Sashe 18
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuwa yanzu ta gano so yake yi ta tambayesa, a ranta tace Wannan wanne irin mutum ne mai son jan magana? Ba Ummi ta tambayar min ba! Ganin da tayi tambayr da yake son tayi shine mafi sauk inta ya sanya kawai ta kauda kai tace Ya Aslam zan raka Ummi wajen Mama gobe Kafin ta rufe bakinta taji yace Order kike bani? Ko kuma gaya min kike yi? Ko kuma tambayata da neman izinina kike yi? Ya mata tambayar a hankali cikin class da nutsuwarshi. ata rai tayi sosai kamar zata fashe da kuka. A ranta ta aiyyana Ga zuwa wajen Mama ga kuma wasu shegun renin hankali da Aslam yake yi mata, wanne zata d auka? A ranta tace Ya na iya? Haka zan hak ura in yi tolerating d insa. Muryarsa taji yana cewa o min coffee. Shikenan tunda ba kya son zuwa Yana fad in haka shima ya juya yana kallon wani wajen kamar yadda tayi mishi. A hankali yaji tace Ya Aslam nafa tambayeka. Me zan ce? Juyowa yayi yana kallonta itan ma shi take kallo Sai dai suna had a ido tayi saurin d auke kai. A hankali ya lumshe idanuwansa kamar mai yin bacci Sun fi minti biyar kafin yaji tace Dan Allah Ya Aslam zan raka Ummi wajen Mama gobe Wayarsa kawai taga ya mik o mata yace ki hau ki yi searching ya ake tambayar Miji fita! Ko kuma ki d auko wayarki and ask Sakina, na san maybe ita zata iya sanin me ya kamata ki ce Wani takaici ne yazo mata bata san lokacin da ta fara hawaye ba. Karb ar wayar kuwa tayi ta hau google ta typer, wasu abubuwa daban aka sako mata Shiruu, tayi tana share hawayen da suka k i tsayamata, a ranta tace Wanne irin mutum ne wannan wai shi? Kalla yadda kanshi tsaye yake wani cewa Mijinta! Sun d an jima a haka chan! Kamar wadda ta tuna wani abun yaji tace Dan Allah Ya Aslam Ina neman izinin ka zan raka Ummi wajen Mama Wani sassanyan murmushi yayi kafin a hankali ya fara bud e idanuwanshi yace That s more like it .... Muryarshi ce ta sark e sakamokon ganin fuskarta dagaje dagaje da hawaye. A hankali ya matso kusa da ita yace Mai ya faru? Kamar jira take yi kuwa ta saki kukan nata dan ji tayi ya taho mata da mugun k arfi Kuka take yi tun k arfin ta tak i ma ta saurareshi, sai faman tambayarta yake yi amman tayi mishi banza! Bata yi auni ba taji ya janyota jikinsa bai yi wata wata ba ya rungume ta gabad ayanta! Ba ita kad ai ba hatta shi sai da ya tsorata da yadda zuciyarshi take bugawa! A lokaci guda kuma wata nutsuwa ta lullub jin shi kawai yake yi a saman gajimare. angaren Huda itama kusan hakan ne dan d iff haka kukan nata ya d auke lokaci guda in banda ajiyar zuciya babu abunda take ta faman sauk Ita dai ba zata ce ga yanayin da take ciki ba saboda lokaci guda firgici mamaki nutsawa da fargaba suka rufar mata. Da kyar ya iya d aga hannunsa ya d aura a kan gadon bayanta ya fara shafawa a hankali, dede setin kunnenta yace Shii, yi hak uri. Wasa nake miki fa. Naga d akin kullum boring ne shiyasa nake d an jan magana da ke amma sorry tunda bakya so ba zan k ara ba. Zuwa yanzu ita kam ba ma jin sa take yi sosai ba! Mamakin kanta kawai take yi yadda ta kasa turesa daga jikinta Infact ita ji tayi ma bataso ya barta! Abu d aya ne bataso shine bugun zuciyarta da yake yi da k arfi! Amma apart from that bata k aunar duk wani abunda zai rabata da duk wani part of yanayin da taje ciki a yanzu. A hankali take shak ar k amshin jikinsa da na turarensa tana jin wata nutsuwa da nishad i suna sauk ar mata Bata san lokacin da ta fara lumshe ido tana bud ewa ba. Wata kasala ce ta rufar mata dan haka ta d an fara sakin jikinta tana lumshe ido tana sauraron bugun zuciyarshi da yake yi da k arfi da sauri har ma yafi nata.... A hankali yake jin nauyin jikinta yana k aruwa a nashi Sun fi 10 minutes a haka, chaan! Ya ji ta sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya sai kuma ya fara jin sauk ar numfashinta a kan k irjinsa a hankali a hankali Ajiyar zuciyar shima ya sauk kafin yace Huda a hankali. Shirun da yaji tayi ne yasa ya fahimci ta yi barci. A hankali kamar wanda rayuwarshi yayi depending akan barcin nata ya janyo trow pillow ya fara k arin kwanciya da ita a jikinshi. ewa yayi sosai akan kujerar kwanciyar rigingine. Kusan dukkan nin sangalalin k afafuwansa sun kere kujerar gashi kuma akan d an tudun edge d in kujerar ya d aura su, tabbas ya san k afar zata yi mishi tsami amman he can t even think of ruining wannan best moment d in, ba. A hankali ya kwantar da ita akan hak arinsa.. Daga shi d in har ita ba wani k iba garesu ba shiyasa faffad ar kujerar ta ishesu ciff ciff. Mayafin kanta yayi dabara ya ware ya lullab a mata Yau ma yana jin sanyin amman yana gudun kar ya motsa ta farka dan haka kawai sai ya hak ura ya bar bargon Bai yi cikakken minti biyar ba wani bacci mai mugun dad in da ya manta rabon da yayi kwatan kwacin irinsa, ya kwashesa... Yau ma, kamar yadda ta farka jiya haka ta rigashi tashi. amshin turarensa ta shak A hankali ta fara k arin motsawa amman sai ta jita ta kasa. Addua tayi ta bud e idanunta sosai tana kallon d akin A chaan ta hango gadon a gefe ba kowa a kai! an zabure ta sake yunk urin tashi had e da kallon kusa da ita Tsayawa tayi kawai tana kallonshi yana baccinsa peacefull, sannan ya zura hannunsa d aya ta k asan ta gefen cikinta, ya kuma d aura d ayan a gefen cikinta ta sama ya had a hannayen nasa guri guda. Gabantane taji ya yanke ya fad i! Sai kuma ta tuna yadda suka yi jiya! Kenan bacci tayi ta kwana a jikinshi? Ta aiyyana tambayar a cikin ranta. Wani takaici da haushin kanta ne suka rufeta a take. Hannunta ta saka ta fara k arin raba hannayen nasa da suka kanainayeta. Sai a lokacin ya bud e idanunsa ya zuba mata. Itan ma shi take kallo dan haka idanuwansu suka sark e ana juna Tun tana k arin kwance hannuwan nasa a jikinta da sauri har tazo ta fara yi a hankali daga baya ma sai ya zamana hannuwantane kawai akan nasa ko motsasu bata yi A hankali take jin fad uwar gaba da kuma wani sanyi da nutsuwa a yayin da take kallon cikin idanunsa ta fad a a yau kuma ta sake tabbatar wa babu wanda ta tab a gani mai kyawun idanuwa kwatan kwacin na Ya Aslam A ranta tace tubarkallah ma sha Allah Cikin muryar bacci taji yace Good morning wifey! A hankali ta lumshe idanuwanta a ranta take tunanin Anya wannan ba aljani bane ba kuwa? Kallafa yanzunnan ya tashi a barci amman idanuwansa basu yi ja ba sai ma wani kyalli da taga sunayi sannan bakinsa kamar ma sweet ya sha dan in dai taji da kyau tou k amshin mint taji umin numfashinsa ne taji yana k ara bak untar fuskarta! A hankali take sauk e ajiyar zuciya tana sake rik e hannunwansa Chan! Kamar wadda ta tuna wani abun, tayi saurin bud e idanuwanta tarr!! A d an zabure .dai dai shi kuma ya samu nasarar d aura lips d insa a kan nata........ A mugun firgice ta sanya dukkannin k arfinta ta turesa amman ko gezau! Bai yi ba. Wani rikitaccen kuka ta saka masa! Dan haka yayi saurin sakinta ya d an jaa baya yana kallonta. Tana jin ya saketa, ya bata iska ta bi ta kansa da wani irin sauri ta sauk a daga kan kujerar! Mayafinta da yake lullub e a jikinta wanda ya fad i yanzun kawai ta samu damar d auka daga nan ta nufi k Tana jinsa yana kiran sunanta amman tayi banza da shi ta fice da mugun sauri.... BULAMA So da Buri Free Book Mikiya Writers Association. Chan sama ta nufa. tana tafe tana adduar Allah yasa side d inta a bud e yake Tana isa ta tura, cikin sa a ta tarar a bud e dan haka ta shige ta saka key! Tana zuwa ta zauna a kan kujerar parlourn tana haki kamar wadda tayi gudun famfalak Ta dad e a nan zaune, jin an shiga masallaci ya sanya ta mik e tana tunanin komawa d akin dan ta samu ta d au hijabi ta yi sallah. Kamar aslam d in ya biyota haka ta d an bud ofar kad an ta lek Ganin babu kowa a dogon corridorn ya sanya ta sauk e ajiyar zuciya ta fito tana sand Sai da ta kai tsakiyar parlourn taji muryar Ummi a bayanta Hudan Runtse idanunta tayi a hankali kafin ta bud e sannan ta juyo, ta shiga k arin k alo murmushi Kallonta Ummin tayi from head to toe sannan ta nufota, tana zuwa me ya kawoki nan? Kame kame ta fara chan! Da kyar tace Daman zuwa nayi In karb i Qur ani a wajen Shuraim kuma d akin nasu ma a kulle ne e fuska Ummi tayi kafin tace Yaushe kika koyi k arya? Ina d aki fa Ina karatu naji an hawo Ina lek owa naga wucewarki d akinki tun d azu! Mai ya faru?? Tayi maganar tana tsareta da idanuwa. A hankali ta sunkuyar da kanta batai auni ba kawai taji hawaye sun zubo mata. Sarai daman Ummi ta so ta fahimci wani abun murmushi kawai tayi a ranta tana mamakin Aslam! Kafin ta jawo Hudan zuwa jikinta cin son sake fahimtar lamarin tace Yi shiru, shikenan. Bara in d auko miki Qur anin a d akina sai ki