Sashe 5
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuciya Mommy ta sauk kafin ta shafa fuskarshi ta d anyi murmushi a ranta ta raya Inama ace kowa irin zuciyar Aslam d inta gareshi, da duniya ta zauna lafiya Muryarsa ce ta katseta jin yana cewa Bara inje In fara nemansa Ka fara zuwa ko kai da Auwal ne ya rakaka ko? Karka janyo mata abun magana mana a wajen k awayenta Sunkuyar da kai yayi chaan! Ya d ago yace okay Sarai Mommy ta san ba iya kiran Auwal d in zai yi ba shiyasa ta yanke shawarar ta kirashi da kanta. Yana d aki. Shi kad Ya gwada kiran Arshaad yafi sau nawa amma baya d auka! arshema kashe wayoyinshi yayi dan in ya kira sai dai yaji ance switchoff! Babban abubda yafi damunshi shine rashin sanin inda Arshaad d in yake Suna dawowa gidansu ya nufa Aaima ce take fad a mishi yadda suka yi d azun dan haka hankalinshi a tashe ya fita nemanshi amman ba inda bai dubaba ya nemeshi ya rasa! Yana a haka kiran Mommy ya shigo wayarsa. Bayan sun gaisa ne tace Yazo ya raka Aslam wajen Amarya, k awayenta suna jiransu ba su tafi ba sannan ya d an taho da snacks da kaji ya amsa ta daga nan suka yi sallama. Ko da suka gama wayar sai da ya kusan minti biyar yana tunani tukunna ya mik ya fita Kamar Mommy ta sani Aslam yana fita d akin shi ya nufa ya zauna shi kad ai yanata tunani.. Chan kuma ya zaro waya ya fara gwada kiran Arshaad amman sai yaji a kashe! Har ga Allah yana son Huda fiye da tunani dan inda ace bai sameta ba to da bai san ya zata kasance da shi ba amman kuma yana matuk ar jin tausayin Arshaad! Bai san me yake going through ba! A fili yace Wannan wacce irin k addara ce? Ya Allah Astaghfirullah. Ya jima tukun yaji knocking. Izinin shigowa ya bada ba tare da ya san wanene ba. Kallon kallo suka tsaya yi wa juna shi da Auwal bayan ya shigo, chaan kuma Auwal d in ya k araso yazo ya zauna kusa da shi. Ko gaisawa ba suyi ba ya fara magana Yanzu ya za mu yi? Su Abba sun k ulla abunda zai iya janyo babbar matsala su Mommy su kuma naga kamar they are okay with it! Ko ka san yanzun nan ta kirani wai In taho da kajin Amarya muje in rakaka a yi siyan baki As if ba abunda ya faru. Aslam na san kaima baka son auren nan amma idan kace za kayi shiru ko kuma kace bara ka yiwa su Abba biyayya dan kar su ji ba dad i to akwai matsala fa! I can t even begin to tell you yadda Arshaad yake son Huda. You have to speak tun kafin a lalata muku future ku duka ukun. Dubafa yadda kayi fainting amman bayin Allah n nan ba wanda a cikinsu yayi yunk urin yace a raba auren! Duba kaga Arshaad is no where to be found amma ba wanda ya damu! Ita kanta Huda na san ba zata ganu ba yanzu, Iya event d insu da bai je ba jiya sai da ta shiga tashin hankali! Ku yi ending abun nan tun kafin ya janyo matsala Aslam kar ka yi shiru ka cuci kanka. Tun da Auwal ya fara magana Aslam ya kafeshi da idanuwa, sai da ya kai aya sannan ya d auke idanunsa daga kansa ya mik e tsaye kafin yace Like Mommy said! Mu je ayi siyan bakin, a samu a mayar da friends d inta gida. Yana gama fad in haka ya wuce yayi gaba. Jiki a sanyaye haka Auwal ya mik e ya d auki ledar da ya shigo da ita ya bi bayanshi yana mamakin firgici, b acin rai da tsananin tashin hankalin da ya hango a kwayar idanun Aslam d in. Auwal ne ya kira Sakina Kamar ba zata d auka ba sai kuma ta d aga. Tana d auka bai jira jin tsiwarta ba yace Muna parlour, ku fito Tana ajjiye wayar, ta fad a musu dan haka suka mik e suka fita. Yadda al ada take ake siyan baki haka aka yi.. 500 thousand suka yi demanding Auwal kuma ya basu 1M! in k in shiga account d aya yayi tashi d aya sai da suka bada account wajen uku tukunna ya juye musu..... awayensu kasa hak uri suka yi sai da d ayar ta d an matso k asa k asa ta tambayi Sakina ya akai aka samu chanjen Ango ne? Haka al adar mu take! Muna yin Angon bogi a wasu events d Haka kawai tace musu daga nan ta kauda kai. Tabbas bata gamsu da ita ba amman ganin yadda ta turb une fuska kuma ta san halinta hakan ya sa kawai ta hak ura ta koma gefe ta ja bakinta ta yi shiru. Ita kuwa Sakina ba wani abun bane ya sake tunzurata sai d ayar k awar tasu wadda ta lura da ita tun da aka fara siyan bakin! In banda rawar kai da shishshigewa Auwal ba abunda ta saka a gaba. Duk da ta lura da yadda yake d an basar da ita..... Har aka yi siyan bakin aka gama in banda gaisuwa ba abunda ya shiga tsakanin su da Aslam. Ana gamawa ba tare da b ata lokaci ba dan dare yayi Auwal yace su taso a maidasu gida Dan dauriya kawai yake yi amman baya jin dad i, kamar shi ne Arshaad haka yake jinshi gaba d aya jikinshi yayi sanyi, kana ganinshi ka san baya jin dad i duk yayi wani iri gashi kanshi sai faman ciwo yake yi. Ganin ba zai iya kaisu shi kad ai ba yasa bayan sun fita ya nemi layin drivers d in estate d in mutum biyu yace su zo akwai ragowar mutane su taya shi maida su Cikin minti k alilan suka shigo da motocin compound d in gidan su Aslam su biyu. Tun kafin su gama parking ya bud e gaban motar shi ya juyo yana kallon Sakina, suna a ido yace mata bismillah auke kai tayi ta kama hannnun Khadija ta fara ja tana cewa Zo mu je mu shiga wachchar.. Da sauri wannan k awar tasu tazo ta wuce ta gaban Sakina ta shige gaban motar Auwal d in inda ya bud ewa Sakina ta zauna kafin ta juyo tana wani shu umin murmushi tace mishi thankyou Sakina bata san ya aka yi ba kawai ganinta tayi a bakin motar a tsaye! Batare da ta kalleshiba ta bud e baya ta shiga ta zauna Khadijah ma ganin ta cikata ta nufi motar ya sanya ta biyota itama ta shiga ta zauna ta rufe matar dan tafiyarsu d aya. Ragowar y an mata biyun kuma suka shiga motocin drivers d in. amewa Auwal yayi a wajen ya kasa motsi, mamaki fal a ranshi, da kyar bayan ragowar motocin sun fita ya samu ya ja k afafuwansa ya shiga ya tada motar Da gangan ya saita madubin gaban motar daidai fuskarta aikuwa ya ga ta had e rai kamar an aiko mata da sak on mutuwa! A take ya ji dariya ta taso masa, anya kuwa abunda yake tunani shi d in ne? Sakina fa!? Kenan daman ta san tana sonshi amma take ta faman wahalar da shi haka? Woow!! Allah yasa to hakan ne dan in dai kuwa hakan ne da gaske to tabbas sai ya fi ko wanne d an Adam farin ciki a fad in duniya Haka nan shi kad ai yana ta sak e sak e a ransa sai faman murmushi yake yi shi kad ai yana driving wanda hakan kuma ba k aramin tafiya da imanin k awar tasu wadda ta shigo ta zauna a gaba gefen shi yayi ba. Sakina tana ganinta har wani juyawa tayi tana facing Auwal d in tana murmushi itama, ji tayi kamar ta shak o ta! In banda tafarfasa babu abunda zuciyarta take yi tun lokacin da k awar tasu ta shige motar ta zauna har kawo yanzu.. Numfashinta har wani d aukewa yake yi! Itafa daman tun a school ta tsani Yarinyar nan dan ko ishashshen shiri ma basa yi gata da k aryar kud tun suna school dan duk waya idan ta fito a hannunta ake fara gani (ta yi sneaking ta shigo da ita) Gata da shegen rawar kai da son a sani shiyasa kwata kwata ita Yarinyar bata yi mata ba! Ko inviting d inta basu yi ba daga ita har Huda amma ba event d in da bata zo ba! Kalleta ba dangin Iya bare na Baba amman itace har kusan 11 a waje! Ta taho kawo Amaryar da ba wani shiri suke yi ba... Kamar idanuwanta za su fad o haka ta tak are take zabgawa Yarinyar harara Sarai Auwal yana sane da ita don yana kallonta! Wani farin ciki yake ji kamar ya zuba ruwa a k asa ya sha. Wai da gaske Sakina kishinsa take yi har haka? Tayay to zai tabbatar? Ya yiwa kansa tanbayar. Wani malalacin murmushi ya saki ta gefen bakinshi A hankali ya juyo ya kalli k awar tasu wadda ita ma shi d in take kallo, tun ranar cocktail ya tafi da imaninta, jiya har mafarkinshi ta yi! Yau kuwa ba zata bari ya sub uce mata ba in sha Allah Murmushi ya sakar mata ganin itama shi d in take kallo, a hankali but yadda ya san Sakina za ta ji yace Hey dear beautiful, where to? Da sauri ta koma baya ta jingina da jikin kujera jin zuciyarta zata faso waje. Wani sanyi Auwal yake ji yana ratsa shi dan yana kallonta duk ta cikin glass, he won t lie this is the best day of his life!. Sai da budurwar gefen nashi ta sake cewa Lamido crescent Cikin rangwad a da kashe murya tukunna ya jiyo ta dan gaba d aya hankalinshi yana kan Sakina. Okay Kawai yace yana mai karya kan motar dan har sun fara gocewa daga hanyar da za ta kaisu Lamido Crescent d in. Da mamaki Sakina ta mik e ta zauna da kyau tana kallon yadda ya juya akalar