← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 69

Sashe 24

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hakan da d an k arfi ta yadda ya san za ta jiyo sa. Da sauri ta d ago ta kalli inda suke, suna had a ido ya sakar mata lallausan murmushi sannan ya sake maimaita tambayar tasa. A hankali ta sauk e ajiyar zuciya sannan ta fara takawa ta isa inda suke ba tare da ta sake yarda sun had a ido da Arshaad d in ba. Murmushi kawai yayi ya zaro wayarsa a aljihu ya shiga daddanawa Tana zama Auwal ya juyo gaba d ayanshi gareta ko gaisawa bai iya tsayawa sun yi ba yace Dan Allah da gaske gobe za a kawo kud in auren Sakina? Ba k aramin tausayi ya bata ba dan har wata kwalla taga ta taru a idanuwanshi.. A hankali tace Ya Auwal duk abunda kaga Allah bai yi ba muddin ka yi addu a to ba alkhairi bane, ka kwantar da hankalinka zaka samu wadda ta fita in sha Allah. Cikin katseta yace Da gaske ne kenan A hankali muryarshi na d an rawa. agowa tayi da niyyar sake bashi hak urin ya rungumi k addara kawai taga hawaye bibbiyu suna zubo masa! Da sauri ta runtse idonta tace Ya Auwal dan Allah ka daina mana, ka rungumi k addara kayi adduar Allah yasa hakan shine mafi alkhairi e baki yayi da niyyar yin magana sai kuma ya kasa, da sauri ya tashi ya fita a side d in gaba d aya ba tare da ya sake waiwayon su ba. Ajiyar zuciya ta sauk e a hankali tana jin tsananin tausayin Auwal a ranta. Kamar ance ta d ago, tana d agowa suka had a ido da Arshaad, murmushi ya sake sakar mata kafin yace Abun tausayi, ko? Sunkuyar da kanta tayi a hankali ta d aga kan alamar Yana shirin yin magana Ummi ta sauk o! Har ga Allah haka kurum sai ta tsinci kanta da rashin jin dad in ganinsu a zaune su biyu. Tana zuwa ta nemi guri ta zauna kusada Huda ta kamo hannunta k asa k asa tace Huda tunda ba ku kad ai bane a gidan, ku dinga saka key a k ofar ku mana. Wallahi ban san ta ina zan fara kallon Aslam ba Da sauri Huda ta sunkuyar da kanta k asa sosai wanda hakan har sai da ya sanya Ummi ta d anyi murmushi. Sarai Arshaad ya ji abunda suka ce amman bai nuna musu ba! Hasalima chatting d insa kawai yake yi yana murmushi. Ganin hirar tata ba zata yiu da Hudan ba yasa ta juyo ga Arshaad tace Ka je wajen Mammy? Sai da yad an k ura mata ido, kamar ma bai ji abinda tace ba tukunna yad an gyara zaman shi ya maida wayar aljihu kafin yace direct daga airport nan nayo A hankali tace Bata da lafiya Bata ida rufe bakinta ba yace I know! Ta lura da yadda yanayinsa ya chanja amman hakan ba zai hanata yi masa nuni da gaskiya ba dan haka tace Arshaad no matter what, ko me tayi maka Mahaifiyarta ce! s sick! Very sick! She needs you! Aiima bata nan ita kad aice. Ajiyar zuciya ya sauk e yana kallon Ummin ido cikin ido yace Abba baya nan ne? Eh, yayi tafiya shi da Daddy business trip sannan za su bud branch d in construction company d insu shi da Aslam a UK sun ma bud It was successful sannan trip din nasu was also successful shiyasa jibi za mu yi double celebration in sha Allah. Ummin ta zayyano mishi dan so take su yi magana kar ya samu question d in da zai sake jifanta da shi as an excuse. Ma sha Allah Allah ya k ara d aukaka Yace, daga nan ya mik Itan ma mik ewa tayi tace We are not done Sai da ya lumshe idanuwansa ya bud e kafin ya kalleta yace Ummi ko In koma inda na fito ne? Although i came for Shuraim and Sudais but it s like bakya murna da ganina! Da sauri tace Arshaad ba haka ba... Cikin katseta da d an b acin rai yace To na rok eki da girman Allah ki daina yi min maganar Mammy Ummi kina so inje In zauna Ina ganin suna fad a kullum ita da Dad ko yaya? Tausayin sa ne ya fara rufeta dan haka ta k arasa inda yake ta kamo hannunshi ta rik e a nata tace Ba haka bane son, ka fahimceni Kamar zai yi kuka yace Me kike so inyi yanzu? Har ta bud e baki za tayi magana sai kuma tace Ba komai, nothing A hankali ya zame hannunsa a cikin nata ya juya ya shige dakinsa. Ta d an jima a tsaye kafin ta sauk e ajiyar zuciya ta juya ta nufi kitchen ta fara setting dining table. A hankali itama Huda ta mik e ta k arasa ta shiga tayata. Sai da suka gama tukunna Huda ta wuce d aki, ita kuma Ummi ta zauna anan kan dining d in ta rafka tagumi. A gaban dressing mirrow ta sameshi yana taje gashinsa.. Sanye cikin pyjams dark ash da suka yi mishi kyau matuk a!. A hankali ta k arasa bakin gado ta zauna ta d auki wayarta da ta mak ala a charge ta danna kiran Sakina Bayan ta zare wayar a charging. Tana d auka tace Yanzu Ya Auwal ya tafi Kawai Sakinar tace, a hankali. Ajiyar zuciya Huda ta sauk e kafin tace Yayi matuk ar bani tausayi, har da kuka fa yayi. Da kin sani baki gaya mishi yanzu ba Shiruu, ta ji Sakinar tayi kafin chan tace Ya dameni da kira da massages! At least yanzu zan huta sannan i don t want him to have any false hope. Cikin son kawo k arshen maganar Auwal d in tace Za ki zo goben? Sai da ta kalli Aslam wanda yanzun yake zaune akan sofa yana k arin kunna computer tukunna tace Ya hanani Da d an k arfi ta yadda ta san zai ji. Ki lallab ashi Shine kawai abunda Sakinar tace. Har zata kashe wayar sai kuma tace Jiya su Shuraim ma sun biyo nan daga school, sun kawo mana invitation d in birthday d insu Su Mama dai ba zasu zo ba amman ni da Sumayya za mu zo goben In sha Allah. Cike da murna Huda tace Allah ya kaimu da rai da lafiya. Ku zo da sassafe dan Allah ayi shirye shiryen komai da ku Murmushi kawai Sakina tayi tace Ai inaga 3 hours ma kawai za mu yi, za mu zo 2 mu tafi 5 haka, ba lalle ma mu samu event d inba kawai dai za mu zo ne dan naga sai wajen 10 ma tukunna za a fara, so kawai za mu d an lek Da sauri Huda tace To ku kwana mana Dariya Sakina tayi tace Bara in yi sallah. Sai anjima Dan so take ta kashe wayar sakamokon kanta da yake mata tsananin ciwo da kuma rud anin da zuciyarta take ciki! Dauriya ce kawai take yi da har aka samu take iya yin magana. Okay, ki gaida Ummu da Sumayya Hudan tace daga nan suka katse kiran. Ita bata ma san Aslam ya fita ba sai da ta d ago tukun taga ba ya nan Hmm, mutum sai basirar iya san da kamar munafuki Ta fad a a ranta. Tana mik ewa tayi haramar kimtsawa domin ta gabatar da tata sallar dan taji an shiga masallaci. Tana idarwa ta fita da sauri ta d ebo abinci a plate ta d auko ruwa ta shigo har da d an gudu dan taji kamar mutum zai fito a kitchen. Da wuri tayi ta cinye ta sha ruwa ta yi brush, ko plate d in bata d auke ba ta kwanta ta k udundune a cikin bargo! Ala dole Ita tayi barci kenan saboda gudun kar ma wani ya shigo yace taje tayi dinner Saboda ita har ga Allah kunyar had uwa da Arshaad take yi after what he saw daga zuwanshi gidan bata jin zata iya sakewar had a ido dashi balle zama waje d aya. Kusan kamar 40 minutes wayarta ta fara k ara! Dan haka ta tashi ta d auka, tana ganin sunan Abba ta d auka da wuri cike da zumud tace Abba, Ina wuni, kun taho ko? Murmushi yayi yace a tukunna, yanzu dai muke shirin isa airport. Gobe around 7:00am in sha Allah za mu k araso saboda muna da transit Okay, Allah ya kawoku lafiya Murmushi yayi yace Ameen princess, Ina Aslam? Sai da ta d anyi shiruu, tukunna tace Yana waje, suna dinner Da sauri yace ke fa? A hankali tace yanzu na gama a d Zai yi magana ya ji tace Ya Arshaad ma ya dawo. Shiruuuu, taji Abban yayi kafin yace Okay, sai mun k araso goben in sha Allah A hankali tace Safe fligh Abba Murmushi yayi yace Thank you princess Daga nan suka katse wayar, tana shirin ajjiyewa Aslam ya shigo! Hannunsa rik e da plate a da ruwa. Ta ji shigowar tasa amman bata d ago ba, har ya tako ya zo inda take ya zauna a gefen gadon kusa da ita. Sai a sannan ta d ago tana kallonsa da plate dinsa.. a ranta tace shima a nan zai ci abincin yau ko me? A hankali taji yace Kin ci abinci kena? agowa tayi tana kallonshi taga yana kallon plate d in gefenta wanda ta ajjiye akan side drawer. A hankali ta d aga masa kai alamar Shiruuu, suka yi chan taji yace Ya za muyi da wannan?? agowa tayi taga shima itan yake kallo! Da sauri ta sunkuyar da kai dan yau wani kalar kallo taga yana yi mata wanda ya sanya kwata kwata bata son had a ido da shi. Shirun ne ya sake biyowa baya kafin ta ji ya bud e plate d in da ya rufa a kan na abincin ya fara tab a spoon d Bata gama tunanin me yake yi ba taji yace Tana juyowa taga ya d ebo fride rice d in wadda taji hanta ya kawo kusa da fuskarta. Sai da ta sauk e ajiyar zuciya sannan ta kawar da kai tace Na
Chapter 24 · 0% Book details