← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 69

Sashe 51

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read

san halin da take ciki. Suna a haka Gwaggo Asabe ta shigo, abun dariya suna had a ido da Sakina kawai sa Sakinar ta saka kuka Dakyar aka lallab ata aka rarrasheta suka yi sallama da Huda tana kuka itama tana kuka Gwaggo Asabe da su Khadija suka yi mata rakiya har bakin mota su kuma su Khadijan aka saka driver ya maidasu gida daman sun yiwa Huda sallama, ta so ta basu ko d an inner wears ne na sa rana da ake rabawa, ganin a yanda suka tafi yasa ta yanke shawarar kai musu har gida in shaa Allah. Aslam, ne ya kai su Sakina har airport, ita da Daddy za su yi tafiyar wanda yaketa janta da hira da barkwanci ba ruwanshi da wani batun surukantaka, sai da ya ga ta d an sake tukunna ya ji dad Haka har jirginsu yayi taking off. Duk dauriyar Sakina sai da idonta ya cicciko sanann ta k ame kujerar da take kai, sai da jirginsu ya dedeta ya lula sararin samaniya tukunna ta samu nutsuwa Daddy yana ta tsokanarta. Washegari da daddare Granpa ya nemi ganin kowa! A lokacn jikin Huda ya d an yi sauk i tafiyar ma ba laifi dan k afar tata ma da sauk dan haka suka tafi tare ita da Aslam. A chan suka tarar da kowa. Suna zuwa Huda jikin Mommy wadda ta fara mik o mata hannu taje ta fad Sai da suka gaisa cikin so da tattali tukunna ta mik e ta nufi inda Aslam yake a gaban Granpa. kawai Mammmy ta ce ta yi d an mitsitsin tsaki sannan ta kauda kai. Cikin kulawa Granpa ya amsa gaisuwar tata ya na mai tambayarta ya sabon guri? Alhamdulillah ta ce ba tare da ta iya d agowa ba dan gaba d ayansu kunyarsu take ji. Sai da kowa ya zauna tukunna Granpa ya kalli Dad ya ce masa Ina Muhammad? Cikin tsananin tashin hankali da rashin jin dad i dan su already sun san case d in tun 3 days ago shi da su A hankali Dad d in ya ce Bamu gansa ba since Ajiyar zuciya Granpa ya sauk e, shi kansa bai san ta Ina ma zai fara ba. A hankali ya ce Yi musu waya su shigo za a nemoshi......... Mutanen nan da suka zo suka d auki sample na tomb print d insu sukayi musu tambayoyi sune suka shigo. Dukkan su waje suka nema suka zazzauna bayan sun kai wani file gaban Granpa sun ajjiye. A hankali Granpa ya kalli Dad ya ce Kirawo Yusuf! Duk da ya san komai ya kamata a yi komai da su har Auwal da Adama Computer d in parlourn ya yi using ya kira Daddy..,, Mom na gefensa a lokacin suna cin abinci, yana ganin kiran ya ji gabnsa ya yanke ya fad Dan haka ya ture abincin ya d auka ya ajjiye wayar a gabansu shi da mom. Bayan y an gaishe gaishe Granpa ya ce Ina Auwal? Suka ce su suna hotel su Auwal kuma suna asibiti Kamar zai ce a kirashi shima sai kuma kawai ya ce a barsu kawai Daga nan ya yi gyaran murya ya fara magana Last week waennan mutane sunzo sun karb a tombprint d in kowa! Na san ba lalle kun san dalilin d aukar tombprint d inba dan haka bara in yi muku bayani. A hankali Aslam ya mik e ya ce Granpa, please excuse me Kana ganin fuskarsa ka san yana cikin tsananin tashin hankali. Cikin no nonsense face Granpa ya yi amfani da kakkausar muryar wajen ce masa Koma ka zauna! Babu alamun wasa a tattare da shi. A hankali Aslam ya koma ya zauna yana sauk e ajiyar zuciya a jejjere jijiyoyin kansa duk sun baiyyana Ya rasa wanne irin taurin kai ne Granpa yake da shi! Shi sam bai yi tunanin wannan maganar za ayi ba da wallahi ba zai zo ba! Shi a tunanin sa sun riga sun gama kashe case shi da su granpa d in da su Abba har abada Muryar Granpa d in ce ta katseshi jin ya ci gaba da magana yana cewa Dalilin da ya sanya aka d auki tombprint d inku ba komai bane ba illa A lokacin da ake bincike an yi nasarar samun yatsun mutum biyu da palm a jikin tukunyar da Huda ta dafa coffee wanda kamata yayi a samu tombprint d inta ita kad tunda hatta Ummi ta ce bata tab a tukunyar ba ma Ita ta zuba mata da kanta.
Chapter 51 · 0% Book details