Sashe 41
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
d auko k atoton bargon kan gadonta sannan ta dawo ta wareshi ta ajjiye a gefe kafin ta d auki had in da tayi na kan murfin robar ta zuba a cikin kaskon wutar ta saman kujerar tukunna ta umarceta da ta zauna da wuri. Sai da ta rufa mata k aton bargon tukunna ta ce ta kwance bathrobe d in jikinta ta bata A hankali ta warware ta mik a mata sai kuma ta fara k arin tashi dan wani zafi ne ta fara ji yana ratsa ta saboda hayak in ya fara turnuk e koina a cikin bargon. Sai da Gramma ta yi da gaske tukunna aka samu Huda ta zauna, har da hawayenta kuwa fuskarnan ta yi jajawur. Tana nan zaune suka ji ana knocking! Sai da Gramma ta kora mata warning d in karta motsa tukunna taje ta bud ofar. Murmushi tayi sanann tace Ashe ma kishiyar tawa raguwa ce nake ta jin tsoro? Shigo ki ga kuka wiwi a iya tsugunno kawai. Tana jin murmushin Ummu ta fahimci itace, ai kuwa ta fara zillo tana lek awa nan suka had a ido. Tana shirin tashi Ummu tace dalla zauna Cikin sigar tsokana. Wani sabon farin cikin ta sake ji ya lullub e ta sakamokon ganin Sakina sun shigo ita da mommy suna yi mata dariya suma. Cikin mutunta juna aka shiga gaggaisawa daga nan Gramma ta fita tace musu Ku k arasa shiryata dan ni kam ragwanta da shagwab a take ta yi min Ummu ma da nata ta zo, dan haka bayan ta tashi a na Gramma sai da ta kuma wani zaman sannan kafin awa biyu suka sakata ta shanye tsumi wajen roba uku! Ita kam gaba d aya ma fitsari take ta ji sai faman zaryar toilet take yi, da tayi magana kuma Ummu ta rufeta da fad Dan ma Mommy tana d an kareta. Sakina kam tana gefe kawai a zaune ta yi shiruu sai da murmushi kawai kamar ba Sakina ba. Aaima na zaune a parlour ita kad ai tana karatun Alqur ani Aslam ya shigo. Dama itan yake nema kuma yaci sa a ya sameta ita kad dan haka ya k arasa ya zauna a kusa a ita. Sai da ta kai aya tukunna ta d ago tana kallonshi tana murmushi. Murmushi ya mayar mata kafin yace Can we talk? A hankali ta jinjina kai alamun Sai da ya sauk e ajiyar zuciya tukunna ya ce Huda zata tare yau Shiruu ta d anyi ta sunkuyar da kanta. A hankali yana nazartarta yace You are my only sister Aaima.. Relationship d in dangin Miji da Matar wa yana lalacewa ne idan akai rashin sa ar samun rashin jituwa tsakanin Sister inshi da Matar tasa! Ko da ace uwar Miji bata son surukar indai Sister in suna k aunarta to su kan iya bata shawara a zauna lafiya kuma itama uwar Mijin in dai taga surukar tana jan y anta a jiki tou za a zauna lafiya. Ke ce mace a tsakanin mu duk kan mu har Auwal da da su Shuraim, although Huda is also our sister amman kasancewarta wife d ina ya sa dole ta amsa sunan suruka a tsakaninmu Ni Ke Arshaad Mammy da Mommy Mommy is morethan good with Huda being my wife amman ban san ke ko Mammy ba! Ke, za ki iya gyara tsakaninta da Mammy sannan za ki iya b atawa but first Aaiima please Inaso ki goge haushinta da kike ji na zuwan Mammy cell tunda ba ita ta kaita da kanta ba, ina so ku koma kamar daa, Arshaad yace min kuna shiri sosai da farko ku zauna lafiya please hankalina zai fi kwanciya daga nan kuma sai ki yi aikin gyara tsakaninta da Mammy dan na san za ki iya. Tunda ya fara magana Aaima ta yi shiru tana sauroronshi, sai da ya dire aya tukunna ta d ago ta kalleshi tace Ya Aslam, komai ya wuce. angarena komai ya wuce, na yi maka alk awari za mu koma kamar da ni da Hudan in sha Allah after all she s my only sister sannan sister in-law.. Gaskiya Ya Auwal ya fad a a ranar da zai wuce shi da Mom, kafin ya tafi, ya ce min I really need to relax In daina biyewa duk abunda zuciyata ta yi karo da shi a karon farko na b acin rai ko akasin haka! In bud e idanuna da kyau! There is more to life than holding onto the past Agaskiya nima sai yanzu na fahimci ba laifin ta bane Sai da ta d anyi murmushi sannan tace I owe her an apology, In sha Allah zan bata hak uri wannan duk ba wata matsala bace In sha Allah. Ka kwantar da hankalinka Hudan and I will be good. Ta fad i hakan tana murmushi. Kamar kuma wadda ta tuna wani abun sai tayi shiruuu ta shiga tunanin, chaan! Ta sauk wata k arfar ajiyar zuciya kafin tace Matsalar a nan shine Ya Arshaad! Ba zan b oye maka ba Ina jin tsoron wani abu Not that wai Ina tunanin Ya Arshaad bai hak ura ba or something like that amman so makaho ne kuma inaso ka san cewa har gobe Ya Arshaad yana son Huda so mai tsanani!! Ban san abun yi ba ban san abun cewa ba saboda gaskiya ni kaina I m confused and broken akan lamarin nan Ina tausaya masa Jiya kusan a parlourn nan na kwana ba wanda ya sani saboda Ina so in kammalawa Ummi sauk ar da nake yi mata a yau shiyasa jiya around 12 na sauk o na fara karatu dan ina atar chanjin waje Da farko magana sama sama na fara ji, sanin da na yi cewa shi kad ai ne yasa na k arasa dan inji ko lafiya, sai da na je bakin glass door d in naji ashe waya yake yi A hankali na d an tura na ganshi a tsaye a parlourn yana waya yana safa da marwa gaba d ayan shi a rikice!. Yana gama wayar ya kama hanyar d akinsa ya shige ni kuma na zuge na bishi a hankali na tsaya a bakin k ofar d akin! Wallahi Ya Aslam kukan da na ji yana yi sai da na tsorata! Da sauri Aslam cikin katseta ya ce Ki je side d in Gramma Ku shirya ki raka Huda Ta shi ki je yanzu na san sun kusan kammalawa Za ta yi magana ya ce Aaima please, je ki! Ki mata rakiya Mommy ne kawai achan ata wajena A hankali ganin yadda idanuwanshi suka kad a suka yi jaaa, ta mik e ta ajjiye Alqur anin akan side table ta nufi sama domin chanjawa. Tana shiga ta cire hijabi da y ar kantin doguwar rigar da suke jikinta ta saka atamfa ta fesa turare ta d au mayafinta ta fita. Har ta zo ta wuce bai ma sani ba! Ya rufe fuskarshi da tafukan hannunshi banda innalillahi wa inna ilaihirrajiun ba abunda yake maimaitawa cikin tsananin tashin hankali. Ya dad e kafin ya samu kwakwalwar shi ta gama lissafi, a hankali ya mik e ya nufi side d in Arshaad, sai dai yana zuwa ya bincika koina amman babu shi ba alamunshi kamar ma babu abubuwan amfaninshi Haka ya fito kanshi a hargitse ya nufi gidanshi dan yana so ya sallami cleaners d in da suka gyara suka goge su tafi kuma yana so ya duba waenda suke sauk a tare da shi ko sun gama nasu suma a samu su wuce kafin su Gramma su k araso. Yana shiga ya tarar da su Dad da Daddy tare da masu gadaje anata faman jere Cikin girmamawa ya shiga gaidasu yana mamakin su dan kusan komai an kawo. Daman kuma shima ya siya wasu kayan a nan Kano d in saboda ba lokaci d azu! Dan haka nashin ma suna isowa aka hau kafi..... Hudan na gama shiryawa Gramma tace su tafi a kaita Dede nan Aaima ta shigo. Cikin fara a suka gaisa da Sakina bayan ta gama gaisawa da su Ummu daga nan suka fito gaba d ayansu ofar gidan suka samu Junaidu a cikin mota a zaune, gefe guda kuma motar drivern da Mommy tace ya zo ya jira su, dan haka suka shishiga. Har cikin gidan Junaidu da drivern suka kaisu tukunna suka fito. Ummu ce rik e da ita suna zuwa bakin k ofar shiga tace ta shiga da k afar dama da bismillah Anan suka tarar da su Dad da masu d aura kaya.. Royal chairs har set biyu ta samu a parlourn k asa da dining da tv stand da centers show glass duk komai na royal d Dad ne ya ce su kaita main bedroom na chan sama an gama shiryawa suka amsa daga nan suka nufi saman Duk d akuna biyun an gama kafa gadajen dan haka suka nufi nata d akin. akin da gani Aslam ne ya sa furnitures d in saboda favorite color d inshi ne. Tsayawa fad an had uwar d akin ma b ata baki ne. A bakin gadon suka ajjiyeta suka yi mata Nasiha mai ratsa jiki daga nan Gramma da Mommy suka wuce Ummu ma ta mik e ta tafi tace Junaidu anjima zai dawo ya d auki Sakina. Saboda kar taji shirun yayi yawa kafin a gama jeran Aslam ya shigo. Da kyar kuwa Huda ta barta ta tafi itama Ummun har da y ar kwallarta. Daga nan d akin ya rage saura su uku Ita Aaima da Sakina. Suna gama fita Aaima ta mik e ta k arasa inda Huda take ta yaye mata hular alkyabbar jikinta tana murmushi tace Amaryar Ya Aslam asa Hudan ta yi da kanta tana goge hawayenta. A hankali Aaima ta sa hannu ta shiga goge mata hawayen sanann tace Amaren yanzu fa basa kuka, haba mana kar ki bada girlss Dariya suka saka gaba d ayan su har ita Hudan tana d an share hawaye tana dariya. A gefenta ta zauna suka sakata a tsakiya kafin tace Kwanakin baya mun d an samu misunderstanding Uwa daban ce Huda, therefore i hope za ki fahimceni Sannan ku yi hak uri daga ke har Sakina Sannan