Sashe 40
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara ba! Sai da ya had a da k aryar ciwon mutuwa.. Wanne irin deceiver ne wannan Yaron???? Kiga fa duk abunda ya yiwa Maryam amma tashi aya ta hak ura ta ji tausayinshi zata koma ta yi jinyar sa har ya koma ga mahalliccinsa alhalin shi yana nan yanata yaudarar ta da mu kanmu.. Cikin katseshi Baaba Talatu tace Ai dan ba ka san ya muka yi da Maryam d in bane, ba ka san ya akai ta yarda ba! Ba ka san me na ce mata tukunna ta yarda ba..... Cikin tsananin b acin rai ya d aga mata hannu ya ce Talatu!!!! Jin yadda ya daka mata tsawa ya sanya ta nutsu ta sha jinin jikinta. A fusace ya fara magana Ban damu da in san me kika ce mata tukunna ta yarda ba, tunda dai har ta yardan to ta yi proving kanta ba as selfish kamar ke da d anki ba! Abu d aya nake so in yi miki gargad i akai ko kuma ince In umarceki ki yi Ina so ki tsame hannuwanki a lamarin nan ko da wasa idan kika sake yunk urin had a Maryam da Usman su koma su yi zaman aure wallahi!! Kin ji dai na rantse sai na datse igiyoyin aurena kaff! Da su ke a kanki! A zabure ta ware idanuwanta tana kallonshi. Tabbas! Kaka yace cikin gasgasta maganar tasa sannan ya ci gaba Tunda na lura son kan naki ya yi yawa.. Tun farko kike gwada son kai har yau kin k i ki saduda Talatu Usman d a ne haka itama Maryam y a ce! Amman wani abun takaici tunda kike Talatu not once kika tab a duba farin cikin Maryam kullum kawai ke Usman! Baki damu da kowa ba sai d anki. Kamata yayi ace yanzu kin nuna masa tsananin b acin ranki kallafa aryar mutuwa yayi amman kina k arin yin burus da al amarin saboda.......... Shiru yayi sakamokon ido biyu da suka yi da Baba. A hankali cikin mutuwar jiki ya k araso cikin d akin ya durk usa a gaban Kaka da Baaba Talatu ya fara hawaye a hankali ya ce ku yi hak uri, na san na yi laifi amman ku yafe min dan Allah kar ka bari su Abba su ji wannan maganar, tunda har ita Maryam d in ta yarda zata koma kawai ku kyaleta, daga baya duk abunda......... Marin da Kaka ya d auke sa da shi ne ya sa ya yi shiru! Cikin tsananin b acin rai ya ce Usman inaso ka tattara kayan ka ka koma inda ka fito! Kuma kar ka kuskura ka dawo har a gama d aurin auren Maryam a kaita gidan Abba! Dan na lura imaninka ya fara rawa so zaka iya yin komai. Ka tattara ku koma kai da Jamilu har a k are tukunna ka dawo. And one more thing.. Ko ka san cewa y arka ciki ta yi? Kuma Sadiya ta tura ta gidan su shi Yaron ta zauna ta yiwa kowa k aryar tana gidan Hansai?? Baka sani ba ko? Badaban cikin ya zube ba na tabbatar da sai ta haifi shege a cikin zuriata!. Saboda kawai Yaron ya kasance mai kud shiyasa tsananin buri irin na Sadiya ta gwammaci jikata ta je ta haifa shege dan kawai ta dinga turo mata da kud Kana nan sake da baki kana k ulla ta yadda zaka dawo da Maryam instead of ka tsaya ka kula da iyalinka Usman!! Kaf y anka da matarka babu wanda za a kalla a nuna a yi alfahari da shi! Dan shi kansa Junaidu abun a bincika ne! Amman daga kai har Jamilu da ya kamata ace kun tashi kun tsaya akanshi kun yi bincike, kun zauna kuna k ulla makirci da k arya kamar mata! Kun zuba mana ido ni da Madu tsofai tsofai da mu mu za mu yi komai.. To Ina so ka sani nima yanzu ta kaina nake yi, abunda kawai zan yi focusing akai bayan d aurin auren Maryam shine ibada! In samu in gyara tsakanina da Ubangijina kafin In koma gareshi.. Duk wanda yaga zai gyara iyalinshi to ya gyara wanda kuma ya ga ba zai gyara ba shi ya sani kar ya gyara ya zauna ya ci gaba da shirme yana biyewa so da buri. Abu d aya zan yi maka na taimako da ga shi ba k ari! Kasancewar Jalila y a mace kuma yanzu na san tunda zance ya fara fitowa in an kwana biyu ba lalle ta auruba, dan haka zan rufa mata asiri In nema mata miji kamar yadda na yi da farko. A yanzu Mati ya riga ya cike ta hud u if not wallahi da tun a jiya da Zainab ta bani labarin ta da tuni na aura masa ita. Dan haka yanzu zan bada sanarwa this time around ba a fili ba a b oye saboda kar Sadiya tace na yi talla da y arta kamar farko.. Duk wanda ya zo ya ce yana so daga nan zuwa ranar asabar rana ita yau to za a had a a d aura aurenta tare da na Maryam da Abba, in sha Allah. Yana gama fad in haka ya juya ya fita dan yana so ya sanar da Madu an saka rana. A ranshi ya gama rayawa Ko Madun bai yarda ba wallahi sai dai kawai ya ga ana d aura aure ranar Asabar! Ai Maryam bazawara ce yanzu sannan ba Yarinya bace ba, kowa ya san Abba take so ba Usman ba dan haka Madu bashi da hurumin yi mata dole BULAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Tabbas Mommy taso ace ta gyara Huda kafin ta tare amman jin bayanin gramma yasa kawai ta hak ura ta k udurta a ranta zata had ata da Gwaggo Asabe na kwana biyu. Allah yaso ta taho da wayarta dan haka ta d auka ta danna kiran Ummu. Da sallama Ummu ta amsa kafin ta ce Ina wuni Mommy ya gida Alhamdulillah Ummu ya Yaran Mommy ta amsa ta. Sai da taji amsarta tukunna tace To fa aikin gaggawa ya samemu..... Lokacin da ta shigo d akin Huda na toilet tana wanka Gramma bata gaya mata komai ba daman ta fi so sai Mommy ta zo su yi mata bayani tare. aure da d an guntun towel ta fito gashinta a jik e gaba d aya wani ya zubo ta gaba wani kuma yayi baya Yana reto yana d igar ruwa. Sam bata ma lura da su waye a d akin ba saboda duniyar tunanin da ta lula Tabbas ko ta halin yaya ne yau dole ta je ta samu Mama! They definitely need to talk.. She can t believe abunda Maman ta gaya mata jiya sannan Sakina ta tabbatar mata wai gidan Baba za ta koma! Mai ya faru? Ko dai gaba d ayansu sun samu shigar aljanu ne! Dan in ba haka ba tayaya za ai ga Abbanta amma azo ace wai gidan wani Baba za ta koma! Granpa fa dakanshi ya je ya samesu Wanne irin abune wannan? Tun jiya ta kasa gane kanta har kawo yanzun nan Dota Mommy ta kirata tana d an kallonta ganin gaba d aya hankalinta baya a kansu. Firgigit! Ta yi ta d ago, suna a ido kuma sai ta tuna da towel kad ai ne fa a jikinta shima kuma guntu dan haka da sauri ta juya ta koma toilet d tana cewa Mommy Ina kwana Bata jira jin me za ta ce baa ta rufoo k ofar ta shiga neman bathrub. Tana shigewa Mommy ta sauk e ajiyar zuciya kafin a fili tace Ko sai yaushe Hudan zata saba da ni kamar Maryam? Sai Allah. Tana gama fad in haka ta kalla Gramma tace Bara in je In fara shiri kafin su Ummun su zo. Dan na san ba lalle ta iya sake fitowa ba balle ta sake mu yi maganar. Kawai Gramma ta ce mata daga haka Mommy ta juya ta fita. Tana fita dede Hudan tana fitowa itama sanye da bathrub. Ba k aramin dad i ta ji ba ganin bata d akin, dan har ga Allah tayi mugun jin kunya. Tana shirin nufar gaban madubi Gramma tace Zo nan Huda A hankali ta k arasa ta zauna a gefen ta tace Gani Gramma Sai da ta sauk e ajiyar zuciya tukunna tace Shawara nake so in baki Ki daina nunawa Mommy kamar suruka take a wajenki Instead ki d auketa kamar Mama ki sake da ita. Tana matuk ar k aunarki, ki saki jinkinki ku saba sosai, za ki ji dad in hakan. Magana ta biyu Ki shafa mai ki jirani zan kawo miki kayan da zaki saka yanzu! Granpa ya ce akaiki gidan ki za a gyara kina ciki. Da sauri ta d ago ta kalli Gramma. aga mata kai tayi alamar gasgatawa sannan tace In kuma kinada ja to mu je in raka ki wajensa Ta fad i haka tana d an b ata rai saboda ta lura In ba hakan tayi mata ba to fa sai an sha drama da ita dan gashi idanunta har sun ciko da hawaye. A hankali ta girgiza kanta alamun Sai kuma ta mik e ta nufi gaban mudubi hawaye na bin fuskarta. Tana gama shafa man Gramma ta shigo da wasu had un kaya riga da zani da alkyabbarsu sai kyalli suke yi sannan kamar wanda aka yi design d in edges d in da gwal! Tana ajjiyewa ta juya ta fita. Bata dad e ba ta dawo da kasko da wata robar Kaplas, sannan ta sake komawa ta d auko kujerar tsugunno. Ita dai Hudan tana zaune kawai tanata binta da kallo dan tunda ta gama shafa man ta dawo kan gadon ta zauna ta yi shiruu tanata tunani. Gramma na gama shigowa da kayayyakinta ta sa kwaskon garwashin a k asan kujerar sanann ta bud e kaplas d Wasu y an k ananan robobine masu murfi a ciki! Sai da ta bud e kusan duka ta d eba wannan ta d eba wannan tukunna ta tara akan murfin roba d aya, ta kalla Hudan tace mata tashi Sai da ta tashi tukunna ta k arasa ta