← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 69

Sashe 39

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

estate d in? d.d.s ga nan suka d auko wani abu kamar na tomb print amman babba suka ce ya d aura hannusa akai duka gaba d aya biyun Hakan yayi, sai da hoton palm da yatsunsa suka fito a kan fuskar computer da suka jona a jiki tukunna sukayi gaba. Gramma ce next suna gamawa da ita sai Daddy sai Dad sai Aslam, Sudais Shuraim Arshaad Aaima tukunna Mammy sai ta kusan kuka dan yana yin yadda suke tambayar tasu ko kana da gaskiya sai ka rikice kafin wani ya rufe baki wani ya jeho maka wata Da akazo kan tambayar ta tab a fad a mata sun yi fad a da wani? A take ta hau zuba tana bada labarin yadda Abba baya sonta sannan ta tab a ce mata sun yi fad a da huda! Yana yin maganar tata yasa kawai d ayan ya tsayar da ita ya d anyi y an rubuce rubuce akan takardar ta yace shikenan. Ta d aura hannayenta Successful suka yi suka gama da Abba da Huda sannan d ayan ya kunna computer ya ajjiye a gabansu, ga mamakinsu sukaga Mom da Auwal suma ana yi musu nasu binciken exactly kamar yadda akayi musu. Ana gamawa suka yiwa Granpa sallama suka fice. Suna fita tun kafin Granpa ya fara magana Arshaad ya kalli Granpa d in yace Please idan an gama yana so zai wuce, Yanada aiyyyuka da ya tara da yawa. Sai da Granpa yad an yi shiru tukunna yace you can go. Yana fita aka yi addua aka watse kowa ya kama gabanshi A hankali Granpa ya tura k ofar d akin Gramma ya shiga, yana lura da ita tun d azu kamar jikin ya motsa dan bata da lafiya dama gashi ta hanashi ya fad awa kowa. Yana shiga da Hudan ya fara tozali tana daddanawa Gramma d in k afa dan zuwa yanzu kam ta gagara b oye mata ciwon nata. Hudan tana ganinshi ta sauk afar Gramma dake a kan cinyarta sannan ta mik e ta d an russunar da kanta ta wuce ta fita. Sai da ya ga fitarta tukunna ya juyo ya fara takawa inda Gramma take nan kwance akan gadon ya zauna a inda Hudan ta tashi ya d auki k afafun nata ya d aura akan cinyarsa! Tana k arin mik ewa ya ce mata Stay still A hankali ya shiga matsa mata kamar yadda yaga Hudan tanayi Sun d an jima a haka kafin chan yace afar dai? Ba kya feeling kwata kwata? A hankali tace Ina ji, ba kamar d azu ba. Da k afafuna na fita meeting na shigo nan fa d Ta fad a tana d an murmushi alamun so take ya bar maganar. Sai da ya sauk e ajiyar zuciya kafin yace Maijidda, ko wanne family fa suna da nasu issues d Ba a kan mu farau ba, dan Allah ki kwantar da hankalinki. Kin dai ga yadda d azu jinin ki ya hau da muka gwada a d akina, gashi har ba kya feeling side d in jikinki! Kar kije ki samu stroke fa, ki yi hkr ki rungumi k addara komai zai dawo normal. A hankali ta mik e ta zauna sannan ta sauk afafuwan nata k asa kafin tace Daddie dole in damu. Ace wai a cikin zuriata an samu killer! Taya kake so in kwantar da hankalina? Bayan ban san k arshen wannan musibar ba Suma fa y a za su haifa kuma mugun hali da bak ar zuciya jini yake bi, sannan Ina tsoron idan zance ya fito kar zuriar Ummi suma su zuciya su yi tunanin d aukar fansa bayan sun girma duk da kuwa ba Mahaifiyar tasu aka so a kashe ba. Ajiyar zuciya ta sauk e kafin ta cigaba da cewa Daddie dan Allah idan result ya fito, aka kawo muka ga wanda muke zxargi d inne Dan Allah karka baiyyana sunanshi a gaban kowa dan Allah. Ajiyar zuciya Granpa ya sauk e kafin yace That! I cant promise you Maijidda. Saboda dole In cire rotten seed a cikin family d An yi masa laifi tabbas amman hakan ba zai sa In hak ura in bar killer d in Ummi ya tafi free ba! m sorry amman inaso kar ma ki sake yi min maganar nan dan Allah, saboda itace alfarmar ta biyu da na ce miki daman ba zan iya yi miki ba bayan mallakawa mutum d aya a cikin su MT. A hankali Gramma ta sa hannu ta share hawayenta Ajiyar zuciya ya sauk e sanann ya d an matsa ya rungumota izuwa jikinsa ya shiga lallashinta da kwantar mata da hankali. Sai da yaga ta d an dawo dede tukunna yace Yarinyar nan har yau tana nan? s like a nan take dan tare nake ganinku Murmushi Gramma ta d an yi kafin tace Ai har nan surukarta ta zo sata tafi da ita amma tayi ta kuka. Ranar ina jinta tana waya kamar da y ar uwarta ne na wajen Maman ta wai In ta biyewa Aslam suka shantake da juna mutane za su ga kamar daman chan tana sonshi! Wai za ayi mata kallon butulu Murmushi Gramma ta sake yi kafin taci gaba Ni wallahi dariya ma ta bani Girgiza kai Granpa yayi kafin yace Dariya ko abun haushi? Wanann ai shirme ne! Ita zata ke maida hannun agogo baya. Yana gama fad in haka ya mik e yace Zan yiwa Aslam magana ya zab i gida zuwa gobe ya zo ya d au keys, da sassafe ki shiryata ki kaita gidanta in yaso aa gyara a yi mata jeren suna ciki. Yana gama fad in haka ya juya ya fita, da alamun ransa shima duk a dagule yake. Ajiyar zuciya Gramma ta sauk e kafin ta mik e ta d auki wayarta ta danna kiran Mommy... Washegari da safe, kamar yadda Granpa ya buk aci Aslam yazo ya karb a keys haka aka yi Yana zuwa bayan sun gaisa ya cewa Granpa d kawai ya zab a mishi duk wanda yake ganin yayi Ya gode Allah ya k ara arzik Murmushi Granpa yayi yace okay Sannan ya mik e ya shiga ciki. Makullin d aya daga cikin gidanjen da ba a tab a bud ewa ba ma ya d auka ya fito. Ya na fitowa ya gaya mishi gidan da number ya mik a mishi. Karb a Aslam d in yayi ya sake yin godiya, yana shirin mik ewa Granpa d in yace Ku yi sauk Gidan sabo ne, ba a tab a shiga ba. Sannan yanzun nan Gramma za ta kawo maka matarka In yaso sai a gyara gidan tana ciki kawai ayi furnishing. A hankali Aslam yad an russunar da kai yace na gode Sannan ya mik e ya fita. Da murmushi Granpa yake kallonshi har ya b acewa ganinsa. Ya so bashi dariya yadda yaga kamar ma yau d in kunyar sa yake ji, zai so ya ganshi tare da Abba yau d in yaga ya zai yi arar wayarsa ce ta katse masa tunani. Ganin number yasa ya d aga ya kara a kunnenshi ya yi shiru. Assalama alaikom Baba Bashir yace. Ba tare da ya fahimci waye ba yace Ameen Wa alaikummussalam Ajiyar zuciya Baba Bashir ya sauk e kafin yace Kaka ne. Daga b angaren Maryam Madu, yanzu Arshaad yayi min texting numberka Okay, okay Granpa yace yana gyara zama kafin yace Ya iyali? Alhamdulillah Kaka yace sannan ba tare da b ata lokaci ba yace Na kira ka ne domin in sanar da kai cewa a duk lokacin da kuka shirya kuna iya zuwa a d aura aure. Sai da Granpa ya lumshe idanuwanshi ya bud tukunna yace Weekend Saturday! Rana ita yau, in sha Allah za mu shirya komai mu zo. Okay Na gode Baba Bashir yace. Murmushi Granpa yayi yace Mune da godiya, sai mun Daga nan suka yi sallama suka tsinke kiran. Ajiyar zuciya Baba Bashir ya sauk Yana ajjiye wayar ya juya da niyyar fita su ka yi kicib is da Baaba Talatu! A hankali ya sauk e ajiyar zuciya kafin ya fara k arin wuceta domin ya fita. Da sauri ta tareshi ta hanyar shiga gabanshi, ta fara hawaye sannan tace Mai yasa za ka yi haka? an shekara d ayan da zai yi da mu shi kake neman maidawa sati d aya? Dan na tabbatar muddin aka d aura auren Maryam a gaban idonshi to tabbas a ranar zai cika!. Ka barsu mana, ita kanta Maryam d in ta amince ta tausayi masa.. Nan da shekara d aya ma fa ba zaka sake ganin Usman a doran k asa ba. Sai da Kaka ya runtse idanuwanshi tukunna ya bud e yace Ke mahaifiyarsa ce, ki daina yi masa baki haka Usman ba inda zai je in sha Allah.. Bari kiji in gaya miki azu na je akan In fahimtar da shi ya hak ura kawai tunda har ga Granpa ya zo da kanshi, ina zuwa k ofar d akin nasa kin san me na ji suna tattaunawa? Cikin share hawaye Baaba Talatu tace Amman dai ko meye ne ka ji ai a ganina bai shafi.. Cikin d an fad a fad a yace Ki amsani kawai! Kin san me na ji suna tattaunawa? A hankali ta girgiza kanta alamun Sai da Kaka ya had iye wani k ululun takaici kafin yace Akan maganar k aryar takardun da suka yi na ji suna magana! For your information Usman garr!! Ya ke babu mutuwar da zai yi in sha Allah. So yake kawai Maryam ta koma gidansa ya cigaba da azabar da ita. Wallahi Talatu kunyar Yarinyar nan nake ji. Ban tab oyewa Madu wani abu ba amman tabbas zan b oye masa wannan maganar idan shekara ta zagayo aka ga Usman bai mutuba mu ce Ikon Allah ne! Dan ban san ta ina zan fara ce masa Usman da Jamilu sun yi k aryar ciwo da mutuwa a Usman d dan kawai su yaudaremu ya aure masa y a ya ci gaba da azabtar da ita, ba. Ki dubafa ki gani tsabar ya san bai kyauta ba ya ma kasa fitowa a mutum yayi bikon ta dan bai san ta Ina zai
Chapter 39 · 0% Book details