← Book details So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 69

Sashe 42

So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta d an lek a Sakinar ta ce I know i was rude that day da kika kirani a waya, i shouldn t have talk to yo..... Cikin katseta Sakina ta ce Haba Aaima, dan Allah ki manta da komai ya wuce, mun fahimci situation d inki. You will lways be our big sis sanann kuma friend at the same time agowa Hudan ta yi itama ta d an kalleta sannan ta ce Ba komai Aaima ya wuce. Ta yi maganar tana kamo hannunta. A hankali Aaima ta ce thank you Murmushi suka yi dukkan su kafin Aaima ta ce Sakina daman ina son ganinki. Na ma shirya zuwa inje In sameki sai kuma gaki yau Allah ya had a mu. Da mamaki Sakina take kallonta kafin ta gyara zamanta ta bata dukkannin attention d inta Sai da Aaima ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce A kan Ya Auwal ne Da sauri Sakina ta lumshe idanuwanta ta yi k asa da kanta Tun ranar da Huda ta ce mata ciwon zuciya gareshi shikenan ta rasa nutsuwarta Ta tabbata itama yanzu haka maybe ta kamu da nata ciwon zuciyar.. Aaima ba ta tsaya jira ba ta ci gaba da magana Tun ranar da za su tafi mun yi magana da shi a kan ki! Sanann jiya ma sai da muka yi chattinga da Mom! Shi kam yama daina chat zuwa yanzu tun shekaran jiya da oxygen yake iya numfashi! Bar ganin muna raha a cikin gidan nan wallahi kowa kawai k artawa yake yi amman dukkanmu hankalinmu a tashe yake. Sakina na san Ya Auwal farin sani! Ba zan b oye miki ba har dating d inshi nayi Tunda nake a rayuwata ban tab a ganin Ya Auwal yana soyayya bilhakk I da gaskiya ba sai a kan ki! Kinga na farko Saboda ke ya shiryu, duk wani bad habit da yake yi yanzu ya daina. Sannan ranar da zai tafi duk wani abun da ya tab a yi a company da sharrin da ya yiwa mutane duk sai da ya fad awa Granpa! Ya nemi yafiya. Na uku, ki duba kiga mawuyacin halin da yake ciki! Duk fa a kanki ne fa Sakina. Wallahi na manta rabon da inga mutum yana tsananin rashin lafiya akan soyayya sai a lamarin ku! Dan Allah ki duba halinda yake ciki ki san abun yi tun kafin mu rasa shi. Jiya Mom cemin ta yi ciwon ya motsa jininsa ya hau ga ulcer! Sakina ki taimaka Ni ko number Ashraff d inne ki ba ni, ni na san me zan gaya mishi.. Please Sakina. Ta k arashe maganar cikin karyewar zuciya. Da gudu Sakina ta tashi ta shige toilet ta rufo k ofar Tana shiga ta fashe da wani irin gigiceccen kuka. Ahankali Huda ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce Me za ki cewa Ashraff d in in kin samu numbershi? Kawai zan rok esa ne akan ya je ya ga halinda Ya Auwal yake ciki. Zan iya biya mishi kud in jirgi ma kawai ya je yaga halinda ya ke ciki! Daga nan ya san abun yi. Wallahi Huda zan iya dafa alqurani akan Ashraff baya yiwa Sakina kwatankwacin son da Ya Auwal yake yi mata. Ajiyar zuciya Huda ta sauk e kafin tace Kuma itama Ya Auwal d in take so Da sauri Aaima ta juyo tana kallonta sosai. Jinjina kai Huda tayi kafin tace Ni dama na dad e da fahimtar hakan. Tou kuma jiya Ashraff d in ya sake tabbatar min Ya min complain akan Ko kiranta idan yayi bata iya d auka wani lokacin sannan In zata kira sunanshi sometimes sai ta ce masa Ya Auwal! Wani lokacin in ta fahimta ta yi saurin gyarawa. Kwata kwata bata bashi time.. Shine ya kirani akan wai In na samu time yana son mu yi magana face to face sannan kuma wai waye Ya Auwal?! Cikin rashin jin dad i Aaima ta ce To ai za su cuci kansu ne daga ita har Ashraff d in! Kawai kamata yayi ta fito ta gaya mishi gaskiya shi kuma ya hak ura. A hankali Huda ta sauk e ajiyar zuciya kafin ta ce Bara in baki number tasa ku yi magana Okay ba ni Aaiman tace tana mik a mata wayarta. A hankali Huda ta zaro wayarta wadda ke nan rik e a hannunta daga cikin alkyabbar jikinta ta bud e ta juye mata nambobin Ashraff a wayar ta mik a mata. Message ta tura mishi yau an kai Huda gidanta so ba zata samu damar sauraronshi ba amman ta fad a mata komai game da issue d in da yake facing ta b angaren Sakina! If he s free ya zo su tattauna A hankali Huda ta mik e ta k arasa k ofar toilet d in ta fara yi mata knocking.. Ta d an jima kafin Sakinar ta bud ofar ta fito a hankali tana tsane ruwan fuskarta da hannunta alamun ta wanke fuskar ne. Bata ce mata komai ba ta rab a ta gefenta ta wuce.. Inda take zaune a kan gadon ta je ta gyara pillow ta koma chan k arshe ta jingina da jikin gadon ta lumshe idanuwanta bata ma bi ta kan Aaima da take cewa Yace gashi nan zuwa har ta bashi adreess Kamar minti talatin ya kira number Aaima ya ce yana bakin estate d Aiima bata yi minti ashirinba ta dawo. Tun da ta shigo suka lura da yadda jikinta ya yi sanyi over. A hankali ta nemi waje ta zauna a gefe ta yi shiruuu, ita kad ai! Sai ta d an yunk uro za tayi magana sai kuma ta koma ta yi shiru, dan ita ba ma ta san ta ina za ta fara ba. Su dai su Hudan ido kawai suka dinga binta da shi kafin Huda ta yi k arfin halin cewa Aaima lafiya kuwa? Dan suma yanayin nata ya saka su a rud ani. Har ta yunk uro za ta yi magana kamar farko sai kuma ta sake yin shiru kafin tace ina zuwa Ta fad i hakan tana d aukar wayarta. Gallery ta shiga ta hau bincike har ta nemo hoton da take nema! Kamar za ta mik a musu sai kuma ta ce Bara in baku wani d an tak aitaccen labari Akwai wata k awar mu da muke department d aya level d aya d aki d aya da ita a Nile! Mu hud u ne a group d in mu, ni da ita da ragowar friends d inmu su biyu tun farkon zuwanmu tare muke har yanzu da muka zo k arshe. Ajiyar zuciya ta sauk e kafin ta ci gaba Wadda muka fi shirin da ita ita ce Suhailat ut da k ut muke ni da ita sosai. Akwai wani saurayinta da suke tare tun farkon zuwanmu Nile ta ce min tun a secondary school ta san Abokinsa tare suka yi makaranta secondary ajinsu d aya! To irin sun d an shak innan kamar besties haka suke. Wata rana Ina tunawa muna level 1 lokacin ya zo kawo mata ziyara (shi bestyn nata) sai suka zo shi da wani Abokinsa mai suna Sageer Tun da Sageer ya kyalla ido ya ga Suhailat tashi d aya ya ji yana sonta! Kasa ma hak ura yayi mu koma a lokacin dayake ni na rakata, a take yake cewa Abokin nasa shifa ya ga mahad in shi! Bai bar wajen ba sai da number da address d in gidansu Suhaila na nan Kano. To ashe itama Suhailan duk kanwar ja ce dan muna komawa d aki itama ta haukace mun haka nan ta dinga yabon kyawun Sageer d in da had uwar shi sanann ta sanar da ni yanda ya samu kyakkyawan gurbi a cikin zuciyarta. Kafin wata d aya Soyayya da shak uwa mai zafi ta shiga tsakanin Suhaila da Sageer... A Dawowar da nayi kafin exams lokacin bikinku da Ya Arshaad, kafin In koma wani mumunnan alamari ya afku ata dalilin rashin wayon Suhaila! Ta biyewa soyayya ta mallakawa Sageer kanta gaba d aya bayan ya auketa sun je sun yi court marriage sai kace wasu marasa mafad A cewar sa hakan zai sanya ta yarda da shi ta aminta ita zai rayu da har abada tunda ita a tsarin gidansu Mace sai tayi phd tukunna take yin aure! Haka nan Babansu yake da wannan muguwar ak idar, shi kuma Sageer ya ce in dai ita kad ai zai so kuma ita kad ai zai aura zai kula to ya kamata ta fahimci a yanayin tsarin halittarshi ta d a Namiji ba zai iya yi mata wanann dogon jiran ba In tak aice muku labari dai ciki yana yin wata d aya ya baiyyana kanshi a jikin Suhaila! Dan tsananin laulay in da take yi ya sanya hatta matan dake gefen d akin mu sai da suka soma fahimtar wani abu game da wannan addarerren cikin! Dan ta ce babu kalar protection d in da ba suyi using ba. Ba yadda muka iya haka muka rufa mata asiri mu uku muka nufi asibiti da ita dan tace idan Baban ta ya san labarin wallahi na lahira sai ya fita jin dad Yadda kika ga Granpa to haka itama Babanta yake da mugun tsauri! Kuma ita abun nata ma duka biyu za a iya cewa dan Mahaifiyarta itama hakan take da tsauri. Muna zuwa muka zubewa Likitan kud i muka gaya mishi flushing muke so a yi mata duk da tanata ce mana ance tana da matsala cikin ba zai fita ba Amman still muka zab i mu gwada sa ar mu.. Bayan y an gwaje gwaje unfortunately Likitan ya zaunar da mu yayi mana cikakken bayani akan cikin nan ba zai fita ba! Saboda tanada matsala kuma in dai ance za a cire d in tou it s either ta mutu ko kuma ta samu uterus failure. Bamu da wani zab in da ya wuce mu nemi Sageer duk da kuwa ta ce mana tun last zuwanshi da ta ce mishi tana da ciki ya d auke ta ya kaita asibiti aka gaya mishi abunda aka gaya mana! Kwana d aya kawai yayi mata a gidan da suke had uwa daga
Chapter 42 · 0% Book details