Sashe 4
Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ku dagashi ku zaunar dashi " inji cewar mami suka dagashi suka zaunar dashi aunty shahida ta janyo pillow ta mika masu suka amsa suka saka masa a bayansa mami duk ta sallamesu zuwa parlour ta shiga bathroom dinsa ta fito hannunta rike da wata qaramar roba dake dauke da ruwa dumi sai towel ta janyo kujera kusa dashi ta ajiye ta cire masa gbdy kayan jikinsa ya saura daga shi sai boxcer da tsufan mami hakan bai hanata aiwatar da nufinta ba wankan towel tayi ma adamcy da kanta ya bude idanunshi da kyar ya kalleta , ta dauko wasu kaya ta saka masa , ta gyara masa kwaciya ta leko ta kira y'yanta atare suka shigo d'akin".
Sun sha mamakin ganin abinda mami tayi lalla d'a da uwa sai allah wato abinda take son tayi masa kenan yasa ta korasu parlour adduar take tofa masa dan haka suma basuyi sanya a gwiwa ba suka shiga tofe masa addu'a ,wanda kuma zuwa lokacin wani bacci ne yayi gaba da ATA mai cike da mafarkai da ya saba barkatai marasa kan gado !suka fito daga d'akinsa zuwa qaramin parlour mami suka zauna hira ,anan suka ga ana hasko abinda ya faru cikin akwatin talabijin!! sosai suka jinjina wannan abin wanda har cikin zuciyarsu tunani suke kan halin da ahlin wadan nan bayin allah zasu shiga ? fatan su dai Allah ya jikan musliman dake ciki wannan mummunar tashin hankali."
Ana gama gabatar da labarai suka mike gbdynsu suka sake komawa samansa Karfe biyu daidai ATA ya tashi kamar wani mahaukaciya sabon kamu sanadiyyar mafarkan da yayi da princesa dinsa tana masa ihu kan yayi aurensa ya barta har da ikirarin sai ta kasheshi tare da matar da ya aura ,da k'yar suka samu sukai controlling dinsa ta hanyar addu'ar da sukayi cikin ruwa suka bashi ya sha kuma suka shafa masa a jikinsa sai faman lumshe idanunsa yake ."ga dukkanin alamu hankalinsa ba jikinsa yake ba sabida maganar da sukayi tayi masa amma sai dai yabi su da ido kawai alamun bai ma san mai suke fad'a ba."
Idanunshi ya bude sosai dan da zarar ya runtse idanunshi fuskarta yake gani ga kuma wani masifaffen ciwon kai da ya sakoshi a gaba saboda sigarin da yawaita sha acikin kwanakin ! ATA wanda kansa yayi masa nauyi ya dafe kanshi da hannuwansa duka hankalin mami da yaranta ya qara tashi ganin yadda yaki cin duk wani abinda suka ajiye masa ,sai dai kawai ya dinga bisu da idanu acikin daren aka je aka taho da likitansa dan jikinsa yayi zafi sosai likita yayi masa allurai wadan da zasu saukar masa da zazzabi shima da kyar aka samu ya bari akayi masa".
wannan dare gaba d'ayan mami da ya'yanta sun yishi ne cikin hidimar ATA daya kwana cikin mawuyacin hali sun kula dashi sosai washegari bayan yaya Ibrahim ya tafi sallar asuba yayi ma limamin dake shigowa basu sallah bayanin akan matsalar ATA wanda hakan yasa tare suka shigo dashi a lokacin mami ma ta idar da sallar asuba sannan kuma ATA ya samu bacci karatu suka farayi masa baji babu gani a wannan lokacin har wayewar gari sannan suka samu ya motsa daga inda yake kwance."
nan take suka fuskanci bawai aljanu ne dashi ba,illa damuwa da yake faman dashi akan wani abinda ke damunsa bayan sun tafi liman ya aiko masu da wani ruwan zam-zam cikin gora kan su tabbatar da sun bashi yasha da zarar ya farka da yaddar Allah komai zai zama dai-dai! ai kuwa suna basa ya koma ya kwanta wani nannauyen bacci yayi gaba dashi wanda cikin baccin nashi sai faman had'a zufa yake baji ba gani tsawon lokaci ya d'auka yana baccin kafin ya fardad'o,wanda kuma cikin ikon Allah garas ya farka babu wani alamu komai attare dashi."
Sallah suka fara sakashi yayi kafin suka bashi abinci yaci,had'i da bashi magungunan sa na daren jiya yasha nan da nan kuwa wani baccin ya sake gaba dashi sabida akwai maganin bacci cikin magungunansa ,tsawon kwana uku mami suka d'auka suna bashi tsaftatacciyar kulawa shi karon kanshi ya tausayawa halin da suka tsinci kansu ciki adalilinsa ,duk sun zube sun fita haiyacinsu sai dai kallonsu kawai yake yana tunanin yadda ajiye damuwarsa ya basu farinciki ."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book 2
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 2
Zaune yake acikin d'akinsa ya bala'i surawa bangon d'akinsa idanunshi yana sake zurfafa tunaninsa , acikin kwanakin da'aka d'aura masa aure komai nashi ya sake sauyawa fuskarshi a d'aure ya cigaba da kallon bangon d'akin, sosai rashin maganarsa ya qaru fiyye da yadda yake a abaya zaka masa magana sau d'ari ba zai amsa ba, hatta mami a yanzu da yake cikin tsananin damuwar nan ba wani kulata yake ba haka zata tasa shi gaba da nasiha da kuka amman har tayi ta gama bazai ce mata uhm ba bare uhm ."
ransa duk a jagule kamar ya kashe maryam haka yake ji ya huta da muguwar tsanar da yayi mata ,
gabad'aya bai ga ta yadda zai kawowa rayuwarsa farinciki ba, shi dai yasan muddin yana jin yarinyar amatsayin mata agaresa tabbas haka rayuwarsa zata qare cikin qunci , gbdy yan'uwansa na shigowa zuwa inda yake har mahaifiyar maryam din da basu koma ba ,mrym kuwa da zarar ta shigo yake yiwa yan'uwansa alamar ta bar masa d'akinsa mahaifiyarta kuwa duk sannun da take masa idan ta shigo baya amsawa hassalima kawar da kanshi wani gefe yake dan kamaninta da diyarta nasa shi jin wani irin tsanarta ."
Alokacin aunty shahida jiki a matukar sanyaye ta dawo inda fuskarsa take tana cewa "meye haka adamcy ?"ka amsata mana ummu habiba nayi maka sannu" yayi shiru yaki motsawa " ko ka manta wacece ita da matsayinta ne ?sai lokacin ya motsa labbansa "wacece ita da kuma matsayinta?"cike da matsanancin mamaki aunty shahida Ke kallonsa ko dai kwakwa luwarsa ta ta'bu ne ? kafin tayi yunkurin sake cewa wani abu taji amon muryarsa cikin zafin rai "you better tell her to leave my room I don't want to see her face ".ya fad'a a matukar tsawace "zai iya cewa tun daga ranar data bar d'akinsa bai sake d'aura kwayar idanunshi akanta ba, yan'uwansa kuwa gaba
d'ayansu suka sauya masa fuska."
Sosai kwakwaluwarsa ta sake lulawa cikin tunani neman mafuta yana buqatar kawowa rayuwarsa canji da sauki idan kuwa har haka ne dan dole yasan abun yi kafin mahaifiyarsa tayi maganr tsarewarsa da yarinyar, tashi yayi daga zaune da yake ya tura hannuwan sa duka cikin aljihun wondonsa zagaye d'akinsa ya fara kafin ya soma zance shi kad'ai "adam dan dole ka nemowa kanka mafuta to me zanyi ?me zanyi dole dai ina buqatar nayi nisa da rayuwar kowa to ina zan koma ?wata kasa zan tattara na koma ?
"ko kuma wani gida zan koma acikin gidajena na cigaba da rayuwata ?yayiwa kanshi tambayar yana cizan gefen lip's dinsa ."
shiru yayi yayinda ya koma ya zauna akan katifa numfashi yake saukewa kamar wanda yayi gudun tsare kanshi ya shiga ya mutsawa ."muddin kayi haka baka kyautawa sweet heart ba, zaka sake jefa rayuwarta cikin tashin hankali ne,karka duba kowa ka duba halin damuwar da mahaifiyarka zata shiga
a lokaci d'aya ya sauke wani naunayen ajiyar zuciya sakamakon saukar hannun mami da yaji akan sumar kanshi ,wani zazzafan numfashi ya sauke sannan ya kalleta batare da yace komai ba " tunanin ya isa haka ka tashi kayi sallah ". ta fad'a sannan ta ajiye masa flaks din tea ta fito zuwa sallahr magariba ."
Wannan halin da ake ciki ya qara sa hankalin maryam ya tashi matuka ,da gaske dai yaya adam baya sonta dan gabd'aya ta fahimci halin da yake ciki duk akanta ne,uwa uba wulakanci da yayiwa mahaifiyarta dan umma ta fad'awa faiza ita kuma faizar bata boye mata ba ta fad'a mata komai kafin su bar garin "tana kuka take sheida mata" hakika yaya maryam ni kaina banji dadin abinda yaya adam yayiwa ummammu ba, koma menen wannan ai tsaknin ke dashi ne ita meye laifinta zai koreta acikin mutane ?."
ada can baya ni kaina yaya adam yana matukar burgeni amamn a yanzu qiyayyar da yake nuna miki da abinda yayiwa ummammu ya dasa wani mummunar tsanarsa mai girma acikin zuciyata a karshe tace "to yaya maryam ni dai sai dai ince miki allah ya qara miki hakuri zama dashi ? shiyasa tunda suka wuce kullum bata da wani aiki sai na kuka a karshe ta killace kanta acikin 'daki ta kule ta dinga kuka kwana biyu kenan da yini amman bata fito ba tana daki tana faman kuka sallah ne kawai ke tashinta."
buga kofar mami take da karfi tana kiran sunanta amman mrym bata bud'e ba ta kira layinta tana ringing amma taki 'dauka daga baya ma ta kashe wayarta gabadaya."wani kuka ta fashe dashi dan ita wallahi da gaske son ATA take so kuma wanda bazata iya rayuwa babu shi ba, dan lokacin da mami ta zatar da hukuncin aurensu dadi taji sosai kawai dai ta boye abun ne acikin ranta saboda sanin halinsa allah ya sani tana matukar qaunarsa bil hakki so wanda bazai misaltu ba, tun kafin tasan kanta take fama da wahalar dakon qaunarshi sai gashi adaidai lokacin da take murnar ya zamo mallakinta ya tsiro da wani sabon salo da nuna kyama ga mahaifiyarta "umma Kiyi hakurin abinda yaya adam yayi miki haka rayuwarsa take karki yi fushi dashi kuka take Sosai tana sambatu ."