← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 69

Sashe 38

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hankali yayi y ar dariya kafin yad an matse hannunta wanda yake a cikin nashi yace In ya fad i hakan, sai yaya? Da sauri ta d ago tana kallon yadda yake mata wani murmushi mai tsada! Cikin zubar hawaye tace Masoya ma wasu in sun lura zaman su tare zai na causing problem hak ura suke yi da juna, ballantana kuma mu. Tun kafin abu yayi nisa azo tun Granpa yana magana shi kad ai har kowa ya fara gara kawai mu rabu da juna Ya Aslam ka samu wadda kake so ka aura nima in........ Da sauri ya d aura d ayan hannunshi akan lips d inta yace shhh Bai jira jan lokaci ba yace Ni already na samu wadda nake so Hudatie bana jin kuma zan sake son wata a gaba sai dai wani ikon Allahn. Tunda Allah ya bani ke ya gama mini komai. A hankali ya cire hannunsa a lips d inta ya yi cupping fuskarta a cikin palms d insa biyu ya d ago da kan da take ta k arin b oyewa yace open your eyes Gam!! Haka ta sake runtse idanuwan nata irjinta na dukan uku uku da wani kalar mahaukacin sauri. Cikin matso da fuskarsa daff da tata ta ji yace Open your eyes before i kiss you! Da sauri ta ware idanuwan nata tarr! Ta zuba su a cikin nasa Kallonta yake yi itanma shi take kallo ta ji yace I love you Da sauri ta runtse idanunta sai kuma hawaye sharr! Kamar an bud e fanfo.. A hankali cikin kuka still yana rik e da face d inta tace Ya Aslam dan Allah kar ka yi haka. Za aga kamar daman chan muna son juna. Za a ganmu kamar butulu. Ba sona kake yi ba, idan muka rabu ka had u da true love d inka zaka fahimci hakan. For now dan Allah let s just end this relationship............ Muryartace ta mak ale sakamokon had e bakinsu da yayi waje d aya! Wani Irin salo ya shiga aika mata da shi wanda ya kusan tarwatse kwakwalwarta. Sai da ya ji tana shirin sume masa tukunna ya janye a hankali ya bud e rinannun idanuwanshi, yana maida numfashi, a hankali yace Those this feel fake? Fashewa tayi da kuka ta fara k arin kwace fuskarta amman yak i bata dama Instead ma kawai sai ya janyo ta izuwa jikinshi yayi hugging d inta ya shiga shafa bayanta alamun rarrashi yayinda zuciyoyinsu suke bugawa a tare da mugun k arfi...... Jin yanda take kuka sannan ta ma k i ta saurareshi yasa ya cikata a hankali yace ki gayawa su Shuraim Granpa yana son ganin kowa after sallar isha. Yana gama fad in haka ya mik e ya fice dan yaga kamar tana buk atar fitar tasa...... BULAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Tunda Baba Bashir ya shiga gida yake ta faman kai kawo, ba wai tunani yake akan wa Mama zata aura tsakanin Baba da Abba ba tunani yake yi ta yadda zai fahimtar da Baaba Talatu dan already ya gama deciding tunda dama Mama tace saboda Granpa yasa ba zata koma ba Gashi kuma yanzu Granpa d in ya zo da kansa to kuwa in sha Allah ba zai yi k asa a guiwa ba sai yaga an d aura auren Mama da Abba. Kawai shi yanzu damuwar shi Baaba Talatu ce dan ko jiya da kyar tayi bacci! Halin da Baba yake ciki ya tada mata hankali ba kad an ba so take kawai taga farin cikin shi ta ko wacce hanya tsananin tausayinsa take yi. Ya dad e yana nazari kafin ya d au hanyar d akin da Baba yake jinya dan yana ganin gara su fara maganar da shi tukunna. Yana zuwa ya d aga hannu kenan zai tura k ofar ya ji suna magana shi da Ya Jamilu.......... MT ESTATE. Kamar yadda Granpa ya buk ata, ana fitowa a masallaci su Abba suka bi bayanshi zuwa gidansa.. A nan parlourn suka tarar da Mommy Mammy Gramma Huda da Aaima. Ko ciki bai shiga ba ya nemi waje ya zauna a kan cousion ya fara bin ahalin nashi da kallo one by one waenda suke nan jere a gabanshi wasu a kan kujera wasu a kan kafet. Ajiyar zuciya ya sauk e sannan ya kalla Aslam yace ya bud e taro da addua Cikin nutsuwa ya jagoranci adduar suka yi suka shafa tukunna Granpa ya gyara zama yace Abubuwa uku! Zuwa hud u ne suka sanya na taraku a nan. Na farko Aisha, Kafin Zainab ta cika ta rok eni akan in tayata neman yafiya da gafarar ki! Sannan nima in nema yafiyarki dan tabbas an zalinceki a baya, da fatan za ki yafe mana. Ajiyar zuciya Mommy ta sauk a hankali tace Komai ya wuce. Na yafe na manta da komai Allah Ubangiji ya ji k an Zainab ya sa tana aljanna Firdausi. Ahankali duk suka ce Ameen Sai da Granpa yad an lumshe idonshi ya bud tukunna ya kalla setin da Abba da Daddy suke yace Yusuf, Yakubu, kuna iya dawowa estate anytime from now. Komai ya wuce. A hankali Dad wanda tunda suka zauna yake ta k arin ganin bai bari kwallarshi ta zubo ba ya sa hannu ya goge hawayen da suka samu nasarar zubo masa. Ahankali kamar had in baki su duka ukun suka ce Alhamdulillah A fili, kafin Daddy ya ce mun gode Granpa Ka yi hak uri ka yafe mana. an guntun murmushi yayi kafin yace Ni za ku yafewa Ina neman..... Da sauri Abba ya katseshi ta hanyar cewa Dan Allah kar ka rok emu yafiyar komai, kai Mahaifinmu ne kuma an Adam ajizi ne, kasancewarka Mahaifin mu ya sanya tun kafin ka yi mana wani abun ma mun riga da mun yafe maka! A Yanzu ba abunda muka fi buk ata kamar yafiya da albarkar ka saboda tabbas na san mun kwashi zunubi ata dalilin k arin mu na ganin mun nuna maka daidai. Ka yi hak uri Daddie a ko da yaushe zan baka hak uri ne in yi ta baka hak uri har k arshen rayuwata Ya k arashe maganar hawaye suna tsilalo masa. ewa Granpa yayi ya k arasa inda yake ya kamo hannunshi ya mik ar da shi tsaye sanann yace Magana ta uku, na amince maka ka auri Maryam! Na yi accepting d inta sannan ina yi maka albishir d in d azu mun je ni da Aslam na nema maka aurenta da kaina kuma an baka! Ka zab i gida d aya a cikin gidajen estate d innan ko wanne yayi maka ka gyara mata dan iyayenta sun ce anytime from now za su nemeni akan batun d aurin auren. Sannan Aslam shima ya zab aya su zauna shi da matarsa Huda! Allah yayi muku albarka. ari Abba yake ya rik e kukan da ya taho mishi amman sam ya gagara! Dan haka kawai ya rungume Granpa a jikinshi ya sa kuka kamar wani Yaro. A hankali Granpa yake murmushi mai had e da dariya kafin yace So kake ka k arasa ni ne, Abbana. Wannan karon hatta Gramma sai da ta sa kuka A tsakaninsu Abba Dad Mommy Daddy Gramma sam aka kasa samun wanda zai lallashi wani. A hankali Daddy shima ya taso yazo ya rungume su su biyun duka, haka shima Dad yana hawaye yace ba za ayi babu ni ba Ya k araso shima yayi joining hug d in yana dariya. Gramma ce ta ce Kar fa ku kadashi k Tukunna suka cikashi suna murmushi, Dad ya ja mishi k aramar kujera mara nauyi ta study ya zauna akai, tukunna suma suka zauna. Sai da parlourn yad an yi shiru tukunna Granpa ya ci gaba da magana I was wrong! Duk tsahon wannan lokacin ina kan ba dai dai ba Allah ya ji k an Zainab Ita ta fara nasarar nuna min gaskiya sanann bayan dogon nazarin da nayi na fahimceta. Shiruu, ya d anyi kafin ya cigaba da magana Na san dukkan nin ku anan kun san yadda nake jin Zainab a raina, ba abunda yake d aga min hankali irin in na tuna she was killed! Sanann by an insider. Tsit!! Parlourn ya d auka ko k arar numfashi bakaji. Kafin Granpa ya ci gaba da magana Tun ranar da ta rasu nayi alk awarin sai na yi punishing killer d in no mattaer how smart he or she thinks they are! Dole zan yi bincike in nemo su kuma zan hukuntasu dan ba zan yarda jinin Ummi ya tafi a banza ba. 30 days guda aka yi ana binciken caterers da waiters d in da suka yi serving da girkin abincin birthday and an gano basu da hannu a ciki, sannan an binciki masu gadi kuma an bincika akan ko sun ga wani abun shima bamu samu komai ba shiyasa nace muku its an incider! Therefore bincike zai fara daga yau yanzun nan! Ku yi hak uri amman dole kowa ya amsa tambaya sannan ayi investigating d inshi including me. Daga nan banaso inga k afar kowa a mansion d in chan inda incidence d in ya afku har sai an gama komai.. Menwhile, Aslam Granpa ya kira sunan Aslam yana kallon sa. A hankali ya d ago idanuwanshi ya kalle shi sannan yace Naaam Granpa Sai da ya sauk e ajiyar zuciya kafin yace Ka je first building by your left akwai bak i a parlourn k asa, ka taho da su nan. A hankali cikin girmamawa Aslam d in ya mik ya fice Ba a yi 20 minutes ba suka shigo shi da wasu maza su biyar!! ..Da kyar suka had iye yawun da ya tokare musu mak oshi, In banda innalillahi wa innailaihirrajiun ba abunda suke maimaitawa a tare! Gaisawa bak in suka yi da Granpa kafin yace Bismillah, you can start. Ta kan Granpa suka fara Tambayoyine suka yi masa akan relationship d inshi da marigayiya sannan when last ya ganta? Akwai misunderstanding d in da ya tab a had asu? Akwai wani secret ko magana da ta tab a gaya masa? Ta tab a gaya mishi sun yi fad a da wani ko wata a cikin
Chapter 38 · 0% Book details