basu jima da barin parlour’n ba ya fita ya bar gidan gabad’aya sosai maryam ta kasance cikin farinciki tare da mami basu bar farincikin iyasu kadai ba sai da suka rabashi dasu aunty shahida yayinda jifa jifa umma take kiran wayar maryam sai dai da zarar ta duba taga itace sai taki dauka dan bata son mami ta fahimci wani abu sallah ne kawai yake tashinsu daga hirar da suke . karfe bakwai ATA ya dawo har lokacin suna a d’akin ya shiga ya ajiyewa mami qaramar jaka da wasu ledodi wanda ko baa fad’a nama rago ne aciki dan tuni kamshinsa ya bayyana “ sweetheart ga magungunanki har da kayanki na hado miki dashi da naman rago “lallai adamcy yau abun ya motsa bai ce komai ba yasa kai zai fice daga d’akin tace “na gode allah yayi albarka .”yana zaune a falo yana kallon labarai suka fito tare da maryam suka hau sama har kusan karfe shadaya saura suna hira .”
cikin wani irin yanayi ATA ya shigo d'akin maryam wanda ranar ne karo na biyu daya shiga dakin ya tsaya yana kallon mami wacce fuskata ke kwance da annurin farinciki tamkar mai koyan magana ya bude bakinsa yana wa mami sallama "Sweetheart ni zan shiga na kwanta sai da safe ya soma taku cikin isa da kasaita don barin dakin, cikin sanyi murya mami ta kira sunanshi adamcy !d'an tsayawa yayi tare da juyowa suna fuskarta juna da mami idanunta ta xuba mishi kawai Tana kallonsa tare nazarinsa ganin yadda gabadaya yanayinsa ya sake sauyawa cikin dan kankanin lokaci meke damunka naga yanayinka haka ?"babu komai sweetheart "hakika mami tafi kowa sanin koshi waye ta fannin halayyarsa da abinda ke tattare dashi bata rai mami tayi tare da ajiye wayar hannunta "meke damunka ?dan qaramin tsaki yaja "kaina Ke dan min ciwo shiyasa nake son na kwanta da wuri tunda taji haka bata sake cewa komai ba dai ina da sabo ta rigada tasa ba da rashin son hayaniyarsa daman shi mutun ne ba mai san hayaniya ba ballanantana gashi yau tasashi magana "allah ya tashemu lafiya ta fad'a adaidai lokacin daya kusan fita daga dakin "kai tsaye bedroom dinsa ya wuce ,yasoma cire kayan jikinsa yaja towel ya daura Tare da shigewa bathroom ya sakarwa jikinsa shower byn ya gama wanka ya dauro alwala yana fitowa bai wani tsaya shafa mai ba ya bude wordrob dinsa sai kamshi turaren ne ke tashi a gurin , ahankali yasa hannu ya zaro jallabiya milk colour ya zira a jikinsa ba qaramin kyau ta maisa ba ya qarasa inda daddumar salla take ya dauka ya shimfida shafi’I da wutiri ya gabatar sannan yayi addua ya mike batare daya nade daddumar ba ya zare Jallabiyar jikinsa yayi fillinging daita ya sanya vest da boxcer ya canza wutar dakin zuwa mara haske ya d’auki remut ya qara karfin ac sannan ya fad'a Kan bed dinsa ya lullube jikinsa da bargo mai taushi ."
Bangaren mami kuwa har karfe shabiyu ta buga suna tare da maryam wacce bacci ya soma daukarta kasa kasa ta soma kiran sunanta "maryam ki tashi kije dakin mijinki mana kema fa na fahimci baki kulawa dashi kamar yadda nake zato maryam ta mike ta zauna tana duban mami da fuskarta da d’an mamaki ,sosai mami ta shiga mata fada tare da bata shawarar hanyoyin da zatabi gurin shawo kan mijinta cikin sauki , sosai jikin maryam yayi sanyi likis ita kanta tasan" inda mami bata kasance yar,uwa,ce ga mahaifinta ba ,hakika bazata dinga damuwa akan damuwarta ba kullum burinta ta gansu suna zaman lafiya tare da nusar daita yadda zata sake mallakarsa a tafin hannuta cikin ruwan sanyi batare da biye biye ko wani abu ba, hakika mami dabance acikin mutane km zuciyarta may kyau ce ba kmr irin ta mahaifiyarta ba km gashi Allah yayi ta may tsananin zumunci ce mami takarasa zanceta " da maza tashi ki sake shirya kanki kije ki kula da mijinki "km cire wannan tsoron nasa da nake hangowa acikin kwayar idanuki da kyar maryam ta samu ta mike tana may dagawa Mami kai alamun taji .”
Gaban mirrow dinta ta qarasa ta feshe ilahirin jikinta da turaruka masu sanyi kamshi sanna ta dauki hijab ta daura a saman rigar baccin dake jikinta ta fito zuwa dakinsa sai datayi addua sannna ta tura kofar dakin ta shiga ."acikin hasken da bai gama haskaka dakin ba ta hangosa kwance cikin bargo ahankali ta dinga daga kafafunta dan kar mostinta ya tayar dashi ta dan tsaya gabansa tana kallon kyakkwar fuskarsa ahankali yake sauke numfashi inda tasan mami zata bukaci tazo dakinsa data zuba masa magani acikin coffe ya sha ta samu natsuwar kwana tare dashi cikin salama ta zare hijab dinta ta ajiye bayansa ta zagayo ta hau saman gadon ta dan yaye bangon dake lullube dashi ta kwanta bayan ta cire hijab din jikinta bai motsa ba hakan yasa tayi tunanin baccinsa yayi nisa ta sake matsosa tana shakar kamshi jikinsa da kamshin turarensa. jikinta daya hadu danashi yaji kamar an ta’ba shi da wuta yayinda ita kuma sauyin yanayi taji a ilahirin jikinta kusan awa daya da wani abu suna kwance haka yadda bata runtsa ba haka shima bai runtsa ba .”
Zuciyarta ce ta bata kwarin gwiwar kai hannunta jikinsa ta soma shafasa tana aika masa wasanni stil bai motsa ba kuma bai ji komai ba sai tarin bakinciki mamaki da karfin halinta ya kamata shi Kmr ya tashi ya rufeta da duka amman ya kyaleta saboda darajan sweetheart dake gidan ganin bai motsa ba yasa maryam tayo kasa da hannunta daidai kasan marasa nan ne fa yaji bazai iya barin ta cigaba da iskancinta data tsiro dashi ba a yau ,zaraf ya damke tsintsiyar hannunta tare da jijiyo ya zabura ya mike zaune tamkar wani zaki mikewa tayi zaune Kmr yadda yake ,kallon da yake mata yasa qirjinta dokawa da sauri sauri saboda kallon ne mai tattare da tsana da gargadi ."a matuqar tsawace yace "uban wa yace ki shi go min daki ?kinga nayi kama da wanda zaki ta'ba? Ko jikina saanki ne ?yayi mata tmbyr ajere nan da nan yasa maryam ta gigice "tmbyarki naki "tayi shiru wallahi komai zaki min bazan ta'ba jin komai ba saboda bana kallonki amatsayin mace kmar yadda nasha fad’a miki idan kika sake gangancin kai hannunki jikina wallahi sai cakawa zuciyarki wuka .”kallonsa tayi da bayananen tsoro “wannan ya zama karo na qarshe da zaki shigo min daki domin har abada bazaki zamo abokiyar rayuwata ba jikina ma bazaki samu ba bare zuciyata fuskarsa babu annuri ya nuna mata kofar fita oya get out from this room kafin na miki mugun bugu cike da sanyi jiki ta rarumo hijab dinta ta soma qoqarin jirawa ajikinta sai dai ta kasa fita daga dakin tana tunanin me zata koma tacewa mami ganin taki fita ya sauko ya kamo hanuta bai tsaya wata wata ba ya soma janta ya bud'e kofar tare da hankadata waje da sauri ta tokare hannunta da bango batayi mamaki ba dan tasan zai iya aikata fiyye da haka ."