← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 69

Sashe 9

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shiryawa Dad table Ba yadda bata yi dasu ba akan su turo mata Sakina bata jin dad in zaman ita d aya amman sam suka k suka ce in ita bata da hankali to su suna da shi arshema fad a suka rufeta da shi Mama tayi ta gama ta bawa Ummu itama ta yi nata ta mik awa Shuwa! Haka nan ta hak ura ba yadda ta iya. Bata ce musu bata da lafiya ba dan karsu d aga hankalinsu. Mommy a d akin suka kwana tare da Ita da Gwaggo Asabe. Ita Huda har mamakin tattali da k aunar da Mommy da Gwaggo Asabe suke nuna mata take yi, ko tari tayi nan da nan hankalinsu zai tashi, ba abunda yafi d aure mata kai irin yadda Mommy take cika bathtub da ruwan d umi tace ta shiga, a ranar sai da tayi mata sitbath yafi sau biyar!. Ita dai abun mamaki yake bata har ga Allah, gashi duk da ba wai son Aslam take yi ba amma sai ta tsinci kanta da mugun kunyar Mommy da Gwaggo Asaben, sam ta kasa sakewa a d akin. Da kyar ta d an samu bacci kad an, daga nan ta farka idonta ya bushe, sam ta kasa komawa dan haka ta mik e tayi alwallah ta fito ta d au hijabi a cikin akwatin kayanta da tazo dashi ta tada sallah. Shima Aslam bai samu wani isheshshen bacci ba, so yake yaje yaga jikin nata amma d azu k iri k iri Mommy ta hanashi shiga d akin da suka had u a k ofa! Kuma tak i kulashi. Kafin ya kwanta ya kirata yafi sau nawa amman tak auka, dan haka shima da yaga ya kasa baccin sai ya mik e ya fara jero nafilfili A Daren ranar ne kuma Umma ta k ona layarta! Bayan ta yiwa Jalila waya tayi mata kwatancen mansion d in da suke ita kuma tayi mata alk awarin gobe da safe zata zo mata ta sak on da zai saka ta auri Arshaad Sannan tace mata ta kwantar da hankalinta zata fitar da Huda a gidan in shaa Allah Sai a sannan Jalila ta d an nutsu dan tun jiya da taji a wajen Umman an kai Huda gidan Arshaad shikenan ta birkice ta susuce ko bacci bata yi ba sai kuka take ta yi duk ta fita hayyacinta. Ba k aramin dad i taji a rantaba kuwa. Haka ta kwanta zuciyarta fess tana kwanciya bacci mai mugun dad i yayi awon gaba da ita! Wanda ta dad e bata yi ba. Washegari da sassafe y an Gwaggwo Asabe su biyu suka iso, da y an yaransu k anana. Yadda Gwaggo Asabe take da kirki haka suna y anta. Sai a sannan Huda ta d an sake ta d anji sauk i dan a cikin wuni d aya suka saba ta sake sosai da su, hakan kuwa ba k aramin dad i ya yiwa su Mommy ba. Da yamma jikin nata da d an kwari dan haka Mommy tace ta shirya ta fito main parlour kar zaman d akin ya gundureta. Suna zaune da yamman Huda na gefen Mommy akan kujera 3 seater a zaune ana hira a main parlour Aslam ya fito! Mommy tana ganinshi ta kauda kai gefe ta had e rai. Dariya Gwaggo Asabe tayi tana tuna yadda d azu ma yazo tayi hakan, ba yadda basu yi da ita ba amman tak i kulashi arshe sai hak ura yayi ya tafi kamar zai yi kuka.. Ita kam Huda rabon ta da shi tun ranar da aka kawota shekaran jiya da yayi mata sai da safe ya fita bayan ya kawo mata kaji. Gefen Mommy yazo ya zauna ya kamo hannunta ya b ata rai kamar zai yi kuka. Bata kula shi ba bata kuma kwace hannunta ba amman ko kallon inda yake bata yi ba. Yaran Gwaggo Asabe Karima da Laurat ne Suka hau tsokanarshi dama sun saba. Daganan kuma aka hau gaggaisawa Karimar Yaranta uku maza itace Babba sai Laurat tana da twins y an biyu mace da Namiji.. Aslam yana mugun son Yara dan haka ya sake yayi ta wasa da Yaran sunata yi mishi surutunsu na shirme. Da ido Gwaggo Asabe tayiwa Huda sign bayan sun had a ido. Duk sai taji kunya ta rufeta, ita tama manta ashe basu gaisa ba! A hankali ta d an kalleshi kafin tace Ina wuni Sai da ya ajjiye k aramin Yaron Karima akan kafet sannan ya juyo yana kallonta yace Alhamdulillah, ya jikin? Sunkuyar da kanta tayi kafin tace Alhamdulillah Hannun Mommy da yake a cikin nashi yad an damk e kafin yace Mommy bara mujewa Granpa Bata kula shi ba. Hakan yasa ya mik e tsaye yana mai sakin hannun nata yana murmushi kafin ya cewa Huda auko hijabin ki mu je Juyawa tayi ta d an kalli Mommy. Muryar Gwaggo Asabe ce ta katseta jin tana cewa ku je mana. Yi maza ki d auko hijabin. Ko da ta fito parlourn bata same shi ba, Gwaggo Asabe ce tace mata yana compound tace sannan tacewa Mommy yace za mu fita Sai a sannann Mommyn tace A dawo lafiya Tanaji gabanta yana fad uwa! Dan bata san ya had uwar Huda da Granpa zata kasance ba. Su Karima ta juya ta cewa sai ta dawo da Gwaggo Asabe sannan ta sa kai ta fita. A tsaye ta hango shi chan bakin gate dan haka ta k arasa.. Tunda ta taho ta lura da irin kallon da yake yi mata har ta k araso inda yake ta tsaya. Sai da suka yi kusan 1 minute ba wanda ya motsa a cikin su kafin yace Jikin da sauk i sosai ko? Kawai tace mishi dan ita haushima ya bata meye nashi na wani nanata tambayar! Bayan already ya riga ya tambayeta tun a ciki. Yanaso ya tambayeta ko akwai abun da take buk ata amman ya lura kamar bata son yawan maganr tasu dan haka ya rabu da ita kawai, yace muje yana mai juyawa. A jere suke tafiya gwanin burgewa Har suka k arasa gate d in gidan Granpa. Cikin girmamawa mai gadin ya bud e musu gate d in suka wuce bayan ya gaidasu. asa Aslam suka tsaya ya kira Granpa ya bashi izinin hawa tukunna suka hau! Gaban Huda na dukan uku uku.. A chan sama suka sameshi, Parlournsa! Yana zaune a kan kujera ya baza takardu yana dubawa Tunda suka shigo ya d ago ya kafe Huda da ido! Hudan kasa k arasowa tayi sakamokon yadda fad uwar gabanta ya tsananta saboda yadda taga Granpa ya kafeta da ido Har Aslam ya kusan k arasawa inda yake sai kuma yaji kamar bata tare da shi dan haka ya juya. A chan farkon parlourn ya ganta tsaye ta sunkuyar da kanta. Granpa ya kalla sanan ya juya ya kalleta, d lumshe idanunsa yayi ya bud tukunna ya koma ya je inda take a tsaye, bata yi auni ba kawai taji ya kamo hannunta! Da sauri ta d ago zata yi magana taga ya tsareta da kyawawan idanuwanshi, a hankali taji yace Muje mana still yana kallonta sannan da kyar ya samu ya iya zare idanuwanshi a nata ya juya ya fara tafiya Tsintar k afafuwanta kawai tayi suna takawa suna binshi. Sai da suka k arasa gaban Granpa sannan yace mata ta zauna Shima ya ja ya zauna a kan kafet. A hankali yace Granpa Good afternoon. Ajiyar zuciya Granpa ya sauk e kafin yace Ya aiki? Ya sabon company? A hankali Aslam d in yace mishi Alhamdulillah, komai Alhamdulillah. Juyawa Granpa yayi ya kalli Huda kafin yace mata You can leave now! Na riga na san an yi aurenku da Aslam ba tare da consent d ina ba! So kije kawai ki jira sakamokon ki. Da sauri Aslam ya d ago idanuwanshi ya zuba mishi, zai yi magana Granpa ya d aga mishi hannu, cikin d an karaji ya cewa Huda Leave! Kar In sake ganin ki a nan. Jikinta na wani irin mahaukacin rawa ta mik e, da sauri Aslam shima ya mik e ya kamo hannunta sannan ya juyo yace Granpa matata fa na kawo maka.. Cikin katseshi yace Aslam ba zan tab a yarda da wannan auren ba! Tun jiya nake expecting d inka, i have a lot to discuss with you. Despite da fact that an yi auren ba tare da consent d ina ba I can t believe Yahaya da Aisha suna da guts d in kwasota ita da y an kawota su kawo mini cikin estate! Ranar inaji har wajen 12am ana yi min shige da fice a estate. You are very naive Aslam baka san halin mata ba Ni na san Maryam itace zata k ullawa Yakubu shi kuma yayi taking advantage d in innocence d inka ya mak ala maka useless daughter d insa Da k arfi Aslam yace Grandpa!!!! ura masa ido Granpa yayi na kusan 1 minute haka shima Aslam d in! Shi kanshi Granpa yayi mugun mamakin b acin ran da ya hango a cikin idanuwan Aslam d Ajiyar zuciya ya sauk kafin ya janyo sandarshi ya dogara ya mik e tsaye ya tako gaban Aslam wanda yake rik e da hannun Huda yace Allah ya isa tsakanina da Maryam! Wani mugun kuka Huda ta fashe dashi ta fara k arin zare hannunta a cikin na Aslam amman gam! Ya rik eta as if his life depends on her hands Sam Granpa bai damuda kukan nata ba yaci gaba da magana I loose Yakubu because of her and now I think I m going to loose you duk a ta dalilinta! In banda tsabar rainin hankali tayaya za a d aura maka aure da y arta tashi d aya babu shirin babu sanarwa a cikin rana d aya? Ya akai aka fasa d aurawa da Muhammad? Anyways bani da intrest d in sauraron bayanin kowa, zab i ne kaima zan baka kamar yadda na bawa Yakubu Mun riga mun gama magana ni da Maryam 30 years ago akan babu ita babu family d ina! So ba zan tab a chanja decision d ina ba ni matter who gets in the way Idan zan zama
Chapter 9 · 0% Book details