← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 69

Sashe 26

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ka yafe min Hugging d inta yayi a hankali dede setin kunnenta yace Shiii, komai ya wuce. Ki manta da komai! Just think about me .... Ana cewa mutum yana kasa dai na murmushi bata tab a yarda ba sai yau da ta faru a kanta. Shi kanshi Abban ya lura da tsananin farin cikin da take ciki! Yaso ya gaya mata cewa Maryam ce ta rok esa akan ya yafe mata ya zauna cikin kulawa da ita dan shi bai iya kwana kwana ko b oye b oye ba amman yadda ya ganta cikin tsananin farin ciki ne ya sa ya fasa gaya mata ya kuma yi alk awarin rufe maganar tsakaninshi daga shi sai Maryam d Tabbas shima yana cikin farin ciki ba kad an ba dan yanzu Maryam ta kan kulashi, jiya har Friday massage ta mayar masa bayan tayi mishi replying nashi message d in da Ameen, jazakallahu khairan A hankali ya lumshe idanuwansa yana adduar Ubangiji ya sake mallaka masa ita a karo na biyu Har Ummi ta gama drying gashinta ta fita dan ana buk atar ta urgent a k asa bai saniba Sai da ya tashi shiga toilet tukunna ya lura bata nan.... Shirye shiryen birthday ake yi na y an gata! Gaba d aya compund na mansion d in ake decorating, an kwashe motocin duk an fitar wasu kuma an kaisu baya. Hudan bata tashi sanin abun na gaske bane sai da taga ana rubuta Happy birthday Sudais&Shuraim da grass carpet tun daga farkon mansion d in har wajen k ofofin shiga mansion d sannan ta sama ma fitilun da ake decorating da su sunan su ne aka rubuta Happy birthday Shuraim and Sudais Gurin zaman su ma ya sha decoration ba a magana ga cake d insu anata jerawa guda biyu iri d aya each one ya kai kusan hawa biyar. Compound d in kuma inda guests za su zauna kujeru ne guda biyu da table a tsakiya shima ya sha decoration Irin haka wajen guda 70 a daban daban. Abinci kuwa sai shigowa ake yi da su kula kula drinks da ruwa ma ba a magana cupcakes desert soaked cakes abun dai sai wanda ya gani. Tun 3:00pm Aka fara kawo Yara, friends d insu maza da mata an masu kud masu fad a a ji, daga yanayin motocin da drebobin da suke kawo Yaran za ka gane abun na manya ne. awar Ummi d aya ce tak! Ta zo. Dan mutum d aya kawai ta yi inviting saboda yawancin k awayenta ta lura a yanzu halayyarsu ba d aya ba ta san tasu ba zata ci gaba da zuwa d aya ba. Mammy kam kaff sister inta sai da suka zo tare da y ansu, Mom itama tayi gayyata sosai amman kuma tunda suka zo ko Ummin ba su lek awaba sun mak ale a side d in Mom wadda suka ja gefe Ita da Mammy sunata k us! Daga ganin fuskar Mammy ka san ba alkhairi dan ko kallon mutum ma da kyar take iya yi In banda cika da batsewa ba abunda take yi........... Har aka kira isha su Sakina basu zo ba gashi sai kiran su take yi basa d auka! Haka nan ta mik e tanata k unci ta gabatar da sallar isha ta mik e ta fad a toilet. Fitowarta a toilet kenan sanye cikin bathrobe gashin kanta wanda ta wanke kuma ta nad e da towel.. Kusan tare suka bud ofa suka shigo cikin d akin ita da Aslam wanda ya shigo rik e da wani k aton box! a ido suka yi dan haka ta sunkuyar da kanta k asa tana gyara zaman bathrobe d in jikinta. A hankali ya tako yazo inda take nan tsaye tak i gaba tak i baya, yace Mu je ki shirya Da sauri ta d ago tana kallonshi kafin tayi k asa da kanta tace To ka fita mana Dariya yayi ya juya ya ajjiye kwalin a kan dressing mirrow ya kwashi kayanshi da zai saka yace Ki jirani i have a gift for you, kar ki fita please Ajiyar zuciya ta sauk e a hankali tana kallonshi ya zo ya wuce ya shige toilet d in. A hankali ta sunkuya ta bud e wardrobe ta jawo akwatinta ta d auki mai ta shafa ta mayar ta day inner wears d inta ta saka ta maida bathrobe d sannan ta d au turaren jiki da misk ta shafa. Powder eye liner da mascara ta fitar ta ajjiye a gefe sannan ta fidda wata doguwar riga b aka da mayafinta. Sai a lokacin ta lura bata da takalmin da zata saka sai dai tayi using wanda take yawo da shi a cikin gida saboda duk takalmanta na lefe da wanda take da su gaba d aya suna gidan Ya Arshaad. Shiruu, ta yi ta shiga tunani A hankali taji ya bud ofa ya fito dan haka ta d aga kai tana kallonsa Ba yau ta fara ganinshi da suite ba amman ta yau special ce dukda bai d aura suite d inba amman kyawunshi ba k aramin fitowa ya sake yi ba! Wandon dogo ne Baki kamar pencil wanda ya yiwa dogayen k afafuwansa tsananin kyau! Rigar kuwa longsleeve ce itama baka yayi tucking cikin wandon. Na yi kyau har haka ne? Taji muryarsa ba tare da ya kalletaba. Da sauri ta sauk e idanunta k asa, ta shiga kiciniyar mik ewa sai dai kuma har ya k araso yazo ya tsaya a wajen bata mik inba! Murmushi kawai yayi ya bud e wardrobe wajen kayansa ya d auki agogo da belt sannan ya zaro suite d in da zai d aura akai da necktie ya wuce gaban mudubi. Sai a lokacin ta samu damar d aukar y ar mitsitsiyar hair dryer d in da take buk ata ta mik e ta nufi bakin gado da kayan da ta ware Tsaff ya shirya ya shafa mai kad an ya fesa turarurruka ya gyara gashinsa, sannan ya d auki kwalin ya nufi inda take zaune har yanzu ko kwance kan bata yi ba ballantana ta busar Ita ala dole jira take sai ya fita tukunna. Yana zuwa ya d aura mata akan cinyarta ya nemi waje ya zauna a gefenta. agowa tayi ta kallesa, da gira yayi mata alamun ta bud e! A hankali ta shiga warware bow d in da yake nan a saman kwalin wanda an yi amfani da igiyar ne wajen d aure kwalin, tana kwancewa ta d an d aga ta zareshi gaba d aya a jikin kwalin ta ajjiye kafin ta kama gefe da gefen ta d aga shima ta ajjiye murfin a gefe. Bata san lokacin da tace woow! Ba. Wata had iyar riga ce a ciki, duk da a nunke take ta fahimci princess gown ce dan gata a jikin wata a gefe an manna da alamun anaso masu siya su san yanda take ba tare da sun bud e ledar sun warwaretaba. Gefe guda kuma y an kunne ne masu kyau da bracelet da anklet, sai takalmi shima an yi mishi gurin ajiyar sa daban mai matuk ar kyau kalar y an kunnen da kayan RED!. Chan k asa kuma wani d an k aramin lipstic ne an yi rapping d inshi da leda garai garai da alamun gift ne shi aka bayar. Banda murmushi tana kallo tana sake kallon katon kwalin, ba abunda take yi. A hankali ta ji yace Do you like it? Murmushi tayi mai d an had e da dariya kafin ta juyo ta d aga masa kai tace Yes, na gode sosai Kallon idanunta yake yana hango farin cikin da take ciki a hankali ya jinjina kai ya d an motsa bakinsa yace Welcome Sannan ya mik e ya karb a dryer d in hannunta ya bud e ya mak ala comb d in ya jona a socket. Har zai kunna sai kuma ya koma gaban dressing mirrow ya d auko hair cream ya dawo. Takalmansa sau ciki ya cire ya bar iya safar ya hau kan gadon ya tsugunna ata bayanta sannan yace ta mik o mishi dryer Juyowa tayi da d an mamaki a fuskarta kafin tace Me zaka yi? Tana d an zaro ido. Bani sai ki gani, ko? Ya fad i hakan yana k arin b alle murfin hair cream d in da ke hannunsa. Ko kina buk atar cuddling ne sannan ki mik Ya fad i haka yana zare towel d in da ta nad e gashin da shi. Tun kafin ya ida rufe bakinsa tayi sauri ta mik a masa dryer. Karb a yayi yana dariya k asa k asa sannan ya d an d ebo man ya mulke mata jik en gashin nata da shi ya fara busarwa yana tajewa. Hudan, ba k aramin mamaki ta sha ba game da yadda akai ya iya gyaran gashi dan har wani massage yake mata da taji tana shirin fara barci. Gyaran gashin yake yi amman cikin nutsuwa da aji. Kasa hak ura tayi tace A ina ka koyi gyaran gashi? Sai da yayi murmushi tukunna yace Internet. I always dreamt of making my wife s hair..gashi is one of the things da nayi ta adduar Allah ya sa matata ta kasance tana da shi, I love it! Sai gashi Allah ya amsa adduar tawa. Ya fad i haka yana me kashe dryer dan har ya gama. Dariya Huda ta fara ganin yadda ya dawo gaban gadon yana haki kamar wanda yayi race. Hararar ta yayi ya b ata rai tukunnan yace ba thank you sai dariya ko? A hankali tace thank you Sai da ya gama hutawa tukunna ya tashi ya d auko rigar ya cire a leda ya ware ta ya kama hannunta ya mik Da sauri tace Ya Aslam kai fa kai kad ai ka shirya Bari tou In cire nima sai ki tayani, ko? Yayi mata tambayar yana k arin kwance belt d in wandon jikinsa. Da sauri ta rik e hannunsa tana turo baki sannan ta sunkuyar da kanta k Zip d in rigar har kusan chan k asa ne dan haka ya zuge shi duka tukunna ya kawo ta wajen kanta ya zura mata sannan
Chapter 26 · 0% Book details