Sashe 59
So da Buri Part 3 Complete Hausa Novel · about 1 min read
kyar ta fita da k ofar dama shima ya fito Suna d an yin gaba ta ga yana shirin kama mata hannu! Bama ta san wajen su Granpa za su je ba amman kawai ta yi gaba da sauri! Murmushi kawai ya yi ya girgiza kai ya bi bayanta, daga nan suka jera suka shiga a tare. A parlourn su Granpa na biyu suka samesu suna jiransu gaba d ayansu har Mommy da Dad. Tana shiga Mommy ta mik e ta je ta yi hugging d inta tana farin ciki A gaban Granpa ta fara durk usawa suka gaisa ya yi welcoming d inta sannan ta k arasa wajen Gramma itama ta yi welcoming d inta ta saka mata albarka tukunna Dad shima ya yi welcoming d inta ya sanya mata albarka. Daganan Granpa da Gramma suka bata gifts d insu Granpa ya bata fili a asokoro Grandma kuma ta bata sark ar gold babba mai kyau da bangles d inta da zobe. Godiya sosai su Mama da Abba suka yi daga nan Dad shima ya bata nashi gift d in kyautar mota har da Mommy aka hau godiya.. Sannan suka sake yiwa su Gramma godiya daga nan suka yi musu sallama da Allah ya kiyaye hanya dan sun ce jirginsu 3:00am zai tashi......