← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 69

Sashe 61

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gobe in shaa Allah zai yi mata kyauta surprise na ban mamaki. Tsananin tashin hankali da bak in ciki suka sanya kawai ta tafi ta sulale ta sume a wajen. Da gudu Umma ta k arasa kanta ta hau jijjigata amman sam bata motsa ba! Sai da Hansai ta d ebo ruwa aka shek a mata tukunna ta farfad o, suna had a ido da Umma ta fashe da kuka: Kasa cigaba da kallon idon nata Umma ta yi, ta mik e kawai ta ja hannun Hansai suka shige chan k uryar d aki. Jakarta kawai ta d auka ta cewa Hansai yi mini kwatancen Dajinma! A zabure Hansai ta ce Ke!!! Sadiya? Dajinma?? Gaskiya ni kam ba da ni ba! Har me ya yi zafi haka? Cikin katseta da sauri Umma ta ce komai ma ya yi zafi!!! Haba Hansai! Sai kace ba kya gani? Ki duba kiga Maryam da Huda sun fini ta ko wacce hanya sannan tsabar Bashir d an kutumar bura uba ne Kalli a yadda ya aurar da Jalila kuma auren ma da talakan tukuf!! Dan nasan had in sa ne wanan, shegen tsoho ya tsaneni ya tsane y aata! Tun da ya kafa mata k ahon zuk a sai da ya yi mata auren dolen tukunna hankalinsa ya kwanta! Ai kuwa wallahi ba zata sab u ba! Ko sadakin ba za mu karb a ba wallahi sai ya sakar mini y ata, ban haifeta dan ta je ta auri talaka ba wallahi.. Ki yi min kwatance ko kuma In tafi in nema. In ba haka ba mutuwa zan yi kin san Allah takaice da bak in ciki sai sun kasheni!!!! Cikin son fahimtar da ita Hansai ta ce Sadiya wajen nan ban da mayu da aljanu ba abunda suka cikashi! Kumafa sai kin yi tsirara tukunna zasu saurareki! Ke kad ai a tsakiyar daji. Da sauri Umma ta ce zan iya!! Kwatance kawai nake buk ata ki yi mini idan na je ko me akace min inyi zan iya muddin zan ga Maryam da Huda a k ashina sannan basu fini da komai ba! Haba mana! sun fi kowa ne? Kalli mazajen fa da suka aura Hansai zuciyata zata buga ki yi min kwatance in wuce da wuri tun kafin Maryam ta tare a lalata auren sannan a sauwwak ewa y ata wannan auren talakan tukuf d in ta auri Arshaad. Ajiyar zuciya Hansai ta sauk e kafin ta ce Sadiya ni a ganina gara dai aje wajen y an saffa saffa da aka saba susan abun yi, Dajinm...... Wani uban ashar Umma ta k unduma kafin ta ce Hansai kar ki kashe ni! Malaman Ina ce sune suka bamu wannan hayak in muka yi muka turnuk e ko Ina? Na tabbatar ya shiga gidan Madu ta shak a kowa ya shak ke har kwandila na tabbatar ya zagaya amman kinga an fasa auren Maryam da Abba? Sannan malaman ba su ne suka yi ta amshe kud en mu akan batun Jalila da Arshaad ba? Kin tab a ganin Arshaad ya yiwa Jalilan koda message ta waya? Dan haka kawai ni kinga ki rabani da zancen malaman nan ba zan iya ci gaba da kwasar takaicinsu ba duk y an damfara ne! Gara kawai ki had ani da Aljani ko Maye wanda na san ba cuta ba cutarwa!!! Yi min kwatance maza maza inje ayi a gama kafin Maryam ta tare Ta k arashe maganar rai a masifar b ace a gaggauce tana gyara ruk on jalarta da mayafinta. Ajiyar zuciya Hansai ta sauk e sannan ta kalleta ta ce Zan iya kaiki wajen dan ba lallai ki gane ba, nima k awarnan tawa na tab a rakawa kuma zan gane..Ni na yiwa Mijina ita kuma kishiyarta wadda ta b ace b at!! Har yau babu ita ba labarinta kamar yadda ta buk ata. Wani shu umin murmushi na tsantsar jin dad i Umma ta yi. A hankali Hansai ta ce Muje in rakaki, sai ke ki shiga jejin ni kuma in jiraki a bakin kogin. Na gode Hansai Umman ta ce fuskarta tana baiyyana tsananin farin cikin da take ciki. Laraba da Jalila suna parlourn a yanda suka barsu suka zo suka wuce su. Ce musu kawai sukayi bara su je su dawo Ko Laraban basu gayawa inda suka nufa ba suka fice suka kama hanya Sai da sukayi mota uku da mashin biyu tukunna suka isa bakin kogin dede ana kiran sallar Magrib. Naira hamsin suka biya mai kwale kwalen ya tura su ya kaisu bakin dajin Umma ta shiga cikin dajin Hansai kuma ta zauna a wajen itada mai kwalekwalen zaman jiran fitowarta da alk awarin zasu bashi naira d ari biyu idan ya jira ya fitar dasu. Sauri sauri Umma take tafiya ita kad ai a cikin dajin dan tana so su yi su gama su koma koda wani d an k auye ne su kwana a hanya saboda tasan tabbas komawarsu a yau ba zata yiu ba. Wani kalan murmushi ta yi sakamakon hango dakali a zagaye mai kewaye da ruwa a tsakiyar wasu dogayen bishiyu guda bakwai. Already Hansai ta fad a mata yadda zata yi dan haka ta kwab e tik! Hatta zoben hannunta da y an kunne sai da ta cire ta ajjiye ta cire takalminta ta nufi dakalin tsirara haihuwar Laraba. Tana zuwa ta d auki itace mai d an tsini ta chaka a tsakiyar hannunta sannan ta bi ta zagaye wannan ruwan da yake kewaye da dakalin tana mai d iga jininta a cikin ruwan! Tana gama zagayewa ta tsallake ruwan ta hau ta d ale kan dakalin ta zauna. Wata firgitatciyar k ara aka yi da ta sanya jinta ya d auke d iff gaba d aya! Hatta Hansai da mai kwalekwalen sai da suka ji dan haka a firgice mutumin ya ce Kai! Kai!! Kai!!! Maza mu bar nan basa k aunar jininta!! Kar mu je abun ya shafemu, bara mu juya da sauri. Da sauri Hansai wadda itama k arar ta mugun firgitata ta ce Ban gane basa k aunar jininta ba? Kamar ya? Kallon ta mutumin ya yi kafin cikin b acin rai ya ce Au ku baku san sharud an wajen ba kuka kwaso k afa kuka taho? To ni kam bada ni ba gaskiya! Ba zaki sa a had a da ni ba. Yana gama fad in haka ya fara k arin juya kwalekwalensa. Kuka Hansai ta saka kafin ta ce Malan y ar uwa ta fa? Ya za ai In tafi In bar y aruwata?? Tsaki kawai ya yi kafin ya ce Kin san Allah in kika b ata min rai kika yi min taurin kai har wani abun ya shafeni sai na kasheki!!! In kuma kina son tsira tou ki ja bakin ki ki yi shiru mubar nan tun kafin a jiyo mu!! Idan Allah ya kaimu gobe da sassafe na san basa nan sai mu zo mu d auki gawarta! Hansai na shirin yin magana cikin kuka wata mahaukaciyar iska ta hankad o su dagasu har kwalekwalen nasu! Da kyar ta tsayar da su a tsakiyar kogin ai kuwa da mugun sauri mutumin ya cika inda suka kakkama saboda kar su zube ya hau tuk a kwalekwalen ya kaisu bakin rafin Ko tsayawa k ullewa bai yi ba ya fita da guda ganin haka yasa itama Hansai ta raka shi da nata gudun dan ba k aramin tsorata tayi ba. A gidansa inda ya nufa ta kwana bayan sun sha artabu saboda da cewa yayi ba zata bishi ta ja mishi jalala ba dan ya lura dak iya ce...... Kamar yadda ya yi mata alk awari washegari da sassafe ya nemo mutane suka nufi wajen! Har ita suka shiga wajen. Anan kan dakalin suka hango Umma kwace k afafuwanta a cikin ruwan ta gaba Hannayenta ta gefe da gefe duk a cikin ruwan da yake zagaye da d an dakalin Gashin kanta kuma yana tab a ruwan ta baya. Da sauri suka k arasa inda take suna isa Hansai ta fashe da kuka a mugun tsorace ganin an kwakule mata idanuwa. A cikin Mutannen ne wani ya cire y ar sharar jikinsa suka rufa mata suka yi waje da ita. Har aka isa gidan Mutumin in banda kuka ba abunda Hansai take yi duk a tunanin ta mutu amman ana zuwa gidan da aka kawo ruwa matar mutumin tana wanke mata fuska sai sukaji tana magana k asa k asa. Da sauri Hansai ta matsa sosai ta fara yi mata magana tana cewa Sadiya me kike cewa?? Sannu sannu Sadiya, mai ya faru dake haka? Sam amsar da take bata babu kai! Ita kuma Hansai ta dage sai magana take yi tana d an murna ganin y ar uwar tata nada sauran rai. Matar ce ta ce mata Bafa zata fahimceki ba. Babban abun mamaki ne ma da aka sameta da rai, sai dai kuma ina yi mata takaicin a haka zata k are rayuwarta dan sam ba zata tab a yin hankaliba. Allah kad ai ya san me da me ta gani sannan kin san suna d auke hankali da kwakwalwa bayan sun cire ido. Cikin tsananin fashewa da kuka Hansai ta ce Na shiga uku!!! Dan Allah idan akwai mai Magani duk inda yake ki yi min kwatance In kaita wallahi k anwata ce. Sai da matar ta d an k ura mata ido tukunna ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce anwar ki ce amman kika kawota ga halaka? Wacce iriyar yaya ce ke? To bari kiji in gaya miki tunda muke a k auyen nan kafuwar shekaru kusan d ari! Ba a tab a yin wanda ya shiga wajen nan basu k aunaci jininshi ba ya fito da rai! Wasu kuma da aka k aunaci jinin nasu ma za su je su dawo k alau daga baya kuma kiga hankalin ya tab Balle ita da basu k aunace ta ba tunda gashi har idanuwan sun cire ai kawai ku rungumi k addara dan ni bansan wani me magani ba gaskiya. Ku samu ta warke daga wannan radd in kwakulewar idon, ku yi jinyar haukarta Idan iyakar abunda ya sameta kenan. Tana gama fad in haka ta mik e ta yi
Chapter 61 · 0% Book details