Sashe 13
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sake gwada sa ar shi ko Allah zai sa Sakina ta amsa wayarshi. Dan haka yayi musu sai da safe ya wuce sama. Daga nan itama Mom ta mik e suka fara tattare dining d in ita da mai aikinta.. Tana shigewa Abba ya dubi Daddy yace Daddy magana na zo mu yi akan Maryam! Juyowa Daddy yayi ya bashi dukkannin attention d insa kafin yace Ina sauraronka, what about her? Soundin so worried and disturbed Abba yace Har yanzu bata d aukar waya ta! Bata replying messages d ina.. I think kawai mu je mu samu su Abba Madun maybe shi zai iya bata shawara ta d auka Ajiyar zuciya Daddy ya sauk e kafin yace Abba, I know what you are going through amma sai nake ganin kamar Maryam tana buk atar more time kafin komai. Ka duba kaga irin abunda Mijinta yayi mata sannan na san ta san Granpa ya sallame mu daga estate saboda Huda kuma na san yanzun ma Huda zata iya gaya mata ya sake korarta! Gaskiya bana jin su kansu su Abba Madun za su goya mana baya ko da ace mun je mun same su da wannan maganar. s assume ma sun goya mana bayan ni na san Maryam ba zata tab a yarda ba a yanzu, kuma kaga idan suka bata shawara itama ta basu nata uzuri dole fa in aka auna aka duba za a ga ta fimu gaskiya ne. Sannan Granpa! Allah kad ai ya san irin yawan y an kallon da zamu kwasa da shi idan Maryam ta dawo gidan nan a yanzu!. Bawai zan yi backing out bane in daina goya maka baya ba not at all Abba, all I m saying shine Ka kwantar da hankalinka mu d an jira kad an tukunna, na san dole Granpa zai sauk o kwanan nan tunda yanzu case d in ya shafi har Aslam, kaga daga nan sai mu san abun yi Ajiyar zuciya Abba ya sauk e kafin yace Na ji kuma na fahimceka. Amman nima inaso ka fahimceni Daddy, Idan akwai abinda na sani wanda yake dahir! To shine ko da ace Granpa ya huce mun koma yayi accepting d inmu da Huda to fa ba zai tab a accepting Maryam ba kuma idan aka taso da zancen wani sabon case d inne zai kuma b ullowa, kaga kenan an koma square 1! So ni a gani na this is the right time da ya kamata muje ayi magana a gyara komai, In yaso idan ma ya hak ura kaga already Maryam tana nan so babu yadda zai yi. And another thing is wannan Usman d in! Na san yanzu baya nan saboda iyayensa sun ce ko k afar gidan da Maryam take kar ya taka amma fa su suka haife shi, shekarun baya Maryam d in ta tab a bani labarin yadda Mahaifiyarsa ta murzawa idanuwanta toka ta fifita farin cikin d anta akan na kowa, so yanzu idan ya dawo ya nuna musu bai hak ura ba na tabbata hak uri kawai za a bayar kuma na san Maryam ba zata iya ce musu a a ba.. Waennan dalilai Daddy su saka sanya kaga hankalina duk ya tashi! I don t want to loose her again. Ya k arashe maganar kamar zai yi kuka. Gaba d aya sai tausayinsa ya rufe Daddy dan haka yace Ba komai, In sha Allah ba zaka rasata ba. Za muje d in, in Allah ya kaimu ko gobe da yamma ne idan na tashi a aiki zan biyo company d in naku sai mu wuce. Sai a sannan Abba yayi murmushi yace Thank you Daddy Murmushi shima Daddy yayi daga nan suka shiga tattaunawa Tunda suka fara magana Mom ta lab e a kitchen, babu abunda bata ji ba, gaba d aya ta hada gumi kamar ita akace za a k arowa kishiya. Sai da su Daddy suka bar dining d in tukunna ta samu ta fito ta haye sama da niyyar d aukar mayafinta ta nufi wajen Ummi amma sai aka yi rashin sa a Daddy ya rik e ta, ta so ya d an fita ko ita ya barta taje ko parlour ne tayi waya amman k iri k iri ya kafa ya tsare yayi kane kane! Ba yadda ta iya haka ta hak ura ta bari akan gobe suna fita office zata je ta samu Ummin Sai da Sudais yayi bacci tukunna suka yi sallama da Shuraim wanda zuwa yanzun ya ware kamar ba shi ne yake ta kuka d azu ba! Haka nan ta fito ta barshi yana game d in. Ta so ta wuce d akinta kawai amman sai akai rashin sa a suka had u da Abba tana fitowa daga parlourn nasu. Ajiyar zuciya ta sauk dan daman tana son ganinshi, duk da bata san ta Ina zata fara ba but they need to talk. Kallonta yayi ya kalla inda yaga ta nufa, da sauri ta fara kame kame Um daman zz n Cikin katseta yace s late, bara in je In kwanta. Good night. Har ya wuce yaji tace Abba Juyowa yayi yana kallonta fuskarsa ba yabo ba fallasa. arasawa tayi inda yake a tsaye tana wasa da fingers d inta. Ajiyar zuciya ya sauk e kafin yace Talk mana, Um? Yana mai bata full attention d insa. Da kyar ta iya ce masa Abba daman it s about Ummi ata rai yayi sosai kamar bai tab a dariya ba! Kamar ta sani dama tak i yarda ta kalleshi taci gaba da magana Abba dan Allah ka daina yi mata abunda kake yi, ka dinga kulata please Abba kar.. Cikin katseta yace Ita Ummin tace miki bana kula ta? Da sauri ta d ago ta hau girgiza kai kafin kanta tsaye tace Shuraim ne, d ko abinci bai k arasa ci ba ya bar dining d in. Ina hawowa na ganshi yana ta kuka, da kyar na lallab ashi.. Abba if this continues zamu iya samun matsala da brothers d ina a gaba musamman ma idan suka k ara wayo suka fahimci duk ata dalilina ne kake yi mata hakan. Dan Allah Abba ka daina Ubangiji ma ana yi mishi laifi ya yafe Ummi ta gane kuskurenta..kalla yadda take yi min, Abba please ko dan neman zaman lafiyarmu ni da su Shuraim ka dai na yi mata haka, no matter yanda muke ni da su uwa uwa ce! Ko ni idan naga ana yiwa Mama haka akansu ba zan ji dad i ba. Please Abba dan Allah Ta fad i hakan tana me matsowa ta kama hannunshi a nata ta rik Ajiyar zuciya kawai ya sauk ...Tabbas abunda Huda ta fad a gaskiya ne, shi kansa saboda su Shuraim d inne ma yasa yake sassauta mata abubuwan da ya shirya zai yi mata tunda ta nace sai ta zauna da shi! Ummi tayi masa abubuwan da baya jin zai iya yafe mata, yana so ya yafe amman ya kasa, but kamar yadda Hudan ta fad kar aje a samu matsala ya raba kan y ansa da kanshi dan haka dole zai dinga danne zuciyarsa A hankali yaji Hudan ta sake cewa please Abba Kamar zata yi kuka. Murmushi yayi ya zare hannunsa a nata ya shafa kumatunta kafin ya sauk e ajiyar zuciya.. Baya jin akwai uban da yake yi wa y arsa irin son da yake yiwa Huda, she s just like her Mom everything hatta halayyersu iri d aya ce! Kalla yadda take yiwa kishiyar Mamanta campaign dan kawai kar ayi hurting kowa. A hankali yana kallonta yace Naji na daina I promise Murmushi ta fara mai had a da dariya kafin tace Thank you Abba Jingina kai yayi shima yana murmushin yace Ai kin iya campaign dole in hak ura, amma inaso nima kiyi min campaign a wajen Mamanki! Da sauri ta sunkuyar da kanta dan ita kunya ya bata. Dariya yayi kafin yayi kalar tausayi yace Please princess aukar wayana. Ko bakya so ta dawo nan ku zauna tare? Kin fi so koma gidan Usman? Da sauri ta girgiza kai. A hankali yace Then you have to do something Huda ina atar taimakonki, kin san Mamanki da kafiya dan haka dole sai mun taru akan ta tukunna za muyi nasara saboda ba zan iya shawo kanta ni kad ai ba. I need your help A hankali ta d aga kai, ckin tsananin jin tausayin Mahaifin nata tace In sha Allah Abba, ll try my best Murmushi yayi yace to shikenan, na gode. Ajiyar zuciya ta sauk e a ranta tana tunanin tabbas idan fa akai sake Mama fa zata iya komawa gidan Baba anytime from now, dan tana da labarin yadda Shuwa tayi kawaici a farko ta bi bayan Baba akan Abba. Sannan itama Mama a yadda suke yanzu da Baaba Talatu tsaf zata iya yin kawaici ta koma masa, ko lokacin bikinta sai da taji Baaba Talatu suna magana da Anty Zainab wai tunda Baba ya tafi port harcourt bashi da lafiya! Bara a gama biki zata samu Kaka da Abba Madu da maganar! Kar fa ace tayi hak uri ta koma zai shiryu tunda gashi har rashin lafiya yake yi which definately ta san akan Maman ne! Komai yana kanta daram! Na yadda Mama ta sha azaba a gidan nan, ba zata tsaya ta zuba ido a sake maida Mahaifiyarta cikin uk uba ba besides ita dama ta dad e tana da burin taga an maida auren iyayenta! Tana son ganinsu tare Good night, ko? Muryar Abba ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi. agowa tayi tace Good night Abba So take ya wuce tayi d akinta amman sai taga ya tsaya.. Dakewa kawai tayi ta juya ta nufi side d inta. Murmushi ya yi mai had e da y ar dariya kafin yace A fatherly advice kema ki daina gudun Aslam! Runtse idamuwanta tayi da mugun k arfi! Wata kunya ta lullub sai da tayi dana sanin nufar d akin nata da tayi. Tafi minti biyar a tsaye, k arshe tayi kalmar shahada ta juyo! Kamar yadda tayi zato bata ga Abba a wajen ba. Kamar wadda akace mata zai fito haka ta zo ta wuce da sauri ta nufi hanyar k