← Book details Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 102

Sashe 53

Mar’adam’s Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranar lahadi tana  parlour'n kasa tana wanke bocxer dinsa da singles tana tunanin  karshe ma yazo yace me yasa tayi dan bai san ta cire acikin kayan wankinsa ba  mami ta shigo bakinta dauke da sallama ,maryam bata san ta shigo ba har sai data maimaita sallamar sannan tayi firgigib ta dawo haiyacinta tana cewa "waalaikumussalam ta cire hannunta daga cikin boket ta dauraye ta fito tana cewa "a'a mami sannu da zuwa "mami tayi murmushi tana cewa yauwa maryam ,maryam ta durkusa har kasa ta gaisheta  ina yini  mami ?lafiya maryam ya gida ta fad'a tare da zama tana qare mata kallo tsab "sannu da zuwa ta sake maimaita fad'ar haka tana murmushi mami ta kalli parlour'n komai tsaf sai kamshi ke tashi kamar yadda parlour'nta yake "ji yadda parlour'n Ke kamshi kamar yau aka kawoki "maryam tayi murmushi kawai " ina fatan dai kina lafiya komai lafiya ko ?lafiya kalau  mami ta fad'a hk dan bata son ta sake yin abinda zai sake kawo masu damuwa "karki boye min komai maryam idan akwai damuwa  ko wani abu dake faruwa tsakaninki da mijinki ki fad'a min domin nafi kowa kusanci dashi da sanin halinsa."

"Wallahi babu komai mami shikenan tunda kika ce haka daman daga gidan auta nake nace na biyo na duba ki nasan halin da kuke ciki tunda kince lafiya Allah yasa haka "Allah sarki mami ya kika baro sister ?duk da dai koda yaushe muna tare , idan bama waya waya to zaki samemu muna chart, bata gama rufe bakinta ba suka jiyo sautin muryar ATA a  can kasan makoshi yana sallama fuskarsa a hade tmkr zaki ganin mami yasa ya dan saki fuska kad'ai "sweetheart kice a gidan ?."eh nice ta bashi amsa tana kallon fuskarsa  tsam maryam ta tashi daga zaunen da take ta shiga kitchen domin samawar mami abinda zata ci ."a natse ya zauna  yana cewa "sannu da zuwa sweetheart ina yini ?"lafiya ya aiki ?"alhamdulillah yay shiru yana d'an ciza lip's dinsa na kasa batare da ya sake cewa komai ba har kusan second biyar mami ta numfasa tace "wato kai yanzu idan ba nemanka nayi ba bazaka zo inda nike  ba  yau kusan kwanaki ashirin kenan babu labarinka kawai rayuwarka kake yi baka tunanin halin da zan shiga na rashin ganinka "

"Wallahi adamcy ka bani mamaki daka iya tsallake  kasar nan baka fad'a min ba haka zalika ka dawo baka tako kazo inda nike ba duk akan na fad'a maka gsky shine ka d'auki mummunar fushi dani "babu komai rayuwa ce kuma arziki ganina a raye ne duk ya janyo haka "kiyi hakuri sweetheart kina raina wato yanayin aiki ne yayi min yawa a office sai kuma ga tafiyar gaugauwa ta sameni shine dalilin da yasa baki ganin  ba amman ba fushi nake dake ba  yau din nan nake son nazo na ganki  wallahi kina raina duk abinda zan yi sai kin fado kuma nasan zakiyi tunanin haka amman aiki ne "."yayi agogo sarkin aiki  amman tun ranar da nazo akan case dinka da mahaifiyar maryam ka dauki fushi dani ya kalleta kawai "karka wani min wannan kallon naka ,nasan halinka fa ko da qafa kayi magana wallahi zan fahimceka fushi kayi dan ban goyi bayanka  ba amman kai a ganinka goyon bayanka shine alkairi?"

"at least sweetheart ya kamata kiji haushin kalaman data fad'a akanki sam sam  babu respet dan haka ni har abada bazan ga girmanta ba "ai shikenan ka cigaba allah ya bada saa ni zan tafi maryam maryam!! ." na'am  mami ta fito da sauri daga kitchen taga mami tsaye "mami ba dai har zaki tafi ba gashi na daura miki abinci ?tafiya zanyi maryam daman nazo naga lafiyarki ne ta mika farar ledar data zo mata dashi wanda Ke dauke da kayan snak "ga wannan kin dinga tabawa kina rage kwad'ayi sai kuma an kwana biyu na gode mami allah ya saka miki da alkhairin allah ya bar mana Ke amman dan allah mami ki tsaya kici abinci mana "abincin kuma maryam ?Aa bazan tsaya naci komai ba ni akoshe nike zuwa kawai nayi naga lafiyarki in allah ya yarda kuma sai an kwana biyu ."to shikenan mami allah ya tsare mana ke ta nufi kofar fita ATA  na biye daita tare da maryam  ya bude mata gidan baya ta shiga ta zauna yace "Allah ya tsare tayi masa banza Kmr bata jisa ba ya rufe murfin mota suna tsaye har sai da suka ga tashin motar mami sannan  suka juyo zuwa cikin gidan ."

suna shiga parlour'n yace "ke me kika fada mata ?wa ni ?Aa ni!  ina tmbyrki kina tmyta ko kinyi hauka ne ?ya fad'a ransa a matukar bace "kamar yaya kake nufi ? ni fa bance mata komai ba  ko kana tunanin zan fad'a mata wani abu ne ?yayi shiru kawai  ya tmbyeta ne sakamakon ganin yanayin fuskar sweetheart din ba kamar yadda ya saba gani ba "nifa babu abinda na fad'a mata bai tsaya sake jin komai ba ya haye sama ya barta tsaye tana kallon bayansa yayinda idanunta suka ciko da hawaye ta daura hannunta duka saman kanta ta fashe da kuka "na shiga uku ta furta a fili yaushe zan fita cikin wannan damuwar ?."babu rana idan ba rabuwa zakiyi dashi ba ,zuciyarta ta bata amsa da haka jiki a sanyaye taje ta cigaba da aikinta tana wanki kwakwaluwarta na tunanin mafuta akan zamanta da mijinta ta dauraye singlet ta fito zataje ta shanya ya sauko daga shi sai qaramin wondo iya cinyarsa wanda ya kama jikinsa da kallo tabi sa dashi ,kyau ne dashi har a surar jikinsa, babu lafiyayyar macen da zata gansa haka bataji shaawarta ta motsa ba,yana tafiya yana shafa qirjinsa bai kalli inda take ba ya samu waje akan kujera ya zauna nan da nan tunaninta ya canza zata so ace mijinta ya kusanceta amman taya hakan zai faru ?” ta wacce hanya zata bullo masa domin duk biyayyarta garesa bazai saurareta ba ”

“Komawa tayi d’akin bayan ta gama aiki ta cigaba da tunanin mafuta ,har dare zuciyarta bata barta ta huta ba ta kasa runtsawa washegari tun da sassafe ta kira nana hauwa’u” sister na rasa yadda zanyi ki taimakeni sister ,gabdaya kaina ya kulle na rasa me zanyi ina son yaya adam ya kasanceni amman Kinsan idan nace zan nemi yaya adam kai tsaye ubana zai ci “shikenan ki kwantar da hankalinki ga shawara ina wannan grup da nake muke ciki ciwon ya mace da matan so kiyi admn din group’s din magana zasu iya baki shawarwari “shikenan sister na gode bari nayi masu magana duk abinda ake ciki zan sanar miki .bayan sun gama waya mata son ta shig ta duba admn taga tana online dan haka sai ta bita pc tayi mata Slm .”

bayan wani lokaci ummu maryam tayi mata reply da Wslm bayn sun gaisa tace sister naga kice admn group din matan so naga group din ana gyara aure ne dan allah inada matsala da mijina dan allah ina son ki bani sharwari “oky babu damuwa ina sauraronki maryam tayi mata takataccen bayani akan rayuwar aurenta a karshe tace na kasance mai karfin sha’awa kuma mijina baya kusantata shine nake son dan allah kibani shawara akan yadda zanyi ya dinga kusantata “okay idan dan wannna ne baki da matsala dan akwai mafuta muna ta bata shawar yadda zatayi sannan tace muna siyar da maganin karfin maza idan kina so zaki iya siya akwai wanda ake bayarwa asobo’ akwai wanda ake bayar a coffe ‘ akwai wanda zaki dafa mashi kamar shayi ya sha idan yana sha ko acikin drinks sannan akwai wanda hanky ne da zarar kin samu damar kin daura masa akan gabansa zakiyi mamakin yadda zai kusanceki .”

“Amman sis ko akwai wanda zan masa amfani ya kusanceni batare dayasani ba “duk muna dashi na coffe ne ,yauwa na gode sosai ki tura min account numberki nawa ne kudin ?nan dai ta fad’a ko nawa zata bayar batare da bata lokaci ba tace ummu maryam ta tura mata account number dinta maryam ta kira nana hauwa’u bayan ta dauka ta koro mata komai amman matsalar sister bani da kudi “bangaren nana hauwa’u tace turo min account number din zan saka mata cikin kankanin lokaci nana hauwa’u ta turo mata kudi tare da turawa maryam alert domin ta turawa ummu maryam bayan kwana biyu aka kirata sakonta ya iso cike da farinciki taje ta karbo “da daddare daya dawo daga aiki yayi wanka ya dawo parlour ya zauna yana kallon news daga shi sai singlet da qaramin wondo yayinda ita kuma take kitchen ta hada masa coffe acikin qaramin jug mai rike zafi da cup kwaya daya ta daura akan tray ta fito ta ajiye masa akan table din gabansa duk da bai cin abincinta amman baya tsallake tayin coffe dinta .”

Ta juya ta haye sama ta sha wanka ta bud’e akwatin kayan lefenta ta duba kayan bacci mai shegen kyau wanda yake bayyana rabin jikin waje,ta dauka tasa nan take ta dawo rabi tsirara rabinta waje wanda duk kamun kan nmj idan ya gani sai yaji wani iri ajikinsa kayan sharara har ana hango kan nipples dinta tasa amercan pent wanda yar siriyar igiya ce a tsakiyarsa ta feshe ilahirin jikinta da turare mai shegen kamshi cike da matsanancin tsoro ta sauko ta zauna akan kujerar dake fuskantarshi tare da daga kafarta har yana hango pent dinta kallo daya yayi mata ya dauke kanshi tare da juya mata baya yana cewa “Ke ! Ki gyara zamanki tana jinsa tayi kamar bataji ba sai ma sake budesu tayi tana daddana wayarta ya juyo ahankali a tunaninsa ta gyara amman sai yaga ta baje tana kallon wayarta “
Chapter 53 · 0% Book details